FITAR RANA 18

Wani Tsawa mai karfi taheer ya daka masa sanda ya tsorata ya dawo hayyacin sa cikin gaggawa, ransa a matukar bace yace “Bakaji na ne eehhh?nace kazo kaficemin a daki na and i dont want to repeat myself again…
a take saheeb din
Ya dauki wayarsa ya rike zuciyarsa na tunxirasa
Da karyay shiru ya kyale taheer duk dama yasan shine baiyi daidai ba
dago jajayen idanunshi yay ya dube taheer din da tsagaren rashin kunya atattare da shi,cikin yanayin shan qamshi ya dan daga kafadunshi tare da kyabe bakinsa a raunane,cikin sauke ajiyan zcya yace”
its okay I will go now”ya dada gyara tsayuwar shi, ya wani hade ranshi..”amma kasani zan sake dawowa ko badan kai ba sabida wasime.look taher, in bazaka tsaya ka fahimce ni ba toh shikenan ni banga amfanin bata lokaci na anan danakeyi dakai ba.
I just told u wat brought me here,nifa xuwa nayi kawai dan nabakahakuri akan abunda ya faru jiya mu sasanta junan mu
But Why are u over reacting?dan kawai kaganni ina comforting dinta? Ai ba wani abu marar kyau kaganni ina aikata mata ba, i was only tryng to.. tryng to… you knw…. calm her down,yess calm her,to be her emotional support…which im sure u wont do dat for her!
Duk wani farinciki da jin dadin yarinyar nan ka datse sabida yadda kake daukar kanka so high kana sassaka ma rayuwarta dokoki,kana wani nuna iko da ita kamar kai ka haifeta..man is not fair u knw..yarinyace yakamata kabarta tay abunda take so da duk wanda take so so that she wll be happy,kowa ma yay yarintarsa itama zamanin ta ne yanzu u cant take that away from her..
Barin fadama gaskiya taheer,nifa banajin dadin yadda kake takurawa rayuwar yarinyar nan..
Come to think of it She is not even ur blood sister or.. ur prisoner..Karka dauka wai ina cin fuskar ka ne,a’a, Abunda yake cikin rainane dole in fada maka cos were friends in ban fada maka gaskiya ba banajin akwai wanda zai gayama kuma kaji.
Atake idanun taheer suka ciko da ruwan hawaye, is asif ba ataɓa gaya masa Maganganun da suka bakanta masa zuciyarsa kamar wann ba.
Budan baki yay zaiy magana sai hawayen san tsilli daya ya sauka hannun sa yasaka cikin gaggawa ya yarceshi a zcye,jikinshi take yahau rawa muryansa a matukar araunane yace.”
” Saheeb pls leave,i dont want to fight you.kafice min anan …nace ka fice min a dakina…i dont want to tear u into pieces for all the rubbish u just said right now..
Tsorata saheeb yay yaja da baya yana mai mamakin yanayin daya gansa aciki,whats all this?akan dan wann maganan ne ran soja zai baci har haka?yasan taheer da taurin zuciya..
These whole reaction amazed him,yasha mamakin ganin tsillin hawayen sa matika.
Tsayawa yayi cikin sake saken maganganu aranshi,bai hankara ba saiga taheer ya iso har gabanshi ya tsaya kamar wani iskan guguwace ta jefoshi..
Hannunsa yaja da karfi ya turasa gaba yace
” i said u shud get the hell out of here.
Atake Saheeb ya dago kai Zaiy magana ya kara turasa bakin kofa da karfi yanamai daka masa tsawa “Kafita min nace”
A lokacin saiyaji ya kasa daurewa yafara masa ihu a zafafe Yana cewa”Oh Saboda yarinyar ba jina bace kuma ba yar uwata bace shiyasa kake neman freedom din da zaka lalata min ita? U said u were tryng to calm her down while actually ure tryng to kiss her wht the hell was that huhn? Or was that ur emotional support?..no tell me..the emotional support that u said i cudnt give her..indai har hakan da kakeyi da karamar yarinya wanda bata mallaki hanklinta ba shine emotional support toh kada Allah ya bani zuciyar da xan iya aikata mata hakan…
Kirjinshi ya bubbuga cikin zafin rai yana cigaba da cewa”Saheeb u should be very careful of what ure saying to me..
Its hurts me soo much dat i trusted u enough to let u feel free around my family,…and dis girl da kake cewa ina takura ma rayuwarta ina saka mata dokoki she is more than jus a blood or a sister to me…”dan shiru yay snn ya kyale idanunsa daya ya cika da zafin bacin rai yafara saukar da raunataccen hawaye..
Tsaywa yy gaba da gaba Looking directly into his eyes with deep calmnes nd sincerity,a hankli ya sharce hawayen sa snn yace
“This girl ure seeing here is my lawfully weded wife saheeb, na aureta ne agaban kowa da kowa kafin mukazo nan tare.
“She is sorely my responsiblity.,nine kadai nake da iko da ita a duniyan nan sama da uban kowa,nd u have no right wat so eva to question me on how i choose to go abt it.
Nasan nayi Kuskure.
kuma kuskure na dayace danayi shiru banfada maka ba,kuma na amshe hakan a matsayin rauni da gazawata.
saheeb, i admit dat na kasa bayyana maka alakata da yarinyar which was very wrong of me to dat to u, but now ive seen d consequences nd thank you for showing me d whole of it.
Daga yanzu bazan kara bari maza irinka suzo min kusa da matata ba
Cos u cant even respect age boundries u dont have any respect for me or urself …
So ynzu inda ace ita ba komi na bace da haka kenan zakayi banxar rayuwan nan da ita? U wanted to kiss her kanaji tana cewa bata so but u ignore her..are u mad?
Nd U open ur filthy mouth to tell me am not been fair to her?Toh Inaga bawan Allah irinka marar girman kai da jiji dakai daka ke neman ka lalata tarbiya da rayuwar karamar yarinya?how can i describe you right now…wah does dat make you by kissing her?
A pathetic,disgusting human being…?
Saheeb dakejin kansa kamar zai kunce yay hauka,ɓari ɓari kawai jikinshi yakeyi kamar wanda aka jona dukan ilahirin jikinshi da electric shock,ga ac na busawa amma zufa sharkab yakeyi, tsabar razana da mamakin abunda taheer yagama furtawa bai iya dauke idanunsa akan bakinsa ba, nd upon all wat he said to him dasuka gama gigita mai kwakwala abu dayane yafi raunana sa yaji kamar har abada bazai taɓa yarda da hakan ba,
Wai taheer ya aure wasime…?no no double imposible
muryan sa ararrabe kamar wanda yake shirin zaucewa ya dubi taheer din da tsananin mamaki ayanayinsa yace
“Kace Wasime is ur wife?
Taheer ya tamke fuska yace “yess” she is.
.
Da baya baya saheeb yaja kamar wanda zai fadi kasa snn ya tsaya a razane yana gatsala ma taher wani tokararriyar kallo,muryansa araunane yace “ta yaya hakan ya faru? I mean ure just lying right?..look..taheer nasan ban aikata daidai ba okay.But u dont have to say this to drive me away..comon men, i love this girl..she makes me happy..i love being around her…i wnt to give her the best of evrything and more…badai dai bane kamin karyan wai ka aureta danka raba mu fa..
Shiru taheer yy baice mishi uffan ba,saidai saheeb ya balain razana da abubuwan dayake kallo acikin kwayar idanun taheer din.
Jikinshi harna ɓari ya nifi kan gadon yaje ya same wasime data dunkule kanta tana kuka sosai
Kanta ya dan shafa hannun sa harna rawa zcyrsa a karye yace”Wasimé?.
Dagowa tayi dan bata saba jin ya kirata da sunan ta ba.Tsayawa yay yana kallon ta duk ta razana idanunta sun kumbura sunyi jaaa sabida kukan datakeyi ahankli ,hannayen ta ya riƙo gently yace hey”
“Wai..wai Dagske ne kinada aure?nd wayane mijin naki…kifadamin gaskiya taherr ne?
Share hawayenta tayi a hankli snn ta fashe masa da wani irin matsanancin kuka, cikin sauke sheshheka mai zafi ta rufe idanuwanta da tafin hannunta snn tace
“Ni..ni..nifa bansan komi ba…ai anono ne alokacin da mukabar kauyenmu ta kawoni wani gida anan naji anacewa wai aure nima za’ayimin kamar yadda akama wa ƙawayena.