FITAR RANA 21

Haka rayuwarsu ta kasance komi na tafiya yadda ya kamata,saidan challenges din da ya shafi rayuwan ƴa mace wanda baza’a rasa ba,
Wasime tin tana cika shekaru 12 tafara ganin al’adanta tana kuma samun kulawa sosai awajen bilti,mahaifin taher da mahaifyarsa baifi suzo suyi sati ko wata guda tare da su ba
Kusan ma ince yanzu sukadai kawai suke rayuwarsu a gidan shiyasa haryau wasime bata saba da kowa acikinsu sosai kamar yadda ta saba da bilti da taheer ba.,halayyar taheer na jin kanshi haryau bai canza ba amma takanji dadi da sauki kasancewar sa a tare da su a kowani lokaci.
Girma baizo ma wasime da sauki ba sabida yadda
Komi nata ya soma bayyana kamar budewar kugunta da kuma kirgen dangi daya soma nunawa boro boro akan kirjinta..,bayan kyaun fuskanta dayake dada fitowa,shape din jikinta shima sosai yake kokrin bayyana kansa sosai.
A makranta haka maza da malamai zalamammu suke takura ta da zancen soyayya,wanda sam sam bata kulawa da su.itadai abinda yakaita kawai shitakeyi inya dameta ne saita gayawa bilti komi dominta ta bata shawara akan yadda zatayi
Misali kamar yadda tolu drivernsu ma ya fara saka idanunshi akanta abun yana balain bata mata ranta.
Sai ya dinga wani irin kallon kirjinta,in aka aikota ta kawo masa abinci ya dinga kawo hannunsa kusa da niyyar jawota jikinshi kenan,ita kuma sam bata son haka da abun ya isheta kawai ta gaya ma bilti,bilti ta same sa tayi warning dinsa tagaya masa wasime matar aure ne , amma tolu bai yarda ba dariyarta ma ya dingayi, bai kuma daddara ba..duk inda yaga wasime ji yake kamar yay tsalle ya capko kananan nonowarta da suka fara fitowa ya tsosa..damuwar sa ba wani abu bane face yagansa a kwance tare
Da virgin girl like her..yaji ance zakinsu nadaban ne ga matsi,kuma basa daukar cikin shege da wuri,duk yan matansa ya rabu da sune sabida cikin shegen daya dirka ma wasunsu kuma yace sam bashi ya aikata ba.
atunanin sa ga nama agida mema zai hana yay watsi da karuwai yy amfani da damarsa anan wajen wasime,…yabi ya takurawa wa rayuwar wasime,har sanda bilti takai kararsa wajen
Taheer,..taher yasha mamakin jin cewa tolu yana harassing matarsa
Sexually,sai baice musu komi akai ba, bisaga wani nazari daya danyi saiya bawa wasime laifi yace ita take kai kanta inda zai ganta yaji sha’awarta,wannan maganan ya ɓata mata rai bana wasa ba.
Daga nan tay zuciya ko bilti zata aiketa kai abinci wajensu bata zuwa,ta.a dena fita makarantar ta dena binshi saidai yaje ya dawo ya samu harta bi yan anguwansu ta dawo da kafafunta gida.
Duk ana hakan ne a boye, taheer yay kamar bai san me sukeyi ba,sanda ya kammala binciken sa tsaf akan tolu snn ya soma shirin ɗana masa tarko dan baiya son ya koresa agidan batare da ya kamasa dumu dumu acikin laifin da ake zarginsa ba..gashi yana balain jin kishin matarsa dan tinda maganan yazo kunnensa ya saka idonsa da kunnensa gaba daya akan lamuranta ita tanacan tana ta fushi dashi batare da ta san yana tare da ita ba.