FITAR RANANOVELS

FITAR RANA 17

Shiru tayi dan batasan mezatace mishi ba wani irin bugun zuciya da tsoro takeji,hawayen da ya makale mata take suka shiga zubowa zirrrrr akan kumatunta,kamar zaiy mata kuka yace”haba mana pls dont cry beauty na,bagani ba, am here for u..namiki alkwari bazan kara bari wani ya cutar dake ba…kamar zai cinyeta yake maganan da tausayawa sosai a cikin kwayar idanunsa daya kafeta dashi,shiru tay kanta na kasa tana kkrin yaarce hawayen ta,dada matsowa yy yace”Toh gayamin yanzu inane yake miki ciwo.. kinaso inkaiki asibiti?dan Dagowa tay da niyyar amsashi, sai bai barta tayi hakan ba yahau share mata hawayenta cikin kulawa,..wani rungumarta ya karayi kamar wanda akace mishi za’a kwace masa ita”yace…cmn beauty speak to me mana!!..ya kikayi shiru..nace inkaiki asibiti ne?..ajiyan zuciya ta sauke zata sunkuyar da kanta kasa ya tattaro habarta ahankli ya matso kusa da ita snn ya dora mata warm kiss a saman goshinta,ya dada dora mata wani agefen kuncinta wani irin shafa lallausar fuskanta ya shigayi ayayinda wani kakkarfan emotions yake debarsa ganin yadda natural beautynta yake dada haska masa kwayar idanunsa yana mai tsagawa har cikin ruhinsa da kuma zuciyarsa a lokaci guda…

Wani irin lumshe idanunta tay tanajin karin bugun zuciya,kirjinta na bugawa gaf gaf,sumthing doesnt really feel right haka kawai ta somajin bata son wann abun da yake mata,muryanta na rawa rawa tace,”yaa saheeb ka kyaleni”..kabari…gaba daya idanunshi yay jaa akanta sai shafa lallausar fatar fuskanta yakeyi yana mai goga labban bakinshi akan kumatunta cikin wani irin yanayi,zuciyarsa ji take kamar ta kawo nesa kusa yaga harya mallaketa a matsayin matar sa

Hannunta tasaka tana kkrin turasa amma sai ya dada matsota jikinshi sosai,kuka ta fashe dashi jikinta na rawa,duk sai taji ta firgita da yanayin sa..tace”yaa saheeb kabarni dan Allah ni bana son wann abun!!yi yay kamar baijita ba ya hadr goshinsa da nata gently yana dada shafata,a dai dai yana shirin kai lips dinsa kan nata, adaidai lokacin taheer ya tura kofar ya shigo yana kallonsu……

Previous page 1 2 3 4

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button