GADAR ZARENOVELS

GADAR ZARE COMPLETE

GADAR ZARE COMPLETE HAUSA NOVEL

Murmushi yana cewa ” bani ki gani, in ban k’ara ba, “wai ku maza mai yasa baku gajiya da sex?

“Badai maza ba, ai idan kika ce maza kinyi jam’i gaba d’aya kenan, kice dai ni, ni kuma indai kece bazan tab’a iya gajiya dake ba, “saboda me?

“Waya gaya miki ana gajiya da mata irinku masu wadatacciyar ni’ima da yalwatacce kuma ingantaccen dad’i, irin kune fa matan da akewa lak’abi da sa maza ihu, manta uwa, da kuma…. ya kashe mata ido d’aya had’i da lasar leb’ensa, da sauri ta kawar da kanta had’i cewa ka tashi ka fita kar Momy tazo ta iske ka nan, “sai me dan ta same ni a d’akin matata, ai gwamma ma tazo ta iske ne anan yadda zata san ni tace ne, sai abinda ake min nake tunda gashi d’an kwali yaja hula, maimakon a inke mace a bedroom d’in mijinta sai dai a iske shi a nata, “kaga dai an kira sallar asuba katashi kaje kayi wanka, nima wankan zanyi.

” fine tun zakiyi ba sai mu yi tare ba, bari nayi miki, kema sai kiyi min, ganin yana k’ok’arin mik’ewa yasata shigewa bathroom d’in da gudu had’i da dannawa k’ofar key, dariya yayi sannan ya fita.

Wajen 10:00am Ikram tayi nocking had’i da shigowa, rungume da Na’eem a kafad’arta da tun wajen 7:20am tazo ta d’auke, dan kullum yana wajen Ikram idan kuma baya wajenta yana wajen Momy, bai fiya zama a wajen Zarah, dan ba kasafai ma ta fiya shayar dashi ba, daga bakin k’ofar ta tsaya tace ” ki fito ayi breakfast, ba musu Zarah ta mik’e suka fita da Ikram, a dinning table suka tarar da Naseer, Momy, Dady har k’asa Zarah ta durk’usa ta gaida su, cike da fara’a suka amsa mata, Dady ya mik’a hannu ya k’arb’i Na’eem dake hannun Ikram, dan duk suna matuk’ar san yaron babu ruwansu data hanyar da’aka same shi, gaba d’aya sun dangana sun mik’awa Allah komai, musamman Ikram tab’a mugun k’aunar Na’eem dan wani lokacin a wajenta yake kwana, haka ma gaba d’aya kayansa na bedroom d’inta ko tsinke babu a bedroom d’in Zarah.

Karb’arsa Dady yayi yana yi masa wasa, shiko Na’eem sai dariya yakewa Dady, zzama sukayi a kujen dake zagaye da dinning table d’in, a hankali suka fara cin abinci, Momy ta kalli Zarah tace ” jiya na rink’a jiyo ihu-ihu da motsi a bedroom d’inki, da kyar Zarah ta iya had’iye tea d’in bakinta, cikin tashin hankali ta hankali Naseer, taga babu abinda ya dame shi, shi ko a ajikinsa cikin kwanciyar hankali yake cin abincinsa, yadda kasan baiji abinda Momy tace ba, cikin in ina da rawar muryar murya tace ” a’a M…. o.. m… y b… a.. d.. a.. i a bedroom d’ina ba, kafin Momy tayi magana Naseer yayi saurin cewa ” yes of course Momy nima na jiyo harda gurnani-gurnani, da k’arfi Zarah ta runtse idanta ganin Naseer na neman b’allo mata ruwa, jin ya kuma cewa ” kiyi mana bayanin idan akwai zaki a bedroom d’inki, idanta ta bud’e had’i da zabga masa uwar harara, tasa tsinin takarmin ta da take masa k’afa ta k’ark’ashin dinning table d’in, k’ara Naseer yayi da k’arfi hakan yasa shi kwarewa, “sannu cewar Zarah, kodai zakin ka gani, ya tsorata ka haka?

Tari yayi had’i da Dady k’irjinsa, yace ” wash Allah yana yarfa hannu, kallan sa Momy da Ikram sukayi a lokaci d’aya, “lafiyar ka kuwa cewar Dady yana kallan fuskarsa, kafin yayi magana Zarah tace ” Dady ina ganin fa abinda yaji yana gurnane a bedroom d’ina jiya ya gani, shiyasa shi wannan muguwar firgitar, a bincike shi ta k’arasa maganar tana yi masa murmushin mugunta, babu wanda ya k’ara cewa k’ala har aka gama breakfast d’in, Ikram ta mik’e zata bar wajen Naseer ya kalle ta yace ” ki shirya zamu fita ni da ke shan ice cream da shawarma, an bud’e wani sabon park, da sauri tace ” yawwa Uncle thank you so much, kamar kasan zaman gidan ya isheni, ” yi sauri ki shirya, dan yau idan muka fita sai dare zamu dawo, kallan Zarah tayi cikin d’oki tace ” sister yi sauri ki shirya, bari naje na shirya Na’eem, ” no karki damu da ita, dan ba da ita zamuje ba, kedai shiya, sororo Ikram tayi tana kallansa.

” Meyasa Uncle?

Murmushi yayi yana kallan Zarah, ya d’an tab’e baki yace ” so nake abinda ya tsorata d’azu itama ya tsorata, abinda yabiyo ta k’asa ya….. bai k’arasa yaji Zarah tace ” am so sorry uncle ta fad’a kamar zatayi kuka, “me kikayi min, ko kinyi man laifi ne?

“No, ni dai kayi hak’uri, kin tab’a ganin haka nan kawai ana bada hak’uri? ya tambayi Ikram dake tsaye tana kallan su, murmushi tayi ganin dramar tasu, tace ” a’a Uncle sai idan an san anyi laifi, ” yawwa gud daughter fad’a mata dai cewar Naseer, “hmmmm kunfi kusa bari naje na shirya Na’eem, fuska Zarah ta b’ata kamar zatayi kuka cikin shagwab’a tace ” please nama Uncle, mik’ewa yayi yana cewa ” bari nima naje na shirya, ya fad’a yana barin wajen, baki Zarah ta zumb’uro masa tayi shigewart bedroom, ganin tayi shigewarta bedroom yasa shi yin murmushin had’i da bin bayanta, akan bed ya iske ta tayi kwanciyar rud da ciki, akan bayan ta ya kwanta had’i da sak’ala hannunsa ta k’asan k’irjinta yana yana murza nononta.

Ture hanunsa ta fara yi tana cewa “ni ka d’aga ni ban so, ta fad’a k’ok’arin ture shi, murmushi yayi had’i da d’aga ta, yana d’aga ta matsa Daga kusa dashi, had’i da zumb’uro masa baki, murmushi ya kuma yi, yace ” so nake yi na kuma yin wani gurnanin, ko ya kice ya fad’a yana kashe mata ido d’aya, mik’ewa tayi ta fara tafiya tana cewa ” ni ban so, cikin zafin nama ya fizgo ta, ta fad’a kan cinyarsa, yasa hanunsa duka ya zagaye ta, yadda bazata iya tashi ba, yace ” idan kina son na fita dake, to ki bari na d’an d’ana idan kuma baki so shikenan, ” ni dai ban so ka kyale ni please, ba musu ya sake ta, had’i da mak’e kafad’a yana cewa “ok badamuwa yana k’ok’arin fita, ganin fa da gaske tafiyar zayyi yasata saurin cewa ” to zo kayi amma kad’an, ” ni ki barshi kawai, kamar zatayi kuka tace ” please ina san fita, murmushi yayi, had’i had’e bakin su wajen d’aya yana tsotsar su, take itama ta fara ansar sak’on ta cusa hannunta cikin rigarsa tana shafa kwantaccen gashin k’irjinsa, a hankai yasa hnnunsa ya zuge zip d’in doguwar rigar tamfa dake jikinta, yara yi mata hot romance, yana murza ko’ina na jikinta.

Sai da suka gama murje juna sannan ya kai ga sakad’awa kusu combust, ya haye kanta yaci gaba aiki, sai da ya dad’e akanta sannan yayi releasing, d’aga ta yayi ya koma gefe yana mayar da numfashi, sai da suka huta sannan suka fita yawon su cike da matsanancin farin ciki marar misaltuwa, basu dawo ba 9:30pm na dare.

Duk a parlor suka zube kusa da Momy suna bata labarin abinda ya faru, Zarah ta mik’e tace ” Momy bari naje ciki, murmushi Momy tayi had’i da cewa ” badamuwa Zarah, ki je huta kinji, tayi maganar cike da kulawa, wanka ta fara tayi sallah, sannan ta shafa lotion, ta zira slick night gown had’i da feshe jikinta da turaren data fi k’auna a ratuwarta Dior perfume, duk inda Zarah take a rayuwarta tana tare da Dior dan bama ta iya using wani turaren in ba shi ba, sai ka same ta da wajen guda 3 dan bama tasan ya k’are yama na bata dashi dan duk inda zata je ta nemo shi sai ta nemo shi, kowa yasan soyayyarta da Dior dan matuk’ar kana san ka burgeta sosai to ka bata kyautar Dior perfume.

A hankali Momy ta mik’e ta haye sama, ai Naseer na ganin Momy tabar wajen ya mik’e ya shige bedroom d’in Zarah dan dama Allah-Allah yake ta tashi, a tsaye ya iske da sauri ya k’arasa inda take, ba tare da wani b’ata lokaci ba ya had’e bakin su waje d’aya , yana shafa every part of her body, ba tare da wani musu ko b’ata lokaci ba ta fara mayar mishi da martani, a hankali ya zame masa rigar jikinsa ta fad’i k’asa, ta cire masa singlet da wandonsa, itama ya zame mata rigar baccin dake jikinta wacce dama ita kad’ai ce a jikinta dan ko pant an bra babu.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button