Al-Ajab

Dara taci Gida… Yadda wani Dan Daudu ya damfari Samari a Kasar Niger sai bayan da akaje Kwanciya aka gano

Dubun wani Namiji mai shigar mata ta cika,an kama Dan Daudun ne a wani yanki na kasar Niger,bisa yadda alamu suka nuna Dan Daudun ya wanki samarin ne duba da yanayin sautin wani saurayi a cikin fefen bidiyon.

An zargi Dan Daudun ne da zamba cikin Aminci,wanda hakan yayi matukar bawa mutane mamaki,sai bayan da aka cire masa kaya aka gano Namiji ne ba Mace ba.

Anji daga daga cikin samarin na fadin Mu zakaiwa wagga tsiya?

Hakan nema yasa mutane da dama fadin sai da akaje Kwanciya aka gano Namiji ne.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa, kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button