GADAR ZARENOVELS

GADAR ZARE COMPLETE

GADAR ZARE COMPLETE HAUSA NOVEL

Bayan duk satin duniya sai naje prison amma kak’i fitowa, ban kuma tab’a fasawa, kuma tunda nake zuwa baka tab’a fitowa ba, sai last month’s naje satin dana saba zuwa aka cemin ai an sake ka, naita nemanka kamar mahaukaciya a gari, kallonta Abdul yayi yace ” Malam waike wacece zaki zo kina min maganar banza anan, baki kawai Yasmeen ta bud’e tana kallan sa,cikin kuka tace” ko duk duniya zata kasa gane ka, ni zan gane ka, koda zakayiwa duniya basaja da b’adda kama Abdul banda ni, ko kowa zai manta kamanninka ni bazan manta ka ba, anan ya barta bayan me kayan miyan ya sallame shi, aiko Yasmeen ta shiga bin bayan tana yi masa kuka.

Duk inda yaje tana biye dashi, tana kuka, sai da ya gama siyayyarsa tsaf sannan ya juyo ya kalle ta, yace ” nifa ban san ki ba, ban kuma san Abdul d’in da kike nufi ba, ni sunana Hamza, cikin kuka tace k’arya ne, tunda ka tsaya a kusa dani bugun zuciya ta ya k’aru tun kafin na d’ago ido na kalle ka, Abdul koda ido na zaiyi min k’arya nasan zuciya ta bazata yi min k’arya ba, Abdul kasan irin wuyar dana sha arayuwa a kanka, sau 5 ana saka man ranar aure ina bijirewa iyaye na akan ka, har barin gidan mu, da iyaye na, dangina akanka nayi, amma yau kai zaka ganni ka share ni.k ace baka sani ba duk duniya ni nafi cancarta mura farinciki mu tare hakazalika bakinciki .ka tausaya kada ka guje ni akan laifin wasu wlh bazan iya rayuwa bbu Kai ba yakarasa mgnr tana kuka …

Allah sarki soyayya, yana zubar da hawaye yace jeki gida zan zo na same ki, kafad’a ta d’age masa cike da shagwab’a tace ” nak’i, babu inda zai Na barka .
Bbu yadda bai yi da ita ba amma tak’i, haka Yasa dole ya nufi bukkarsa dake bakin ruwan dait baya shan wahalar ruwa dan wajen gaba d’aya k’oramar ruwa ne, sosai wajen ya burge Yasmeen, kafin dare yayi Abdul ya had’awa Yasmeen wata bukkar, ita kuma ta soma k’ok’arin dafa musu abinci.

Sosai suke rayuwa a wajen mai dad’in, dan yanzu har Haidar sun saba dashi dan Abdul ya daina d’aure shi kuma bai tab’a attempting na goduwa ba, sosai sabo mai k’arfi ya shiga tsakanin Abdul, da Haidar, Yasmeen dan yanzu Haidar ne yake shirya Abdul duk yadda zasu b’ullowa al’amarin, saboda da farko Haidar bai san abinda akayiwa Abdul ba, sai da Abdul d’in ya bashi labari, sosai Haidar yayi kuka ya tausayawa Abdul kuma yayi masa alk’awari zai taimake shi harya d’au fansa.

Yau Abdul tun safe ya tashi da haukar mutuwar alhalinsa yaki ci yaki Sha Sai kuka yake Yasmeen wacce yanzu ita da Haidar suke kwantar masa da hankali har ya dawo normal wanda kusan rana day day ne haukan baya tasoma masa.
Yayinda idan taganshi ‘cikin wannan halin take gigicewa ta rude har tafishi shiga damuwa da tashin hankali.
shi kuka ita kuka ‘cikin sanyi jiki ta karaso gareshi ta rungume shi ajikinta tana kuka tana rarrashisa Yayi shr kawai yana sauke ajiyar zuciya yana kallonta itama ta tsura masa ido tana kallon cike da matsanancin tausayinsa har sanda Yayi shr sosai wani irin wutar kaunarsa da sonshi ke sake taso mata hade da tsansar tausayinsa yana bin kowa ne part Na jikinta shima ita yake kallo ganin shiru dayayi da kallon tashin hankali dayake aiko mata dashi Yasa ta hade bakinsu guri daya domin son dawo masa da natsuwarsa sosai ‘cikin jikinsa dake kokarin barinsa tashiga tsotsar bakinsa shi km ya xuba idanunsa ‘cikin nata tausayi take bashi sbd ta sadaukar da rayuwar ta gareshi km yasan akanshi bbu abinda bazata iya yi ba sannan zata iya yin komai akan kaunarta gareshi shiyasa kullun kwana duniya yake sake jin kaunarta Na kara mamaye ruhinsa da zuciyarsa kusan minti shabiyar suka dauka a Haka suna tsotsar’bakin junansu Daga karshe ma ya rungumota sosai ya manneta ajikinshi yana fidda numfashi.. muryarta ‘cikin kuka tace please Abdul kayi hakuri hk taka kaddararka tazo baka isa ka gogewa kanka tsarin kaddarka ba .
zareta Yayi Daga kirjinsa ya Mike tsaye ya nufi bukarsa shima haidar sosai yayita bashi hakuri dakara masa karfin gwiwa akan wutar daukar fansa ..

Kasancewar yanzu babu kayan maye da mata yasa dole Haidar ya shiryu, ya zaama mutumin kirki.

Zaune abdul yake shr Yayi zurfi ‘cikin duniyar tunani rayuwarsa da yadda zai dauki mataki akan sanata yesmen takaro inda yake zaune abakin ruwa ya kurawa ruwan ido sosai tamkar tanan zai soma ganin yadda zai yi da sanata tashige jikinsa tare da rungume shi ya sauke naunauyen ajiyar zuciya yana jin wani irin shock ajikinsa muryarta a matukar sanyaye yace tun dazu nake neman ka ashe kana kana aikin naka takarasa mgnr cike da shagwaba shr Yayi yaki cewa komai sbd yanayin dayake jin kanshi ..
Ya runtse idanushi yana cigaba da kallon ruwan ta Kai hannuta saman fadadden kirjinsa tana shafa sumar dake kwance gurin tana shishige masa please Abdul ka rage tunani hk kada ta shafi lafiyar brain dinka idan wani abu yasameka bansan yadda zanyi ba tana Kai hannuta kan nipply dinsa tana murzawa ahankali kennan ya Mike tsaye da sauri tare daita ya tsaida akan kafafunta yana aika ma gangar jikinta wani irin kallo sosai yake kallonta kafin Daga karshe ya juya da sauri yabarta gurin ya soma tafiya ‘cikin hanzari ta biyo bayansa da wani irin matsanancin sauri tana kiran sunansa abdul abdul Bai juyo ba Yacigaba da tafiyarsa zuciyarsa Na dokawa .
da sauri tashan gabansa tana haki please Abdul kada kayi fushi dani soyayyarka ce tasa nake yawan maka mgn akan lafiyarka naji kawai yace yabi gefenta yashige ‘cikin bukarsa bata daddara ta sake bin bayansa har ‘cikin bukar wanda wannan shine karo Na farko data taba shiga tana karasawa gareshi bata tsaya wata wata ba ta rungume shi Tare da hade bakinsu guri daya tasoma Sha ..Bai son irin abinda take masa Amman bashida yadda zaiyi tilas yabiye mata kasancewarsa cikken namiji wani irin salo take masa wanda Bai San sanda mazakuntansa ya motsa gabadaya yasoma maida mata martani ‘cikin zafi zafi ya tallabo fuskarta yana shan bakinta jin diran nonuwanta dake cike dammmm bisa kirjinsa Yasa tunaninsa birkicewa .
Ahankali yasoma yin kasa daita gabadaya sun fita Daga haiyacinsu hannu shi yaka ya yaye doguwar rigar sama kadan yasoma shafa mararta zuwa saman pent din ‘cikin wani salonsa da Bai taba sanin yana dashi ba har zuwa kasanta yana shashafawa yayinda bakinsu ke manne cikin juna ..hannuta tasa ta sakalo wuyansa tana kallon ‘cikin idanushi kaunarsa Na sake fizgart zuciyarta gareshi cikin wannan yanayin shaukin datake ciki taji Yayi gefe da pent dinta ya loma fingers dinsa ‘cikin kasanta wani irin xulon dadi tayi tare da kamkame shi tana fida numfashi tana sake manne kirjinta danashi .
Wani irin yake ji ajikinshi .kirma jikinsa keyi yasoma fingering dinta wani nishi tayi tare da cire bakinta ‘cikin nashi ya tallabo kanta ya sake hade bakinsu yana cigaba da fingering dinta ‘cikin shauki baka jin komai acikin bukar Sai nishinsu .. gabadayansu sun rude har sun manta su din su waye.
Daukarta Yayi .
Yayi kan katifarsa ya kwantar daita ya zare pent din jikinta gabadayan ya sauke bakinsa kasanta yashiga soucking dinta tare da dire hannushi duka saman nonuwanta yana shafa wayyyyyoo shiiiiii shiiiii tana sake turo masa shi km yana aikin tsatsar kasanta sosai yana zukota kafin Daga karshe jikinta ya sake shima hk ya kwanta ajikinta ya rungumota yana fidda numfashi sama sama tamkar wanda Yayi gudun tsare ..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button