
Murmushi Naseer yayi yace ” a zahirance ba, amma tunda d’an my life ne ai nima d’ana ne,
Khamal yace ” rayuwa kenan, makashinka na tare dakai,
Ammar yayi ajiyar zuciya had’i da kallan Basma yace ” to kin dai ji ko?
“yanzu abin ba’a cewa komai, rayuwa ta gama lallacewa ba zumuci da tsoran Allah a zukatan al’umma,
cewar Abraham, dariya Lubnah tayi tace ” abinda baka tab’a zatan zai sameka ba shi yake samunka,
Zaid yace kedai bari Hubby ni yanzu wallahi har tsoran duniya nake,
Fahad yace ” bama ruwan duniya, mutanen cikinta ne dai suka lalace,
ni fa bayan ku bana sake jin zan yarda da wani mahal’uki,
gaba d’aya suka saka dariya, cikin sanyin murya Lubnah tace ” to ina labarin su Dauda?
Dariya Naseer yayi yace ” su Dauda an sunga bani,
da sauri Fahad da Khamal suka ce kamar ya?
Cikin dariya Naseer yace ” fashi sukaje gidan boka,
gaba d’ayan su suka had’a baki suka ce boka?
Zarah ta saka dariya tace ” wallahi aiko sun wahala suma,
Kausar da Basma suka ce ida bamu labarin muji yadda aka k’are,
dariya Naseer yayi yace ” ni zan fad’a muku,
dukan sa Ammar da Abraham sukayi suna cewa ” uhnnnnn su Oga mugunta anji k’eta,
cikin dariya Naseer yace ” da farko zandariyar su ya maido musu goshi,
” what? cewar Abdul.
Naseer ya k’ara tuntsewa da dariya yace ” wallahi,
Abdul yace ” kam amma wannan anyi shegen boka,
Zaid yace ” daga nan fa?
Daga nan sai booms ya fito musu tuma-tuma,
ai gaba d’ayan su suka saka dariya harda hawaye,
har matan dariya suke,
cikin dariya Khamal yace ” daga nan fa?
Zarah tace ” haukata su yayi had’i da sakar musu rashin lafiya mai tsakanin gaske,
daga nan kuma bamu k’ara jin labarin su ba.
Cikin zumud’i Zarah da Kausar, Lubnah, Linah suka kalli Basma suka ce saura ke bamu labarinki,
baki Basma ta d’an tab’e had’i dacewa ku manta kawai,
abinda ya wuce ya riga ya wuce,
Fateeha tace ” tab wallahi baki isa ba, sai kin bamu, dolenki ma ki bamu,
inko ba haka ba tammmm, tayi maganar cikin barkwanci,
dariya suka sake yi sannan Basma tace ” yi hak’uri karki mangare ni dan nasan ke ba wasa,
itama tayi maganar cikin wasa.
"AFUWAN MY DEAR FANS"
Please kuyi hak’uri bazan iya yin labarin Basma ba, amma in sha Allah bayan na gama RASHIN SANI……. zan rubuta maku shi,
Labarin Basma zan muku Novel mai zaman kansa, nasa masa suna ZAB’I so duk lokacin da ku kaga sabon Novel d’ina mai suna ZAB’I to ku sani cigaban GADAR ZARE NE LABARIN BASMA DA AMMAR,
dan bazan tab’a barin labarin ya tafi a banza ba, domin labari ne, mai cike da Darussan, k’alubale, nadama, k’arya, yaudara,
so kun biyo ni bashin LABARIN BASMA (ZAB’I)
CIGABAN LABARI
MOMYN ZARAHGADAR ZARE!!!
(IT’S ABOUT DESTINY,HYPOCRITES, BETRAYALS, LIARS)
~NA~
HAUWA A USMAN
JIDDARH
????KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍????
Facebook: Hauwa A Usman Jiddarh
Gmail: Jiddarh012@gmail.com
Wattpad: HauwaAUsmanjiddarh
GARGAD’I
MATAN AURE KAWAI, BAN YARDA 'YAN MATA KO UNDER AGES, SU KARANTA BA
~DEDICATED TO~
AISHA A BAGUDO
BEST FRIEND FOREVER & EVERZAINAB ABDULWAHAB SHAGUMBA
~(UMMU AMAN)~
77
A hankali Abdul ya mik’e yana kallan sauran ‘yan uwansa,
yace ” abinci zamu fara ci sannan mu fita ko mu fara cin abincin muyi sallah tukunnah?
da sauri Basma tace ” a ‘a ku fita abinku, daga can sai kuyi sallahr,
Khamal yace ” ni dai yunwa nake ji, ina ganin mu fara cika cikin mu, sai mu fita,
da sauri Basma tace ” ai ba’a gama abincin ba, idan kun dawo sai mu ci gaba d’aya,
kallan mamaki Lubnah tayi mata, dan tasan an kai 1hr da gama jera abincin a dinning,
Linah zatayi magana Basma tayi saurin take mata legs batare data kalle ta ba,
tace ” kuyi tafiyar ku, muna fita zamuyi yanzu zamu je Mall siyayya,
gaba d’aya matan suka kuma kallanta dan kwata-kwata basuyi wannan maganar ba,
ganin yadda sauran ‘yan uwanta ke kallanta ne yasa Ammar rik’o hannunta had’i da zuba mata ido yace,,
ya dai ‘yan mata, ko dai da matsala ne?
murmushi Basma tayi tace ” no my life babu komai, wannan maganar mu, tayi maganar tana kallan Zarah,
murmushin yak’e Zarah tayi dan ita bata san akwai wata magana a tsakanin su,
ajiyar zuciya Ammar yayi,
Zaid yace ” tunda duk fita zamuyi kuzo mu fita tare kawai,
daga can sai kowa ya wuce gida,
kafin kowa yayi magana Basma tayi saurin cewa ” no kuje kawai,
idan kuka dawo sai muci abinci muyi gida,
duk da ido suka bita kafin Abraham ya mik’e yana cewa ” is okey,
mu barsu su samu privacy dan naga kamar suna buk’atar hakan.
Batare da sun ce komai ba sukayi hanyar fita,
har sun kai bak’in k’ofa Abdul ya juyo yace ” a dai k’ulla mai kyau,
dariya suka yi gaba d’aya,
sannan suka fita,
mazan na fita Basma ta sauke nannauyan ajiyar zuciya,
gaba d’aya suka mayar da kallan su ga Basma, suna yi mata kallan san jin k’ara bayani akan abinda tayi,
murmushi tayi had’i da matsawa daf da Zarah tace ” ke ni fa maganin k’arfin mazan dana ji kince kin bawa Naseer har an kwantar dake a hospital nake,
ido Zarah ta zaro cike da matsanannacin tsoro tace ” whata?
Cikin tsoro Zarah ta kuma cewa ” kin san azabar dana sha?
“Kin san yadda nayi jinya,na sha bak’ar wahala kuwa?
wallahi ban tab’a ganin bala’i da mutuwa k’iri-k’iri ba kamar ranar dana bawa Naseer wannan maganin, da ido na naga mutuwa, dan yadda kisan doki ke ci na haka naji,
gaba d’ayan su suka saka dariya had’i da shewa irin ta manyan mata,
wayayyu ‘yan boka wanda hutu da naira suka ratsa su,
Basma tayi dariya tace ” ai dan haka nake san muma muyi amfani dashi muji yadda kika ji,
bai kamata ace anyiwa d’aya daga cikin mu cin kaca mu ba’ayi mana ba,
ya kamata ace muma mu d’aya ta yadda zamu rink’a bawa juna labari,
muna dunawa muna dariya ,
“hmmmmm Zarah tace, sannan tace ” to ni dai Allah ba ruwa na,
duk abinda ya faru karkuyi dani,
dan jijiyar namiji har k’ara girma take,
dariya suka kuma yi, Zarah ta tab’e baki tace ” bari in baku sunan, sai kuje ku saka,
tunda ku da kanku kuke nemarwa kanki fitina,
Basma tace ” ki fad’a mana sunan shi, ko kuma ki tashi yanzu muje mu suyi,
Basma tayi maganar tana mik’ewa,
batare da Zarah tace komai ba ta mik’e, tana addu’ar Allah yasa Ammar yayiwa Basma mugun ci,
ta yadda ko tafiya zata kasa.
A parking space dake exclusive mall sukayi parking,
kafin suka fito suka shiga, duk inda ka kalla hankali jama’a na kan su,
saboda yadda sukayi mugun had’uwa, ga kyau, hutu, kud’i,
ga kuma uwa uba ilimi, taku suke cikin isa da izza fuskokin su,
cike da annuri suka nufi mini pharmacy d’in dake cikin mall,
direct wajen da sukaga an rubuta SEX da manyan bak’i suka nufa,
batare da b’ata lokaci ba Zarah tasa hannun ta d’auki mini carton d’in dake d’auke da kwalayen maganin a ciki a k’alla sun kai 12,
kuma a kowanne scarcest tablet 12 ne jiki,
siyayya sukayi sosai ta k’ananun kaya, da kayan bacci had’i da perfumes,
sannan sukayi gida,
Zarah ta kalle su tace ” gaba d’aya yau za’a basu ne?
Basma tace ” no haba dai, d’aya bayan d’aya zamu basu,
Zarah tace ” to wa za’a fara bawa?
Basma ta kuma yin murmushi tace ” ni mana, ai ni ya kamata na fara,
Fateeha zatayi magana mazajen su suakayi sallama,
cike da farin ciki suka tari mazajen nasu,
kallan tuhuma Khamal yayi musu had’i dayin murmushi ya girgiza kai batare daya ce komai ba,
Fateeha ta kalle shi tace ” ya dai?
Cikin murmushi yace ” nace wani abu ne?
Dariya tayi had’i da kama tumatunsa tace ” ko bakayi magana ba,
fuskarka ta nuna, langwab’ar da kai yayi cikin shagwab’a yace ” ai dai bance ba ko dan haka sai a bari nayi laifin kafin a kama ni,
dariya Lubnah tayi tace ” abinci na dinning kuma d’azu kunce yunwa, yanzu kuma kun tsaya shan love,
” ai har naanta da yunwar kin san idan ina tare da ita mantawa nake da kaomai da kowa ciki kuwa har da kai na,
yayi maganar yana kallanta ido cikin ido,
dariya suka lokacin da suke zama gaba d’ayan su akan dinning table,
Abraham yace ” to Sharukhan,
Fateeha tace ” ai in dai a fannin love ne sai dai mu koyar da Sharukhan.