FITAR RANA 18

Shine…shine..anjima muna zaune, su.. su..
Matar qasimu,da shi din suka zozzoo harda shima… Shine ..shine ..
akace har anyi auren,sai sai aka kawoni nan gidan ..Innono na ta tafi ta barni inata kuka amma taki ta dawo.
..Wani matsanancin kuka ta kara fashewa dashi”..Saheeb dake kallonta sai yaji kamar duniyarsa ne aka rushe masa gabaki daya…
Daurewa yy snn ya mike tsaye yana sauke ajiyan zciya mai nauyi yace
“Dont worry girl is not ur fault toh kiyi shiru Kidena kukan kinji?.
Tahowa yay gaban taheer snn ya takarkare ya dauke sa da wata hamshakiyar mari.
Taheer ya dafe wajen yace .”What d hell?
A zuciye Saheeb yace
“I hate u..
Rama marinsa yay tayau ya dorawa saheeb akan fuskansa,snn ya wawuso Wuyansa ya cakumo shi a tsantsane yace “okay fine !!Lets do it outside amma ba agabanta ba.
Wani turesa saheeb yayi sukayi waje shakure da junan su har suka iso tsakiyar falo basu sake juna ba…kowanne acikinsu yahau dokin zuciya sunata huci akan juna.
Akan gadon wasime ta fada cikin rushewa da wani irin kuka mai tsananin karfi tanajin rudani da firgicewa.
Daga falo kuwa mummunan cacar bakine ya kaure a tsakaninsu ran saheeb ya mugun raunana ya baci sosai,a zafafe yace ma taheer”Ure a bloody fucking lier,Wallhy karya kakeyi baka aureta ba
I knew u just wanted to drive me away with this shit,wawa kawai..wai dole ne saika hada wannan gagurumin karyan kafun ka rabani
da ita?
Raxana bilti tayi dajin muryoyinsu a wannan yanayi,cikin sauri tabar abunda takeyi ta fito daga kitchen din cikin gaggawa ta same su ahakan
Wani shakuresa taheer yay idanunshi sunyi wani jaajazi cikin bacin rai da huci yace””Take it anyhow u want to.
I dont bloody care…
Nide na fada maka yarinyar nan matata ce kuma a matsayina na mijinta dagayau na datse duk wata alakar ka da ita..inkuma kakijina jikinka ne zai gayamaka
Turesa saheeb yay a zuciye saida bilti ta rikice taja da baya,ransa a matukr zafafe yace.”Pls get out,.. kai waye da zaka gayamin haka?kaidin banza..Wallah baka isa ka datse alakata da wasimé ba…to hel’ with ur bloody marriage
She is mine
Taher zai mangaje shi bilti tayi saurin shiga tsakanin su jikinta harna rawa a tsawace tace
What is wrong with u kids?taheer meye haka?
Saheeb ashe bakada hankli..
A tsawace Yace ni inada hanklina saidai ki gayama wannan yaron haka, domin kuwa ba zallan rashin hankli ke damunsa ba harda hauka
daga bayan bilti taherr ya nuna mai yatsa jikinsa yana wani vibrating da bacin rai yace..
“I will deal with u bastard”
Bilti tace ya isa haka!
Stop all this nonsense.
Over what?da girmanku zaku tsaya cece kuce bazaku tsaya ku fahimce juna ba.
Bata gama rife baki ba saheeb ya tsareta da cewa tayaya taher zai rainamin hankli bilti?
Nasan nayi kuskure amma ai bani na aikata ba budurwa tace ta taba yarinyar nan…nd today i was just tryn to comfort her..dan kawai yazo ya ganmu tare shine zai wani dau abun da zafi ya kawomin wani karya da shirmen cewa ya aureta dan kawai ya raba ni da ita? Arayuwa waye baiya kuskure taheer..kowama nayi,Amma baidace kace ka datse alakata da wasime sabida faruwar wayannan abubuwan ba.
And how cud you even lie to me dis way…”bilti aikema kinsan wasime tsoronsa kawao takeji yanzu haka in aka bincika shinefa ya shiryamata wann karyan yace ta fadamin ya aureta dan na yarda na rabu da ita,wallh kaji kunya taheer…kuma bari in fada maka i wll stand for her no matter what,kai baka isa ka rabani da ita ba…ure nothing..
cikin tsaresa bilti tace
“Saheeb ya isa haka.
Calm down nd Listen to me…shiru yay yana mai sauƙe nannauyar ajiyar zuciya ransa na dada baci ganin yadda taheer yay banza da abubuwan daya gama furtawa its obvious maganan baiko darashi ba bare ya bashi haushi
A nitse bilti tajanye saheeb daga tsaye ta zaunar da shi akan kujeraSaida taga yadan nitsu snn ta dafa kafadunshi cikin lallami
Tace saheeb kurika yin hakuri da junanku,dama rayuwa yar zo mu zauna zo mu saɓa ce,amma kasani Akan maganan auren sa da wasime lallai haka zancen yake babu wani karya aciki.
Dan haka iname neman alfarmanka da kayi hakuri ka sassauta zuciyarka kubi komi ahakli ku sasanta kanku ayi zaman lumana,matar taheer ai tamkar kamar matarka ce…yanzu meye amfanin abunda kukeyi dan Allah’
Hawaye ya soma sauƙewa, “bilti kina nufin dagske yakeyi ya aureta ?
.
Gyada mishi kai tayi snn tace eh..da aurensa akanta…pls u guys shud try to understand each oda..
Taheer dake tsaye yaja tsaki,yace ki kyalesa kawai karma ya fahimci hakan..ba shi dan iska ba ne?Toh wallhy zan nuna maka cewa nafika iskanci Duk sanda na kara ganinka a kusa da matata wallahy saina maka mummunan illah..
Tsaye bilti ta mike cikin dakamai tsawa tace
“Taheer !!!
No more words from u ..
Ransa a bace ya mayar mata da amsa yana cewa”To ya tashi ya fice min agida na mana ni na gaji da kallon jahili wawa irinsa .
Mikewa saheeb yay with so much pain a zucyarsa
Yana mai nuna sa da yar yatsa yace”Taheer mark my words U will regret this…kaje da wasime..
Ka dafata ka sha. FITAR RANA..faduwarsa!
Shima nuna masa yatsar yay snn yace
“I will regret nothing”
Kuma zan dafata incinye ta babu abunda ka isa kayi,Inkaga dama daga yau har abada karka sake kulani saheeb..FITAR RANA..faduwarsa!nine maganin haukarka kuma
duk wanda ya fasa shiga tsabgata badan halak bane.
Fuuu saheeb ya kama hanya zaiyi waje cikin hatsala wani doguwar Tsaki taheer yabisa dashi yana cewa kafi ruwa gudu.Ransa a mugun bace yabar gidan quest house dinsa ya wuce direct.
Bayan fitarsa Wani shiru wajen ya dauƙa baice uffan ba haka ma bilti
Sai can datagama share hawayenta snn ta dafo kafadansa cikin sanyin jiki tana hawaye sosai tace “taher yanzu abunda kukayi daidai ne? u know ure like a son to me”
Na raineka kuma na shayar dakai Meyasa zan hanaka abu amma kakiji?ba abu mai kyau bane babban amininka ya dawo abokin gabarka, ina hanaka kanakin jina taheer shin bana da wannan muhimancin ne awajenka?..u shud have respect me enough not to fight with ur best friend over little issure wanda inda ace zaku kai zuciyarku nesa da fahimtar juna ne kawai zai iya warware muku shi a saukake…
Haɗe ransa yay yana huci ahnkli yanajinta,wani dauke kansa yamayar gefe yanamai dada harde ransa cikin kukuni
Araunane Bilti ta kara cewa “Taheer..
mikewa tsaye yay ransa a mugun bace ya kalleta da idon tsagwaron rashin kunya,da ihu ma ya soma mata maganan kamar wani wanda zai hadiyeta dan fushi “Yace please Leave me alone..
Ni Ki kyaleni,bana son jin wani magana daga bakinki ..kema ai da laifinki…komi ma laifinki ne…ai kinsan matata ce amma haka kika kyalesa yana abunda yaga dama da ita,.Wayace ta bishi wani party? i didnt authorise dat..ai daman ke kika daure masa gindi yakemin abunda yaga dama.Shi wayene da ba za’ayi fada dashi ba..he is stupid ..”ai duka burdurwan sa tayi mata snnan ta jefa kanta acikin bututun kashi ta axabtar da ita harsaida ciwon asthmnta ya tashi aka kwantar da ita a asibiti, amma shi meyayi?..he did nothing sabida ya rainamin hankli,haryana da guts din biyota gidanmu kuma a dakina?kuma shine zaice bazanyi fushi ince ya fita a harkata ba?shi bakomi bane…ni bana jin tsoronsa.
Bilti ke kanki kinsan saheeb he cant control himslf, yabani mamaki sosai da nage abunda yakeyi wa yarinyar nan dazu a dakina ,kuka takeyi tana ce masa bataso bataso amma baidena kkrin taba ta ba.
wayasan ma abunda yake aikata mata insunfita tare,nd how many times did u allow dat to happen?