GADAR ZARENOVELS

GADAR ZARE COMPLETE

GADAR ZARE COMPLETE HAUSA NOVEL

Yana ganin ta haka baisan sanda shauk’i ya d’ebe shi kanta ba ya rungumeta ya manneta da k’irjinshi jin tudun bobss d’inta ajikinsa ya k’ara rikitashi da rud’ashi cak ya d’auketa sai kan makeken gadonsu a hankali ya fara shafarta hannusa ya kasa tsayuwa gurin d’aya ajikinta sai shafarta yake tsoro da fargaba ya mamaye zuciyar fateeha da kuma rashin sanin abinda zai biyo baya saukar hannushi taji akan nonuwanta yana mammatsasu tare da murza kan nipple dinta a tsorace ta yunk’ura zata mik’e amman taji takasa uhmmmmm inafa zaki fateeha k’arfi ba d’aya ba mammatsa nonuwanta yake son ranshi yana lumshe ido yayinda take jin zafi zafin abinda yake mata sosai da kyar tace ” My life meyye haka dan Allah ka kyale ni mana nifa zafi nike ji, duk da yanayin dayake ciki amman sai daya murmursa dariya maganarta ta bashi da kyar ya d’ago dai-dai kunneta yace” karki damu zaki dad’i yanzu, ” ni dai please kabarni bana….

Ai bata k’arasa ba ya had’e bakinsu guri d’aya ya shiga yi mata wani irin tsotsa harshensa ya dinga sawa yana tsotsar yawunta yana had’ewa da harshensa danata yana tsotsa yayinda hannusa ke kan nonuwanta yana aikin murza nipple d’inta a hankali ya cire mata rigar baccin jikinta tare da pant d’inta nan ya sauko da bakinsa gun cibiyarta yana lasa yana tsotsa tare da kissing dinta, yayin da still hannushi ke kan na shanunta yana aikin murzasu son ranshi a hankali yaci gaba da tsotsar su tamkar wanda ya samu lollipop uhm su Fateeha ba baki sai gantsaro masa bobss d’inta take tana shafa sumar kanshi da alamun dai sakwaninsa na isarmata yadda ya kamata shi kuma daman abinda yake so kennan domin nonuwanta sunfi komai birgeshi, tsotsar nonuwanta yake tamkar wani tsohon maye gashi fateeha tarigada ta bada gari kawai dan haka haukan manne mata kawai ya cigaba da yi, sosai ya rink’a romancing d’in ta, baka jin komai sai nishin su, da kyar Khamal ya samu damar bud’e bakinsa yayi addu’ar saduwa da iyali nan ya fara kiciniyar shigarta amman ina ba hanya wurin a rufe yake gamm k’ok’ari yake dan burinsa kaawai yaga ya shigeta amman ina….

Nan fa idon Fateeha ya soma raina fata ta fara kuka saboda zafin da take ji sosai, da kyar Khamal ya shigeta, in banda gurnani da ihun dad’i babu abinda Khamal yake, Fateeha ko taji jiki sosai hawaye har da majina da wuya tayi wuya ta fara kiran sunan Ubangiji da Dady da Momy, kuka take tana kiran sunan sa” Khamal dan Allah kayi hakuri ka barni wlh nagaji mutuwa zanyi zan mutu nagaji bazan iya ba dan Allah ka kyale ni uhmmmmm ina ko jinta bai yi ba balle ya saurareta yayi nisa acikin babban birnin ma’aurata sam baya jin kiran ta, dan da iya k’arfin sa yake gurzarta, sosai yake jinta har cikin kwanyarsa kwata kwata baya cikin hayyacin sa dan bai san a duniyar da yake ba,Fateeha kam ba baka sai kunne dan har ta gaji da magiya tayi shiru hawaye kawai ke zuba daga idanunta shi kuwa yana kan aikinsa da kyar ya samu yayi releasing sannan ya sauka akanta yana kallon fuskarta wacce tayi kaca kaca da ruwan hawaye idanunta na rufe wani irin kayataccen murmushi yayi na farincikin samunta cikakkiyar budurwa.

A hankali ya mik’e zaune ya k’urawa kyakkyawar fuskarta ido me cike da sihirtaccen kyau tunda ga kasanta har yaxo kan nonuwanta wata sabuwar sha’awarta ta kuma tsarga masa sabada yadda yaga nonuwanta na sama da k’asa saboda sheshekar kukan da takeyi, ga breast d’inta irin wanda ba’a gajiya da tsotsarsu ne kan nononta jajir yake shi kuma nono fari tass tass abinka ga farar fata,jin hannunsa data kuyi a jikinta yana yawo ne yasa ne fashe masa da kuka tana yi masa magiya, murmushi yayi ya mik’e had’i da sungumarta yayi bathroom da ita.

AFTER 1YR

Fateeha da Khamal rik’e da wasu cuties baby, mace da namiji suna saukowa daga matattakar jirgin saman da yayi landing a k’asar saudiyya, fuskarsu d’auke da murmushi, kai da ganin su kaga naira da kanta, sosai kud’i, hutu da jin dad’i suka nuna a jikinsu, wasu tsadaddun matoci ne suka yi parking domin d’aukar su police sai gadin su suke, direct prison suka nufa domin yau ne ake sakin Ayuba, cike da farin ciki Khamal da Ayuba suka rungume juna, Ayuba ya shaidawa Khamal Saudia ta wanke shi sosai a idon duniya, Khamal ne ya buk’aci ganin Hamza aiko da gudu police suka kawo mai shi, da kyar Khamal ya iya gane Hamza saboda gaba d’aya kammanin sa sun canja, gashi babu hannuwa duka biyun an yanke, zubewa yayi a gaban Khamal yana kuka, kallonsa Khamal yayi yana hawaye yace ” Hamza ka cuce mu yanzu jibi yadda ka mayar da kanka k’arshe wulak’anta, ka biyewa san zuciya da rud’un shaid’ai ya kai ka ya baro ka, babu wanda ya isa yaja da yin Allah, domin Ubangiji ya riga ya tsara Fateeha matata ce, ya juya ya kalli Fateeha da yaranta twins yace ” kaga rabo ko ka godewa Allah dabai kashe ka ba, ga yaran mu nan ‘yan biyu macen taci sunan Hajiya muna kiranta da AMAN, namijin kuma sunan Dadyn Fateeha yaci muna kiransa da Sultan.

“Sannan bayan Saudia ta bani kyautar 100 million naira ne na shiga business a Holland yanzu haka bama Nigeria, Hamza cikin kuka yace ” Alhamdulillah nagodewa Allah daya nuna ikonsa a kan mu, na godewa Allah daya fi k’arfi na akan ku, ya kubutar daku daga sharri na, ya juya ya kalli Fateeha yace ” please ki yafe man, cikin rawar baki tace ” na yafe maka Allah ya yafe mana gaba d’aya, dakyar Ayuba yaja Khamal suka bar wajen Khamal na kuka.

Khamal da Fateeha yaran su rayuwa sukeyi cike farin ciki da walwala had’i da jin dad’i, Ayuba kuwa bayan ya dawo Nigeria ya nemi danginsa, an sha koke, kafin daga baya shima Khamal ya maida shi Holland suka ci gaba da business tare.

Khamal ya kalli jama’ar da yake bawa labari yace” kunji labari na, kowa a wajen ya jinjina had’i da alheni, Al’amin ya kalli Khamal yace” yanzu ina Ayuba da iyalansa sannan kuma ina Hamza?

Murmushi Khamal yayi yace ” Hamza yana gidan yari har yanzu, amma ya tuba ya koma ga Allah sosai, dan naji ance ma yanzu shine liman a prison, kuma kullum yana cikin istigfari, Ayuba ma yana nan tare damu sai dai baya cikin 6’S STARS, shi ya zame mana makar babban yaya ne, duk inda muke kuma yana nan, haka ma iyalansa suna tare dashi, haka ma Dady da Momyn Fateeha sunan a raye kuna garin Kaduna sune suka zame min kamar iyaye, Abban Ja’afar shima yanan ya tuba ya koma ga Allah, Ja’afar yayi aure shima.

Yana kaiwa nan ya mike yace ” dare yayi sai kuma zuwa gobe sai mu Zaid ya fara, dukkan su suka mik’e suka nufi waje, gaba d’ayan su a gidan Ammar suka zube suka ci abinci suka yi sallah.

Washe jama’ar data zo wajen ta ninta ta jiya sau 10 dan sai da aka k’ara tsaro sosai,Ammar ya kalli Zaid yace ” Bissimillah…….

LABARIN ZAID

MOMYN ZARAH

[21/01, 04:13] ‪+234 701 517 2910‬: GADAR ZARE!!!

(IT’S ABOUT DESTINY,HYPOCRITES, BETRAYALS, LIARS)

       ~NA~

HAUWA A USMAN
JIDDARH

????KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍????

Facebook: Hauwa A Usman Jiddarh

Gmail: Jiddarh012@gmail.com

Wattpad: HauwaAUsmanjiddarh

GARGAD’I

MATAN AURE KAWAI, BAN YARDA 'YAN MATA KO UNDER AGES, SU KARANTA BA

~DEDICATED TO~
AISHA A BAGUDO

BEST FRIEND FOREVER & EVER
ZAINAB ABDULWAHAB SHAGUMBA
~(UMMU AMAN)~

20

LABARIN ZAID

“Ainahin sunana Zahradeen Muhammad Bature, ni d’an asalin garin Bauchi ne, Allah ya azurta mahaifina da tarin dukiya dan duk Nigeria idan kace Muhammad Bature babu wanda bai san shi ba har yau har gobe sunansa yana yawo a nan gida da sauran k’asashen duniya, Mahaifina d’an kasuwa yana da companies na shi na kanshi a kalla sun kai 10, zan iya cewa mahaifina bai isa yasan yawan abinda ya mallaka a duniya ba.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button