DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Basu Dade da tafiya ba faiz da duk ya damu ya mike ya tafi office dinta don ganin if she’s around or not, Yana zuwa ya tarda ta tafi
“The bastard took her away…in ba iskanci ba Ina saurayi yake da iko Kan budurwa kaman shi ya Haifeta…” Ya fada cikin haushi, Bai taba ganin bakin Ahmed kaman yau ba, ya Dade wani Bai Bata mashi Rai kaman Haka ba, fita shima yayi ya tafi family house dinsu, he told his mom Amira ta bar aiki a company, yanda ta damu kou shi Bai damu Haka ba, she was asking faiz what happened,
“Wai mummy… Ahmed Yana zagina…da drinking Habit Dina….can you believe that…” Faiz ya fada kaman zaiyi kuka, shuru hajiya tayi tana kallon how angry he is,
“Kawai don na fada mashi damuwata sai inzama abun zagi wajen shi ..is that fair?..” ya sake adding hawaye na zubo mashi, hajiya see the pain in him, shi yasa Bata wani tada hankalinta saboda Shan giyan da yake ba don taga it’s not something he loves doing but something he is addicted to, she knows tunda he hates it he will stop some day
“What does that have to do with Amira leaving the company…” Ta tambayeshi
“Wai I asked him to get out…sai yace she’s going with him…Nima nace she should go in samu sauki Amma I was wrong…the whole company feel so empty with out her ..Dan Allah mummy call ta dawo…” Fajz ya Fada Mata Yana goge face dinshi,
“Amma Ahmed Bai kyauta ba…ya zaayi ya saka yarinyar that is doing well a wajenta aikinta ta bar aikinta
..”hajiya ta fada
“Mummy he controls her…duk abunda yace shi take Yi.. it’s so annoying… kilan har da jazz yayi Mata…”inji faiz.
“Yanzun dai ka tashi ka tafi gida…I will call her…”inji hajiya
“Ok iyami…” Ya fada, mikewa yayi ya dauki madara ya Sha sannan ya tafi nashi gjdan.

Bintu is one of the coolest wife everyone around her have ever seen, shi kanshi fauz yasan Bai iya hakurin yarinyar nan, she’s so perfect and have lots of patience, it’s like ta ayyana a ranta cewa
“Ni nace Ina sonshi Kuma zanyi hakuri da duk yanda yayi min…” She have never told anyone how he is behaving, auren su zaiyi wata Amma sau Daya suka samu intimacy, these days she hears this same sounds coming out of his phone always, wato karar sounds din advertisement din Amira, in Yana kallo Bai rage karar saboda ita, in har zata Dan barshi zaune taje ta dawo she will surely meet him watching same video, wannan abun Yana damunta Because she feels it’s not normal,Bai yuwa Haka Nan ka dage da Kallon abinda kake fushi kanshi, ranar a aka saka television station Bai kwnaa daki guda daita ba, before she feels she can control him with her cooking Amma yanzun sai dai yaci kadan ya bar Mata, he won’t say Bai ci gabaki daya but da cinshi da rashin shi it’s the Same don wani lokacin sai yaci spoon biyu zuwa uku ya bar Mata sauran, he will feed her har sai taji her stomach zai fashe, she just feel something is wrong with him and she couldn’t bring herself to think it’s about his former secretary, inda ba budurwar Ahmed bace she won’t think twice Amma ya zaayi ace he is inlove with her, he respects her Alot, Bai Mata fada dukda ba wni Hira Suke sosai ba, if yace
“I want to be alone…” She won’t come closer to inda yake har sai ya nemata da Kanshi, she will always welcome him with a smile kou da kuwa he misbehave, Yana parking ya zauna cikin Mota yayi kokarin sakin ranshi, Bai cika son zuwar Mata da bakin ciki ba since she’s not the cause of it, he tried sosai to look normal don har wajen tap din waje yaje ya wanke face dinshi ya kuskura bakinshi tare da sniffing out majina looking ok sannan ya Shiga ciki. Another thing he can merit her on is tsabta, she’s always neat, she smells so fucking nice, Bai taba ganin ta da same Kaya ba, Yama rasa daga Ina take samun such alluring dresses don yasan Bai Saya Mata ba Kuma baa saka Mata a lefenta ba, it’s like she keeps many years getting such elegant dresses just to please him, Yana zuwa bakin kofar ya tsaya ya saki Ajiyan zuciya ya hadiye saliva before ya bude kofar, he just pray she’s asleep or something yanda he doesn’t have to talk to her or something Amma Yana bude kofar ya jiyo kamshin ta, entrance to falo ya nufa ya shjga first falo sai ya ganta da masu aikinta sai kallo suke, Kura mashi Ido tayi just looking at him with a smile, Yana Shiga masu aikin Suka bace with no trace, He looks totally disturbed, he tries to be ok Amma it’s over him, hannuwa ya ware Mata don some times in ta rugo zata rungumeshi sai ya Dan kauce saidai ya zagaya hannu da shoulder dinta, yayi patting dinta kadan sai ya janye, sai da taga ya ware Mata hannuwa ta Mike with a smile ta taka ahankali gareshi, Haka Nan kawai taji ya fashe da wani irin kuka, it’s like he have been holding on for long, yanda abub yazo mashi kasan he tries to control it, irin kukan nan na tausayin kanshi kawai yake, how is it possible Kana da mace har mace a gida Amma kana Shan wahala kan wata waje, yasan inda zaa ajiye Amira da bintu waje guda Ana iya bawa Bintu 💯 a jiki a bawa Amira 💯 face, bintu was so shocked hearing such cry from her husband, it’s like Ana zuba Mata ruwan zafi a zuciyar ta saboda yanda taji.

Alhamdullilah
2/11/21, 4:17 PM – Ummi Tandama: Wannan novel na kudine, in Baki biya kudin karatu ba Kar ki karanta, In Kuma Kika karanta na biyoki 500, ga wayanda suke son biyan kudin karatu Zaki iya tura
“500 zuwa 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki tura screenshot dinki ta WhatsApp a wannan number 08106102727. Kar wacce ta biyoni daga baya da Bayanin Baki San na kudi bane, ban hanaki karantawa ba Amma in kin karanta kisan kin karanta Allah yaisa.
Duk wacce ta fidda novel Dina da hannunta ban yafe mata ba.

29

Banda shesheska Babu abinda yake, he is so hurt that this tears is helping him, he hugged her so tight that she feels the drop of his tears on her naked shoulder,  tunda suke tare Bata taba ji yayi hugging dinta Haka ba, he hold on to her as he cries, how will you have something and still want another, the other that is not as classy as what you have, that is not as unique as yours, abun Yana mugun kona mashi Rai, duk sanda zai kalli bintu but doesn’t feel for baka Yana bashi haushi
“Baby…”bintu da jikinta ke rawa ta kirashi calmly tana shafa bayanshi kaman she’s patting a baby, faiz couldn’t answer instead he continues crying like Dan Karamin yaro, it’s like ka Dade kana boye abu har yazo yafi karfin ka, har abun yazo ya isheka,
“Baby…pls…ka…daina…” Bintu ta sake fada mashi kaman she will cry too, rigarta Bai da shoulder so yanda hawayen faiz ke diga Kan shoulder dinta Haka take jin zafi a cikin ranta, she couldn’t think of what could make him cry like this, she wonders what it could be, abun ya mugun tada Mata hankali, she have to walk back ahankali, faiz take each step she takes until suka isa wajen kujera, ahankali ta zame kasa shima ya bita, she relax on the chair and he relax on her chest stuoll holding her tight, she couldn’t watch this and she started crying too, jin kukanta da takeyi yasa faiz rage nashi kukan bakin cikin, Kai ya daga ya kalleta with a very wet face, who would have said fajz have so much tears in him, he is stubborn and it’s written all over him, baka taba cewa idanuwnshi zasu zubda hawaye,
“Am sorry…” Fauz ya fada Yana goge Mata face while his own eyes are still dropping,
“Baby… tell me… what’s wrong…meye yayi zafi Haka…in kasan abinda zaka fadamin zai batamin Rai as your wife them tell me as your sister, ni kanwar ka ce…ka fadamin abinda ke damunka pls…” Bintu ta fada mashi, ahankali ya Dora Kai Kan beautiful chest da half of her breast is out ya sake ajiyan zuciya, he is not a mad man, he is never going to tell her it’s about Amira,he is never going to tell her he is inlove with her,he won’t hurt her that much
“Wify…ki taimaka min…ki agaza min…ki ceci Raina…”ya fada Mata, kanshi ta daga tana goge mashi face tace
“Yaya…duk abinda kake so zanyi maka…I know baka Sona…but married…”Bata karasa ba ya Dora hannu Kan bakinta,
“Ban taba regretting aurenki ba Bintu… you’re a wonderful woman that doesn’t deserve a bastard like me…” Da sauri itama ta dafa mashi baki tace
“Yaya…kou Zama zanyi da Kai kawai ta isheni…am not asking much…kawai in ganni cikin gidanka…ba sai na zauna da wani ba… being in your house gives me happiness…ance in mace ta fadawa na Miji how she feels Yana Rainata…ni baka rainani ba…dukda you know I love you…” Bata karasa ba ya Dora bakinshi Kan nata yayi Mata kiss da wet face dinshj yace
“Ki taimaka min…duk abinda nace kiyi just do it…kiyimin and kou meye ya zamo our come dinshi na yafe maki…” Ya fada bakinshi na kanta nata while he couldn’t stop the tears
“Baby tell me…zanyi duk abinda kakeso..” ta fada mashi,
“Then ki mallakeni…” Ya fada Mata kai tsaye sounding so serious, idanuwa bintu ta zaro wondering why he is saying this,
“Baby…what…” Bata Karasa ba yace
“Bintu…if har you love me…ki mallakeni…ki sacemin zuciya…I want to forget about kowa na duniya sai ke da iyayena…inason wasu matan su zamemin kaman yanuwana maza….I don’t want to look at another a waje…” Ya fada Mata yna goge face dinshi new tears na fita
“Baby pls…if da akwai wacce kakeso…pls talk to her…Amma bazna iya mallakeka ba…jazz doesn’t work for ever…”
“I ordered you… it’s a command…” Ya fada mata, Yana son tayi mashi abinda he won’t even remember her name balle ya Shiga such huge wahala because of her, abun na neman Yi mashi yawa,it is really getting out of his hands, komai haushi yake bashi,
“Baby ka bar wannan Maganr pls…” Bintu da shock ya kamata take fada Mashi, she can’t just believe why she’s doing this, he is totally going Insane, he is crazy
“Aa…ki wnake ruwan gabanki kiyimin abinci dashi… wallahi zanci…I want to forget all pain…”
“Subhanallah…inna lillahi waina ilaihi rajiun Yaya…kasan abinda kkae fada kuwa…” Ta fada tana janyewa daga gareshi as at this moment ya Fara Bata haushi da kuma tsoro, how will she do such evil, she knows it’s pure mallaka Amma for what reason, for love? For enjoyment da namiji,? She’s too civilized to know that it’s a huge atrocities, abinda zakayi da kafin ka mutu sai ja wulakanta ka Zama abun tsoro Bai da riba, Mata kuji tsoron Allah, kuji tsoron Allah
“Pls… help me…I know bazaki cutar Dani ba… You won’t suffer me …I won’t mind being your slave for ever… you’re a good woman…pls… help me…” Ya fada Yana kuka Yana matsawa kusa daita yayinda ita kuma take matsawa baya sabida yanda ta tsorata dashi,
“Pls…” Ya fada crawling to inda take while she move far away from him, mikwa yayi itama ta Mike da gudu ta bar falon saboda tsoro as he keeps saying
“Pls ki mallakeni…pls turn me to your slave…take my heart away…” Tana barin wajen da gudu ta shjga dakinta ta maida kofar ta kulle ta zauna kasa with her eyes wide open,
“Pls help me!!!” Faiz ya dinga fada da karfi Calling her out. Bintu da jikinta ke rawa daukan wayarta tayi tare da searching number maman faiz datayi saving da iyami tayi dailing, she was so scared and panting so loud, what could have come over him, Bata taba ganin abinda ya firgita ta game da faiz kaman wannan ba,bataji Ringing wayar ba sai dai taji sallama iyami, da sauri tace
” iyami…” Tana fashewa da kuka, hankalinta ne ya mugun tashi as she thinks maybe faiz ya je ya Dora Mata fushinshi by hurting her,
“Naam bintu… what’s the problem…meye…” Ta tambayeta cikin fargaba..
“Iyami… it’s Yaya…he is scaring me….Wai inje inyi mashi asiri…Wai in mallakeshi…” Ta fada cikin kuka,
“Ban Gane ba… stop crying and talk to me…” Hajiya ta fada  cikin damuwa don kou kadan vatajin abinda take cewa hadiya saliva bintu tayi sannan ta sake fada Mata what faiz is saying,
“Don’t mind him kinji daughter…Kar ki damu da duk abinda zaice…kawai ki dinga binshi da tou.kinji kou…”hajiya ta fada Mata
“Yes ma’am…”
“Good…zuwa da yamma Zan zo Gidan if ya cigaba…” Hajiya ta fada Mata 
“Mummy kinsan abinda ke damun shi?…if it’s about another girl pls ya aureta…I love him…nasna it hurt but I will support him… I can’t love him and hate what he loves…”bintu ta fada cikin kuka, Ajiyan zuciya hajiya ta saki feeling this little girl’s pain,
“Dear it’s not about another…haukan shi ne kawai…” Buga kofar faiz. Yayi Yana Cewa
“Guduna kike bintu…” Ya fada  Yana dukan kofar
“Mummy gashi Nan…pls don’t tell him …I called…” Ta fada kasa kasa sannan ta kashe wayar ta Mike ta bude mashi kofsr bedroom, with a smile but a red eyes ya shigo dakin Yana wuceta
“Come and take away my pain…” Ya fada Yana kwanciya Kan gado tare da cire rigar jikin shi.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button