FITAR RANANOVELS

FITAR RANA 14

FITAR RANA14

Wayyo Allah masoya,narasa bakin godiya..im soo pleased da yadda kuka amshi labarin nan..i heart ur gingering coments..love it????????????

Kusan arikirkice zeee ta sauka akansa da yanayin raxana snn ta dafe goshin ta ayayin da kirjinta ke bugawa”ohh my gosh babe,ga yarinyar kan nan fa ta shigo,its obvious she have been watching us all these while…

a mugun hargitse saheeb ya mike zaune akan gadon snn yace mene? wata yarinya kike nufi?Bai gama rufe bakinsa ba suka Hade idanunsu waje guda da wasime data tsaya a kangare kamar wanda aka dasata,”

wani runtse idanunsa yy yaname furta innalillahi a kasar wuyarsa”acikin yanayin sauri ya hau lalubar gajeren wandonsa zai saka domin ya killace al’aurarsa wanda kafin ya gama yin hakan ya juyo har wasime tay waje da mugun gudu tana rabza uban kuka acikin yanayin rudani

Ita batasan kukan metakeyi ba amma tabbas tasan ba abu mai kyau ta gansu suna aikatawa ba, zuciyarta atake yay mata wani irin nauyi tasoma jin kamar da batazo nan din ba, wani waje ta samu a cannn bayan wani flower ta boye kanta tanata kuka cikin yanayin tsorata da mummunan fargaba.

Daga cikin dakin kuwa wani birkitacen masifa zee ta haura mishi da shi..tana cewa
“Aiga irinta nan kawani je ka dauko mayyar yarinya tazo tana katse mana jin dadinmu,Ko uban wa yace ka daukota oho,nide badai ta tonamin asiri ba saidai ta tona naka.

Bai kulata ba yanakan shirya kansa cikin complete suturar sa agaggauce yace babe comn dress up mana kema,I have to find dis girl right now..

Tsaki zee taja alaman bata damu ba tace”ai sai kayi tayi”Waima meyene kawani damu da ita haka?…naga dai very soon itama zata girma ta fara irin wannan abun

Yace shut up nd mind ur business ya bata amsa snn yasaka kansa yay waje nemo wasime.

Yana ficewa a dakin zee ta fashe da wani iriyar munafukar dariya tsaki taja mai ƙauri snn tace
“Serve her right”..
Inama ace nasan tana kallon mu da saina lalata mata tiny litle mind dinta.I wl make sure i ruin her destiny with dirty things.Ba yayanta yana daukar mutane yan iska ba?hahah to gashi nan yarinya ta kalli real blue film..real one..ai kadan ma yasoma gani..nonsense.

Tana kammala maganan tay mikewarta ta wuce bathrum ta kunna shower ma sulbabben fatar jikinta like she no send anybody.

A fannin saheeb kuwa acikin sauri da tashin hankli yake tahowa hanyar waje.

Wajen wasan yara yaran ya wuce direct ya dan leƙasu daga can nesa kozai ganta sai bai ganta acikinsu ba..

Komawa cikin gidan yay arikirkice yana kwallara kiran sunan wasimen amma shiru baiji ta amsa ba,koina ya bude ya kuma dudduba amma bai ji motsinta ba.

Sosai hanklinsa ya tashi gashi bayason yy calling attention din anisa bare tace zata tayashi su nemeta tare bare wasime ta tona masa asiri agabanta da gaban sauran yara.

Wayarsa ya zaro daga cikin aljihunsa ya shiga danna kirawa chief securityn gidan”yana karawa a kunnen sa yace “hello daniel i want to see u right now kayimin sauri da Allah”,baima jira jin amsar daniel din ba ya katse wayar jim kadan sai gashi nan ya shigo cikin gaggawa
“Oga lpya kuwa
Tsaye ya miƙe snn yace
“Daniel baku ga ficewar wata karamar yarinya ta bakin gate ba?..daniel yace a’a no sir babu wanda ya fita.cike da fargaba ayanayinsa yace are u sure? Daniel yace yes sir tunda ka shigo dai Babu wanda ya fita kuma babu wanda ya shigo.

Yace.”Okay..im looking for a girl, she is new here tare mukazo da ita so inaga hala tay batan hanyane acikin gidan nan zakaganta wata dark skinned haka pls ka tattaro sauran watchmen din kuzo ku dan zazzaga ku duddubamin ita.
Kuna samunta karkuce mata komi kawai ku kirani

Daniel yace Right away sir snn ya fice cikin gaggawa..atake ya tattara shauran guards suka bazama neman wasime within few minutes saigashi sun samota..

Zaune take a bayan wani katoton flower ta taƙure kanta waje guda kamar wata marainiya,kanta ta cusa a tsakanknin gwiwowinta tana kuka ahankli har tanajan sheshheka.

Acikin mintina kalilan suka sanar dashi saiga saheeb din ya iso wajen
Gameda durkusawa agabanta tun kafun ya taɓa ta ya juyo yace ma securities dinsa,”..u can go”thank you! atake duka suka watse awajen..
dan dakatawa yy yanamai kallonta ahnkli cikin sanyin murya yace beauty na?shiruu tay bata amsa shi ba,dan gaba daya jin kanta take a rude batama san metakeji acikin ranta ayanzu ba.

Kawai itadai tasan tanajin tsorone kuma ahalin yanzu babu abunda tafi bukata kamar taga kanta a gida.

Daukar wasimen yay cak ya wuce da ita can cikin gidan, cikin wani ƙaramin falo inda bakasafai kowa yake shiga wajen ba.

Rarrashinta ya shigayi da dukkan iya karfinsa da kyar ta nitsu tayi shiru.
Muryansa kamar na wanda zai sakin mata kuka yace”beauty waime ya same ki ne haka, toh Kiyi hakuri mana beauty na kinji tsorone ko?gyada kanta tay cikin jan sheshheka da muryan tausayi sosai tace “nika kaini gidan mu..zanje gida…wani sabuwar kukan ne ya kufce mata

Cikin sigar lallashi
Yace..”Shhhushhhhh comn beauty na,toh kiyi shiru mana aiyanzun nan ma zamu tafi, atake ta dago jajayen idanuwanta ta kalleshi Tace Yanzun yanzun nan ko?Kanshi kawai ya gyada mata cikin wani yanayin nazari dan saida ya gama tsara wayon da zai mata aransa snn yamike tsaye yace “muje to inkaiki gidan”

Kamar wanda take jiran jin hakan daga bakinshi ta mike tsaye dama kuma kominta na hannunta.
Dan Lekawa yy yaga da alamun babu wani mai tahowa dan baiya bukatar kowa ya san da fitar nasu musammn ma su anisa.

Hannunta ya kama suka fito cikin hanzari, direct ya wuce da ita inda motarsa take ya bude mata ta shiga ciki snn yaja murfin ya kulle.

Acikin gaggawa shima ya shiga snn yaja su suka fita acikin gidan, tunda suka kama hanya sai rarrashinta kawai yakey yana kwantar mata da hankli..shidai bai wani tambayeta direct akan abunda ta gansu suna aikatawa tare da zee ba amma yasani sarai duk damuwarta kenan.

Shikuma bayason ma ta sani,kwkwalanta baikai na fahimtar wannan abun ba,she is too young to understand what sex is all about,snn bayason taheer ko wani a gidansun yaji labarin abunda ya faru ayau ever! dan yasan in taheer yaji wnn batu to shikenan kuma saidai kawai yay bankwana da alaƙarsa da wasime.

Nd he just cant afford to loose this cute girl dats rare nd special,aransa har wani feeling din jin yay preserving dinta makansa yake ji for his future use maybe ma itace kawai matar da zai aura.

Gata da kyau, so innocent nd most importantly a VIRGIN!!

Wani kayattcen Murmushi ne ya kufce masa cikin ayyana wannan tunanin aranshi shikadai yana murza stiring motarsa yana famar satar kallon fuskn wasimen datayi zugum tay shiru agaban seat tana kallon gabanta cikin sanyin yanayi.

Yau yau wann idean ta mallakar wasime a matsayin matarsa ya bijiro masa amma saiyaji gaba daya yasoma zakuwa da lamarin bana wasa ba, dan haka Bazai wani bari Ta kara shekaru mai yawa ba zaituro magabatansa ayi magana abashi aurenta tunma kafun wasu mazan irinsa su lalata mata rayuwa.

He will just marry her when she is 16, by then ma yasan ya zama wani babban likita mai kudin gaske,kuma yasha alwashi acikin ransa cewa daga yau zai soma shirin daukar nauyin rayuwarta nd he wll take every step necessry even if it means ya sako iyayensa aciki…ohh he just cant wait for that moment to spoil her..

1 2Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button