
Sannu Ahankali suke cigaba da rayuwarsu acikin wannan daji yayinda yesmen kullun da salon datake zuwa masa Dan dauke masa hankalinsa Daga barin mummunar tunanin dayake Daga karshe yake biye mata suyita romancing junansu .
domin shi a wannan lokaci cike yake da kawar iyayensa tare da tarin ‘bakin ciki rashin ahlinsa da Yayi ita km kokarinta tagansa cikin farinciki kmr kowani cikakken mutun .
Duk lokacin da zasu kasance tare Sai yesmen ta dinga turo masa kirjinta byn ta yaye saman rigar ta ko idan taganshi zaune ‘bakin ruwa km tasan haidar yana d’aki yana bacci Sai tayi neked daga Sai wata Yar yololuwur doguwar rigar wacce da zarar tashiga ‘cikin ruwan kana hango komai Na jikinta Sai ta juya masa baya tana wanka ko wasa da ruwan shi km yana zaune yana gane abubuwa datake wanda ke jefa zuciyarsa cike shaukinta har yakasa hakura daita ahankali take jan raayinsa Daga karshe ta isko shi inda yake ta lafe masa ajiki .
To abun Ku da cikakken nmj me jinin ajika sannan guri km yakasance daga ita sai shi Haka zasu zunduma ‘cikin shaukin kaunar juna suyita romancing junansu suna tsotsar junanshi ..
Cikin dabara Haidar, ya taimakawa Abdul suka yiwa Sanata Sambo wayo, suka jawo shi wani Hotel, acan suka ritsa shi, amma Haidar ya b’oya yace ” idan Dad yayi yunk’urin cutar dakai ka fad’a masa ina hannun mutanenka, kuma ka basu umarnin dazarar sunga ka wuce 2hrs baka dawo ba su kashe ni.
Cikin izza Abdul ya shiga d’akin ya samu Sanata Sambo, aiko yana ganin Abdul jikinsa ya d’auki rawa,da bindiga Abdul ya zauna ya saita kan Sanata Sambo, kamar yadda Haidar ya tsarawa Abdul haka ya sanar da Sanata Sambo, cikin rawar baki yace ” wallahi ni kad’ai nazo, Abdul ya kalle shi yace ” fad’a min mai iyaye na suka yi maka, kayi musu izaya mai rad’ad’i?
Cikin rawar murya Sanata Sambo yace ” wallahi ban san komai game da mutuwar iyayenka ba, wani wawan mari Abdul ya yarfawa Sanata, wanda tsabar k’arfin mafin sai da Sanata ya hantsila, tambayar duniya Sanata Sambo yace bai san komai ba, sosai Abdul ya dake shi yayi mishi barazana da bindiga amma Sanata Sambo yace bai sai komai ba.
Har cikin zuciyar Abdul ya yarda dan haka ya tashi ya mik’e zai fita, har ya kai bak’in k’ofa Sanata Sambo yace ” amma akwai abu d’aya, da sauri Abdul ya jiyo yace ” me?
Sanata Sambo yace ” bayan kiran danayiwa Umar na farko na k’ara kiransa, na rok’e shi akan ya taimake ni na kawar da kai, shine Umar yayi dariya yace ” kai Sanata fansar ka k’aramar fansa ce, ni fansata .
ta wuce iya tunaninka bana neman had’a ka da kowa ni kad’ai zanyi komai, dan na gama tsara komai.
Kallon Sanata Sambo Abdul yake da rashin yarda yace ” yanzu duk da Umar ya mutu sai ka mishi sharri?
Murmushi Sanata Sambo yayi yace ” inji wa, wa yace maka ya mutu? Abdul yace ” tare da ‘yan gidan mu suka mutu a gobara,da kunnena naji Mahaifiya ta tana kwala masa kira,, Sanata yace k’arya ne Umar bai mutu ba yana nan a raye, ka sani ko sanda kaji ta kira sunan sa wani abu take san fad’a maka game dashi, ko shima ka ganshi acikin wutar, kayi tunani sosai, da sosai jikin Abdul ya d’auki rawa gabansa na fad’uwa, ya shiga tunani, tabbas a lokacin da wuta keci baiga Umar ba, Mama, Ramlat, da kukan Ja’afar kawai yaji, amma kwata-kwata baiji motsin Umar a cikin su ba.
Ya tuna yadda Ramlat ke kiran shi Yaya! Umar ne, Yaya, Umar ya kuma tuna Mama Abdullahi karka zo ka tsaya ko kai kad’ai ne ka rayu ka d’aukar mana fansa sai kuma yaji tace ” Umar nan da nan ya had’a kalmomin Mama da Ramlat waje d’aya Abdullahi kar kazo ka tsaya ko kai kad’ai ne ka rayu ka d’aukar mana fansa Umar ne
A haukace ya shiga buga kansa a bango yana kira UMAR!!!………
MOMYN ZARAH
[21/01, 04:12] +234 701 517 2910: GADAR ZARE!!!
(IT’S ABOUT DESTINY, HYPOCRITES, BETRAYALS)
~NA~
HAUWA A USMAN
JIDDARH
????KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍????
EDITED BY
Maryam Ahmad Paki
Facebook: Hauwa A Usman Jiddarh
Gmail: jiddarh012@gmail.com
Wattpad: HauwaAUsmanjiddarh
GARGAD’I
MATAN AURE KAWAI, BAN YARDA 'YAN MATA KO UNDER AGES , SU KARANTA BA
~DEDICATED TO~
AISHA A BAGUDO
10
Daga wannan page d’in bazan k’ara posting a WhatsApp ba, sai a wattpad duk mai so zai samu a wattpad complete
Kamar mahaukaci ya kalli Sanata Sambo yace “ina zan samu Umar?”.
“gaskiya Abdul ban sani ba, Abdul yace “ok zanci gaba da rik’e Haidar har sai randa ka kawo min Umar, sai ka bani shi ni kuma na baka d’anka, yana kaiwa nan ya fice, Haidar na ganin yadda Abdul ke tafiya ya tabbatar da ba lafiya, sai had’a hanya yake ya fice daga hankalinsa, da sauri ya fito daga inda yake b’oye ya rik’e Abdul, cikin sauri ya sakashi cikin mota yayiwa motar key ya figeta da sauri.
A bukkar su yayi parking, da sauri ya fito ya zagaya ya fito da Abdul, Yasmeen na ganin Abdul ta mik’e da sauri ta rik’e shi tana kallan Haidar cikin tashin hankali tace ” lafiya?” haka dai ya fito daga wajen Dad, ni kuma ganin yanayin dayake ciki yasa ban tambaye shi meke faruwa ba, ya k’arasa maganar yana zaunar da Abdul a bukka.
Ruwa Yasmeen ta d’ebo ta bashi a baki ya sha, a gefen sa ta zauna ta mik’e k’afafuwanta, ta kwantar da kansa a saman cinyar ta, ta shiga shafa masa sumar kansa tana yi masa kalamai masu dad’i da kwantar da hankali, ganin yana sauke ajiyar zuciyata ne ya tabbatar mata da ya fara samun nutsuwa.
Cikin dabara ta fara tambayar sa abinda ya faru, “cikin kuka ya zayyane musu duk abinda ya faru, da sauri ta mik’e tsaye dafe da k’irji tace “UMAR!!!” sosai Haidar ma ya firgita, cikin rawar murya tace “shine kenan wanda ya saida gidan ku? domin faruwar abin ba dad’ewa aka sai da gidan, Haidar ya kalli Abdul yace meye mafita yanzu?”.
Cikin kuka yace “na cewa Dad d’inka idan yana sanka a raye ya kawo umar in 2 days, ni kuma zan bashi kai, ” gud, Haidar ya fad’a sannan yace “ko da yayi waya yace maka kazo ga umar ba tare zamu je ba, idan munje sai na samu waje na b’uya ka fad’a kamar yadda ka fad’a masa yau.
Da mamaki Abdul ya kalli Haidar yace me yasa!? “saboda zasu iya had’a baki su cutar dakai” dariya Abdul ya tintsire da ita, sannan ya kalli Haidar yace ” Haidar kenan, yanzu har akwai wata rayuwa da zan so agaba, har akwai wani jin dad’in ko farin ciki da zan k’ara kasancewa a cikin shi, bani da kowa aduniya duk wanda na girma dasu na saba muka shak’u babu ko d’aya, wallahi ko yau na mutu bani da kaico, yanzu abu d’aya ne kawai ya rage min a duniya naga bayan mak’iya na, da sauri Yasmeen ke kallon shi tana girgiza kai tana cewa “a’ a hawaye na zuba daga idonta, “haba ya Abdul please karkayi min haka, baka san dan me Allah ya barka a raye kai kad’ai a cikin zuri’arku ba, Allah baya tab’a yin abu babu dalili ni nasan akwai dalilin da yasa Allah ya barka a raye Yaya Abdul please karkayiwa Allah butulci, kai fa musulmi ne, ya kamata ka yadda da k’addara mai kyau ko mara kyau, kai fa ya kamata ka rink’a k’aramin k’warin gwiwa, please Yaya Abdul kar kayi mun haka” ta fashe da mahaukacin kuka, jikinshi ya jawo ta ya rungume ta saka kukan shima, Haidar na ganin haka ya tashi ya fita.
Tana ganin Haidar ya fita ta canja salonta, ta fakaici idonsa ta zame rigarta a hankali nononta ya baiyana, daga ita sai bra, cikin kissa take kukan tana goga masa nonowanta a k’irjinsa tana k’ara shege masa wai ita kuka take, jin wani irin shock na jansa yasa shi k’ok’arin raba jikinsa da nata, amma ina fir ta hana shi samun damar yin hakan, yana d’ago fuskarsa ta samu damar cafar lips d’insa ta shiga tsotsa, wani irin salo take mai wanda duk lafiyyan namiji komai dauriyar sa bazai iya jurewa,b a.
sosai take tsotsar harshensa da lips d’insa tana tura masa nata cikin bakinsa, tun Abdul na basarwa har ya cafe ya shiga tsotsa, a hankali ta mik’a hannunta tana shafa k’irjinsa, cikin dabara ta cafki kan nonon sa ta shiga murzawa, aiko nan da nan ya fita hankalinsa, tana shan bakinsa tana murza masa nononsa, tana kuma shafa masa k’irjinsa, a hankali ta zame bakinta daga nasa ta mayar zuwa kan nononsa ta fara tsotsa, hannunta ya shiga yi masa yawo a jikinsa.