
Shirye-shiryen biki ya kankama gadan-gadan, an gyara ko’ina har gidan amaren dayake Ammi tace bata yarda a raba su ba, sai dai su zauna tare a gida d’aya, d’aya a sama d’aya a k’asa shi kuma Zaid part d’insa daban, amma duk a had’e yake dan ta kowanne part kana iya zuwa kowanne b’angaren, dan a manne suke da juna, kayan d’aki iri d’aya sak Abba yayiwa Lubnah da Teemah, na part d’in Zaid ne daban, haka ma gidan Ammi yasha gyara dan ba k’aramar dukiya Abba ya kashe wajen tsara gidajen ba, dai-dai da cokali daga Italy akayi Oder sa, sosai aka tsarawa amaren lefe na k’arya kowacce akwati 12 aka yi mata, ita Lubnah aka kai mata gidan su, itako Teemah aka kai mata nata part d’inta akan idan tazo ta tarar.
WACECE LUBNAH
Lubnah aminyar Ammi ce,haka ma Baban ta aminin Abba ne, duk da iyayen ta basu kai su Abba kud’i ba, amma itama iyayenta masu arziki ne sosai, su biyar ne a wajen iyayen su, maza 3 mata biyu, itace auta a gidan su, duk yayyanta sunyi aure daga mazan har mata, yarinya ce ‘yar gata gaba daya, duk da kasancewar acikin gata ta taso hakan baisa ta lalace kota sangarce ba, yarinya ce mai hankali, nutsuwa, ga sanin ya kamata,gata da ganin girman manya koda kwana 1 ka girmeta zata girmama, dan tasan darajar d’an Adam, yarinya k’arama dan batafi 16yrs ba ko candy batayi tana dai SS 3 dis year zata zana waec & neco, tun Lubnah na 13yrs ta haddace Qur’an da sauran littattafan addini, Lubnah b’aka ce, siririya doguwa mai dara-daran idanu, mai dogon hanci, fuskarta dogowa ce mai d’auk’e da d’an k’aramin baki wanda Allah ya sanya farare hak’ora masu kyau,gata da dimples wad’anda ko magana take suna lotsawa, tana da cikin k’irji a tsaitsaye suke k’em gasu manya d’as, cikinta kuwa kamar zai had’e da bayanta, sai faffad’an k’ugu mai d’auke da manyan duwaiwaka, hips d’inta kuwa kamar zaka sa hannu ka ciro dan kamar lik’awa akayi saboda girmansu, tana da cikar gashin kai wanda ake kira da virgin hair, kwata-kwata bata retoching dan bata tab’a sawa kanta relexer ba, shiyasa idan aka yi mata kitso kamar anzana, gata da mugun son k’ananun kitso.
Kasancewar ta yarinya mai biyya yasa koda iyayenta sukayi maganar auren Zaid batayi musu ba tace duk abinda suka ga ya suyi kawai dan tasan bazasu tab’a cutar da ita, hakan ko ba k’aramin faranta ran suyi ba, India Mamanta takai ta dan a gyara ta a kuma tsumata, ba’a dawo da ita ba sai ana saura 4days biki, aiko ta gyaru dan ba k’aramin gyara aka mata ba, sosai fatarta ta k’ara laushi da tsantsi, kyanta ya k’ara fitowa sosai, sosai suka gyara mata jikinta, haka a b’angaren magungunan mata sun tsuma ta sosai, kuma koda ta dawo Nigeria ci gaba da tsumata Mamarta taci gaba dayi.
Sosai Abraham yayi ruwa yayi tsaki a bikin, ya zage ya shiga cikin bikin akayi dashi ya taka rawar gani, hakan kuwa sosai ya faranta ran Zaid da iyayen su yayi ba, kusan duk wata hidima ta kud’i a biki shine yayi ta.
Ranar Saturday a babban masalcin Juma’an dake garin Bauchi dubban mutane suka shaida d’aurin aure Zaid da matansa biyu, d’aurin auren daba tab’a yin irinsa a Bauchi ba, da daddare Abba ya aika aka d’auko amare dukya had’a su a babban parlor ya shiga yi musu fad’a da nasiha mai ratsa jiki da zuciya, sosai Lubnah ke kuka sai shashaheka take fuskarta a rufe ruf, itako Teemah sai murmushi take fuskarta a bud’e, daga k’arshe Ammi tace “ga Lubnah nan Zaid yarinya ce k’arama she is 16yrs dan ko secondary school bata gama ba sun dai gama waec saura neco da zasu fara ranar Monday, da sauri ya d’ago kai ya zaro ido yace ” what Ammi 16yrs fa? ya fad’a a firgice, rainanta zanyi komai?
“Ban sani ba dan ubanka idan kaje sai ka san me zakayi mata, kai ya sunkuyar k’asa ya shiga bata hak’uri, addu’a sukayi musu sannan suka sallame su, Zaid da gimbiyar suna gaba Teemah sai surutu take ta faman zuba masa shiko yayi shiru yana tunanin ta inama zai fara kwana da yarinya ‘yar 16yrs, haka har suka k’arasa gidan, Lubnah sai faman kuka take.
A babban parlor gidan suka zauna gaba d’ayansu, har a lokacin fuskar Lubnah a rufe take tana ta faman kuka, babu wanda yaga fuskarta, cikin nutsuwa Zaid ya fara magana ” Teemah ki zauna a k’asa kayan ki da komai yana can, ya kalli Lubnah dake kuka yace ” ke kuma ki hau sama komai naki yana can, kai kawai ta d’aga mai dan bazata iya magana ba, ta mik’e tsaye cikin sanyin murya tace ” ban san hanyar saman ba, gaban Zaid ne yayi muguwar fad’uwa saboda yadda yaji muryarta dan tunda yake a duniya bai tab’a jin murya mai dad’in tata ba, ” ki zauna muci abinci tukun sai na nuna miki, ” na k’oshi tace cikin muryar kuka, ” ke bana son gardama zauna nace, cikin nutsuwa ta koma ta zauna ya kalli Teemah yace ” ga kaji da drinks & fresh milk nan juyo mana su a plate, a hankali ta mik’e ta nufi kitchen.
Da kyar Lubnah ta d’an iya cin cinyar kaza 1 tasha fresh milk d’in ya kalli Teemah yace ” kije kiyi alwala kizo muyi sallah bari na raka ta cikin rawar Teemah ta mik’e, ya kalli Lubnah yace ” tashi muje, a hankali ta mik’e tana bin bayansa har saman ya kalle ta yace ” kiyi alwala kizo b’angare na bai jira amsarta ba ya fice.
A hankali ta cire kayan jikinta dan Lubnah kwata-kwata ta tsani manyan kaya tafi sabawa da k’ananan kaya, sai da tayi wanka ta shafe jikinta da mai da turarurrka ta sanya sleeping dress ta zumbula hijab har k’asa ta nufi part d’insa, dukkan su ya jasu jam’in sallah sannan ya dafa kan kowacce yayi musu addu’a har a lokacin Zaid baga fuskar Lubnah ba, dukkansu sun kai 15mts babu wanda yayi magana ganin haka yasa Lubnah mik’ewa had’i dayi musu sai da safe.
Kamar jiya take Lubnah ta tafi, a hankali ta matso jikinsa ta shige k’irjinsa, ta kashe murya cikin kissa da shagwab’a tace ” dear ya kakaji yau? ni dai yau ji nake kamar nayi hauka dan murna, na cika burina na mallaki babban masoyi na bazan tab’a mantawa da wannan ranar ba, murmushi yayi ya k’ara manneta da jikinsa yace ” nima haka sweetheart ya fad’a yana had’e bakin su, a hankali yake tsotsar bakin ta yayinda hannunsa ya fara yawo a sassan jikinta, rigar jikinsa ya zame ya rage daga ita sai pant & bra, shima ya zare jallabiyyar jikinsa, sosai yake romnacing d’inta duk yabi ya gigice a hankali ya daina abinda yake yi jin Teemah ta fishi zak’ewa da kuma iya komai, a gaggauci take sarrafa shi, wanda hakan yayi masifar bashi mamaki dan Teemah ta fishi iya komai, sosai ta zage ta shiga sarrafa shi, sororo Zaid yayi cike da mamaki yana ganin ikon Allah, aiko Teemah ta zage ta rink’a aika masa da sak’onni kala-kala masu wuyar daurewa, take Zaid ya manta da a wacce duniya yake ya kasa tuna komai, a d’aukarta yayi cak yayi bedroom da ita akan makeken gadon su ya direta yaci gaba da abinda yake yi.
Mirgina shi Teemah tayi ya zama shine a k’asa ita a sama, ta zame daga kansa ta cafki jijiyarsa tasa a baki ta fara sucking tana murza masa kan nipple’s d’insa, cikin mamaki ya bud’e idonsa ya zubawa Teemah hankalinta kwance take yi masa komai babu wani alamar tsoro ko fargabar first night, take yaji wani a d’arsu a ransa bai gama wannan mamakin ba yaji ta kama hajiyarsa tana k’ok’arin dannawa da sauri ya k’ara zaro ido had’i murzasu dan ganin da gaske ne, aiko saijin shi yayi a cikinta ta danna tuni ta fara sukuwa tana sama da k’asa akansa, ji yayi ya shige zuruf babu tangard’ar komai, a bud’e take yadda kasan rijiya ko macen data gama labour yanzu, wata irin k’ara Zaid yayi had’i da………..