FITAR RANANOVELS

FITAR RANA 15

Daga waje kuwa saheeb ne yaketa neman ta bai ganta ba,duk saiyaji hanklnsa ya tashi sabida biyar da rabi ya gauce yana matukar son ya maishe ta gida kamar yadda yay ma bilti alkwari…

Da kyar wani basira tazo masa ya fara bibiyar yara yaran yana tuhumarsu ko sunganta daya daga cikin kannen zee din ne ya ce masa ai yaganta dazu tabi nan..sai ya masa nuni da hnyar washroom.
Cikin gaggawa ya doshi wajen,yana shiga kuwa yasoma tuamali da ihun wasime,a guje ya isa kofar inda ihun yake tashi yana bankadewa daidai lokacin zee ta cakka kan wasimen acikin latrine ta danna mata ruwan flush akanta data wani fixgo ta sai gani tayi Yarinya ta sanɗare bata numfashi,……

Previous page 1 2 3

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button