FITAR RANA 18

bilti ta tsaya agankare tana kallon bakinshi saboda bakaramin girgiza zuciyarta yay dataji wayannan magangum nasa ba
Tace “Taheer wallhy sau biyu kacal wasime ta taɓa fita a gidan nan..nafarko da sanninka..na biyun ne ni na basa dama kuma cemin yay birthdayn agidan iyayensa ne tareda da yara shiyasa ban damu sosai ba
Amma Dan Allah
Kayimin afuwa Taher
Koma meye ne ya faru da wasime laifina ne dana barta ta bishi batare da izininka ba…kayi hkri dan Allah.
Tsareta yy cikin fushi yace “Ni bazanyi wani hakuri ba..”. .kuma wallhy bana son na sake ganin kafarsa agidan nan,duk sanda ya shigo wallhy saina ballashi..nd u too just stay out of my businesss i will deal with my problems myself.
Yana gama fadin hakan yaja tsaki ya haura sama dakinsa cikeda zafin zuciya….