NOVELSUncategorized

INA TARE DA ITA BANSAN ITA BACE 1-10


INA TARE DA ITA !
????????????????????????????????
  (bansan ita bace)
????????????????????????????????

Story &written by mmn fareesa

GARGAD’I..
banyarda wani ko wataba yacanxa mun novel ta kowacce siga in kunne yaji jiki ….

Godiya
Alhmdllh ALLAH nagode maka daka bani damar kammala novel d’ina gashi d cikin ikon ka zan fara wani tsira da aminci su tabbata ga shugabanmu annabi Muhammad (S A W)da alayansa d sahabbansa ..ameen.

GODIYA2
ina mika d’unbun godiya ta ga masoyana abun alfaharina aduk inda kuke sakunanku na riskata da masu kirana duk ina tare da Ku duk runtsi nagode sosae ina muku fatan alkhairi????????

ABIN LURA..
Kudunga d’aukar abubuwan da suke da amfani aciki ,kuna kuma yin watsi da marasa amfani…

Dedicate to my lovely dala ????

BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM

Not edited

????1&2

Kyakkyawan saurayine d’an kimanin 2o years janye da trolley dinsa ,yamurd’a k’ofar parlourn yashige…sallama yyi ,bayan yashiga “Ummi dke zaune tana kan kujera tana lazimin marece ”
      Cikin fara’a ta amsa sallamar tana murmushi had’e da cewa babana Kaine kadawo da marece haka?”bbu ko waya ?”hmmmm da iftihal tasani nasan bazataje islamiyyaba!
Murmushiyyi Wanda yakara fito masa da kyansa dan dariya da murmushi suna masa wuya   had’e da zama kan one seeter, cikin sweet voice insa yace Ummi nafiso namuku surprise ne shiyasa dan inga my angel d’ina zata yi murna sosai inta ganni!”
Ummi tace hmmm ai kasan dolene tayi murna dan kwana 2nan dabakanan tadamemu d rigimarta da y’an koke kokenta ita sai andawomata da yah ile d’inta!”
Lumshe idonsa yyi yana sauraren Ummi jin tace ai jiya yaseer yasakata kneeling &hans up …azabure yabud’e idonsa,cikin husky voice yace whatttttttttttttt?”oh dama zalinta sukeci inbana gidan?yafad’a cikin huci..Ummi kuwa tayi danasanin fad’ar wannan yar maganar ,amma saitayi kicin kicin d fuska tace ah ah kasan bana son fitina ko?”daga dowarka gaka d zuciyar tsiya ai abun ya wuce ko sokake kayi masa wani abun uwarsa daba mutunci ne da itaba abun yadawo kaina …..kafin yah Suleiman yyi mgn iftihal tashigo parlourn d gudu .

Tana cewa yah eleeeee!kana ina?”

Wani lallausan murmushi Wanda yafito masa da kamalsa yasakarma iftihar yarinya yar kimanin 5years.

“Ahankali yace my angel gani nan ” fadawa tayi ajikinsa tana dariya d murnar ganinsa ,kafafunta ta aza masu kura data tako waje ajikin fararen suit d’insa tana kokarin hawa kan cinyarsa …Ummi dke ta kallonsu ta lura d sauri tace oh iftihal kafafunki d datti kada kib’ata masa kaya….tun kafin ta ida k’arasa maganar gogan yyi kicin kicin da fuska had’e da cewa to minene Ummi inta batamun ai sai nacanza waso ko my angel d’ina yafad’a had’e da kallon iftihal data ke kokarin tura masa big bomb d’inta dke jage jage da yawu atsabtataccen bakinsa…

      “Bubu nuna k’ya ma yabud’e bakinsa tasakamasa ya tsotsa had’e da lumshe ido ” cikin yarinta iftihal tace yah kasan ina islamiyya natunoka ,cine na ,yagemaka ,kacan ina jidakai ko ?”ta fad’a cin gwarancinta irinna yara Wanda ko mommy da ta haifeta wani lokacin bata gane gwarancinta,sabanin yah Suleiman dako uhumm tace yasan metace ..

Murmushi yyi had’e da mik’e wa tsaye yadaga iftihal yana juyi d ita yace my angel muje kirakani part din mommy nagaida ita sai muje part d’ina mu kwance jaka saiki karbi tsarabarki ko?”cikin jin dadi tace eh yah ile muje amma kada kabawa su yah yaseer d yah zubaida dukana suke yi …..

Ummi data zama yar kallo tun cewarta kada ta bata masa kaya ,bata sake mgn ba kuma bataji haushin kalamansa ba sbd Inda sabo sun saba da ganin yadda ya shagwaba ta yake kulawa d ita sosai akan sauran kannansa “ahankali Ummi tace kai iftihal banason sharrifa yaushe ne suka dakekin?”

Fuska bbu walwala yace no Ummi barni dasu ,bara muje in Yusuf yashigo yanxun yashigarmun d trolley na ciki….yana fadin hakan yafice dg parlourn yanufi part din su mommy wato mahaifiyar iftihal..

Itadai Ummi baki budetabisu d kallo har suka fice ,afili tace hmmm yaro yaro kenan ai gara dakake karatun soja dan wannan zuciyar taka tayi yawa ,banaso kajamun abun mgn dan zulai zata iya komai akan y’ayanta sbd dama ita ta b’atasu ..

  Tun ahanya yah Suleiman yake tambayar iftihal dabaya gida dawa dawa yaci zalinta mgnar dai dayace yah yaseer d yah zubaida sai kuka mama zulai (wato mahaifoyarsu yaseer din)tana hararanta ko ta koreta intaje bangarensu.tsaki yyi “ahankali yace ki barni dasu aibasu son nadawoba ….bai rufe bakiba yaga zubaida ta taho d guda zatabi corridor dayyi hanyar sashensu…cikin faraa tace yah Suleiman ina wuni ?” Adakile yace lfy had’e da bankomata harara sum sum ta wuce kuma yyi alkawarin bazaije part dinsu dan dama shima mama zulai na nuns masa k’iyayya azahiri ,a masjeed yanxun inyaje sun hadu d abban yagaidashi (wato mahaifin su zabaida kenan)

Ya na sabe d ita sukayi sallama acikin parlourn mommy, wacce take a dining area tana shiryawa Daddy diner ,taji muryar na hannun damar NATA dan duk cikin family bbu Wanda takeso kamar yah Suleiman ta shagwabashi ko abinci agunta yakeci hakan kuwa ba karamin haushi yake ba mama zulaiba..

Cikin fara’a tace Oyo yo my son daukar yaushe ?”cikin fara’a da jin dad’in yadda take kulawa dashi yace yanxun nan mommy, tace oh shine kokamun waya ko?”zama yyi d iftihal ajikinsa yace nafiso nayi surprise dinkune.

Mommy ta ce hakane y hanya ?”sannu kaji !to ke kuma chiween gum daga dawowarsa zaki fara matsa masa ,d’agasa kibarsa yahuta dama kodana cewa Usman kina ina?yace kina part din Ummi ,Ashe da kina can kin matsa masa d rigimarki !had’e rai yah Suleiman yyi yace gsky ni zan dena shigowa part din mommy ,tunda kema kina matsawa my angel.

Murmushi mommy ta yi tace hmmm ai nidakai bata baci atare dai iftihal ta gammu ,has an ai bakason laifinta amma kayi hkuri ,kaje kayi sallar magarib dan yanxun anyi kira sai kazo kayi diner ko my son? ”

Tashi yyi yazaunar d iftihal had’e da yima ta rad’a sukayi dariya itadashi sannan ya fita.

Mommy itama dai murmushi n tayi,tacewa iftihal my daughter kije kiyi sallah..

Share…
[3/19, 6:08 AM] Itz B Y ebrerheem:AWESOME WRITER’S ASSO..????

(palace of excitation and pleasant writer’s)

  INA TARE DA ITA !
????????????????????????????????
     (bansan ita bace)
????????????????????????????????

Story & written by mmn fareesa

Not edited

????3&4

  Bbu musu iftihal ta ta shi ta nufi bed room d’in mommy ,ita kuwa mommy tana ida hada kayan abincin ta wuce ciki abinta danyin sallar tata..

Amasjeed kuwa yah Suleiman bai fitoba saida akayi isha’i ,bayan yafito iyayansa wato daddy, Abba d abbu(mahaifinsa)
Cikin mamakin ganinsa daddyn iftihal yyi hugging nasa dan sun shak’u kuma yana jidashi sosai ,yadda sukayi sabo dashi ko abbu mahaifinsa basuyi sabo haka dashiba.
“Bayan sun gaisa suka nufo gd ,yyinda daddy da yah Suleiman suka jera suna tafe suna fira tamkar abokai har suka iso bakin tangamemen get d’in gidan kowa yyi gun da zashi…
” daddy d yah Suleiman suka nufi part d’in mommy tun kan su isa waiting parlour yafarajin kukan iftihal d sauri yyi ciki har yana tuntub’e…iftihal na ganinsa tasake barkewa d kuka had’e da fadawa jikinsa ,sab’arta yyi duk yawani rud’e yana cewa lfy my angel? “Waye yasakaki kukane?” cikin shagwaba tace yah Usman ne !adedenan daddy yashigo yyi sallama had’e da zama yakallesu cike da birgewa ,azuciyarsa yanajin son d’an d’an uwansa nasake shigarsa d k’aunarsa dan yah Suleiman yana nuna kulawarsa sosai akan familynsa…murmushi yyi ganin yadda yah Suleiman keta faman rarrashinta yana cewa zai ma Osman hukunci..afili yace oh iftihal yanxun indai yayanki na gd mantawa kike damu sai inbaya gd kikasan damu ko?”adede nan mommy ta karaso had’e da trey d’in abinci ta ajiyewa daddy ,ta karbe maganar da cewa hmmmm hkne alh gashi nan dg dawowarsa ma taki barinsa ya huta ….shidai gogan beyi mgn ba dan dama yawan maganarsa saida iftihal yakeyi…mommy takallesu tace kuje kuyi diner”ahankali yah Suleiman yace ina Osman mommy? “Ajiyar zuciya tayi tace ikon ALLAH to nasan wannan sarkin rigimarce ta had’a ka dashi ,text book nasa da ta yaga fa ….yah Suleiman bece komai ba yaja hannun iftihal suka wuce dining area yaja hujera yazauna hade da azata kan cinyarsa ,yyi serving nasu a plate daya be fara Ciba saida yafara feeding dinta tukum..
Yayinda daddy da mommy ke kan tsakkiyar carpet suna fira  daddy yanacin abinci..
     Iftihal ahankali tace yah ile naji dadi da kadawo amma kada katafi kabarni kaji?” Shiru yyi beyi mgn ba, turo baki tayi cikin yarinta tace ni nama bata dakai tunda kamun shiru….kafeta yyi daidanunsa ,murya qasa qasa yace no my angel kada kiyi fushi dani kinsan bana mgn in ina cin abinci ko?”murguda baki tayi tace toba na mantaba….da haka suka idar yasabota sukayo gunsu mommy “ahankali yakalli mommy yace pls mommy kihada ma my angel ruwan dumi amata wanka yanxun zan maidota naji garin da sanyi…cikin sakin fuska mommy ta ce to shikenan my son nan yah Suleiman yafito sukayi part dinsa ahanya suka hadu da mama zulai wani mugun kallo ta watsa musu hade da Jan doguwar tsuka, afili tace wahalalle…tsab yah Suleiman yajita, amma saiya  shareta suka wuce abinsu….

1 2 3 4 5Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button