
Sai da ta tsotse bakinsa da nononsa sannan ta ciro nononta ta saka masa a baki, aiko kamar yaron goye ya cafki nonon ya shiga tsotsa yana murza d’ayan, sosai suka dulmiyya duniyar sama.
Sai da ta gama mantar dashi bak’in cikin dayake ciki,sannan ta mik’e a galabaice ya rik’o ta yace ” ina zaki?” cikin kasalalliyar murya tace “yunwa nake ji” ba musu ya saki hannunta, abincin ta d’ebo musu gaba d’aya har Haidar, tayi masa magana, tare suka shigo, sosai take dannawa Abdul abincin.
Bayan kwana biyu Sanata Sambo yayi wa Abdul waya cewar an kama Umar ya kawo masa d’ansa ya k’arbi Umar, Haidar yace “muje mu siyo Camera mu saita da d’an mab’allin rigarka yadda duk abinda ke faruwa ina gani kuma yana recording, ba musu Abdul ya amince, yadda Haidar yace ayi haka su kayi, cameran suka saita sannan Haidar ya lab’e, shi kuma Abdul ya shiga kai tsaye.
Gabansa ne yayi mummunar fad’uwa ganin Umar a zaune ya d’ora k’afa d’aya kan d’aya yana yi masa silent killer smile, mutuwar tsaye Abdul yayi domin duk maganar da Sanata Sambo ya fad’a masa bawai ya gaskata ta bane, kawai dai ya ji shi ne, amma ganin Umar a gabansa ya tabbatar masa da komai, kansa yaji ya fara juyawa, ya k’urawa Umar ido yana zubar da hawayen bak’in ciki da takaici, kwata-kwata ya kasa cewa komai ko daga inda yake ma ya kasa motsi, da murmushi a fuskar Umar yace ” sweet brother have a set, shine Abdul gaba d’aya ya zama mutum mutumi, “Ok” Umar yace, idan kai bazaka zo ba ni bari nazo, ya taso har gaban Abdul ido cikin ido yace ” me ka ke san sani?”.
Cikin kuka Abdul yace “why Umar, Umar why?, me yasa kai baka mutu ba?” Komawa yayi ya zauna ya hard’e kafafunsa yace ” ya za’ayi na mutu bayan ni na kunna wutar, wata mahaukaciyar k’ara Abdul ya saki a zuciye ya nufi Umar, wata mahaukaciyar shak’a yayi masa ya hau dukansa tako ina yana sakar masa mahangurb’a, fito Umar yayi sai ga wasu k’attai sunkai 30 sun shigo ya kalle su yace ” ku rik’e min shi, kafin ya rufe bakinsa sun canki Abdul sun dandanne shi, Abdul na wani irin kuka kamar ransa zai fita.
A hankali Umar ya tako gabansa yace “haba brother ai nafi kowa sanin halinka shi yasa nazo da shiri na, tun kafin ma kaji komai har ka fara haukan to kuma idan kaji sauran sai yaya kenan” ya fad’a yana wani irin kallo, komawa yayi ya zauna ya kalli k’attin yace ” ku rik’e shi da kyau fa dan wllh idan ya kufce duk sai buzun mu”.
Ya kalli Abdul yace ” zanyi maka bayani dalla-dalla yadda zaka gane danna san yanzu kanka a kulle yake, da farko ni ne na kashe BABANKA, da sauri Abdul ya kalle shi, Umar yace” kasan me yasa? sannin bazai bashi amsa bane yasashi ci gaba da magana ” duk maganar da ake zuwa a fad’a muku a kai na gaskiya babu k’arya sai ma abinda aka rage, bayan mun gama fashi muka fito daga gidan Alhaji Mati dake bayan layin mu, har ma mun kashe mai gadinsa, muna fitowa naci karo da Baba, muka had’a ido, na ganshi ya ganni, sanin matuk’ar yana raye bazai barni na auri Ramlat bane yasa ni dole na kashe Shi , bawai tsoran ya tona min asiri bane yasa ni na kashesa ba, nasan bazai tab’a tona min asiri ba, tsoron karna rasa Ramlat ne.
Bayan na gama da Baba, sai kai kuma ka b’ullo wai ba zaka bani auren ta ba, matuk’ar kana raye bazan auri Ramlat ba, hakan ne yasani yi muku talala, nayi muku basaja, kai Abdul tun ina Jss2 nake murd’e wuyan mutane akan biyan buk’ata ta, sau 5 ina attempting kashe ka kana excaping, duk wad’anda suke fitowa auren Ramlat nike kashe su, dukkan su ni na kashe su.
Ganin na kasa kashe ka, na kasa kashe wanda zai auri Ramlat ne, yasa ni dole kashe Mama da Ramlat, Auta, kasan kafin na kashe su me nayi musu, sai da Umar yayi murmushi sannan yace ” FYAD’E a gaban Mama nayiwa Ramlat fyad’e, na cire mata BUDURCI ganin ban gama biyan buk’ata ta ta ba, kuma gashi Ramlat ta suma dole ta sani komawa kan MAMA ita nayi mata FYAD’E akan idon Ramlat nayi sex da mama, haka itama Mama akan idonta nayi sex da Ramlat.
Ya mik’e yana dariya, yace “Allah sarki Mama tana kuka tana rok’o na yana dariya yana gwada yadda Mama ke rok’onsa, had’i da kwaikwayon muryar Maman, bayan na gama ne, na zazzaga musu fetur, na cinna musu ashana, bayan duk na gama wannan sai kuma naga ai nayi babban kuskure idan na barka a raye hakan ne yasani zuwa na kai ka k’ara da sunan kai ne ka kashe su Mama, to kaji fa Abdul, in kana da wata tambayar kana iyayi.
“Hmmmmm Umar kayi kuskure wallahi kobanyi maka komai ba nasan Allah bazai tab’a kyale ka ba, da sannu zagaka abinda zai sameka, sai ka wulak’anta, ka tozarta, ta yadda mak’iyinka ma sai ya tausaya maka, tunda nake ban tab’a gani kona ji labarin wanda yaci amana yayi butulci irinka ba, sai yanzu nasan dalilin da yasa Allah ya barni a raye”.
Wata mahaukaciyarr dariya Umar yayi yace “ko?”.
Sosai Abdul ke kuka yana k’ara had’i da ihu kamar ransa zai fita, ya zama cikekken mahaukaci, idonsa yayi ja kamar garwashi, sai tirjewa yake yana son ya kwace daga rik’on da suka yi masa amma ina sarkin k’arfi yafi sarkin yawa, shiko Umar sai dariya yake, duk rashin imanin Sanata Sambo da kuma k’iyayyar da yake yiwa Abdul sai da ya tausaya masa, Umar ya kalli yaransa yace ” ku kashe shi, sannan yasa kai ya fice.
Sosai suka hau dukan Abdul tako’ina, Sanata Sambo ne ya daka musu tsawa yace baku da hankali ne, dalla ku b’ace min da gani, dukkan su suka fita, da kanshi ya kama Abdul yana tayi masa faman sannu direct hospital ya wuce dashi, Haidar na biye dasu a baya, bayan an gama duba Abdul Dr ya sallame su, a waje Sanata Sambo ya tsaya ya kalli Abdul yace ” gaskiya na tausaya maka, Umar ya tabbata cikakken butulu, amma bakomai, duk sanda kake da buk’atar taimako na akan koma meye ka neme ni, in Allah yaso zan taimaka maka, yasa hannu a zaro 300k ya bashi, k’in k’arb’ar kud’in Abdul yayi, Sanata Sambo ya zube masa kud’in a gabansa yayi tafiyar sa, sai da Haidar ya tabbatar Dadynsa ya tafi sannan ya fito daga inda ya lab’e.
Kud’in ya d’auka, sannan suka tafi, bayan sun isa bukka sun zauna suka d’auko camera suka kunna duk abinda ya faru ta d’auko tun daga shigar sa d’akin har inda Sanata ya fito zai kai shi hospital, sosai hankalin Yasmeen ya tashi, ta tsorata fiye da tunani sai da Abdul ya rarrasheta ya kwantar mata da hankali sannan ta samu nutsuwa.
Kallonsa Haidar yayi yace ” ya za’ayi? Abdul yace ” to ina ma dai na rasa k’wararar hujji mai zai hana mu gurfanar da shi a gaban kotu, shiru Abdul yayi sai kuma yace ” a’a Haidar mu kyale shi kawai, ” what!? tab wallahi kokai baza kayi ba ni sai nayi, ya mik’e fuuu ya fita cikin fushi , da kallo Abdul ya bishi har ya fita, Yasmeen tace” ka tashi ka bishi ka bashi hak’uri dan gaskiya koni kace a rabu da Umar ina iya yin fushi dakai, murmushi yayi ya mik’e yabi bayan Haidar a bakin ruwa ya same shi yana jefa dutse cikin ruwan, a hankali ya zauna kusa dashi yace ” me kake so ayi” ba tare daya kalle shi, ba murmushi Haidar yayi yace “akai shi kotu”.
” ok Abdul yace, gobe sai mu shigar da k’ara, yawwa Haidar yace had’i da rungume shi.
Washe gari da wuri suka shirya su kaje suka gabatar da k’ara, sai da aka sha bak’ar wahala sannan aka samo Umar kasancewar akwai k’wak’wk’warar hujja ba’a wahala wajen yanke masa hukunci ba, an yanke wa Umar hukuncin kisan kai ta hanya mai tsanani, kullum za’a rink’a yankar gab’a d’aya ta jikinsa har ya mutu, ido za’a fara kwak’ule masa, sannan sauran gab’ob’i, sosai Umar ke ihu yana kururuwa, saboda tsabar azabar da yake sha, an yanke masa hannaye, k’afafu, kunne, da ido.