DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

A Bangaren Habib anyi aurenshi da wnanan yarinyar, Amma it’s like Allah is punishing him over what he did to Amira and other girls, right now he can’t do as she wants, matarshi tafishi bukata sosai, even when he is tired she will demand him to do, batasan ya Shiga mugun damuwa ba as a result of billboard din Amira da ya gani, it took him weeks to recover from the shock of seeing her looking so elegant, inshort Bai yarda itace ba sai da ya Kira some people da Basu San abinda ya faru tsakanin su ba suka tabbatar mhsj it’s Amira, he was like how did she get there, who gave her the ladder to climb, wato abun ya zame mashi abun mamaki, kawai he is regretting tun baa je koina ba, he found out she’s Among the assistant of that great company, Yana kwance Yana sake sake matarshi ta shigo da wasu arnayen kayan bacci hannunta rike da cup na wine tana sipping, Sam Bai San ta shigo ba, he is so lost in thought, kawai he is still thinking ya akayi ta samu wannan aikin Bayan yasan Bata Ida karatun ta ba,
“My knight…” Matarshi ta kirashi, ahankali ya Dan juya Idanuwa ya kalleta, glass dake hannunta ya kalla yace
“Haven’t I warned you ki bar Shan alcoholic drinks…” Ya fada Yana kallon ta, Yana fada ta dan Kara Sipping drink din before tace
“What’s wrong with it…kou kaga nasha Ina maye ne… it’s just sipping for fun…” Ta fada mashi Tana ajiya Tumblr a Kan bedside locker,
‘”you’re a woman… you will be a mother some day… wnanan abun Bai dace dake ba…” Bai karasa ba tace
“Abeg omo hausa free me….” Tafada mashi atakaice, Bai sake cewa komai ba ya dinga binta da kallo, she have never obeyed him in anyway, she will ask before she does something Amma wannan asking dinta is like sanarwa, don his decision doesn’t matter, Yana kallon inda ta nufa yayi Rolling idanuwa, he knows abinda zatayi,
“Baby…ki har wanna abun tonight ..too much of everything is bad…” Habib ya fada, banza tayi dashi ta dauko sarchet din maganin shi na karfin maza wati Wanda in Yasha sai ya Kai hour Yana riding dinta like a horse, sai da ta dauko tace
“You said what?..” ta fada kaman daman bataji abunda yace da farko ba, daure face yayi yace
“I said no sex tonight…” Ya fada Mata atakaice, da sauri ta marairace tana cewa
“Why knight…” Ta fada thinking of how sweet this guy is on bed, it’s part of the reason she stick to him, Ana cewa Mata kawai ake sanin dadinsu ita she knows this guy is like honey,. Kaman yanda na miji Bai gajiya da sexing mace Mai dadi Haka she can’t get enough of him, he is like cotton wool, ga kyau ga Dadi,
“Am tired…” Ya amsa Mata atakaice, da sauri ta dawo bakin gadon ta zauna
“Pls no….I want you always… remember it’s the only thing you do for me…am a healthy woman…I can’t spend the whole night on same bed with you and Haka Nan baayi komai ba…ban iyawa kou kadan…” Ta fada mashi Tana rike da toe dinshi, kallonta yayi ya kauda kanshi gefe tare da juya Mata baya, don ya lura so take ta kashe shi, .
“my knight in Golden aumore kaji Dani…kasan I love being with you…in baka bani ba Ina Zan samu… just 1 month after our wedding ka Fara guduna…” Ta fada kaman zatayi kuka
“Pls stop it…Ina ake rayuwar kullum ana sex…we should be skipping days…and bana son wannan drugs da kike sakani Sha… do you want to ruin me?…”ya fada Mata
“But you don’t Last…” Ta fada mashi
“I beg you in the name of God ki kyaleni…am not in the mood…in Kuma bude maki zanyi kiyi da kanki let me know.” Ya fada Mata atakaice, right now he is not happy and life dinshi is turning into a living hell.
“Ok bani…let me have it…” Ta fada mashi tana matsawa Kan gadon, juyowa yayi ya Dora pillow bisa kanshi, Yana ji Yana kallon ta fiddo abun, it’s so funny right now, Bai ma da friends to share this life experience with, Bai sani ba kou shi kadai ke fuskantar wannan matsalar,. Before now he thinks he can’t handle Mata kou su nawa ne Amma he is wrong, gashi shi Ana handling dinshi, it’s like a dream, Yana ji ta fiddo ta Fara bashi blow job, when he wanted to do it she forced him into taking the drugs.

A bangaren cigaban company Kam baa cewa komai, sun samu cinikin da Basu samu in decades ba, Wanda yawan sayan products dinsu da ake yasa har Suke neman Zama low, kayansu na neman karewa, Wanda hakan yasa alhaji ya bawa kowa time yaje yayi tunanin how to get more productions, how to produce more, it’s the target, Amira have been searching and thinking of ways da zata iya samun something good to present, a cikin binciken da take ta gano Malaysian palm kannel, then she learnt about using ethenol to produce fuel, she just can’t wait to talk to him about this saidai she’s going to talk to faiz first, one thing she loves about the Malaysian palm kannel is that Ana iya nomashi sau biyu a shekara and it’s yield more, Ana kashe lot’s of kudi Amma kuma zaa samu more. Kallon iwatch sake hannunta tayi taga it’s so late,
“Zamu hadu gobe…” Ta fada tana rufe system dinta.

Bintu na zaune faiz kuma na kwance a opposite kujera pretending to be asleep yaji ta Mike da sauri ya bude idanuwa ya bita da kallo, batayi tafiya Mai nisa ba ta Fara amai, mikewa zaune yayi da sauri yana Cewa
“Baby…are you ok?…” Ya fada Yana Saurin zuwa inda ta durkusa tana amai a dakin, she couldn’t talk, towel ya dauko ya goge wajen yayinda bintu tana zaune gefe sai dafe cikinta zhwa chest dinta take, Saida ya gama gogewa ya dauko car keys Dinshi ya fito tare da dauko Mata hijab, tunda sukayi aure Bata taba fita ba, at times Yana demanding su fita sai tace aa Bata son zuwa koina, dagata sama yayi ya tallabo waist dinta suka fita, Mota ya sakata ya Shiga, kallonshi tayi tace
“Ina… zamu…”ta tambayeshi ,
“Hospital…’ya amsa mata atakaice,
“Ba sai munje ba…” Ta amsa mashi knowing what’s wrong with her, she have did pregnancy test with a pt slip and it gives positive, she asked Hindu ta sayo Mata, tayi Saurin biyar ya nuna same result, she didn’t want to tell him because she’s feeling he won’t even be excited, sannan ita kanta tayi mamakin da sex sau biyu yayi yielding to pregnancy,
“Why…Wai what’s wrong with you…Baki da lafiya Kuma da ance aje hospital sai kice aa…” Faiz da ya dakatar da tada Mota ya fada sounding angry
“Nasan abinda ke damuna…kou na je hospital Babu abunda zasu bani…” She have sister Dr Kuma tayi Mata Magana, ta fada Mata Kar taje hospital sai in tana fama da wasu illness that abinda ke damunta will stop with time, she even told her in taje ta Fara Shan anyhow medicine she miscarried the pregnancy, ita Kuma Sam Bata son hakan,
”ciki ne…” Ta fada mashj calmly kanta kasa not expecting much from him as she knows already he has someone outside, she watches him make calls in the bathroom kou cikin Mota, it’s a sign of respect so she’s not complaining kawai she wants to congratulate who ever is lucky, she wants to tell wacce yake so tayi saa that he loves her
“Ciki ban gane ba…” Faiz ya fada sounding surprised
“Pregnancy…” Ta fada mashj, Idanuwa ya zaro Yana kallon yanda ta sadda Kai kasa, .
“Pregnancy?…ya akayi kuka San it’s pregnancy?…” Faiz da voice dinshi ke rawa ya tambayeta sounding so confused, kou sau Daya Bai kawo tunanin ciki ba, shi right now is not even thinking of being a father, all he wants is searching for love, ya sakawa kanshi command din samun Kan Amira that he is not thinking straight, he is not thinking of such a huge blessing, a sinner like him, father
“Nayi test…” Bata karasa ba faiz yace
“Did you go the hospital without my permission?.. “
“Aa… pregnancy test kit aka sayo min…” Ta fada still kanta kasa
“Who?..waye yasan you are pregnant before me the father?..” ya fada sounding angry
“It’s bintu and anty sakina…” Ta amsa mashi
“And Baki fadamin ba??…is this fair .. don’t you think I deserve to know?…am I so messed up that bazaki fadamin am becoming a father ba?..” ya fada Mata as kwanakin baya she caught him drunk a cikin daya daga cikin bedroom din Gidan, he was so messed up, she still loves him, that’s all, Daman ance so Hana ganin laifi, son da takewa faiz ya wuce gona da iri, she loves him that Bata fadawa kowa what’s going on in her matrimonial home, she doesn’t want anyone to come and give her advice da zai Bata Mata Rai, if Hindu ta San halin da take ciki she will laugh at her ,she will be like ai I told you so,shi yasa take Mata pretending cewa faiz Yana Nuna Mata kauna, yanzun sai tace Mata
“Kinga you were saying Bai Sona…Kinga yanda yake nuna min kauna sosai?…” Take fadawa Hindu.
“Am… sorry…” Ta fada mashi kanta kasa
“Sorry won’t do it… you try to hide my baby from me…did you know what you did kuwa?..” ya tambayeta sounding very Angry
“Kayi hakuri…I wasn’t thinking straight…kawai I think… you won’t like…it…” Ta Fadi abinda ke ranta
“What!…Amma kin Gama Dani bintu…wato I won’t like my own baby…wato like ma ba love ba… gaskiya ban yafe maki ba…” Ya fada kawai sai ya bude mota ya fita daga ciki, it really hurts him da har zata Yi irin wannan tunanin, wato Haka life dinshi ya koma, his own child, he wondered why she will think he won’t like his own child, is he this bad, he was walking Kaman zai tashi sama, haushi kawai yake ji, ciki ya koma bintu dake zaune cikin Mota tana kallonshi har ya shige, she thinks it will mean nothing to him, she was thinking ba lallai ya so abinda zata Haifa ba as Bai sonta, she can sense his anger from a far, ahankali ta fita daga cikin Motar tabi bayanshi, Cikin Daya daga cikin bedroom din ta ganshi tsaye ya bawa kofar baya Yana rike da waist dinshi da hannu daya sai other hand dinshi dafe da bango, he still can’t believe this, wato sai dai kawai ya gani kenan or what was her intention, taba shoulder dinshi tayi before tayi magana ya wani buge Mata hannu ya juyo a fusace Yana cewa
“Get out of my sight right now!!!” Ya daka Mata tsawa, hannunta Daya buge ta rike da dayan hannunta tace
“Am sorry pls…nasan you don’t care about me…so Ina tunanin you may not want the pregnancy.. ” Bata karasa ba yace
“Wallahi in baki son inyi kwallo dake leave my sight…Kina da nerves….kina da guts… you decided to hide my baby from me…wato Nan gaba ma you will take him or her away kice ai ban sonshi…or you will make them hate me…let me tell you something bintu babbu Wanda yayi min Dole… baa tilastani Zama dake ba… for me to bring you into my home means you have a place in my heart…Amma for you to do this yasa kin bani tsoro… you’re too kind… you’re to soft and gentle…Daman irinku sululun kasau ne… you are nice from the outside but have another intention from inside…. you keep repeating tunda ban sonki tunda ban sonki… you keep saying this as if I have ever used my mouth to tell you that… kawai a barshi Haka Nan…go home…ki tafi gidanku na sauwake maki Bintu…” Ya fada atakaice Yana barin dakin.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button