
Dariya ya tuntsure da ita yace ” akan wannan lusarin jakin kike wannan haukan, hannu ta d’aga zata kifa masa mari taji caraf an rik’e hannun ta baya, taji saukar wasu fitananun marika, kuncinta ta rik’e ta juya a firgice Dady ta gane tsaye a matuk’ar hasale sai huci yake, kamar mahaukaci zaki ya fara……….
MOMYN ZARAH
[21/01, 04:12] +234 701 517 2910: GADAR ZARE!!!
(IT’S ABOUT DESTINY,HYPOCRITES, BETRAYALS)
~NA~
HAUWA A USMAN
JIDDARH
????KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍????
Facebook: Hauwa A Usman Jiddarh
Gmail: Jiddarh012@gmail.com
Wattpad: HauwaAUsmanjiddarh
GARGAD’I
MATAN AURE KAWAI, BAN YARDA ‘YAN MATA KO UNDER AGES, SU KARANTA BA
~DEDICATED TO~
AISHA A BAGUDO
16
Ya fara k’ok’arin ball da ita, da sauri Momy ta rik’e shi, cikin b’acin rai tace ” karka soma dukan min ‘ya akan wani katon banza, kai a ganinka Abban Ja’afar zai iya marin d’ansa ne koda kai ya mara?
shima a fusace yace ” wallahi Zainab ki fita daga ido na inba haka ba, ranki zaiyi masifar b’aci, “wani kallo Momy tayi masa murya ta a matuk’ar fusace tace ” wallahi muddin ina da rai da lafiya a doron k’asa bazan tab’a bari Fateeha ta rayu cikin bak’in ciki ba, koda kuwa hakan na nufin rabuwar mu da kai, tana karasa fad’ar haka ta kama hannun Fateeha fuuuuuuuuuuuu suka yi ciki, ranta a b’ace zuciyar ta tamkar zata tarwatse.
Bayansu Dady yabi da wani kallo me cike da alajabi da mamaki a hankali kuma ya maida kallon sa ga Ja’afar dake tsaye yana kallonsu cike da takaici zuciyarsa na masa wani irin tsalle tamkar zata basa masa kirji,
muryar Dady a raunane yace ” kayi hak’uri Ja’afar kasan yadda halin mata yake, murmushin yak’e Ja’afar yayi domin shi kad’ai yasan yadda yake jin kansa
kana yace ” ba komai Dady, sallama suka yi sannan yabar gidan koda yaje gidansu a matuk’ar haukace ya shiga gidan kai tsaye part d’insa ya nufa ya sona cire kayan jikin sa ya bud’e washing machine ya zuba ya soma sintiri a d’akin yana had’a abubuwan da Fateeha take masa akan wani banza cima kwanace marar aikin yi jobless me zaman banza sosai ya dad’e yana zarya da saka da warwarar yadda zai salwantar da Khamal daga duniya kafin daga baya wata idea tazo masa, dariya ya saki , had’i dayin murmurshin mugunta ya ware hannushi duka yana dariyar samun mafuta had’e da shigewa bathroom.
Bayan kwana biyu tafiya takama Dady zuwa Abuja wanda a kalla zai yi kamar sati kafin ya dawo .
Yayin da a hankali kuma tafiyar Khamal Saudia ke k’ara matsowa wanda kwata kwata Fateeha batason tafiyar tashi dan wani lokacin har kuka take masa, ta rasa dalilin dayasa hanklinta yak’i kwanciya akan tafiyar Khamal bayan farin ciki ya kamata yayi, tun daren jiya sukayi da Khamal zai zo gidan su, ganin mahaifin ta baya gari,
ta shigo dashi har parlour bak’i, bayan Khamal ya shiga cikin wata rantsantsiyar shadda gizna, zama yayi a d’aya daga cikin kujerun dake falon, ya kafeta da ido, yayinda hannunta ke cikin nashi, maganar tafiyarsa yake son mata amman baya son abinda zai tada hankalin ta, itama shi take kallo zuciyarta na wani irin bugawa idan akwai abinda tafi so da k’auna a duniya yana bayan Khamal tana yi masa son da ita kanta bata san yadda zata misalta shi ba, a hankali ya bud’e bakinsa yace ” Fateeha next week In sha Allah zanbar k’asar nan dan angama komai na tafiyata saboda… tun kan ya k’arasa magnarsa, hawaye suka cicciko sun fara bin fuskarta, zuciyarsa ta shiga bugawa da sauri da sauri ya rud’e,
kasa magana yayi illa jikinsa daya rungumo ta tsam, ya shiga rarrashin ta yana shafa bayanta muryasa a matuk’ar sanyaye yasoma magana ” please Fateeha ki natsu ki kwantar da hankalinki wlh kece karfin tafiyar nan tawa ,kusan sbd ke zanyinta domin cigaban rayuwarmu kin dai ji abinda Dad d’inki yake fad’a akaina, ko bakya son cigabanmu ne?
ya k’arasa maganarsa yana sake k’amk’ameta.. muryarta na rawa tace ” nifa..nifa bawai tafiyarka ce banaso ba rashin ganinka daba zan dinga yi bane na wani lokaci shine damuwata amman kamin alkwari duk rintse duk wuya bazaka barni ba bazaka juya min baya ba Khamal ina mugun sonka, rayuwata da komai nawa naka ne mallakinka ne Khamal.
Sai daya sauke naunauyen ajiyar zuciya sannan yace ” juya miki baya Fateeha tamkar barazana ce ga rayuwata ina miki son da bazan iya barinki b, a hankali ya soma yawo da hannushi asansar jikinta yana romancing din jikinta yana cigaba da magana cikin rawar murya dake fitowa dakyar daga can k’asan mak’ogwaro ” Fateeha am not with out you, you are my everythings.
Jin yadda yake magana dakyar a matuk’ar kasalance ne yasata d’ago kai ta kafe shi da ido, idonsa sun kad’a sunyi ja, har lokacin yana yawo da hannunsa a jikinta, ya kashe mata idonsa d’aya, yakai bakinsa nata ya shiga sucking lips d’inta a tare suka lumshe ido, ta soma k’ok’arin zamewa daga jikinsa sbd ganin yadda yake kokarin rud’a mata jiki da salonsa sake rungumo ta tsam-tsam a jikinshi yayi please Fateeha, ki barni yau kawai naji dumin jikinki, da kyar maganar ke fita, joystic d’insa ta mik’e samb’al ya shiga romancing d’inta, ya zira hannushi cikin rigarta ya soma shafa Brest d’inta yana murzawa , da sauri Fateeha ta yunk’ura zata mik’e, cikin zafin nama ya maida ita, yaci gaba da abinda yake, ” please please kawai yake cewa, a hankali ya maida bakinsa cikin nata yana tsota, gaba d’ayansu sun gama fita daga haicinsu, gabansa ne yayi muguwar fad’uwa, idonsa ya bud’e take abinda ke faruwa ya fa’do masa, a hankali ya zame jikinsa daga nata, ya d’an matsa baya, sai da akayi 15 minutes babu wanda yayi magana, kunya duk ta ishe Fateeha sai kunne kai take, ta kasa d’ago kai ta kalle shi.
Murmushi Khamal yayi ganin halin da Fateeha ke ciki, mik’ewa yayi yace ” ni zan tafi, ba tare data d’ago kai ta kalle shi ba, tace” Allah ya tsare, ” dariya yayi yace ” ba rakiya, kasa cewa komai tayi, ” ok bakin ya mutu ne, shiru bata bashi amsa ba, ” bari nazo na bud’e miki shi, ya nufo ta, aiko da gudu ta mik’e tayi cikin gida, bayan ta yabi da kallo yana murmushi.
Daren ranar gaba d’aya kasa runtsawa Fateeha tayi duk inda ta juya Khamal take gani yayinda a k’asan ranta ta dinga jin wani irin feelings d’insa da tunanin abinda ya wakana a tsakanin su , juyi kawai take akan makeken gadonta tana tunanin Khamal.
A b’angaren Khamal shima hkn ce ta kasance dashi dan kwata-kwata bai runtsa ba tunanin Fateeha da surar jikinta kawai yake a hankali ya maida kanshi k’asa had’e da janyo pillow ya rungume tsam ajikinsa yana jin ina ma tana kusa dashi ina ma tafiyar nan da zai yi tare zasuyi kuma a matsayin mata da miji, da shi kadai yasan irin dadin da zai jiyar daita.
A kwana tashi ba wuya a gurin Allah, gashi yau harta kama ranar tafiyar Khamal Saudia, Hajiya da Hamza sun rakoshi har Airport, Fateeha dake gefen sa kuwa sai faman aikin kuka take, Hajiya da Khamal tana faman lallashinta, sosai Fateeha ke kuka harda shashsheka, Khamal ko duk ya rud’e saboda kukan da Fateehar keyi, magana kawai yake yi da jama’a amma gaba d’aya hankalinsa baya kansu, dakyar Hajiya tasa Fateeha tayi shiru, ana kiran su Khamal Fateeha ta k’ara fashewa da kuka dakyar aka b’anb’are ta daga jikin Khamal, suka shiga jirgi, basu bar Airport d’insa sai da suka ga su Khamal sun d’aga.