NOVELSUncategorized

DOCTOR NA’IM 5

Page 5
Kamar baxaiyi mgn. Saikuma yasoma d fadin neehal zaki iya tuna wata zuhaira?
          Ta xame hannunta dk cikin nashi tana girgiza mishi kai. Y sake sauke ajiyar zuciya yace ki tuna dae tun kafun rasuwar mum fa

        Tayi rau rau d ido xata soma kuka jin ya ambaci mum, ta kai dubanta ga katon hoton mum din nasu dake manne a falon nashi. Tasoma girgiza kai hb yaya, taya kake tunanin zan iya tuna abinda kai baxaka iya tunawaba? Lokacin d mum ta rasu duka shekaru n nawa a duni……..
   Ta kasa karasawa SBD kukan daya taho mata. Kuka sukeyi sosai bb me rarrashin wani. Allahu akbar rayuwa Allah y jikanki mum Allah yy miki rahma yasa aljanna firdausi makoma abinda take fada kenan cikin muryar kuka. Ta mike zuwa g hoton t daukoshi ta rungume tsan tsan a kirjinta kamar wani zai kwace.
     Hotonsune su hudu ita tana m yar karama sai naim shima dae b wani babba bane saiko abi da mum dukkan ninsu suna dariya sun rungume yayan nasu
 
Allahu akhbar rayuwa dg ni imar har Ahmad din ynx basa raye doron duniya
         Da kyar t iya jan kafarta ta futo dg dakin SBD nauyin d sukayi mata ko tray din bata tsaya hadawa ba. Ranar kam tasha kuka, har taso t tsorata su raihan sukaita tambayarta ko wani abun ne ya samu yy na’im din? Sai dai kawai t girgiza kai b baki 
  ????????????????
Kwana biyu a tsakani naim  baya futa aiki. Hkn yasa mujaheed yau daya tashi aiki yabi bayan shi 
   Ya samu jikin nashi d sauki. Yayi tayi mishi fada na rashin zuwa asibiti a bincikeshi sosae a bashi magun gunan daya kamata
Ya dan jima sosae kafun dg baya suyi sallama ya huce. Kafun su tafi matarshi tayi mishi kira y kusa goma wai y dade. Naim yaja tsaki yace hk dae yan wahala kawai. Mujaheed yai dariya yace kwanan nan dai xa a gane dan wahalan tsakanin mu dakae ????hummm badai xakayi auran b. Ina ga futa m denawa xakayi in ka samu chocolatie dinka ????
Naim ya kai mishi duka kaifa dan iskane. Mujaheed y goce yana mishi dariya
  Yana xaune a dakinshi case din affan ya fado mishi a rai. Tabbas shi kanshi yana son taimkon yaron sae dai fa baxai taba taimk mishi b muddin mahaifinshi bai gyara kuskuran d sukayi ba a can baya.
 Abbas ne suka shigo tare d saleem suka xauna suna kallonshi, dg fuskar saleem y hangi bacin rai kwance. Sai dai y basar yana fadin aa mutumina kwana biyun nan fa ng wani fresh kk meye sirrin ne?
         Abbas yy murmushi yace ai ni wllh b abunda xaka cemun tunda har xaka iya yin rashin lfy har ka sanarwa d bare mu muna nn bamu sani ba. Ynx ma wai sai su farouk da suke wata kasa. Sai a bakinsu naji
Naim yayi murmushi yace Abbas kenan, kaima ka soma biyewa maganganun saleem kenan?
     Eh in ma na biye mishi mgn ganunshi ai gsky ne ka nunawa duniya cewa baka dauke mu a matsayin damu muka daukekaba, mun gode kuma sosae ka nuna mana matsayinmu, kaga dg yau xamu tsaya iya matsayinmu ko b hk bah saleem? Saleem yace kwarai kuwa Abbas.
 Naim yace HB wai y kk hk ne? Ku fahimceni. Mana su kansu bawai n fada musu bane kawai dae…… Ynx dai don Allah kuyi hkr ciwon kaine fa kawai nayi fama dashi. Hum ciwon kan ne kawai kuma zai hanaka futa aiki?
      Haba guys Ku dena wannan yawa ne, kunsan halinafa ni ban iya terere irin nasu oh oh ba. Y karashe fada yana kallon saleem.
    Saleem y galla mishi harara ammn aika iya rikeshi a ciki sai y kusan kasheka aji
           Su dukansu sukayi dariya, da HK y shashantar d xancen suka buge d wani hirar
Waiwaye adon tafiya shin wanene doctor na’im? Wacece neehal? Kuma mene ne dangantakar dk tsakanin saleem,Abbas,  siyama, raihan, maryam, damasu Kansu yaya d kanwar
        Ku biyo ni a page 6 don jin tushen lbrn?
Taku har kullum
Mariyat lawal mhmmd
Meeymah
Godiya t musammn g auntie n ummu meenal d kuma dauka cin class mate dina n kuzaifatul yaman.
         Ngd sosai d kwarin gwiwarku gareku
Miss u oll Allah y bar so d kauna????

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button