DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Faiz dake cikin jimami Zama yayi Yana tunani for about good ten minutes,
“”Habib…what did you do to this Angel that makes her this bitter…” Ya fada Yana zaune yayi tagumi kaman shine aka fadawa magana
“What did you do to unlock the anger and demon in her ..” faiz ya sake fada don yasan in ba wani Abu yayi Mata ba Babu yanda zaayi ta dinga such harsh words, so Hana ganin laifi, wato yanda bintu Bata Ganin laifin shi kou kadan Bai gan laifin lafazin Amira baz
“I will surely get to the root of this…” Ya fada remembering when she almost committed suicide, Sai Kuma ya tuna lokacin da ta zo Gidan su ta fashe da kuka, now he thinks this Habib is the real reason, ahankali ya Mike ya fita looking so calm and ok, office dinta ya nufa, sanda ya shjga Amira was still crying, tana jin an bude kofa tayi Saurin daga Kanta, ganin he is the one yasa ta maida kanta Kan desk ta cigaba da kukan ta, if it was before zata daina kuka Amma right now she doesn’t care who will watch her
“Subhanallah…what happened…me akayi maki…” Ya fada kaman he didn’t know anything because yayiwa kanshi alkawarin he will not let her know he see her other side,. Hannu tayi mashi Alaman ya fita, da sauri ya zagaya kusa daita Yana cewa
“Me ya faru…why are you crying…pls tell me…” Faiz ya fada cikin matsanacin damuwa as he sees her crying, Sam Bai son tana kuka, inshort shi Bai kaunar yaga mutym ha kuka balle ita that holds the key to his heart,
“Pls…ka tafi…” Ta fada cikin kuka Bata daga kanta ba,
“No…tell me…why are you crying…waya tabaki… just say his or her name…zanyi maganin mutum yanzun Nan…I will handle them in a way you will smile…I can’t watch you cry…” Ya fada cikin damuwa sosai as yanda take kuka Yana sosa mashi zuciya,
“Aa…kawai… ka tafi… Pls …” Ta fada cikin kuka, Zama yayi Kan hannun kujeran da take ya Dora kanta Kan kafarshi Yana tambayar ta who hurt her, he begged and pleases with her to tell him who hurt deep down yana Aduar Allah yasa ta fada mashi what happened Amma Amira didn’t, ganin wnanan kukan Bai da riba a gareta right now yasa ta Mike, she feels he hurt her Kuma Yana Chan Yana rayuwar shi, if shi da ya cuce ta is there Babu kunya why da ita da aka cuta zata dinga dawwamar da kanta cikin Bakin ciki,Yana zaune ta shjga bathroom, Mikewa yayi jikinshi ba kwari, he stood with his two hands in his pocket, , Bayan kaman minti goma sai gata ta fito looking so ok and strong, with a smile ta kalleshi tace
” let’s go…” Ta fada tana kallon yanda ya saki Baki, it’s like she’s a two different personalities, he have never seen anything like this, you cry for one minute and the other minute you’re good to go, she walks straight to her bad and pick it up, faiz sai binta kawai yake da kallo, he watch her walk towards the door, da sauri ya bi bayanta Yana Kama handle din kofar shi kuma ya riko hannunta tare da jawota jikinshi.
Alhamdullilah
2/15/21, 9:16 AM – Ummi Tandama: Mata da akwai kayan Mata kala kala, daga na Sanyi, na mallakar kasa, na Bata gaban kishiya na dambun nama Mai kyau sosai, ciccibi, Naman akuya Mai tarin sirri, Goron tula syrup, tsimi Mai kyau, Zuma Mai kyau,. Duk kyauwun ki ki Kara da wanka, ki tabbatar Kar ace gidan ki babu anything na kayan gyara, yanda Kika iya budgeting kayan kwalliya kayan Miya kayan gayu Haka Zaki dinga budgeting kayan Harkan bedroom, in har sex life dinku is boring aure Bai lasting, amma in har duk chakwakiya da zaayi Kuma dare yayi Ana Samun yanda akeso wallahi sister Baki mantuwa, da akwai amarya set daga 20k zuwa 100k medium Kuma 50k Wanda ke dauke da har su ciccibi da Naman akuya da dambun nama, sai shi Kuma na 100k zaa hada maki da Royal jelly da ma wasu suppliment masu kyau. Pls sister ki gyara, in ku biyu ne ba asiri yasa ya makalewa yaruwar ki ba, wasu sai suce asiri ne, well not all is asiri, Yana tsoron yayi Mata anyhow ta hanashi abun arziki, in har ita ta Fara gyara then ta gama dake don duk abunda zakiyi ba lallai ki burgeshi ba, you’re welcome to buy from us.
Wannan novel na kudine, in Baki biya kudin karatu ba Kar ki karanta, In Kuma Kika karanta na biyoki 500, ga wayanda suke son biyan kudin karatu Zaki iya tura
“500 zuwa 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki tura screenshot dinki ta WhatsApp a wannan number 08106102727. Kar wacce ta biyoni daga baya da Bayanin Baki San na kudi bane, ban hanaki karantawa ba Amma in kin karanta kisan kin karanta Allah yaisa.
Duk wacce ta fidda novel Dina da hannunta ban yafe mata ba.
33
Hugging dinta yayi Yana zagaya hannuwanshj ga jikinta, wani irin ajiyan zuciya ya saki tare da lumshe idanuwa as he have been praying to have this even if it’s once in a lifetime, it feels so magical hugging this girl, he will give anything to be attached to her for eternity.
Dukda Yana cikin Kaya and itama tana cikin kaya hakan Bai Hana strong force of attraction tsakanin su ba, wani irin hotness both Amira da faiz suka ji, Amira da Bata San how it happened ba was so shocked to see her self trembling in his arms, she knows how it goes, she remembers sanda Habib started from hugs and light kisses, then it went too far, dukda Bata San abinda take ba lokacin da akwai difference between his hug and na Habib, nashi is more of masculine, it’s like ayi wrapping dinka da warm blanket, remembering how evil men are yasa ta ta tureshi da karfi tana cewa
“Stop… touching…me…” Ta fada mashi, fajz sadda kai kasa yayi as he feels like an janye mashi Dadi daga gareshi,
“Why?…am trying to comfort you fa…” Ya fada cikin shagwaba
“Comfort yourself…” Ta fada mashi still breathing hard, kallonshi tayi na second guda ta dauke kanta tana Nishi kasa kasa, .
“I don’t need comforting…” Faiz da ya boye feeling dinshi ya fada Mata,
“Nima…ban so…” Ta amsa mashi tana rolling idanuwa, kasa fita tayi ta bangajeshi ta wuce ta nufi cikin fridge dake cikin office din ta dauki ruwa ta kafa Kai, she’s suddenly feeling so hot from inside kaman Babu ac a dakin,faiz sai binta kawai yake da kallo, he is glad she’s feeling it, he is not all alone after all, sai da ta kusa shanye ruwan kaf ta maida ta Ajiye, she feels lower tummy dinta na rumbling, then she felt warm flow from under her,
“Baby…” Faiz ya kirata still watching how she’s behaving tare da takawa yazo kusa daita Yana tsaye ta bashi baya sai fita take da hannunta da bakinta, she’s really sweating, another hug ya Bata ta baya kaman an Dora ta Kan naked wire ta zabura tana cewa
“Stop touching me!!!…” Ta fada da ihu idanuwan ta waje, faiz was out of words as she turned and see her sweating, duk zafin da yake ji nata ya fi nashi, she run to bathroom leaving him standing so motionless,
“What will I give…to have… you…” Ya Fada jikinshi na rawa, this girl is wonderful, she’s so something else, Amira data Shiga bathroom maida kofar tayi ta kulle durkusa tayi washing gabanta feeling so much wetness, abunka da woman that have been there, she knows how it feels saidai ta Dade Bata ji wannan balai ba,
“Auzubillah!!.” Ta dinga maimaitawa as she knows this is nothing but the devil’s work, data gama Kama ruwa ta fito, faiz ya danyi loosing wuyan Rigar shi ya cire suit din jikinshi don ya samu sauki, he drank the remaining water she left,
“Chabdin…” Ya fada Yana tunanin in da Haka yakeji Kam bintu da kilan ya kusa kasheta da sex, maybe she would have run away, kawai sai yaji inama Ana transferring feeling from one place to another da ya dauki wannan urge din ya bawa bintu so that they will enjoy life to the fullest, sauke Idanuwa yayi as she comes out, kaman nothing happened tace
“Wai mun fasa zuwa wajen alhaji…” Ta tambayeshi face dinta kaman Bata taba Dariya ba
“Aa…” Fajz ya fada wearing a funny look,
“Then let’s go…and for the last time ka bar taba ni…” ta fada mashi sounding so bossy
“Ok…” Ya amsa Mata atakaice, ficewa tayi ya bi bayanta har ya Kai bakin kofar sai yayi Saurin komawa ya dauki another chill water ya bita dashi Yana Sha, bakin motar shi ya tarda ta, she was looking so angry, he doesn’t know if the anger is for him for hugging her kou for Habib for hurting her, bude motar yayi kafin ya karaso tana jin an bude ta bude gidan baya ta zauna tana gyara Vail dinta, Vail na ganin ta zauna baya ya Kira driver ya mika mashi keys shima ta koma baya ya zauan, har suka Isa company din alhaji Babu Wanda ya cewa kowa komai, all through the way Babu abinda take sai rebuking shaidan, she have hugged ahmed several times Amma vata taba jin irin fitinan ba, she have never feel any force like this, fajz was thinking she’s thinking, sanda driver ya Kai company Babu Wanda ya sani cikinsu, har yayi parking ya fito ya budewa faiz kofar Mota Bai sani ba, Saida yaji iskan wajen na bugunshi ya San sun zo, kallon Amira da ta zubawa spot daya Ido yayi yace
“Are you ok?…” Ya tambayeta, idanuwa ta lumshe tace.
“Yes..” ta amsa mashi atakaice voice dinta na cracking
“Ok….Amma if kina ganin you can’t talk to Daddy today…we can’t come back tomorrow…” Ya Fara fada Mata, before ya Karasa maganar shi har ta bude ta fita telling him she can talk to him today and not tomorrow, yanda mutum ke Dan bending in zaka fita faiz ya zauna Yana kallon ass dinta yayinda take fita feeling kaman ya jawota ya dorata Kan cinyar shi, he is feeling so naughty right now, if she’s a call girl he won’t mind having her in the car, all he needs to do is rise up her close and unzip his trousers, they don’t even need to undress before it happens, kawai yanda su biyu suke fama da zafin Nan it won’t take long before su samu orgasm, kawai he will just sit her there while he works his self upward into her, then he will hold her waist Yana moving daita in a way he will go Deeper,
“Karuwai ma sunyi wallahi…” Ya fada Yana kallon yanda take tafiya, har ta kusa kaiwa bakin hanyar Shiga office din babanshi,
“You don’t have to suffer to get what you want…all you need to do is pay and get a blow job…” Ya fada Yana kallon ta,
“Date me she won’t…flirt with me she won’t…marry me she won’t… pretend to love me she won’t… stubborn lady kawai…sai wahalal Dani kawai kike….” Ya fada out loud not minding driver dake gaban Mota, Amira Bata damu ba dukda she feels he is watching her, kawai Tana tunanin maybe it’s part of her destiny to be screwed by men but she’s will try to change it, she will rewrite her own destiny, she will make sure no evil befall her pussy again, the force in this guys body is the strongest she can ever feel, it’s like kawai tayi mashi striping yayi duk yanda ya gandama daita, she will willingly accept him into her body, he is one hot guy from the inside, she just pray he didn’t see anything in her
Faiz Kar bending yake Yana kallonta har sai da ta bace mashi sannan shima ya fita Yana maida suit dinshi, yasan the attraction in the air is much and it won’t go away until sun samu abinda suke so. Sanda ya Shiga office din dad dinshi har ita ta Shiga suna gaisawa, shima gaida dad dinshi yayi alhaji ya amsa mashi atakaice Yana kallon Amira, bayan anyi settling Amira ta Fara fada mashi wata Magana ke tafe dashi and she prays he gives it a good consideration, Zama alhaji ya gyara yace
“Ai for as long as it’s from your brain dole a bashi consideration…so bring it on…” Alhaji ya fada with a smile, idanuwa faiz yayi rolling tare da tabe Baki alaman kou a jikinshi, Amira Kallon faiz tayi tace
“Sir unto you…” Ta fada mashi tana bashi Daman yayi bayanin datayi mashi before ya koma Yana cewa she didn’t let him talk like he did last time,
“What?..” ya fada Yana daure face, for sure in har zaa ce ya maimaita duk abubuwan da ta fada dazun ya mance, he was busy fantasying while she explains
“Maganar mu na dazun…” Amira ta amsa mashi with a smile,
“Oh…carry on…kiyi mashi bayani…kinsan yafi sonki…in ni nayi he will still complain…” Ya fada mata, tsoki alhaji yaja ya kalli Amira yace
“Pls go on…ba lallai ya iya presentation din ba…” Alhaji ya fada, Baki faiz ya murguda kaman mace ya kauda kanshi gefe guda,
“Ok sir…” Ta fada tare dayi mashi bayanin research datayi tare da fada mashi what she wants, shuru alhaji yayi Yana jinta, sai da ta gama na Kan kwakwan Malaysia ta dawo Kan na ethanol tana fada mashi yanda zasu karu in har sunce zasuyi, sai da ta gama Bayani duka yace
“Hmmm…for starters…” Alhaji Bai karasa ba faiz yace
“Baki Fadi the last part about sending someone ayi studying ba…” Ya fada mashi as it’s the only part he wants and sai yaji batayi maganar ba, Amira da Bata Gane abinda yake so ba sai cewa tayi
“Yauwa sir…Kuma Ina ganin it will be good if har zaka iya tura wayanda zasu Yi training saboda a San Kan abun… komai Yana bukatar more knowledge…” Amira da fada mashi, faiz relaxing yayi ya saki murmushi, alhaji Kallon shi yayi kawai sai ya kashe mashi Ido daya,
“Zaka ci ubanka ne…” Alhaji ya fada Yana kallon yanda faiz ya samu waje yana iskanci, kanshi gefe sai faman Dariya yake
“Wannan ba zai Zama matsala ba muddin na gama bincike na…Zan aika mutane kaman biyu Haka ..like my assistant da Kuma Daya daga cikin masu hankali…” Alhaji ya fada, hararan kasan Ido faiz ya watsa mashi. It’s a little drama between them, Amira dai Bata San abinda suke ba, Nan dai alhaji ya nuna Mata he have once talked to his friend about this Amma sai ya Watsar, he made it clear it’s going to take lots of millions, Amma yace if ya gama binciken shi he will let her know, ya fada kaman she’s the only one in the room, faiz Kam kou a jikinshi, he knows Daman he won’t add him to the discussion. He promised her zai maida hankali and he will contact her personally.
Sallamar su yayi Amira ta mike ta fita, sai da ta tabbatar ta fita yace
“Daddy…nasan because you don’t love me zaka ce am not the one who made the research…” Ya fada mashi cikin shagwaba
“You…lallai Kam…shi yasa ka kasa kou explaining…” Ya fada n
Mata shi Kai tsaye Yana daukan wata file dake gaban shi
“Ai Naga kafi damuwa daita… you love everything she always says…shi yasa na ce ta fada maka…” Yayi adding
“Naji… tashi ka bani waje I have lot on my table…” Inji alhaji da har ya Fara bude another file,
“Daddy…kasan wannan Yarinyar is very smart…if har zaka tura mutum ayi research then send her to Malaysia…” Bai karasa ba sai alhaji yace
“Sai kayi accompanying Yar mutane kou… congratulations…” Alhaji ya fada mashi
“Aa daddy…kawai dai to protect her…if you want ai sai in tafi da bintu…all on your back pocket..” faiz ya fada
“Sannu tou…” Alhaji ya amsa mashi
“Pls daddy don’t send another person…she did her research so let her find out more about it… kasan she have this company in her heart…she will surely come back with good results…Amma in ka tura Wanda vaj da interest of the company at heart kaga zai tafi yawon bude Ido ne ba aikin da ya kaishi zaiyi ba…” Faiz yayi mashi doguwar jawabi,
“Ai Kar ka damu…I will send her… maybe with her secretary…or ita kadai…” Alhaji ya fada mashi, faiz ji yayi baby Dadi say Kuma yayi tunanin don zuwa Malaysia ya sameta ba wani Abu bane, Sannan in ya nuna interest dinshi na yanason ya bita zai sa dad dinshi ya Fara suspecting dinshi
“Yauwa daddy…hakan ma yayi wallahi…Allah ya taimaka ya Kara girma…shi yasa nace da bintu ta haihu a saka sunanka….” Faiz ya fada mashi
“Kou mace ta Haifa kenan…” Alhaji ya amsa mashi Yana gyara zaman glasses don’t nashi.
“Aa in dai namiji dai…” Faiz ya fada.
“Tou na gode…” Alhaji ya fada mashj atakaice alaman hakan doesn’t change anything, bakin ya turo ya Mike kawai without saying anything ya bar office dinshi, Yana zuwa ya tardata zaune a gaba kusa da driver, thus time Bai wani bin ta kanta ba suka tafi gidan gona, bayan sun Gama supervision Dinsu driver ya maidosu cikin gari, he instructed the driver ya kaishi restaurant zaici abinci, Yana kaiwa restaurant ya barta Nan ciki ya fice,
Yana shjga ciki Yana tunanin kilan it’s high time ya daina nuna Mata he really cares tunda abun na neman jawo mashi raini and if there’s anything he hates with passion it’s rainin hankali. Ganin he will waste much of her time ya fadawa driver ya kaita company shi Kuma ya dawo ya dawo ya daukeshi, hakan akayi, Yana dawowa daukan shi yasa aka kaishi gidan mum dinshi, he told her bintu is pregnant that he will name the baby after her if she’s a girl, murna wajen hajiya kadijatu baa magana, she’s extremely happy
“Ai kaga sai ka nutsu ka maida hankali…ka bar Wasa da future dinka…no more drinking pls…” Ta fada mashi calmly
“Hmmm ok mummyna…” Fada sannan ya dawo ya Fara cewa
” iyami…kinsan that girl call Amira is something else?..hmmm”ya fada har sauri bakinshi yake Alaman he wants to gist her, Daman bashi da Wanda zaiyi sharing issue din Amira da, she’s the only person he can run to and loose up about her, she’s his only friend when it comes to case din Amira
“Ikon Allah…what did she do..” ta tambayeshi
“Iyami…if you hear the kind of call this girl was making dazun abub zai Baki tsoro…she was even saying zata cire mashi balls bawa Kare …can you imagine that?..” yafada Mata
“Did she say such awful words…then gaskiya abun tsoro ce… kindly stay away from her Kar ta cire maka naka kaima…” Hajiya ta fada don jin abinda zai ce, bakin saki Yana kallon ta sai da ta karasa yace
“Ai iyami her statement doesn’t really matter…what matters is what the caller did to upset her…ni Ina son in San what happened…what he did to her that pissed her off Haka…” Ya fada Yana relaxing a gabanta. She knows he will say that
“But she shouldn’t have to say that…such Mata fa sai suyi iya kashe mazajensu if sunji haushi,..”
“Ba wannan maganar.. nidai iyami tell me what did you think will make her talk so harsh…Kuma daga baya na ganta Tana ta kuka…” Ya fada Mata,
“Maybe he betrayed her …nasan when a man betrays woman it brings out the monster in her…” Hajiya ta fada mashi tana kallon yanda yake lumshe thick lashes dinshi,
“Ikon Allah…Amma mummy wane irjn betrayal…ai nasan if for for instance nace Ina son yarinya daga baya na dawo nace na fasa ai baayi Dole…ni Banga betrayal wajsn ba…Kuma for someone like her bana ganin it’s ok ace tana wannan jin zafi Because of betrayal… because ga ahmed Yana kaunar ta ita ma tana sonshi… sannan ganj a gefe daya Ina kashe kaina sabida ita…I think there’s more to it…and I will find out what it is…” Ya
“Well Allah kadai yasan gaskiya.. ” hajiya ta fada mashi, da sauri yace
” mummy did you know something…I have a plan…” Ya fada Yana gyara zamanshi
“What plan?..” ta tambayeshi, Nan ta fada Mata abunda ke ranshi, tsoki taja ta Mike ta barshi nan zaune tana zaginshi da yarenta.