DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Amira Kiran ahmed tayi tafada mashi Habib ya Kirata, shima yaji mugun haushi sosai, he wondered inda ya samu number ta, he heard so much pain in her voice that he calm her down. Kou da ta koma gida she still cries of so much anger.
Bayan sati guda alhaji ya kirata ya fada Mata ta sameshi a office dinshi. Lokacin lunch break ta tafi without informing faiz da ya Fara Mata effizy, he stayed away from her completely, in ta gaidashi ma sai ya gan dama ya amsa Mata, she only told ahmed Kar ya jirata don she’s meeting alhaji haruna. Tana zuwa Suka gaisa yake cewa
“I have made me research and Maganar gaskiya zamu samu karuwa sosai if har muka koyo how to produce kwakwan Malaysia, nayi bincike sosai ba kadan ba and I have to thank you for your fast brain… yanzun dai it’s about the Wanda zai je Chan ya koyo Mana…so am selecting you…da Kuma faiz Amma zai tafi tare da matarshi…Amma if you can’t go… kou if bazaa barki ba… it’s alright…I will look for someone to replace you…so na baki zuwa Nan da kwana uku kiyiwa parent dinki magana….” Alhaji ya fada Mata, Nan take face dinta yayi lighting sabida farin ciki, she have never imagined traveling out of this country, balle Kuma kasar Malaysia kasar manya, kou kadan zancen faiz da matarshi baj dameta ba
“I have talked with someone people a xhan Kuma zaa dinga expecting dinku by next week.. and about faiz da matarshi if Baki so I can change them a Samu wani ku tafi tare dashi if that’s what you want…” Da sauri tace
“It’s ok sir…su din are ok… yanzun daga Nan zanyi masu magana…I will get back to you sir…am so honored…” Ta fada cikin farin ciki, murmushi alhaji ya saki as he looks at her, he sees her as a very intelligent person, someone that will make great Change in his company, it’s really good to give the young generation a chance to show what they’re made of, dukda not all the young generation knows what they’re doing, like his son Faiz.
“If you think bazasu yarda ba you can let me talk to them…” Alhaji ya fadawa Amira da har ta Mike,
“Ok sir…” Ta fada da sauri tana kokarin barin office din
“Kuma don’t forget to tell your boss about this…” Ya sake fada Mata
“Ok sir…” Ta sake amsa mashi tana fita da sauri.
Alhamdullilah
2/15/21, 9:16 AM – Ummi Tandama: Mata da akwai kayan Mata kala kala, daga na Sanyi, na mallakar kasa, na Bata gaban kishiya na dambun nama Mai kyau sosai, ciccibi, Naman akuya Mai tarin sirri, Goron tula syrup, tsimi Mai kyau, Zuma Mai kyau,. Duk kyauwun ki ki Kara da wanka, ki tabbatar Kar ace gidan ki babu anything na kayan gyara, yanda Kika iya budgeting kayan kwalliya kayan Miya kayan gayu Haka Zaki dinga budgeting kayan Harkan bedroom, in har sex life dinku is boring aure Bai lasting, amma in har duk chakwakiya da zaayi Kuma dare yayi Ana Samun yanda akeso wallahi sister Baki mantuwa, da akwai amarya set daga 20k zuwa 100k medium Kuma 50k Wanda ke dauke da har su ciccibi da Naman akuya da dambun nama, sai shi Kuma na 100k zaa hada maki da Royal jelly da ma wasu suppliment masu kyau. Pls sister ki gyara, in ku biyu ne ba asiri yasa ya makalewa yaruwar ki ba, wasu sai suce asiri ne, well not all is asiri, Yana tsoron yayi Mata anyhow ta hanashi abun arziki, in har ita ta Fara gyara then ta gama dake don duk abunda zakiyi ba lallai ki burgeshi ba, you’re welcome to buy from us.
Pls wayanda ke son Kaya pls Kuna iya kirana don chats suna min yawa ne Kar kuyi fushi dani
Mata da akwai kayan Mata kala kala, daga na Sanyi, na mallakar kasa, na Bata gaban kishiya na dambun nama Mai kyau sosai, ciccibi, Naman akuya Mai tarin sirri, Goron tula syrup, tsimi Mai kyau, Zuma Mai kyau,. Duk kyauwun ki ki Kara da wanka, ki tabbatar Kar ace gidan ki babu anything na kayan gyara, yanda Kika iya budgeting kayan kwalliya kayan Miya kayan gayu Haka Zaki dinga budgeting kayan Harkan bedroom, in har sex life dinku is boring aure Bai lasting, amma in har duk chakwakiya da zaayi Kuma dare yayi Ana Samun yanda akeso wallahi sister Baki mantuwa, da akwai amarya set daga 20k zuwa 100k medium Kuma 50k Wanda ke dauke da har su ciccibi da Naman akuya da dambun nama, sai shi Kuma na 100k zaa hada maki da Royal jelly da ma wasu suppliment masu kyau. Pls sister ki gyara, in ku biyu ne ba asiri yasa ya makalewa yaruwar ki ba, wasu sai suce asiri ne, well not all is asiri, Yana tsoron yayi Mata anyhow ta hanashi abun arziki, in har ita ta Fara gyara then ta gama dake don duk abunda zakiyi ba lallai ki burgeshi ba, you’re welcome to buy from us.
34
Amira Tana fita daga office din alhaji ta daka tsalle tare dacewa
“Malaysia here we come…” Ta fada cikin matsanacin farin ciki, tun last week da sukayi magana da Habib Bata sake sintar kanta cikin farin ciki ba, she’s always angry and sad, Nasir ma yasan she’s angry don days zo wajenta take cewa ya tafi dakin hajiya instead of before da har adua take ya Dan lekota ta rungumeshi showing how much she misses him, saboda shi ta ajiye kayan malaki kala kala Daya zo ta cika mashi hannu, she loves him sosai Amma these days her anger is reaching his side, she have never imagined going abroad a sanadiyar aiki, duk mazan gidansu abroad suke karatu, dad dinsu made it clear Yaranshi Mata Basu zuwa Waje karatu, he have the intention din biyawa Amira Hajj before aka samu matsala sai gashi ya Kai nazifa da asiya, ita Kam kou oho, all her hope was Habib ya dawo yayi making ya kula daita ya kaita different countries in the world, sai gashi Allah have better plan for her, it’s as if what happened to her happened for a reason, she’s not the only one in the company, she’s the youngest and she thinks itace Bata da kwalin degree cikinsu Amma it seem her star is shining more than theirs, it seem the luck that is following her is different from nasu luck din, she remembers she have cried Alot that maybe Allah wants to put a smile on her face
“Wayyo Allah…can’t be so Happier…” Ta fada cikin matsanacin farin ciki heading to the company car that brought her to the company, da gudu ta shjga ta dauki wayarta dake cikin bag dinta ta Fara Kiran ahmed, Yana picking tace
“Baby…baby…guess what?…” Ta fada Mashi sounding so happy,
“What baby?..” ahmed ya tambayeta
“Pls baby kayi guessing Mana…pls t
Try and guess…” Ta fada mashi tana Dan tsalle daga zaune da take
“Heartbeat I can’t guess…give me a hint…” Ahmed dake nasgu wajen aikin ya fada Mata
“Well… alhaji haruna ya kirani…he talked about magnar kwakwan Malaysia Dana fada maka…he accepted zamuyi…now na baka hint…” Amira dake cikin halin farin ciki ta fada mashi
“Wow…my baby is one lucky beauty…wato duk abunda Kika Kawo is acceptable to him… your mouth is powerful…” Ya fada cikin farin ciki
“Now nidai pls guess…” Ta sake fada mashi cutting him short
“Baby…did he give you more promotion?..”
“Nope… wrong…”
“Then what…pls tell me am becoming anxious already…” Ya fada Mata,
“Well Baby… alhaji yace…yayimagana da wasu a Chan kasar…so he chooses me and faiz da matarshi to go to Malaysia…” Ta fada mashi cikin ihu,
“Woowww…” Ahmed da jikinshi yayi sanyi ya fada kaman it’s nothing, wato dai Amira is going far, she’s destined for greatness, he wanted her to be special now he knows she’s more than special,
“Baby…are you for real?…” Ahmed ya sake fada Mata in total support of her
“Yes baby…yace he chooses me… can you believe that…a company’ dake dauke da manyan Yan boko da manyan mutane…Allah keeps blessing me alone…” Ta Fada voice dinta na rawa alaman she wants to cry
“Baby…. you’re destined for greatness…most ladies that faces challenges a rayuwa sun fi Zama manya… jiya I read about 100 most influence women in the world…I checked some of their histories… wallahi baby they had a rough childhood…some of them were molested….wasunsu was abused…wasu Basu da uba…wasu iyayensu Mata karuwai ne…wasu have to beg to eat…wasu suna da Yara out of wedlock…Amma did you know what?…” Ya fada Mata in a very calm voice,.
“no..” Amira that loves this guy to the Moon ta fada mashi
“Today people are no more talking about their past…kawai people talk about the accomplishment… people talk about the progress they have made in life…no body fucking care about what happened but what’s happening…so baby…Ina son kiyi striving higher… higher.. higher…in a way people won’t remember w
How you get nasir…but talked about you progress…I want you to be most influence woman in Africa…if not the whole world..” yafada Mata,Amira da hawaye ke gangaro Mata was listening to him with her eyes closed, his words always keep her calm, shi yasa kou kadan Bata Ganin da akwai Wanda zai iya maye gurbinshi, he is so supportive, he is caring, yasan if it’s some men zasu ce Basu yarda ba bit always zai Bata support, kou da ta Gama research dinta she gave him the details amd he supports her he have been doing from day one
“Yaya…I love you…I love you so..much…” Ta fada mashi tana goge tears dinta
“I love you more babe…” Ya amsa Mata calmly
“Yayana… it’s all happening because of you… it’s because you help me Yaya… you picked me up… you repaired my damaged life…. thank you…” Ta fada mashi
“Thank you too… for letting me into your life…” Ya fada Mata
“Yaya…inda nasan you will be the source of my happiness…I wouldn’t have even look at Habib…” Ta fada mashi
“Inda you didn’t listen to habib… you wouldn’t have gotten to where you are…. everything na rayuwa happen for a purpose..and Habib is your first ladder to success… believe me…” Ahmed ya fada Mata, she just wondered wane irin mutum ne Wannan, he is so nice beyond words,
“Yaya…Anya zaa samu irinka a duniyar Nan?… it’s seem your sense and humor is not From this era…” Ta fada mashi, Dariya Ahmed yayi daga dayan bangaren yace
“Am so honored my love…”
“Yanzun dai baby…ka tayani adua.. Allah yasa su mummy da daddy su yarda…”
“Haba zasu yarda Mana…cigaba ne company su zabeka ka tafi wata kasa Karo ilimi Kan wani abun… it’s huge and believe me they won’t say no…” Ya fada Mata with so much love,he have no single doubt of her love for him, yasan she loves him and won’t even cheat on him, kou da kuwa ba da matar faiz zaa ba Bai da matsala,she have been there so she will be very careful, sannan he feels faiz yasan Amira is his so he won’t do anything stupid,
“Yaya…Bari in tafi office in sanarwa boss Dina… alhaji yace I should tell him… but Yaya did you think I should go with them…don alhaji yace I can tell him of am not comfortable with going da su…” Ta fada mashi
“Ai it’s nothing…in misali an hadaki da wani fa…” Ya tambayeta, shuru tayi Bata ce komai ba
“Don Haka don’t complain to him…hakan ma yayi…in na dawo gida zamuyi magana…” Ya fada Mata,Nan sukayi sallama, tana son ta tafi gida Amma she wants to inform faiz kafin ta tafi, Nan driver ya maidata office, Saida ta Fara Shiga office dinta ta ajiye bag dinta sannan ta Shiga office dinshi, ya Dora legs Kan desk said game din candy crush kawai yake, the noise is everywhere,
“Seat warmer…” Ta fada cikin ranta Tana Shiga da Sallama, faiz that knows she’s the one, kou daga Kai baiyi ba sai dai ya daga Idanuwa ta Cikin glasses dake face dinshi ya kalleta kaman wani tsohon Dan iska ya sauke idanuwanshi, she sees yanda cikin legs dinshj ke fari tas kaman ba namiji ba, sake maimaita sallama tayi ya amsa kaman Bai son magana, waje ta samu ta zauna tace
“Sir…Daman alhaji ya kirani…” Ta fada mashi, she have been calling him sir these days and ya daina complaining about it, gani yake she wants it to be just work relationship and he is not going to force her into dating her, duk sanda zai ganta sai yaji wani irin haushi da bakin ciki Amma he have taken it to be his destiny, the only thing that keeps him going is when he remembers he is going to be a father said yaji sanyi cikin ranshi.
“Go on…” Faiz da Bai daina game dinshi ba ya fada Mata atakaice not looking at her, thus attitude he giving her is like the first time she came into this office as his secretary, yanda yake Mata a lokacin Haka yake Mata yanzun, kou kadan Bai nuna ya damu daita and she’s ok with it, it’s better than that hugging he started,
“So ya fada min maganar zuwa Malaysia…” Ta fada kanta kasa, faiz dakata da yin game yayi ya maida hankali kanta Yana sauraron abinda take cewa, he wants to hear what she’s going to say at last
“Wannan da kike magana kina tsayawa na meye…kou something is wrong with you ne…”ya fada sounding a bit angry as he is eager to hear what she will say
“No sir…kawai yace ya zabe ni…sai Kai da matarka…muje Malaysia din..” Jin abinda tace really gladden his heart Amma Sam face dinshi Bai nuna Hakan ba, Daman Mai Hali Bai fasawa, he tried showing her his good side since it’s not working it’s better to be him again,
“So…” Ya fada mata kaman he is not dying of happiness right now
“So…he asked me to tell you…” Ta fada Mashi
“Then?..” ya fada atakaice
“That’s all..” ta fada mashi
“Naji… you can go…”ya fada Mata atakaice, Amira that can sense his anger mikewa tayi, ta bar office din, tana fita faiz ya ajiya wayarshi ya daka tsalle Yana Cewa
“Pheeewww…” Ya fada da karfi, Amira da har ta fita taji kaman ihu Amma Bata wani damu ba ta wuce office Dinta
“Ai bintu us not going anywhere with my unborn child…Haka Nan tazo tayi miscarriage…” Ya fada cikin matsanacin farin ciki, now he is going to be with her Alone in a romantic country
“Hmmm am happy…as if in Bata bani face ba any will happen…” Ya fada knowing this girl is very stubborn, har yau Bai samu Kan maganar Habib ba, he still hears her voice lokacin da take magana, he have tried his research Amma baj samu any details ba, gashi he couldn’t ask Ahmed about it, Bai iya asking what Habib did to Amira Kar ya zama kaman he is poking nose around. Har gidansu yayi niyyar zuwa ya bawa maigadin gidan kudi kou zai samu something from him mum dinshi ta haneshi da such attitude, Haka yayi hakuri Amma he can’t stop thinking about it. Now he is happy, he is going to have fun away from home or any eyes. Mum dinshi ya Kira ya fada Mata, Nan tace ya tafi da bintu shi Kuma yace no way
“You know if your father finds out baka tafi da ita ba ranka zaiyi mugun baci?..” hajiya tafada mashi after yaki yaje da Bintu
“Mummy how will he know…nifa mummy I don’t have any evil intention fa…kawai I want to show her i love her … that’s all…” Ya fada Mata
“Nidai na fada maka…Kar ka kuskura ka tafi daita alone… you know how the devil works…ban son abun kunya…Kar kayi abunda zai sa dad dinka yayi disowning dinka…” ta fada mashi
“Iyami relax… you fear too much…Babu abunda zai faru…kawai Zan fadawa Bintu ta zauna gjda Kar taje koina… shikenan…”
“Kai ka sani…I have given you advice…if you like take it…if baka so leave it…” Ta fada mashi atakaice ta kashe wayarta, idanuwa lumshe yana cewa
“I won’t do anything stupid…kawai zanyi abinda ta dace ne…”ya fada yana mikewa. Yayinda Amira ta bar company don zuwa gjda tafadawa iyayen ta abunda akayi shima faiz ya tafi gida, he is not going to tell bintu tare da amira zasu Malaysia, kawai he will tell her dad ya aikeshi Malaysia with the reason he can’t go with her.
Amira ce tafara zuwa gida,da gudu ta shjga ciki tun falo tana kwallawa mum dinta Kira as she always does when something fascinating happens,mum dinta dake bacci mikewa zaune tayi tana murza idanuwa,da sauri Amira ta shjgo ta fada jikinta tana cewa
“Mummyna…I have a great news…” Ta Fada mata cikin farin ciki
“What is it…” Mum dinta da bacci Bai isheta ba ta tambayeta
“Mummy…my company will be sending me to Malaysia… for good two weeks…” Ta fada cikin matsanacin farin ciki, hajiya murmushi ta saki Tana murza idanuwa, she’s so happy she’s going this way, instead of her ta zauna a gaban ta har Allah ya kawo Wanda zata aura don ta lura na ahmed might not be possible, ha don komai ba sai don last weekend da suka hadu da maman ahmed a gidan bikin family she gave her wani irin kallo, the look wasn’t welcoming at all,
“Amma nayi maki murna my dear…am so happy…” Hajiya ta fada Mata
“Yanzun mummy zaku barni in tafi?…” Amira ta tambayeta thinking she will say may be no, sai Kuma ta tuna she’s different now
“Eh mana…why not…ai abun cigaba ne…bazamu dakushe maki future ba…nasan you know what comes with messing around men…so now the choice is yours…keep your head high and keep going forward my dear…” Mum dinta ta fada with excitement, ajiyan zuciya Amira ta saki tace
“I have learnt alot mummy…” Ta fada cikin sanyimurya
“Yes you have… yanzun dai Zan fadawa dad dinki…so tare dasu wa Zaki?..” Hajiya ta tambayeta
“Tare da boss Dina da amaryar shi…” Ta amsa Mata, she never told her about yanda ya dameta da maganar so.
“Amma gaskiya nayi murna sosai…Allah ya karo cigaba diyata… wato komai na duniya Yana da dalilin taruwa…at 23 going to 24 you have achieved something wasu Yan 40 basuyi achieving ba…” Hajiya ta fada cikin sanyimurya murya Tana aduar Allah ya Kara Kai yarta babban mataki a rayuwa,
“Alhamdullilah mummy… saidai Ina son in koma karatu…I want to join online courses… especially Kan business…”
“Allah ya taimaka…if there’s any help you need let me know…”
“Nidai adua kawai nake bukata…mummy ki Fara list din abubuwan da kike bukata…don Nan da satj guda zamu tafi…” ta fada Mata tana relaxing inda take zaune
“Ai kawai kije ki dawo ke lafiya… it’s all I want…” Hajiya ta fada Mata,tunda ta Fara aiki mum dinta Bata taba amsar komai daga gareta ba, gwanda dad dinta zai ce ta Saya mashi Kati kou tayi mashi sub kaman na 8gb, Amma ita mum dinta Bata taba amsar sisi or anything ba, she will buy lots of kayan dadi in anyi salary su nazifa da asiya zasu ci Amma ban da ita
“Mummy…kaman… Har yanzun Baki daina fushi Dani ba…” Ta fada cikin sanyimurya
“Why did you say that?..”
“Naga..Baki amsar komi daga gareni…” Ta fada kanta kasa
“Haba…ba Haka bane… yanzun dai in kinje buy me beautiful abaya…” Ta fada Mata
“Yauwa mummy…har naji sanyi… yanzun Bari inje in Kira Yaya Ismail inji shi me yakeso…” Ta fada Tana mikewa, dakin ta tashiga ta kirashi, she really wants to spend alot on hi. Especially yanzun that she’s traveling, she have about 2m a account dinta yanzun and she’s going to spend about 1m for her family, tayi deciding ta Kashewa mum dinta 200k, her dad 200k, sai ta Kashewa ahmed 150k shima Ismail 150k sai ta Kashewa nazifa da asiya 150k sauran 50k din is for Nasir, sshe Knows the company will give them some money cikin wannan zata yiwa kanta siyayya, Kiran ismail tayi tafada mashi she’s traveling, murna ya dingayi, when she asked him what he wants sai yace ta bari ya dawo gida Amma Amira that is really going crazy saboda farin ciki tace ai he must tell her now, Nan yace bag din lefenshi zata Saya mashi,
“Yanzun Yaya…matar ka Zan Fara yiwa siyayya?… gaskiya aa…” Ta fada tana turo baki
“Ai if kin saya tamkar kin saya min because kin rage min wannan…” Ta fada Yana Dariya.
“Ai shikenan…” Ta amsa mashi