DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

. alhamdullilah
2/11/21, 4:17 PM – Ummi Tandama: 30
Shuru Amira tayi tana jin jikinta na rawa sosai, it’s something huge for someone like fiaz yace Yana sonka, all her life Bata taba tunanin someone kaman faiz will approach her da maganar so ba, kawai dai she knows she’s from a high class too and Habib is also classy Amma gaba da gabanshi, it’s really coming too late, late that she’s so messed up, hearing yanda yake magana ya mantar daita wani Ahmed, she totally forget him because this time around she wasn’t expecting him to say it’s a joke, she hears it in him, he is so serious, she feels she’s dreaming don ya zaayi kou wata uku basuyi da aure ba yazo Mata da irin wnanan maganar Sannan ga relationship dinsu da Ahmed, what is he thinking right now, faiz Lumshe idanuwa yayi waiting to hear something that will ruin him for ever, he knows he won’t have anything positive from her, yasan she will turn him down, he knows she will reject him, yasan wannan is deal, kawai he prays right now ya samu karfin sauraron duk abinda zata furta mashi, he prays ya shjga cikin kanshj ya hakura daita, Jin shuru yayi yawa yasa yace
“Pls…Amira… kiyi min Rai… wallahi bazan iya moran rayuwa ba tare dake ba… I can’t just hide it…the pain Is too much for me….” Ya sake fada Mata sounding so calm, Amira rasa abinda zata fada mashi tayi, she’s not going to say yes, kawai zatayi amfani da ahmed as reason she can’t say yes,but Allah knows he is not the main reason, kawai she will use him,
“Pls..kiyi magana… before you say anything…let me tell you something…da akwai wani abokina…ya auri wata…ba don Yana sonta ba sai don tausayin ta because she loves him, anyi aurensu and that girl is very good to him Amma still Bai sonta…shi Kuma he tries his very best to make her ok…to make feel loved even if he doesn’t love her…Nima pls …ki taimaka…kou Baki Sona… just pretend you do…I will manage that…pls…kawai don’t say no” Ya sake fada Mata Yana wani irin Nishi just thinking the whole him ke cikin wnanan yanayin, gani yake a duk duniya Babu Wanda ya kaishi shiga cikin damuwa a yanzun, he feels he is the only one in pain and agony, kou maraya Bai kaishi ban tausayi ba, kawai ya koma kaman bashi ba, telling her bordly really help, but the fear of her reply yasa Yana jin wani irin azaba, Amira couldn’t say a word, she remembers mom dinshi Said she should calm him Wai Yana cikin damuwa,
“I can’t just say… anything.. ” Amira.. ta fada voice dinta na rawa.
“Pls…say something…this is no more a joke…” Ya fada Mata calmly Yana zauna a elegant bathroom da kou abincin hannunka ya Fadi kasa zaka iya ci, yayi relaxing cikin bathroom not even remembering bintu daya fdawa ta hado mashi something to eat, he is totally in her, waiting to hear her next words
“But… ahmed…is your friend…” Amira ta fada Bata karasa ba yace
“I know…for me to forget about that bad tell you what am feeling means it’s above me…I have tried…I tried hard to control it…Amma na kasa…pls…” Ya sake fada Mata,
“Dan Allah… Ahmed is not just a boyfriend…he is my fiance…kowa ya San mu…kou da kuwa Zan baka dama…zai Zama yaudara…I don’t want to decieve you…” Ta fada mashi, fajz dake zaune dafa goshinshi yayi yaba dirzar forehead dinshi feeling so hot inside,
“Bazaki iya bani single chance ba…so you’re telling me bazan iya competing da ahmed ba?…he is my friend Amma sonki yasa na mance komai…all I want is to have you…I won’t be complete without you…”ya fada Mata cikin sanyimurya
“Am sorry pls…Bari kaji wani Abu… you see me as someone classic kou… well am not… am like a fresh fruit which is rotten inside…so pls…don’t waste your time on me…Kar ka damu kanka kaina… Am not worth it…”ga fadamashi voice dinta na rawa, before ya karasa maganar ta sai yace
“Allah yasa kinfi komai rotten…I don’t care…I love you Amira..ki bani dama… pretend you care kou kadan ne…pls…” Ya fada Yana kokarin kneeling, Saida ya gama kneeling yace
“Gani Nan na durkusa maki…na ajiye duk wani ego Dina…am on my knees…I can snap myself for you right now…or better still…Zan kawo kaina…in durkusa maki…pls ki bani dama…I beg you…” Ya sake fada Mata, duk yanda Amira take da wayau da iya magana kasa amsa mashi tayi, she wonders inda matar shi take right now that he is talking like this, she just pray he is at the office don if she meets him talking like this she won’t be happy, she remembers she’s the jealous type, ta tuna farkon haduwar su, she shows totally possession of him,
“Dan Allah… kayi hakuri…we can just be friends…” Bata karasa ba faiz yace
“I don’t want to be your friend…pls date me…kou a boye ne…I won’t compete da Ahmed…he owns you…Amma kou secretly ne let’s be together pls…Dan Allah Amira…I beg you…” Ya fada kaman zaiyi kuka, Amira couldn’t help but get up, rike waist dinta tayi tana tafiya a dakinta, she wish she can just tell him about her self don ya samu saukin abinda yake ji, she have never had anyone plead for love Haka, Bata taba samun Wanda yake Mata maganar so Haka ba, taba cikin ganiyar budurcinta Habib ya Watsa Mata rayuwa,
” Save a soul…” Ya sake fada Mata
“Ok…” Ta amsa mashi,
“Really?…” Ya tambayeta cikin excitement,
“Yes…Amma pls… don’t do anything da ahmed zai Gane…I beg you.. it’s going to be a secret affair…pls…”ta Fada mashi alaman she’s so scared of
Ahmed, hakan ya Bata mashi Rai Amma Kuma sai ya danne
“For as long as you get to be with me kou na seconds ne na gode… it’s ok for me…at least I won’t be dying silently…” Ya fada Mata still sounding weak, Amira dake jinshi feels for him Amma Sam she doesn’t like this, Bata son abinda zai sa adinga ganin ta yaudareshi don tasan she’s not going to fall for him, she knows it’s not going to happen, she won’t decieve herself to fall for him, ahmed is the only choice for her and she loves him, he is ok for her duniya da lahira, she can’t even think of another, tasba ahmed bazai taba bari ta wulakanta, he will take care of her, .
“Yanzun Zaki dawo pls…” Faiz ya sake fada Mata cikin sanyimurya,
“Ban San yanda zanyi ba…ban son in ketare umarnin shi…” Ta fada not calling Ahmed but referring to him, faiz dake durkushe har lokacin ajiye kishi yayi gefe ya ce
“Amma kinsan Daddy won’t take it likely on me in Babu ke… you know how he is…kou Baki damu da duk halin da Zan Shiga saboda ke ba…” Ya tambayeta,
“Ya kakeson inyi pls…tell me…” Ta fada cikin natsuwa sounding very calm
“Just come back…rules are meant to be broken…pls…” Ya fada Mata
“No pls…I can’t…” ta fada mashi praying he doesn’t find it annoying, ajiyan zuciya ya saki yace
“Ina iya tashi?…” Ya tambayeta kaman wani Dan yaro, faiz have never been in love and right now he can do anything to make Amira happy, duk abinda zai faranta Mata Rai won’t be difficult for him to do,
“Daga Ina…” Ta fada forgetting he told her he is on his knees,
“Am on my knees…” Ya fada nata kaman ba faiz ba
“Wayyo Allah…pls raise…haba baby…” Ta fada lokaci guda Kuma ta zaro idanuwa tare da rufe bakinta as she didn’t know when she said that, Sam ta mance, Ahmed have thought her calling baby, faiz was happy hear her call him baby, mikewa yayi yace
“Thank you…” Ya fada tamkar bawanta, he is so going Insane right now,
“Will you come back?..” ya sake asking dinta
“Kasan me…why not kayi mashi magana…ka bashi hakuri…pls…he will agree…” Ta fadamashi,
“In bashi hakuri?…haba Allah ya sauwake…” Faiz ya fada cikin real voice dinshi
“Ok… shikenan…I won’t come back…” Ta fada mashi atakaice,
“No …I will call him… for you…I will call him…is that ok?…” Ya fada da Sauri
“Yauwa…yayi…Amma pls don’t tell him anything to make him angry…” Ta fada mashi
“Remember na fada maki ban son irin Haka kou…ki bar Fifita shi kaina Dan Allah…” Faiz ya fada knowing so well he is decieving Himself,
“Ok na daina…” Ta amsa mashi atakaice, it’s like a child play, he ask her to pretend to care about him and she’s doing so,
“Bari in kirashi…duk yanda mukayi I will call you…” Ya fada Mata, Nan ya kashe waya ya Kira ahmed, he is doing it kawia don Amira ta dawo Amma Allah na gani abinda ahmed yayi mashi is unforgettable, for him to call him drunkard don yasan sirrin shi is hurting, kawia at this moment Bai da single choice, now he knows abinda yasa wadu suke commiting suicide sabida so, you can do anything for love, in ba Amira ba Bai ga abinda zai sakashi kiranshi ba, dailing number yayi, sai da wayar ta kusa tsinkewa Ahmed yayi picking,
“Am sorry about dazun…” Faiz ya fada mashi Kai tsaye, shuru ahmed yayi thinking of what he did dazun, yasan both of them are wrong,yaji haushin kanshi for the insult, yasan hakan ba daidai bane, Amma sanin this guy is inlove with Amira hurt him Amma Kuma tunawa da abunda ke cikin rayuwar Amira make him feel ok, yasan ba kowanne zai iya sonta knowing what happened in her past ba,
“Am sorry too… it’s not right… forgive my actions and statement…” Ahmed ya fada mashi kaman Bai San komai ba, faiz samun sauki yayi yace
” It’s ok…but pls don’t insult people because you know their secret… that’s low…I can’t use what you tell me to insult you…”
“Ai shine nace sorry kou…I was angry…kayi hakuri…”inji Ahmed
“Amma kasan kayi ba daidai ba you can’t call…kana girman kai..banza…werey…” Fajz ya fada mashi,Dariya Ahmed yayi yace
“Naji.. you won for calling first…Nima da Zan kiraka.. anyway let bygone be bygone…” Inji Ahmed
“Hmmm nonsense… yanzun dai can your daughter come back to office…” Faiz ya fada,
“Yanzun dai ka Fadi real reason for calling…” Ahmed ya fada cikin ranshi
“Aa…Kar kasa a kwacemin ita…a bar aikin…”Ahmed ya fada mashi atakaice,
“Dan Allah Don’t do this…” Faiz ya fada jikinshi na rawa
“Why?…is she special?…” Ahmed ya tambayeshi
“Yes…not to me…to my father…my mother…the company…Dan Allah don’t stop her…kasan my dad will scold me bastardly…Dan Allah kayi hakuri…”faiz ya fada cikin tashin hankali don already he knows in har Ahmed yace no then shikenan
“Aa…Allah zai kawo another special person…Amma na hanata…last time I told you am the only one you’re arguing…now ka gani ?…or you still need more.. ” ahmed ya fada mashi to get him angry don ya nuna mashi he can’t take her away, he is intentionally telling him he can’t compete with him when it comes to amira, ya nuna mashi she’s his and his alone
“I know… she’s yours… you control her world…Babu doubt…” Faiz ya fada mashi sounding so broken, deep down he have one thing, he won’t be ustaz to let Ahmed have her all, he will definitely have his own share, he will rock her world bastardly, kou da kuwa Ahmed zai aureta sai ya Fara samunta, he will surely do that, he will have his leftover, she can be his physically but her body will be his, sonta is turning him into something else daman Kuma shi ba holy fellow bane,like he knows drinking is bad but still do it, he is a normal person and a sinner, zuciyar shi bazai barshi ya bar Amira ta go get married to his friend ba, he can’t just do that. Dariya ahmed ya saki feeling so happy, hearing him say it means he won with much battle
“Really…ma yarda kenan…” Ahmed ya fada sounding very happy
“Yes…na yarda…” Faiz ya fada mashi ranshi na Kuna
” What changed your mind Haka…” Inji ahmed cikin farin ciki
“I called her to come back..tace she can’t without your permission…kaga no girl will do that these days…” Inji faiz da face din shi Kaman Bai taba Dariya ba
“I told you ai… yanzun dai Bata dawowa…don Naga kana da wata manufa…” Ahmed Bai Karasa ba yace
“Pls…ka Bari if Babu ni cikin abinda ta faru sai ta tafi… my dad won’t take it likely on me if har she left sabida ni…so pls kayi hakuri…pls am begging you…”faiz ya fada Yana submitting kanshi totally
“Well ban son ayi maka fada…so she will come back tomorrow…Amma if har aka sake samun matsala she’s not coming back…deal?…”
“Deal…” Faiz ya fada mashi.
“Nagode sosai…” Yayi adding
“You’re welcome…” Ahmed ya amsa mashi. Nan sukayi sallama Sannan faiz ya Kira Amira dake zaman jiran shi hoping to hear good news don she can’t just do without her job, she loves it with passion, da sauri tayi picking tace
“How far…” Da sauri, yanda ta fada shows faiz she really wants to get back to her job but is afraid of him
“Ya yarda…so gobe ki dawo…” ya fada Mata
“Yeehh…am happy…” Ta fada cikin excitement, murmushi ya saki
“Zan iya zuwa gidan ku…” Ya tambayeta, fauz da zuwa gidan budurwa ke bashi problem is here asking if he can go to her house
“Pls not today…nayi karyar ban da lafiya…Kuma ban amsar bako gidanmu…Basu so…” Ta fada mashi cikin kwantar da murya yanda he won’t think otherwise,
“Why pls…ni Ina son ganinki…ya zanyi kenan…” Ya fada cikin shagwaba
“We will see tomorrow a office…kou kq manta…”
“It’s far…can I call you on video call later?…”
“Yes…but matar…” Bata karasa ba yace
“Ok…sai na kiraki…” Ya katse abinda zata ce sai ya kashe wayar, he knows Bai da single waje a heart dinta as she’s playing exactly his game, ynda yakewa bintu haka take mashi, tunawa yayi da ta fadawa Bintu ta excuse him dazun,he wondered what she’s doing yanzun
Wanka yayi ya fito daure da towel, faiz was feeling somehow daya gan bintu zaune with her head down, he prays Bata ji komai ba, she have been here tunda ta kawo mashi abinci as he demanded, she hears him talk cikin bathroom, bayanin abinda yake cewa but she feels it’s a woman, Allah kadai yasan how she’s feeling, it’s really hard to look ok while it’s not ok, Kai ta daga ta kalleshi with a smile da baj Kai kou throat dinta ba ta sauke kanta as he removed the towel on his waist Yana goge jikinshi,
“Baby…how long have you been here…” Ya fada Mata looking ok compare to dazun,
“Yanzun na Shigo…” Ta fada mashi,
“Dauko min Kaya in saka…mu fita…I want to take you out inyi maki shopping…” Ya fada Mata, gaze dinta kasa with normal face tace
“Pls…ka barshi…I don’t really need anything…” Ta fada as she’s not happy right now,
“Why pls. .is something wrong?..” ya tambayeta,”
“Aa…ba komai…kawai I don’t feel like going out ne…” Ta fada Tana mikewa, Kaya ta dauko mashi ta ajiye sai ta fita daga dakin with her eyes full of tears, tana fita sai ta Fara kuka, wani waje ta samu ta boye ta Fara kukanta, she didn’t cry for long don Kar faiz ya gane, Bata son abinda zai ta Dan mutunci da yake dashi kanta ya zube.