HABIBI DA’IMAN 61-80

Page 61~65
*A*dai-dai kuma wannan lokacin ne khadijah taji wata mumunar fad’uwar gaba hakan yasa takasa d’aurewa tagayama Iman, dan and’aura aurenkine dama haka kowace mace takeji cewar Iman Shuru khadijah tayi sai can kuma tace “Ni inaji ajikina kamar wani abu yasamu Jiddan!” “haba khadijah aurenkin aka d’aura yakamata ki kwantar da hankalinki” “gaskiya hankali na bazai tab’a kwanciya ba har sai inkin nemo mani ya muhsin inji wane hali Jiddan yake ciki”
“Ok bari in nemoshi” wasa-wasa Iman tayita neman muhsin bata ganshi ba, har safwan shima yanata neman shi don tagaya mashi abinda ke faruwa saidai an nemi muhsin sama ko k’asa anrasa ga number shi in an kirashi yana ringing amma ba’a d’agawa hakan yasa khadijah ta gasgata zarginta
A b’angaren muhsin kuwa suna zuwa Asibiti aka wuce da Jiddan emergency, wayarshi kuwa yabarta a mota shiyasa duk kiran da akai mai baisani ba
Bayan kamar 30 minute saiga doctor d’in ya fito yace “waye yakawo wannan patient d’in mai aman jini?”
Muhsin yataso cikin sauri yace “Ni ne, ya jikin nasa?”
Yace ‘kabiyo ni office” daga haka baik’ara cewa komai ba ya tafi, shikuma muhsin yabi bayanshi
Muhsin na zuwa doctor d’in ya kalleshi tare da cire medical glass d’in dake idanshi yace “ina parent d’inshi?”
Muhsin yace “suna kaduna, muma d’auri aure ne yakawo mu garin nan hakan tafaru, amma ko minene ka sanar dani ni d’an uwansa ne”
“Ok badamuwa, amma ya akayi kuka barshi cikin damuwa irin wannan, gashi sanadiyar hakan yayi effecting zuciyar shi wanda idan ya cigaba da sa damuwar irin wannan zai’iya sanadiyar rasa rayuwarshi
Muhsin ya sauke Ajiyar zuciya yace “toh yanzu dr ya za’ai, miye shawara”
“gaskiya saidai ayi kokarin rabashi da damuwa idan wani abu yakeso ayi k’ok’arin sama mashi, in hakan bazai yuwuba toh kada abarshi cikin tunani domin rayuwar shi na cikin had’ari, kuma insha Allah zuwa gobe zan sallameku domin munyi nasarar tsaida aman jinin sannan zan daurashi akan wasu magunguna”
Haka muhsin ya koma gida baigayama kowa abinda ke faruwa ba gudun kada yatada hankalin mutane
Koda su safwan suka tambayeshi cewa yayi “Ai anagama d’aurin aure ya wuce gidan k’anin mahaifinshi da yake zama in yazo nan katsina” itako khadijah tajishi kawai amma bata yarda ba saidai bayadda xatayi dole tayi shuru
????????????
Dare nayi akakai amarya gidanta dake Arebian quaters aka barota ita kad’ai, khadijah tasha kuka harta gode Allah ba abinda ke k’ara sata kuka irin daba gidan Jiddan aka kaita ba, haka tayi har tagaji bacci yafara d’aukarta
Ss ne yayi sallama yashigo jin shurun ne yasa ya nufi bedroom d’inta inda yake kyautata zaton tana ciki, kwance take ta kudundune cikin alkabbarta hakan yasa ya k’arasa inda take tare da jan hular alkabbbar, sai yaga ashe bacci take k’ok’arin cire mata alkabba yayi yaji jikinta da zafi alamun masassara gashi kuma ga dukkan alamu bataci abinci ba ta kwanta hakan yasa yafara tada ta a hankali yana zan ‘yan yatsun k’ afarta
A cikin bacci taji alamun kamar ana tashin ta hakan yasa tafara bud’e ido, ganin ss tayi a kusa da ita yasata tashi zaune batare da tace mashi komai ba
Alkabbar dake jikanta yacire mata, yace “khadijah nasan baki ci komai ba kika kwanta gashi baki da lafiya, don Allah ki’aje rashin sona da kike a gefe kici abinci kisha magani pls????????”
Daga mashi kai kawai tayi, shiko ganin hakan yasa ya d’auko kazar da ya shigo da’ita da fresh milk yabata taci don yasan ko giyar wake yasha bazaice zai bata a baki ba
A hankali take cin kazar tana tuna sadda Jiddan ke cewa idan aka kawota gidanshi naman talotalo zaibata saboda ya banbantata da sauran mata
Kad’an taci kazar tace ta k’oshi, mik’a mata fresh milk yayi tasha sannan yabata magani
Bayan tagama yace “kidaure kiyi wanka zakiiji k’arfin jikinki kafin ki kwanta” kai kawai ta d’aga mashi, shikuwa yayi mata saida safe ya wuce d’akinshi
Da misalin k’arfe 2:45 na dare ya dawo d’akinta ya ganta ta kudundune jikinta alamar sanyi takeji gashi kuma tayi wanka amma ko towel d’in bata cire ba bacci ya kwasheta, ganin haka yakashe mata A.c sannan yaja wani lallausan bargo ya rufe ta sannan yakoma nashi d’akin ya kwanta
Washe gari da safe tana tashi ta cire hijabin da tayi sallah asuba dashi ta shiga toilet dan tayi wanka, bayan ta fito tayi ‘yanshafe shafenta tasa wani yellow less riga da siket wanda yayi matuk’ar amsar fatar jikinta ga shep d’inta da d’inki ya fitar ga wani kyau data ga tak’ara
Tsayawa tayi tana k’arema d’akinta kallo komai white and red saidai white d’in yafi yawa fitowa tayi palour shikuma komai hot pink and black sai labulayen white kasancewar fenti gidan gaba d’aya white
Motsin da taji a bayanta ne yasa ta juya ganin ss ne yasa tace “ina kwana” karo na farko kenan datayi magana tunda aka kawota
“lafiya, ya jikin naki?”shuru tayi batace komai ba, sai shida yakama hannunta zuwa dinning table ya zaunar da’ita ya zuba mata soyeyyen dakali da kwai sannan ya d’ebo da niyyar bata a baki, kallon shi tayi ta d’aure fuska alamar bazata
karb’a yasa yace mata “sorry” tare da mik’ewa ya koma bisa sofa
Ita kuwa ganin ya tashi kamar cikin b’acin rai yasa tafara tunanin yadda xatayi ta sabama kanta zama da ss, bayan ita ko bacci zatayi sai Jiddan yasata sannan yake kashe waya amma yanzu rayuwa ta juya mata don bata tab’a tsammani rabuwa da Jiddan ba ita gani take abin kamar a mafarki.
Shikuwa ss tunani yake taya zaifara shawo kan khadijah tasoshi dan ya fuskanci wancan mai siffar larabawan ne a gaban tah, tsaki yasaki ya kudirta aranshi ko yayene saita soshi.
????????????????
Shikuwa Jiddan bayan doctor ya sallameshi suka wuce kaduna garin gwamna, muhsin ya gayama iyayen shi halin da yake ciki wanda yanzu Jiddan yanacan yana bacci saboda allurar bacci da akayi mashi
Momy mahaifiyar Jiddan ita tafara fashewa da kuka tana cewa “Abban Afnan kaga abinda muka jama yaron nan ko bayadda banyi dakai akan ayi mashi auren nan kace a’a yanzu gashi nan muna neman kashe d’anmu da kanmu”
Abba da yayi shuru ya nisa yace “Ni banzaci abin nashi yakai haka ba saboda ni ina kallon abin irin soyayyar da Yaran zamani suka saba ce, toh amma yanzu muhsin menene mafita”
Muhsin yace “toh ita dai khadijah anriga ankaita gidan mijinta, saidai a guje ma abinda zai rika sakashi cikin damuwa da yawa don haka yanzu yakamata muje a dubashi don yakusa tashi
Suna shiga d’akin saida Abba ya zubdama d’an nasa kwalla ita kuwa momy ba’a magana ganin yadda d’akin nasa ya koma kaca-kaca sai wata calender duk ya b’ata ta da biro alamun yana ✔d’in kwanaki kafin auren khadijah
Shikuwa yana can kwance yayi wani irin fari sosai ga rama kallo d’aya zakaima mai kasan yana jin jiki sosai
Suna nan tsaye Jiddan yafarka tare da yin tari sosai hakan yasa mahaifiyarsa ta rungumeshi tana d’an bubuga bayanshi har tarin yalafa, da kyar yabud’e bakinshi yace “Ruwa” aiko har sauri Abbanshi keyi dan ganin yabashi ruwan
Mrs Abdul Sule
[1/17, 10:47 AM] Halima Mk: ????????????????????????
*HABIBI* *DA’IMAN*
*WRITED* *BY* *HALIMA* *Mk*
DEDICATED TO SA’ADATU ALIYU KABUGA
Page 66~70
*B*ayan yasha ruwan ne mahaifinshi yake lallashin shi da nuna mashi cewa bawa bayaci sai rabonshi kuma duk abinda kasamu ta hanyar haramun idanda zakayi hak’uri zaka sameshi ta hanyar halak
Da haka dai iyayen nashi suka samu yad’an fara samun sauk’i domin sun samu likita na musamman yana kula da lafiyarshi, kuma sannan ana had’a mashi da addu’o eh, Alhamdulillah don ko jikin nasa yana samun sauk’i ga momy da tadage mashi da addu’o ba dare ba rana domin addu’ar iyaye bata da shamaki gun ubangiji sai fatan Allah ya amsa
Muhsin ne ya shigo d’akin Jiddan kamar yadda ya saba ganinshi yau ma hakan takasance baya da wani aiki da ya wuce zanen khadijah, dayake Jiddan gwani ne a fagen iya zane
Muhsin yace “wai kai don Allah yaushe ne zaka dawo normal kadaina zanata hakanan domin yanzu tazama matar aure” ko kallanshi Jiddan baiyiba ballanta yasa ran samu amsa ya cigaba da zanenshi, shima muhsin d’in baiyi tsammani hakan daga gareshi ba shiyasa yaci gaba da cewa
“yanzu kana ganin nan da 5 month Abbana yace zantafi Bangldesh inyi masters d’ina a can yakamata kaima kacire damuwarka karun gumi k’addarar data sameka ka koma karatu domin yanzu shine kad’ai mafita agareka”
Dakatawa yayi da zanan ya kwanta batare da yace mashi komoi ba, haka muhsin yaciga da bashi shawarwari sannan ya wuce wurin momy
Ss da khadijah kuwa yanzu komai yace tayima shi tana k’okarin taga ta kyautata mai kuma a hankali tafara sakewa dashi tunda yanzu zasu zauna suyi fira su kwana d’aki d’aya, abinchi ma a plate d’aya suke ci wani lokacin ma takan bashi a baki shima ya bata, abu gudane ta kasa sakewa data mallakamai shi shine hakk’in shi na auratayya, kuma shima bai matsa mata akan hakan ba don yasan wata rana dole kwallonshi ta fad’a raga.
Kamar kullum yana dawowa daga wurin aiki bayan yayi sallama ta amsa mashi tare da amsar briefcase d’inshi direct ya wuce d’akinshi, Murmushi tayi tana tunanin miskilanci irin nashi don inda sabo ta saba, bata ida tunanin nata ba taji an zagayo ta bayanta an d’aga ta sama hakan shiyasa ta tsorata shikuwa yayi saurin ajeta yace “me kike tunani Haka?” bakomai shine abinda tace hakan yasa yakama hannunta suka wuce d’akinshi
Suna shiga yace madam wanka zanyi tare da kashe mata ido d’aya, fad’ar hakan yasa ta gane abinda yake nufi, toilet ta shiga ta had’a mashi ruwan wanka tasa gel shower masu dad’in kamshi sannan ta fito, takalmi k’afarshi ta cire ta kaisu muhallinsu tare da b’alle mashi bottons d’in rigarshi tana gamawa ta juya zata fita, saurin rik’o hannunta yayi yace “duka kayan jikina zaki cire” tare da rungumota jikin shi kukan shagwaba tafara mashi tana “nida yaya kunya nakeji” k’ara rungumota yayi tare da sa hannun shi d’aya akugunta yana shafawa, jin salon wasa nashi na neman canzawa yasa tayi k’okarin raba jikinta da nashi nunfashi ya sauke, yafara cire kayan jikinshi, k’aramin wando kawai yabari ganin idon ta a rufe yasa yakama hannunta suka wuce toilet, k’okarin cire mata kayan jikinta yafara, ita kuwa tasa mashi kuka tana cewa “yaya nifa nayi wanka na, don Allah kadena” jin magiyar ta tayi yawa yasa ya kyaleta yayi wankanshi
Dare nayi tanajin shi ya shigo ya kwanta ta bayanta tare da rungumota, k’ara rufe idon ta tayi kamar mai baccin gaske jin bata motsa bane yasa ya tura hannun shi cikin rigar baccinta yana wasa da nafulanin ta k’okarin rabata da rigar yake shirin yi ne yasa tayi saurin bud’e ido juyo da ita yayi tare da had’e bakunan su wuri d’aya yana tsotsa kamar yasamu lolly pop, hannunsa guda yake k’okarin kaiwa privet part d’in ta yasa tayi saurin kwace bakinta dake cikin nashi tana neman guduwa
Saurin Rik’ota yayi yace “pls my watermilon lady” fashe mashi tayi da kuka hakan yasa yayi saurin bata hak’uri dayi mata ak’awarin bazai tab’a kusantar taba saida amincewarta
Haka zuciyoyin ma auratan suka kwanta cike da tunani daban da daban saidai ss yasan shiba mai yawan sha’awa bane amma yanzu tunda yayi aure yasan dole ya dunga jinta sosai gashi har yana iya kasa controlling kanshi in yana tare da khadijah
Ita kuwa tunani take tasan dole wata rana ta bashi hakk’in shi ta Kuma nuna mashi so saidai bazata tab’a manta da first love na tah ba
Da Asuba bayan yadawo massallaci yasameta ta idar da sallah tana azkar bayan tak’arasa ne tace “yaya ina kwana” yace “lafiya lau” kallonta yayi ya fuskanci akwai magana datake sonyi ne yasa yace “princess yaya dai?” da kyar ta bud’e baki tace “don Allah kayi hak’uri da abinda nayi maka jiya”
Zaunar da ita yayi bisa cinyarshi yace “babu komai ai na fahimceki” Ita ganin yadda ya zaunar da ita bisa cinyarshi har mazaunanta na tab’a mashi joystick d’inshi yasa tafara mutsu-mutsu tashi, ganin tana son tashi yasa ya kwantar da ita bisa gado suka koma bacci, kasancewar sturday ce baya zuwa office
Misalin k’arfe 9:29am ta rigashi tashi tsayawa tayi tana k’arema kyakyawar fuskarshi kallo kamar daga sama taji yace “kallon fa” rufe fuska tayi alamar taji kunya, bud’e fuskarta tayi tana buga kirjinshi tana cewa “Dama ba bacci kake ba shine kayi mani wayau kana kallona?”
Da kyar yasamu tadaina buga kirjin nashi yace “nifa ba kallonki nake ba nima yanxu natshi” zunburo baki tayi tace “banyadda ba” yace “zoki ji”
Hakan yasa takanga mashi kunnenta, a hankali yace “gobe za’asa ranan bikin Iman da Adnan”
Zumbur tayi ta tashi tace “kambu shine bata gaya mani ba baccin harda ita aka……… Bata k’arasa ba tayi shuru, Murmushi yayi yace “harda ita aka kawoki gidan wanda baki so ko?”
Girgiza kai tayi kamar yarinya tace “a’a, toh don Allah yaya kira mani ita”
“bari muyi wanka muyi break fast sai akirata”
Hakan kuwa akayi bayan sun kintsa yakira mata Iman a waya yana jinta tana mata ‘yan korafe-korafenta shidai yana kallonta yana Murmushi
????????????
Yanzu Misalin wata sha d’aya da yin auren ss da khadijah abubuwa da yawa sun faru ciki kuwa harda haihuwar saudat inda tasamu d’a Namiji mai suna Hakeem shima muhsin ya tafi Bangldesh yin masters d’inshi, bikin Iman da Adnan kuwa saura wata biyu
Tsakanin ss kau da princess d’intashi shakuwa mai yawa tak’ara shiga tsakanin su wanda in d’aya baya kusa da d’an uwanshi basa jin dad’i ga wata kulawa da tak’ara samu daga ‘yan uwan mijinta
Sannan duk dare sai ss yayi romancing d’inta amma takasa sallama mashi budurcinta idan yana rokanta sai tayi tamashi kuka hakan ya tabbatar mashi da har yanzu mai siffar larabawa ne aranta, amma yau bayajin zai iya daurewa saboda ganin yadda yake k’okarin illata lafiyarshi
Shikuwa Jiddan al’amarin shi na nan yadda yake don yakasa dangana da rashin khadijatun shi, musamman yau da yatashi da wata irin mummunar fad’uwar gaba haka ya yini cikin wannan hali ga alamar kamar ciwon shi na neman tashi
Da Misalin k’arfe 8:30pm ss ya shigo tare dayin sallama ita kuwa khadijah dake tafaman dariya saboda wani comedy film da take kallo bata masan ya shigo ba saida yak’ara sallama akaro na biyu sannan tajishi don haka taruga da d’an gudu ta rungumeshi tana cewa “oyoyo yaya sannu da xuwa” light kiss yayi mata akumatu yana cewa “kina irin wannan gudun saiki fad’i ai”
Tace “toh na daina” daga nan ya wuce dak’inshi yayi wanka sannan yaci abinchi
Kamar kullum yau ma bayan sun kwanta yafara jagwalgwala ta da salon shi don ita har tasaba da yadda yake mata, saidai salon nashi na yau yabanbanta dana kullum dan dakyar yake numfashi hakan yasa tafara k’ok’arin kwantar kanta, amma hakan yafaskara saboda rikon da yayi mata, a hankali yadago cikin wata irin kasalaliyar murya yace “pls khadijah kitausaya mani koyayane wllh yau bazan iya jurewa ba”
Jin hakan yasa tafara kuka tana cewa “nidai ka kyaleni bana so tsoro na……. Bata idaba yafara tsotsar bakinta yana wasa da harshenta bata ankaraba ya zare rigar baccin tah tak’asa, take tak’ara jiniyar kukanta wanda shi baisan ma tana yiba saboda tuni yazare bakinshi daga cikin nata yamaida saman breast d’inta yana sucking kamar wani k’aramin yaro, gaba d’aya ya fita hayyacinshi don har kyarma jikinshi keyi ba abinda yake iya furtawa sai “pls.. plss…
Kamar a mafarki taji yana karanta addu’ar saduwa da iyali, dalilin da yak’ara rikita tunanin ta batayi aune ba taji wani irin zafin da bata tab’a jinshi ba nan take tasaki wata wahalallar k’ara tare da sumewa,
Also the same time Jiddan yafara zubda jini cikin tarinshi hakan yasa da sauri Aslam dake tare dashi yaje yakira su momy, basu jira komai ba suka wuce dashi Asibiti.
Mrs Abdul Sule
[1/17, 10:47 AM] Halima Mk: ????????????????????????
*HABIBI* *DA’IMAN*
*WRITED* *BY* *HALIMA* *Mk*
DEDICATED TO SA’ADATU ALIYU KABUGA
Wannan shafin naki ne ke kad’ai Habiba Abubakar (Ummin salmai) LYSM????
Page 71~75
*M*isalin k’arfe 2:40am ss ya dawo cikin hayyacin shi, cikin rud’ani yake kallon irin ta’asar da yayi domin yayi mata kaca-kaca, babban tashin hankalin shi bai wuce yadda yaga bata numfashi ba
Ruwan faro masu sanyi ya d’auko ya watsa mata, take tasauke ajiyar zuciya, lallashinta yake yana bata hakuri tare da samata albarka da alk’awaruka iri – iri
Ita kuwa kukanta kawai take domin ita kad’ai tasan abinda takeji, ganin bazata saurare shi ba yasa yashiga toilet ya had’a mata ruwa masu d’an d’umi
D’aukarta yayi ya kaita toilet cikin ruwan zafin da yahad’a mata, ihu tasaki saboda zafin da taji yana ratsata tare da k’ok’arin fitowa, jin bazata iya tashi bane yasa ta hak’ura ta zauna
A hankali yake lallashinta har yasamu yayi mata wanka, sannan ya nad’ota cikin towel ya ajeta akan sofa
Saurin yaye bedsheet d’in yayi ya shinfid’a wani yakai wancan cikin washing mashing
Maidata yayi bisa gadon ya tashi ya had’o mata Tea mai kauri, k’ok’arin ta data yayi zaune tasha amma takasa
Dakyar yasamu tasha tea d’in sannan yayi mata allura pain relief domin ita kawai zaimata ta d’anji sauk’in jikin
Bata ko k’ara miti goma ba bacci yayi awon gaba da’ita shiyasa yasamu damar duba ta da kyau ko yaji mata ciwo
Ganin ba sai yayi mata d’inki bane yasa ya tsaya kallonta, murmushin nan nashi mai tsada naga yasaki yana cewa
“Allah yayi maki albarka kinci sunanki my watermilon lady ashe ba haka nan nasa maki sunan ba don yadace dake” haka ya k’araci surutunshi don ita batasan yana yiba, tashi yayi yaje yayi wanka ya kuma wanke bedsheet d’in
Sannan yazo ya ida raya daren da nafilfili tare da godiya ga Allah dayayi mashi wannan baiwa har zuwa lokacin sallar subahin ya wuce masallaci
Al’amarin Jiddan kuwa Dakyar likitoci suka samu sukayi nasara shawo kan matsalar sa sannan sukayi mashi allurar bacci
D’aya daga cikin doctors d’in ne yayi ma Abba bayanin ciwon shine yatashi har yayi mashi wannan illar don haka ya shawarce shi da ya fiddashi waje don a duba lafiyarshi sosai kasancewar sun fimu kayan aiki da kwararun likitoci
yanzu haka allurar bacci mukayi mashi zai d’auki a wanni bai barka don kuwa baccin ne kawai zairage mashi damuwar ciwon
A zahiri idan kaga Jiddan zaka iya cewa mawu yacin abune ya k’ara ko second d’aya a duniya saboda tsananin ciwon da ya rufe shi lokaci guda dan duk wanda ya kalleshi sai ya zubda mashi hawaye don tausayi tare da izna ga bawa ba’a bakin komai yakeba wurin ubangijinshi dan lokaci d’aya yana iya sauya lamuranshi ga wanda yaso ga inda yaso shiyasa duniya makaranta ce mai hankali kawai ke gane haka (Allah yasa mudace ameen)
Abba kuwa har yagama yanke shawara da Momy akan zai turashi egypt wurin amininshi Alhaji Mahmoud salis don likitoci su rinka kula da lafiyarshi har lokacin da Allah zai iya kance mashi
Don haka wanshekare ya cigaba da neman visa
Misalin k’arfe 10:15am ss ya kira Adnan ya fad’a mashi abinda ke faruwa saboda ya isa ace ta farka amma haryanxu shuru
Adnan yakalli ss cikin bacin rai yace “kana doctor ya za’ayi kayiwa yarinya haka a tunani na kaine maiyima wani fad’a”
Cikin nadamar ta’asar da yayi mata yace “bazaka gane ba wallahi ba laifi na bane, kusan 11 months ina jurewa itace ta tara mani toomuch desire har nakasa controlling kaina”
“Ba wani jarabar kace kawai ta tashi katarama yarinyar mutane gajiya”
Bayan kamar miti biyu Adnan yace “zan iya shiga na ganta?”
Yace “eh muje” suna zuwa Adnan yak’ara dubata, tsaki yasaki yace “kaidai yau ka rud’e, amma ai kasan zata iya farkawa ko wane lokaci, shine katafi palour kana ta mani surutu kamar bakaiba daga shiga babban gari duk kazama wani zararre” kafad’arshi ss yabuga yace “kaifa tsiyata da kai iskanci”
“to naji ustaz sarkin aiki, nizan wuce amma abi wurin nan ahankali sabon shiga”
Cikin bacci takeji kamar an hanata tashi hakan yasa saida tayi dagaske ta iya bud’e idanunta, bata sauke su kan kowa ba sai ss
Exactly lokacin Jiddan ya farfad’o daga nauyayyar allurar da akayi mashi
Haka ss ya cigaba da tarairayar khadijah har yasamu tafara takawa
Bayan kwana biyu visa su Jiddan ta fito suka wuce egypt, bayan komai ya daidaita mahaifinshi yadawo ya baroshi can
One month later
Jiddan da Rafeeq ne zaune a palour sunyi shuru ba mai magana, Alhaji muhamoud ne yashigo shima ya zauna sannan ya kallesu yace
“Rafeeq ya kuka zauna kukayi shuru ko wani abu yafaru?”
Rafeeq ya gyara zama yace “toh Abi ba dole kace haka ba, tunda shi wannan dunkum d’in ko kayi magana saiya maida ka parrot kayi ta zuba kamar tsohuwar radio”
Murmushi Abi yayi sannan ya kalli Jiddan da kyau yace
“Jamilun Jiddan ko akwai abinda kakeso?”
Jin sunan da ya kirashi dashi ne yasa yayi saurin d’agowa ya kalleshi sannan ya girgiza kanshi batare da yace komai ba sai Rafeeq ne yayi saurin cewa
“Dama Abi sunan shi jamilu ake cemashi Jiddan?”
Abi yace “ai sunan mahaifin Momynshi ne shiyasa ake kiranshi da Jiddan hatta makaranta da sunan Jiddan yake amfani kuma shima kanshi saida ya girma yasan sunan shi Jamilun Jiddan”
Rafeeq yace “haba shiyasa yake da kyau ashe sunan kyawawa aka samashi”
Ammi dake shigowa tace “ashe har sunan kyawawa ke akwai?”
“eh mana shiyasa da ka kalle ni zaka gane sunana “Rafeequ”
Ammi da Abi me zasuyi inba dariya ba hatta Jiddan saida yayi dariya
Alhaji muhamoud salis da Alhaji Abubakar mahaifin Jiddan abokai ne tunsuna yara saidai shi Alhaji muhamoud yayi akaratun shi a egypt har yagama yasamu aiki can, har ya auri Aisha wato Ammi amma ita balarabiya ce
Sun dad’e basu haihu ba har sai lokacin da aka haifi Jiddan da wata d’aya itama ta haifi twince mace da Namiji wato Rafeeq da Rafeeqa a halin yanzu Rafeeqa tayi aure saura Rafeeq kuma tun daga kansu basu sake haihuwa ba
Kuma duk zuwan da Abi yake Nijeria sai yazo wurin Abba sanadin haka yasa tun Jiddan nak’arami yake matukar sonshi
Tafiya suke suna cin popcorn Rafeeq ya kalli Jiddan yace “Nifa Abi so yake na koma karatu
Amma ni sonake naje nayi training na Navy Soldier, amma nafison inje Nijeria inyi shi
Shiyasa nake son kayi ma Abi magana yabarmu muje muyi, dan zaifiye maka wannan zaman haka”
Shuru yayi yana tunanin duk da iyayenshi basuyi mashi abinda yake soba amma lokaci yayi da yakamata yayi masu abinda suke so, hakan yasa yace ma Rafeeq
“toh shikenan nima zanje”
Sosai Rafeeq yayi murna dan baiyi tunanin shawo kanshi da wuri haka ba
Haka suka sami Abi, Jiddan yayi mashi bayanin abinda suke so, take Abi ya amince yakuma kira Abba yagaya mashi, shima yaji dad’i da yadda d’an nashi yasami lafiya har zai koma karatunahi
Batare da d’aukar lokaci mai tsawo ba aka samo masu NDA parthacourt hakan yasa suka tattaro suka dawo Nijeria
Bayan jirginsu yayi landing muhsin ne yaje ya d’aukosu direct gida suka wuce
Koda suka isa k’ofar gidansu tsaye yayi yak’i shiga yana kallon wuraren dayake wasa da khadijah tun suna yara hakan yasa yak’ura ma zoben hannun shi ido yana tunani wanda ni kaina Mk ban gane ba
Rafeeq ya dafashi yace “muje” ba musu ya bisu suka shiga
Har cikin ranshi yaji dad’in ganin Familynshi don yayi missing d’insu saida naji yana cema Abba a yau yake son su wuce parthacourt
Fahimtar da Abba nashi yayi mashi yasa yace toh shikenan sai ku wuce Abuja ku kwana gobe sai kutafi
Har sun fito Jiddan ya kalli d’akinshi sai yacema Rafeeq “1 minute” sannan ya shiga
Hotunan khadijah da yazana ya d’auka tare da d’an hannunta duk yasa su a bag d’inshi sannan ya fito
Rafeeq na kallon shi yasan abinda yayi bai wuce dangane da khadijah ba saboda yadda yaga yanayin fuskarshi
Girgiza kai kawai yayi amma har cikin ranshi yana jin tausayin d’an-uwan nashi don yanzu haka wadda yake wannan wahalar kanta kila ita tamanta dashi
Bayan sun isa Abuja washe gari jirginsu ya d’aga sai parthacourt, saidai muyi masu fatan alkhairi da samun nasara
Mrs Abdul Sule
[1/17, 10:47 AM] Halima Mk: ????????????????????????
*HABIBI* *DA’IMAN*
*WRITED* *BY* *HALIMA* *Mk*
DEDICATED TO SA’ADATU ALIYU KABUGA
Page 76~80
*T*un abinda ya shiga tsakanin ss da khadijah yak’ara sonta da tausayinta ga wata kulawa ta musamman dayake bata
Itama batayi k’asa a gwiwa ba ganin taga tabashi duk wata kulawa da mace zata ba mijinta, ga wani tattalinshi da takeyi tamkar k’aramin yaro
Hakan yasa koda yaushe suke cikin farin ciki da k’aunar juna don kuwa har wata k’iba suka k’ara jikinsu yak’ara fresh alamar kwanciyar hankali
Zaune take gaban dressing mirror ta tsurama zoben dake hannunta ido
Rungumeta taji anyi ta baya hakan yasa ta d’ago da kanta suka had’a ido ta cikin madubin
Sakarwa junan su Murmushi sukayi tare da sakalo hannun shi ta saman cikinta yana shafawa, dora fuskarshi yayi saman kafad’arta yace
“princess wai haryanxu banyi ajiya ta anan ciki ba tare da k’ara shafo cikin na tah”
Shagwab’e fuska tayi tace “toh idan akwai aikafini sani ko”
Light kiss ya manna mata sannan yace “toh rufe idonki”
Ba musu ta rufe, d’auko wata k’aramar sark’ar Gold mai kyau da tsada yayi, yasa mata sannan yace ta bud’e idonta
Ta cikin madubi take k’ara duban sark’ar tana shafawa
Juyowa tayi tace “Nagode mijina Allah yabani ikon faranta maka nima har k’arshen rayuwa tah”
Murmushi yayi tare da kamo hannunta ya dora mata kwalin sabuwar waya k’irar Samsung Galexy
Ihun jindad’i tasaki tare da rungumeshi tana cewa “thank you my dear”
D’agota yayi yace “kishirya anjima muje muyi siyayyar kayan da zakiyi amfani dasu na bikin Iman”
Ai’bata san sadda ta fara taka rawa ba tana cewa “wayyo dad’i bani da raina mijina na mani yadda nakeso”
Kallonta kawai ss ya tsaya yi yana Murmushi don shi yana son yaganta cikin farin ciki
????????????
4 years later
Ss ne yayi parking k’ofar gidansu khadijah yana jiran ta fito sutafi saiga Ihsan ta dawo daga skull zata shiga gida
Ganin ya ss ne cikin motar yasa tak’arasa wurin shi tana gaisheshi tare da cewa
“yaya yakatsaya anan baka shiga ba”
“Pretty sauri muke shiyasa, ya school”
“Alhamdulillah, nifa yaya har nafara gajiya da lamarin makaranta nan kullum muke nan ba hutu”
“duka 01 kuke shine har kungaji, amma ainasan maganin ku keda su seemah zan had’a aimaku aure tunda bakuson karatun”
Fitowar khadijah ne ya katse masu firar tasu, tace
“i’m sorry yaya na tsaidaka, wallahi Mama naga tayi faten tsaki” yace
“toh aikindai ci ko?”
“eh shiyasa ma nah dad’e” Ita kuwa Ihsan tunda ta gaida khadijah sai tashige gida hakan yasa yatada motar suka tafi
Suna tafiya sai labarin dramar su seemah da samrah take bashi, shuru yayi yana saurarenta batare da yatanka mata ba
Suna cikin tafiyar ne ta hango mai rake, da sauri tace “wait yaya ga mairake can inaso zansha”
Bayan ya siyo mata suka cigaba da tafiya, can kuma ta hangi mai dankalin hausa ana soyawa da sauri tace “dan Allah yaya zanci dankalin can ya birgeni”
Murmushi yayi don duk yana lura da yadda yanxu bata cin abinci sai kwadayi
Kallonta yayi yaga tunkafin su k’arasa gidan har tasha rabin raken shiyasa yace mata
“khadijah baki da lafiya” Tace “kai yaya nidai lafiya ta lau, meyasa zaka rinka yimani janye-jayen ciwo” bai k’ara cemata ko maiba har suka isa gida
Zaune suke a palour suna kallon tashar bollywood, ss ya tashi yad’auko first aid box d’inshi, kamo hannunta yayi,
Ita kuwa saurin kwace hannunta ta tayi ganin abinda ya d’auko tana cewa
“badai allura zaka mani ba, bayan nace maka lafiya nah k’alau”
“Haba princess dubaki kawai zaiyi don inga lafiyar jikinki” Hakan yasa ta yadda ya dubata
Cikin murna ya rungumeta yana cewa
“I love you khadijah ciki ne dake, kinga Allah yak’arb’i addu’ar mu ko, dama nagaya maki lokaci ne kawai baiyi ba yanzu gashi nima zanga jini nah”
Cikin farin ciki take kallonshi tana murna da irin wannan kyauta da Allah yayi masu
Shagwab’e fuska tayi tana ce mashi “yaya amma fa inajin tsoron haihuwa, kaga Iman lokacin da zata haifi haydar kamar zata mutu, nidai gaskiya inajin tsoro” tare yimashi wani fari na d’aukar hankali
Lakuta kumatun ta yayi sannan yace “kada kisa damuwa aranki lafiya lau zaki haihu, ba abinda zaifaru dake insha Allah”
Da haka yasamu ya cigaba da kwantar mata da hankali har tasaki jikin tah
A halin yanzu ba wanda baisan da cikin khadijah ba harta muhsin yasani saboda ya dad’e da dawowa, don harma yafara aiki
Hakan yasa kowa ya tayasu murna saboda da dad’ewar da sukayi masu samu haihuwa ba
Ga wata tarairaya da take k’ara samu wurin ss,shikuwa babban burin shi Allah yasa ta haifa mashi D’A Namiji, yasa mashi sunan Jiddan, inkuwa mace ce wannan yaba ma khadijah zab’i
Amma yabar abin aranshi har sai lokacin da Allah yaraba ta da abinda ke cikinta
*ABUJA*
Wani kyakyawan saurayi d’an kimani shekara talatin na gani, fuskarsa d’auke take da saje dake k’ara fiddo ainahin kyawunshi, tafiyarshi ita zata tabbatar maka da cewa wannan ingarmar Namiji ne dakakke irin wanda mata suke rubibi domin kuwa ya had’a komai da zai’iya jan hankalin mata, saidai fuskarsa murtuk ba alamar Murmushi
K’ara matsowa nayi inga ko zan shaida fuskar waye, batare da d’aukar dogon lokaci ba na gane ashe Jiddan yake tahowa wurin Rafeeq
Zama yayi tare da buga tsaki yace “kaidai wahala ta k’are kanka, kanata kiran yarinya amma tak’i d’auka kai kuma sarkin a nace kanace mata”
‘toh ai’ni naji zan’iya don tunda naji murya yarinyar nan naji ina sonta duk da bantab’a ganin taba”
Tsoki ya k’ara ja akaro na biyu yace “toh ita kad’aice kazauna daga kiran wrong number sai wulakantaka ake”
“to uban ‘yan challaging ai gara ni dakai daba yaudaran ‘yan mata nake ba”
“Gayaman wa na yaudara, duk wadda kaga tazo, ita takawo kanta, kuma kasan bana sakin layi duk kuwa nacin mace”
Daga haka bai k’ara cewa komai ba ya tashi yabar palour yakoma d’aki
Laila ce tashigo bako sallama ganin Rafeeq yasa tace “pls captain Jiddan fa”
Ko kallanta baiba yace “yana ciki” Hakan yasa ta shiga tana rangwad’a
Zaune yake bakin gado yana tunanin yakamata yaje ya gaida iyayen shi, to amma shi kadunar ce bayasan zuwa ballantana kuma katsina da yakejin har ya mutu bazai k’ara zuwa ba
Rungumeshi yaji anyi tabaya shiyasa yayi saurin juyawa, sai yaga ashe laila ce, kafin yayi k’ok’arin tureta, har ta had’a bakunan su wuri d’aya tana sha, hakan yasa yarasa k’arfin jikinshi, domin zuciyarshi ce bata so, amma hak’ik’a nin gaskiya gangar jikinsa nada muradin hakan
Samanshi ta hau tafara romancing d’inshi kamar itace Namijin, sosai yake k’arb’ar sak’on nin nata danko ko hannunsa ya gaza motsawa
Dakyar yayi nasarar tattaro sauran kuzarinshi ganin tana neman sasu su saki layi yasa ya tureta
Kallon shi tayi kamar zatayi kuka tace “pls captain ka tausaya mani kada k’aunarka tayi mani illah”
Tsawa ya daka mata yace “ta tattara kayanta ta fice mashi daga gida’
Hakan yasa tafara tattaro kayanta ta fita cikin tsoro don har tana bangaje Mujaheed dake shigowa, ta fice cikin sauri
Fredge ya bud’e ya d’auko wine d’inshi ya fara sha batare da yakalli inda Mujaheed yake ba, shikuwa ganin haka yasa ya fita yabarshi
Baifi miti goma da kora ruwan barasarba bacci yayi awon gaba dashi
Mujaheed ya had’u dasu Jiddan ne a NDA parthcourt inda jininunsu ya had’u har suka zama abokai
Ita kuwa lailai wata biyu kenan da taga Jiddan a shopping mall, taji babu wanda takeso duk duniya sai shi
Tundaga ranan take bibiyarshi har tayi nasarar shawo kanshi, dukda har yau babu wani abu da yatab’a shiga tsakanin suba in baya ga romance
Al’amarin Jiddan ko ‘yan mata na binshi suna nuna, suna sonshi, kasantuwarshi dasu yasa suke fama mashi tabon dake cikin zuciyarshi har takai da yafara shan barasarsa, saboda yana ganin ita kad’ai zaisha ta gusan mashi da damuwarshi na d’an wani lokaci a cewar shi
Mujaheed na zaune kusa da Rafeeq yace “gaskiya ni wannan shan giya da captain Jiddan keyi yana damuna, saboda kaga babu wanda yasani sai mu”
Rafeeq yace “insha Allah zaidaina mudai tayi mashi addu’a, sannan mu rink’a nisan tashi Da laila dama duk wata ‘ya mace don na lura suke tada mashi damuwar”
‘toh amma kuma dole ya kula mace don kasan zaiyi aure dan bazai dauwama ba aure ba, addu’ar kawai ce mafita” cewar Mujaheed
Mrs Abdul Sule