FITAR RANA 31-35

7;00 lokcin ya kammala shirinsa tsaf ya kalli agogon dake makale a hannun sa cikin rasa yadda zaiyi ya tashe ta
And he dosnt really wanna be late koda shike yasan wancan mayyar kawantan zatazo nan bada jimawa ba.
Dan rankwafowa kadan yay yanata kallon fuskan ta, can sai ya matso daf gameda dora mata wani kyakkwan kiss a saman goshinta, bai lura ba a hankli ta bude lumashun idanunta tanata kallon sa qamshin turaren sa ne ya tadata acan cikin baccin ta qamshin mai balain dadi yana dirar mata da kasala ajiki..
Shikuwa yana idda hakan da bai lura ba ya dauki jakarsa ya fice acikin dakin..
Tsam tay cikin bargonshi
Tana dada shako daddan qamshin a kusa da ita duk wani kuzari dake ilahirin jikinta na dada rikicewa…kirjinta ne ya dinga racing sai tanajin kamar bai tafi ba yana nan tare da ita,tana yin juyi da niyyar gyara kwanciyarta sai caraf taci karo da rigarsa daya cire ya yasar awajen
A hankli ta jawo rigar
Izuwa gareta tana dada shakar daddan qamshin sa ajiki,dora rigar tay asaman fuskanta tana shakr qamshin tsawon lokaci bata iya motsawa ba..kasala ta dingaji na dirar mata.
Ahaka ta daure ta mike gameda aje rigar gefe
Sauƙa tayi ta cire kayan jikinta gabaki daya ta tsaya daga ita sai panties sann ta maida rigar nashi jikinta wanda tsayinshi yazo mata daidai gwiwarta.
Daga nan bata daga komi a dakin ba ta bude kofarsa ta fito, tafiyar yanganta takeyi daga ita sai wannan rigar da qamshisa yake sa ta takejin wani dadi, kitchen ta wuce direct ta bude fridge tana dan dube dube.
Ganin babu wani abin kirki daya rage yasata daukar botle din soya milk mai sanyi ta zuba a kofin glass,snn ta fito bude kofar kitchen ke da wuya sai caraf ta hango najaha a tsaye snye da green hijab harta shigo tsakiyar falo ta tsaya tana famar Xaxxare idanunta kamar wata marar gaskiya.
Kallon juna sukayi Basuce ma juna uffan ba
Najaha cikin mamaki ta bude bakinta tana kallon wasime,wani Kare ma jiknta kallo takey daga sama har Æ™asa tanata kallon rigar dake jikintan gata Allah ya zuba mata gulma da tsugudidi,tana da kakkarfan kwakwaln iya tantance makirci da munafurci, atake zuciyarta da kwakwal’ta ya bata cewa wann rigar taheer ne ajikin wasime,
Da can har zuciyar ta zai harzuka da kishi ya shiga wani irin mummunan yanayi,dan duk dama wasime kanwarsa ce amma hakan baiya hanata jin tsananin kishinta akansa,kwana biyun nan sosai ta saka lamarin taheer acikin zuciyarta da ruhinta dadin karawa da yadda mahaifyarta take dada nuna mata cewa itakadai ce mace a duniya da ta dace dashi.
Ita kuwa kyanshi da halayyar sa mai tsaurin nan shi take mutuwar so.
Tafison taga namiji dan gayu mai tsafta ga class ko anaso ana shashan qamshi,but neva has she realised that what she is is the opposite of wat she want in him.
Ita ba wani kyan azo agani ba shi kuma kyakkwa ne na bugawa a jaridaa,ba tada asali snn ba kudi suke dashi ba,and worst of all wannan dabiarta ta na rashi kamun kai da makirci da uwatta ta raineta akai Aganin su hakan wani salob wayone da sanin makaman iya shigewa rayuwar duk wanda suke so su rayu dashi.
Wasime tana tsaye tanakan shan milk dinta cikin ko in kula,najaha dake tsaye tay wani rau da idanunta ganin ba’a kulatan ba, can sai ta waske ta basar da komi musamman da Tuno da maganganun da sukayi da mamam ta a jiya cikin dare,wanda tasan tabbas intabi wayann shawararin data bata jiya kuma tay amfani dasu akan wasime toh bakaramin cimma nasara xatayi akan taheer ba..
Na kudi ne,300₦ via 0152983148..GTB
08060712446.
7/25/22, 19:19 – Kawata: 35#
AFMA COLLECTION
AFMA COLLECTION
AFMA COLLECTION
shin kunada labarin AFMA COLLECTION kuwa kamfanin da sukai fice wajen kawo muku kayyakin bukatar yau da kullum kmr su kayan kitchen,kayan daki,kayan adon gida da de sauransu
Sunayin adashin(available ko pre order) gata ga masu bukata basa dora percentage yadda kudin Abu yake haka zaa dinga biya a hankali har a hade kudin Mutum yadau kayansa
Kude kuy sammakon shi link dinnan dan samun Karin bayani
Masu son karin bayani sai suy mana DM
👇
SURAYYAHMSFR35
Har yanzu Najaha na tsaye cikin yanayin tunanin yadda jiya suka zanta da mahaifiyarta akan lamarin taher.jiya zama tay na musamman mahaifiyar ta ta koya mata salo salo na wayo da yadda zata biya da taurin kan wasimé.
Haka kawai ta bige da murmushi bayan ta gama tuno kaf abunda suka zanta,daga can wasime take hararta up nd down cike da salon rainin wayo tace”Ke kin wani shigo kintsaya wai baki gaisuwa ne? Dariyar mamaki najaha ta fashe dashi hannu tabe da bakinta tace.”lallai ma yarinyar nan kece zan gaishar kowa?to snnu uwar mata..
wasime bata amsataba ta dan dauke kai tare da tsuke bakinta tana karasowa daf da ita.
Da kasar idanunta take kallonta,Wani matsiyacin kallo tabi dressing din nata dashi tace”Yanxu karfe nawa ne harkin wani zo?ni wallh yanzu ma na tashi daga bacci babu abunda nayi a gidan.
Tana fadin hakan bata jira amsaba ta juya ta nemi wajen akan cushion ta zauna tare da kai milk dinta bakinta ta cigba da shan abunta a hankli.
Har inda take najaha ta biyota ta tsaya akanta tanata kallon ta “ita dai wann rigar dake jikin wasime shiya gama tsole mata ido.. acikin ranta balain so take tay mata magana akanshi amma duk sai taji ta kasa furta komi.
Ajiyar zuciya ta sauƙe abun na cinta aranta tace
Ke Wallhi wasimé bakida mutunci,yau kuma wani sabuwar iskanci ne akanki kike mana yawo tsirara amma dai wannan ba rigar ki bace ko?..
hmm Ke ko kunya ma bakiji,kin wani dauko rigar yayanki kinsaka ajikinki kina yawo dashi a tsakar gida kamar wani sa’arki…
Cikin rolling eyes Wasime tace eh,kuma dai babu ruwanki da kayan jikina nan fa gidan mu ne zanyi abunda nake so,yo ai gwara ni bana saka gantalallun kaya ina fitowa waje dashi kinga iyakana cikin gida, kuma ina daidai dana saka rigar yaya na,da can uwar waye zai saka kayanshi inbani ba?
Shiru najaha tayi batace komi ba dan tasan suka cigaba da maganan zasu iya batawa juna rai.
Kyabe bakinta kawai tayi snn tace hmmmm cikin furzan iska.
tsaki wasime taja snn ta aje cup din soya milk din akam centr table,ta dan kwakwlo murmushi”
“toh sannu da zuwa badan halinki ba,yau kuma dame dame aka zo mana?Cike da rangwaÉ—i da rawar kai najaha ta karaso daf da ita cikin rage muryanta kasa kasa
Tace”Yaya na yana ciki ne?Halama ma ko tashi daga bacci baiyi ba ko?
Wani kallon debar albarka wasime tay mata game da tsane fuska taja baya kadan snn ta kalleta up nd down.tsaki taja..”ke kuma wa kika samu agidan nan kike kirashi yayanki?
…baki galala najaha tace kaaiiiii wasime…hmm chabdi yo aini nadauka dani dake munzama daya, yayanki ai yayana ne…wasime batace komi ba ta kyabe baki irin ai saikiyi..snn tace”toh ansamu missd cal nima dana tashi abacci bangansa acikin gidan nan ba,..
kusan a hargitse najaha
Tace mene?kina nufin wai asubanci yay ya fita
Yo ina yake zuwa da sassafen nan?Cikin tsareta wasime tace
Ke nifa bansan komi ba
Nide nasan jiya da dare munazaune dashi anan muna kallo toh da safe sai kuma Na farka naga bayanan, Hala yau bazaijima ba saiki ga ya dawo..
Cikin sauƙe ajiyan zucya Najaha tace ohh Allah yasa yau kuma me zamu dafa mishi?
Cikin sosai gefen kunne wasime tace “i dnt knw yet,Nide kizauna anan kijirani bari naje sama na dan kimtsa ciki kafin na dawo sai muyi magana feel free kizauna mana tana fadin hakan tanai mata nuni da kujera