Al-Ajab

Yadda Mata ta kai Mijinta Kotu akan baya kwana da Wando

Matar da aka bukaci a sakaye sunanta ta kai Mijin nata Kotu ne akan baya kwana da wando,zuwa gurin Alkalin keda wuya Mijin yaga ai an riga an gama kunyata shi a idon duniya,daya rasa mai zai fada sai kawai yace “Ya Mai Girma Mai Shari’a! Ai fitsarin kwance take yimin kulllum nayi-nayi ta dena taki,ni kuma na gaji da shanyar wando ko idan na fita in dinga zarni” a cewar Mijin.

Rufe bakinsa keda wuya ta dora hannu aka tana ihu, Mijinta ya gama da kunyata ta a idon duniya.

Labarin ya fito ne daga bakin Malam Lawan Triumph,ga bidiyon domin ku kalla.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button