GADAR ZARENOVELS

GADAR ZARE COMPLETE

GADAR ZARE COMPLETE HAUSA NOVEL

Bata fi 10 minutes da tura musu location ba suka k’arso kasancewar a kusa suke,,
parlon bak’i Zarah ta kai su, sai da aka fara gabatar musu da kayan motsa baki, sukaci sannan suka fara aikin su,
jan lalle da bak’i aka fara yarfa mata sannan akayi mata dilka da halawa,,
sai kuma aka gyara mata kanta (retouching) dan tasan Naseer baya san kitso yafi san gashi haka nan a sake yadda yana harka yana luma hannu a ciki,,
nan take Zarah ta d’auki k’yalli tana shek’i,’ ta fara haskawa yarintarta da k’ananun shekarunta suka bayyana abinda dama da farar mace tass ga kuma jikin hutu,,
ta koma yadda kasan wata a daren 14days tuni ta koma ZARAHN NASEER (MRS NASEER MUSTAPHA),,
bayan su gama ta sallame su had’i da cewa duk bayan 2 weeks zasu dinga zuwa suna yi mata gyaran jikin.

Suna tafiya Doctor Jennifer ta shigo da kaya nik’i-nik’i,,
da sauri Zarah ta mik’e ta tare ta,
a nan parlor suka zube, idon Doctor Jennifer nakaiwa kan Zarah tace ” woow masha Allah,
gaskiya Allah yayi halitta anan, ke kin ganki kuwa kamar aljana saboda kyau,
da kin tsaya b’atawa kanki lokaci abanza kina ta wani faman bashi hak’uri to yanzu da kanshi zai kawo kansa,,
tanan d’in MAX MAN & VIAGRA, STRONG MAN, 24HRS POWER MAN,
ta mik’a mata had’i da cewa ki karanta instructions sosai d’in kafin ki bashi kuma ki had’a masa da panadol ko pracitamol dan yana bawa wasu mazan headache,
kuma ba’a had’a su idan kika bashi Max man karki sake ki bashi sauran sannan kowanne 24hrs yake yi a jikin mutum tablet d’aya kawai zaki bashi.

Sannan ta mik’a mata magungunan mata kala-kala masu kyau da inganci tace,,
” wannan kuma naki ne, ki rink’a using dasu,
sannan kina amfani da warm water wajen tsarki,
kuma har shi kansa ki daina bari yana using cold water wajen tsarki dan yana kashe joy stick,
most especially lokacin bayan kun gama sex,,
idan yayi tsarki da ruwan sanyi ba lalle ne ya kuma k’arawa ba,
amma idan yayi da ruwan d’umi yana iya komawa ma a lokacin,,
kullum kina blanding fruits and honey with milk kina sha,
ko ki jik’a lipton da ruwan sanyi ki fasa kwai ki shanye,,
ko kub’ewa d’anya ko bushashshiya ki jika ta ki zuba milk & honey kisha.

Sai da ta yi mata bayani sosai akan sex ta kuma bata shawarwari sannan ta bata kayan tayi mata sallama ta tafi,,
kiran Roseling Zarah tayi tasa ta shirya mata kayan a wardrobe, bayan ta kwashe magungunan ta b’oye su privately,,
sannan ta yarda suka shiga kitchen dan shirya dinner kasancewar akwai kayan aikin (electric),,
nan da nan suka gama shirya sakwara da miyar agushi data ji bushashshen kifi, ganda da kayan ciki,,
sannan ta had’a sob’o ta zubo water melon, coconut, flavor, cucumber sosai sob’on ya had’o,
bayan ta gama tasa su Warda suka shirya kayan abincin a dinning table,,
sannan ta basu umarnin su dafa duk abinda suke so su ci,
dan tasan ba lalle ne su iya cin abincin data girka ba,bedroom ta koma ta fad’a wanka,
tana fitowa ta fara gabatar da sallar issha,
sannan tayi simple make up ta sanya wata shegiyar riga acikin kayan da Doctor Jennifer ta kawo mata.

Rigar yaloluwa ce wadda da ita gwara babu,
bata saka komai daga ciki ba, sai pant amma ko bra babu,,
ta saka red reborn kalar rigar ta bud’ad’e jikinta da perfumes kala-kala,
tana gama shiryawa taji hayaniyar yaran a parlor,,
murmushin mugunta tayi sannan ta zumbula hijab ta fita parlon,,
tare ta gansu da yaran a zaune akan sofa,,
yana kallanta yaji gabansa yayi muguwar fad’uwa dan wani mugun kyau yaga tayi masa,
ganin tana doso wajensa directly yasa k’irjinsa bugawa da sauri da sauri,batare da wata fargaba ko tsoro ba Zarah ta zauna akan cinyarsa had’i da manna masa light kiss a baki ta kalle shi tace ” sannu da zuwa sweetheart suna had’a ido ta kashe masa ido d’aya,
take yaji duk wata jijiyar dake jikinsa ta motsa,
saurin kawar da idonsa yayi yana k’ok’arin mik’ewa,
k’ara gyara zamanta tayi akan cinyarsa,takai bakinta saitin kunnensa cikin shagwab’a tace ” honey your food is ready ta k’arasa maganar tana lasar kunnensa had’i da d’an cizawa,
ai take duk ilahirin jikinsa ya d’auka,,
da k’arfi ya runtse idansa, dan yadda ya fara jin mararsa na kartawa,
ganin hak’onta yana gaf da cimma ruwa yasa yin killer smile had’i da d’aga shi,,
bedroom d’in yaran ta nufa dan tana fitowa suka shige bedroom dan tuni ta gargad’e su akan muddin suna zaune ita da Dadyn su su rink’a barin wajen,
tana barin wajen Naseer ya sauke nannauyan ajiyar zuciya,,
da gudu yaran suka fad’a jikinta suna cewa ” we really misses you a lot Sweet Mom,,
rungume su itama tayi tana dariya tace ” I missed you too dears,,
oya get ready for dinner ta fad’a tana rik’o hannayensu,,
ba musu suka bi bayan ta, gaba d’ayan su suka zauna akan dinning table d’in amma banda Naseer dako motsawa ya kasa yi, abinka dama da jarababbe kuma an dad’e ba’ayi gwatso ba,
yau kuma an motso tsohuwar jaraba,,
serving d’in su tayi suka fara cin abincin,,
Na’eem ne yace ” sweet Dad ka taso muci abinci,,
batare daya ce komai ba ya mik’e cikin sanyin jiki,,
dan tuni k’amshin abincin ya bugi hancinsa,
shima service d’in shi tayi,
wayyo yau Naseer an samu abincin gida Nigeria, abincin ma daya ke mugun so,
yana fara cin abincin yaran suk’a mik’e had’i da kallan su suka had’i baki suka ce ” good night Mom,,
good night Dad,
kansu Naseer ya shafa yana murmushin k’arfin hali yace ” good night sweet dreams,
Roseling Zarah ta kira tace taje tayiwa yaran wanka ta shirya su zasuyi bacci,
cikin ladabi Roseling ta rusuna had’i cewa “okey Ma’am.

Zarah na ganin ba kowa ta mik’e ta cire hijab d’in jikinta,,
surar jikinta ta bayya k’arara,,
a hankali idon Naseer ya sauka a kanta suna had’a ido ta kashe masa ido d’aya had’i da d’an cije lab’enta na k’asa,,
tashin hankali ai kwarewa Naseer yayi sosai ya rink’a tari,,
kuma dan jaraba ya kasa d’auke idansa daga kanta, yana tarin yana ci gaba da kallanta,
cikin kissa Zarah ta fara takowa gare shi, yayinda take girkiza k’irjinta da k’ugunta,
gaba d’aya jikinta shaking yake,
idanta na kanshi suna kallan juna ido cikin ido tana yi masa wani irin kallo na can k’asan ido,,
tayi lum-lum da idon kamar mai jin bacci,,
a hankali ta wara k’afafunta ta zauna akan cinyarsa suna facing juna,
shiko Naseer tsayawa yayi cak yana kallanta yayinda yake kokawa da numfashinsa dake niyyar kwace masa.

Cike da kissa Zarah ta cika bakinta da sob’on had’i dakai bakinta cikin na Naseer,,
ta shiga bashi sob’on bakinta tana kuma lltsotsar harshensa,,
wohoho na su ‘yan maza aji gumu,
ai take Naseer ya fara manta waye shi kansa balle kuma fishin dayake yi da ita,
gaba d’aya ya rud’e ya fita daga hayyacin sa,,
take ya fara nishi had’i da sauke ajiyar zuciya da sauri da sauri,,
abinka dama da wanda ke a hannu,
sai da Zarah ta bari ya kama gama kamuwa ya shiga hannu muraran,
ya fita daga hayyacin sa, yakai k’ololuwa wajen buk’atuwa sannan ta zame jikinta,
da sauri Naseer ya kuma kamo ta,
da sauri ta mik’e ta gudu.

Ta barshi anan yana sauke ajiyar zuciya,,
sai da Naseer yayi good 2hrs yana zaune ya kasa mik’ewa saboda azabar da zuciyar sa keyi masa,
itama Zarah tana shiga bedroom ta fad’a kan bed tana sauke numfashi da sauri da sauri,
dan bata zuba mishi maganin k’arfin mazan ba, so take sai ya gama shigowa hannu ya matsu sosai.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button