GADAR ZARENOVELS

GADAR ZARE COMPLETE

GADAR ZARE COMPLETE HAUSA NOVEL

MOMYN ZARAH
[21/01, 04:13] ‪+234 701 517 2910‬: GADAR ZARE!!!

(IT’S ABOUT DESTINY,HYPOCRITES, BETRAYALS, LIARS)

       ~NA~

HAUWA A USMAN
JIDDARH

????KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍????

Facebook: Hauwa A Usman Jiddarh

Gmail: Jiddarh012@gmail.com

Wattpad: HauwaAUsmanjiddarh

GARGAD’I

MATAN AURE KAWAI, BAN YARDA 'YAN MATA KO UNDER AGES, SU KARANTA BA

~DEDICATED TO~
AISHA A BAGUDO

BEST FRIEND FOREVER & EVER
ZAINAB ABDULWAHAB SHAGUMBA
~(UMMU AMAN)~

24

Wata irin k’ara Zaid ya saki had’i da hankad’e Teemah dan jin tana niyyar tsinke masa jijiyarsa, gaban Teemah a bushe yake rak’ayau babu alamar ruwa ko ni’ima yadda kasan takarda gashi ta hau kansa sai sukuwa take, dan haka Zaid yaji kamar huramai wuta ake akan jijiyarsa, fahimtar abinda Zaid yaji Teemah tayi dan gaka da gudu a gigice ta nufi gaban dressing mirror ta d’auko pure skin jelly (vaseline) ta lakuta ta kwamb’a a k’asanta a gigice ta nufe shi ta kama jijiyar ta kwamb’ula yawo akai, duk abinda Teemah keyi Zaid yayi zaune yana kallonta cikin firgice cike da tsananin mamaki ya kasa koda motsa lips d’insa.

Ganin Teemah dukta firgice ta fita hayyacinta ta kama jijiyarsa tana niyyar kuma dannawa a k’asanta ne yasa Zaid hankad’e gefe gami da mik’ewa tsaye, cikin takaici ya kalle ta yace ” wai ke Teema baki da hankali ne meke damunki, a gigice ta mik’e ta nufo shi cikin rawar murya tace” please Zaid ka taimaka min nayi releasing wallahi bana iya jurewa sex kowa namiji ya d’an zungure ni haukacewa nake.

Cikin tashin hankali Zaid ya shiga maimaita kalmominta a ransa take ya fara gumi idonsa yayi mugun ja, idonsa ya runtse da k’arfi babu abinda yake fad’a sai innalillahi wa’inna ilaihirraji’un, a hankali ya bud’e idonsa da suka gama rinewa ya sauke su a kanta, mik’ewa tayi ba tare da alamar tsoron komai ba ta kuma nufarshi, a fusace yayi ball da ita ya nuna ta da hannunsa yace ” dama ke KASUWA ce karya ‘yar akuya da kunne bunsuru ke bi, cikin rashin kwarin jiki ya zauna a bakin gadon ya dafe kansa da duka hannuwansa biyu yaci gaba ” Teemah Kin cuce ni, kun yaudare ni kin ha’ince ne, bayan Ammi kece mace ta farko dana fara so na kuma fara yarda da ita, meyasa, Teemah meyasa zaki min haka?

Shiru tayi batare datace masa komai ba, a zafafe ya mik’e cikin zafin zuciya ya nufeta ganin yanayinsa ne yayi masifar tsorata ta a hankali ta fara ja da ba harta kai bango ta cege, yana isa gare ta ya ya fizgo had’i dayi mata muguwar shak’a cikin d’aga murya yace ” ba tambayarki nake ba, n zaki rainawa hankali ki mayar sakarai ko ance miki bansan abinda nake yi bane, wallahi koki gaya min dalili ko yanzu na aikaki lahira shegiya gantalalliya, ballagaza, watsatstsiya, ya k’ara shak’e mata wuya tuni idanuwan Teemah suka firfito waje ta fara kakarin mutuwa, da kyar tace” ka sake ni zan gaya maka.

Jefa yayi da ita ta fad’i k’asa timmm, tari ta fara yi kamar zata mutu hannunta duka biyun tasa tatallafe wuyanta tana tarin yayinda da hawaye da majinar wahala ke fin fuskarta, cikin galabaita tace”ka bani ruwa please karna mutu! ” ki mutun mana uban wa keda asara ya zazzaro ido waje had’i da k’ara waworota, da sauri tayi baya da gudu, tana tangad’i tana ci gaba da tarin ta nufi kitchen da sauri ta k’arasa inda ruwan yake ta d’auka cikin rawar jiki ta b’alle murfin takai bakinta tana sha.

Tsayawa yayi k’em a kanta yana kallon ta harta gama shan ruwan da k’arfi ta sauke ajiyar zuciya, bai jira ta ba ya fizgo gashin kanta yana yana zuwa parlor yayi wurgi da ita ” ina jinki ya fad’a a zafafe, kuka ta fashe dashi cikin muryar kuka ta fara magana ” wallahi my heart ba laifi na bane, laifin Hajiya ne, kasancewar ina da matsanancin kyau da diri kuma a gidan marayu na taso bani da wani gata ko mai tallafa min balle mai kula da al’amurana shiyasa Hajiya tayi nasara akaina, tun banfi 5yrs ba Hajiya ta d’auke ni daga gidan marayu da sunan rik’o kamar dai yadda ake zuwa a d’auko yara, ashe Hajiya magajiyar karuwai ce itace ta rik’e ni ta nuna gata da so had’i da kulawa ashe duk badan Allah take yi ba tana yi ne domin ta amfana wata rana.

Sosai Hajiya taci gaba da kula da ni, tana nuna min so da kulawa ta musamman, harna kai JSS3 to daga nan K’ADDARA TAH ta fara, dan wani babban mai kud’i kuma d’an saurayi wanda a kemanci bazaku wuce sa’anni ba, yana da mugun kyau da kud’i yazo Hajiya tun da ya kyalla ido ya ganni na fad’a masifa dan mahaukacin b’arin kud’in ya fara yiwa Hajiya akan ta bashi ni kwana d’aya, ba musu Hajiya ta amince wata ranar Friday dabazan tab’a mantawa da ita a rayuwa ta ba, tun da safe Hajiya ta shiga gyara ni tasa aka yi min kitso da k’unshi had’i gyaran jiki kamar amarya aka fesa man make up, Hajiya ta d’auke ta kai gidan shak’atar MB,sunan sa danaji Hajiya na kiransa dashi kenan dan b’oye ainahin sunansa.

“Aiko yana gani na ya rud’e sosai, da sauri ya d’ebe kud’in dabai san konawa bane yabawa Hajiya ya sallame ta, har a lokacin ban san me ake nufi da kawo wajen sa na, balle na fahimce dalilin zuwa na ba, Hajiya ta kalle ni tace” ina zuwa kinji Teemah wannan yayan ki ne duk abinda yace zayyi miki karki k’i karki sake kiyi masa gardama, kai kawai na gyadawa Hajiya saboda tuni tsoro da fargaba suka dirarmin.

Bayan Hajiya ta tafi a hankali MB ya dawo kusa dani ya shiga tab’a ni yana min tambayoyi cikin wayo ” ya sunanki? Cikin rawar bani nake amsa masa saboda bak’on al’amarin dana tsinci kai na a ciki, “sunana Teemah, ” shekarunki nawa? 14yrs “au kina jin turanci? “Eh, “yaci gaba dayin magana yana yi min wasu irin wassani, ganin abin nashi bana hanakli bane ya sani mik’ewa cikin rawar murya nace gida zani! murmushi yayi had’i da mik’ewa ya rungumo ni jikinsa yace ” ai nan ma a gida kike, na bud’e baki zanyi magana yayi caraf ya cafki baki na ya shiga tsotsa, nan na shiga motsu-motsu ina neman kwacewa amma ina yafi k’arfi na.

Ganin ma zan b’ata masa lokaci yasa ya d’auke ni tsam yayi bedroom dani bai dire ni a ko’ina ba sai akan gado yabi ya danne ni, a gigice ya shiga sarrafa ni yayinda ni kuma na shiga ina ihu cin k’arfi amma ina baima san ina yi ba, kwalbar giyar dasha na hango da sauri nakai mata raroma na kwad’a masa ita aka, aiko yayi baya taga2 yayinda jini yayi tsartuwa ya fad’i wanwar ganin ya fad’i ya sani mik’ewa da sauri na mayar da kayana dan har yayi min tsirara nayi waje da gudu.

Bayan kwana biyu da faruwar wannan al’amari da kanshi yaje har gida yayiwa Hajiya banin komai, wai aiko ranar nasha fada da masifa dan Hajiya kamar zata cinye ni, duk da haka bai hak’ura ba suka sake saka rana akan za’a mayar dani, ranar na zuwa na gudu ban dawo gida ba sai dare, Hajiya tayi man fad’a sosai, haka washe gari aka sake shiri za’a kaini nak’i zuwa yin duniya naji zuwa aiko ranar naga masifa ranar na gane true color Hajiya, tun daga ranar na shiga uku nafara ganin masifa da ukuba kala-kala, dan tun daga ranar dana bijirewa Hajiya ta kulle ni a d’aki kullum sau 1 kawai ake bani abince kuma baccin 3hrs kawai nakeyi a rana, banda mugun duka danake mugun ci kullum wani lokacin ma harda wuta take yi man azaba, ko ta d’ebo cinnaku ta zuba min ajiki.

Haka dai kullum naci gaba da cin bak’ar wuya da izaya kala-kala babu abinda ya ragu sai ma k’aruwa da yayi, kullum bayan an gama gana min azaba sa iHajiya tazo tayi ta lallashi na akan na yarda da MB, amma ina saima k’ara tsanarsa danayi, cikin haka MB yayi mugun buk’atuwa dani, aiko yayiwa Hajiya lalle ta gyara ni ta kawo masa ni yau, sosai Hajiya ta shiga lallashi na amma fir nak’i dakyar tayi min wayo akan ta hak’ura na tashi na tsefe kaina nayi ta rungume ni, aiko naji dad’i sosai kasan yarinta tuni na yarda da ita, nayi duk abinda ta sani.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button