GADAR ZARENOVELS

GADAR ZARE COMPLETE

GADAR ZARE COMPLETE HAUSA NOVEL

Yayi haka ne saboda Abraham bashi da gadonsa

“What dat is impossible Abba, bayan kana raye ka mallaka masa dukiyar kuma gadon nawa ma sai na bar masa bayan shine k’arami wallahi hakan bazata tab’a yiyiwa tab! da kallo Abba, Zaid, Ammi suka bi Abraham, yunk’urawa Abba yayi ya kasa take idonsa suka kakkafe ya fara salati……….

MOMYN ZARAH
[21/01, 04:13] ‪+234 701 517 2910‬: GADAR ZARE!!!

(IT’S ABOUT DESTINY,HYPOCRITES, BETRAYALS, LIARS)

       ~NA~

HAUWA A USMAN
JIDDARH

????KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍????

Facebook: Hauwa A Usman Jiddarh

Gmail: Jiddarh012@gmail.com

Wattpad: HauwaAUsmanjiddarh

GARGAD’I

MATAN AURE KAWAI, BAN YARDA 'YAN MATA KO UNDER AGES, SU KARANTA BA

~DEDICATED TO~
AISHA A BAGUDO

BEST FRIEND FOREVER & EVER
ZAINAB ABDULWAHAB SHAGUMBA
~(UMMU AMAN)~

25

Wani gigitaccen ihu Abraham ya saki had’i da buga tsalle ya fad’a gadon, Zaid ma a gigice ya nufi Abba, cikin tashin hankali suka shiga jijjiga shi suka kiran “Abba! Abba!! Ido d’aya Abban ya kanne musu had’i da sakar musu murmushi yana rungumo su jikinsa, nannauyar ajiyar zuciya Zaid da Abraham suka sauke suna k’ara shigewa jikin Abba,dariya Abba yayi cikin k’arfin hali ya kalli Abraham yace “ashe dai kana so na, dan gashi ka nuna kafi so na fiye da gadon, ajiyar zuciya Abraham ya k’ara saukewa bai ce komai ba, a hankali Abba ya d’ago su daga jikinsa suna fuskartar juna yace ” kun d’auka na amsa kiran mahalicci na ko?

Duk sukayi shiru babu wanda ya amsa saboda jikinsu daya gama mutuwa, murmushi Abba ya kuma yi yace ” ban tafi ba tukunna inanan tare daku in sha Allah sai naga ‘ya’yanku, duk da dai ita mutuwa tana wuyan kowa haka dukkan mu zaman jiranta muke, a koyaushe tana iya zuwa ta d’auke mu, dan bata kwankwasa k’ofa dan haka ake so ka kyautata alak’arka da mahaliccinka dan akoyaushe kana iya amsa kiransa, a hankali Ammi ta tako har bakin gadon cikin sanyin jiki ta zauna a kusa dashi ta rik’o hannun Abba k’ura masa ido ta kasa magana, murmushi yayi mata yace” yadai? irin wannan kallo haka, ajiyar zuciya ta sauke har a lokacin idonta yana kansa, ganin haka yasa Abba kallon Zaid da Abraham yace ” gud 9t my child.

Murmushi dukkan su sukayi sannan suka mik’e had’i dayi musu sallama suka fice, Abba da Ammi suka bi bayan su da kallo, suna fita Ammi ta rik’o hannun Abba cikin nata a hankali Abba yace ” ya Allah ka had’e min kan yaran nan, murmushi Ammi tayi had’i da cewa “Amin tana me kwantar da kanta a k’irjinsa yasa hannu ya k’ara rungume ta sosai.

Zaid da wata irin matsananciyar yunwa ya koma gida, yana shiga parlor ya kwanta a kan 3 sitter ya d’aga kansa sama yana kallon celling saboda duk jikinsa a mace yake ya kai 30mnts a haka sannan ya mik’e ya nufi bedroom d’in Teemah kwance ya iske ta tana ta sharar bacci abinta, a ransa yace ” inaga ko sallah bata yi ba, bai san sanda yaja dogon tsaki ba ya fice direct d’akinsa ya nufa, yadda ya tafi yabar d’akin haka ya dawo ya same shi, tsaki ya kuma yi, kayan sa cire ya bathroom wanka yayi had’i da d’auko alwala dan har 9:00 bayyi sallar isha’i lotion ya shafa had’i da feshe jikinsa da turare, ya zira jallabiya ya tada sallah, yana idar da sallar yaji yunwarsa ta k’aru, shiru yayi yana tunanin abinda.

Tsaida shawararsa yayi akan yaje part d’in Lubnah, bako tantamar komai ya mik’e ya nufi part d’inta tun daga step yaji wani sihirtaccen k’anshi yana dukan kancinsa, a parlor ya iske ta sanye da gajeran wandon jeans mai kama da pant da wata matsiyaciyar riga wacce da ita gwara babu, a hankali take bin wak’ar Shakira had’i da bin rawar wak’ar, k’amewa Zaid yayi a tsayi yana kallon yadda jikinta ke shaking ga ko bra babu duk yadda ta motsa sai duk ilahirin jikinta ya motsa, wata muguwar sha’awa yaji ta taso masa, take wutar sha’awarta ta fara ruruwa a duk wata gab’a ta jikinsa, take jijiyarsa ta harba yayinda da jikinsa ya d’auki rawa, tako bama tasan da mutum a wajen ba balle tasan halin dayake ciki, wak’ar ce ta k’are dan haka ta tsaya cak da rawarta had’i da juyowa dan ta Lubnah wata, tsaye ta ganshi k’em ya hard’e hannuwansa a k’irjinsa yana kallonta da idanunsa wad’anda suka gama riniwwa.

Da sarin bala’i ta nufi bedroom aiko cikin zafin nama Zaid ya fisgota ta fad’a kanshi duk sukayi baya suka fad’a kan 3 sitter, shine a k’asa ita kuma ta fad’a kansa nononta yana gogar k’irjinsa haka bakinta yana gogar nashi, da sauri ta fara k’ok’arin mik’ewa aiko Zaid yasa dukka hannayensa rungumeta tsem a jikinsa ya matseta sosai, cikin tsoro ta zaro ido, a hankali ta bud’e baki zatayi magana, ai Zaid nayi arba da fararen hak’oranta bai san sanda ya had’e bakin su ba, cikin salo yake tsotsar harshenta da leb’enta sosai, motsuniyar kwacewar da takeyi ne yasa Zaid k’ara gigicewa dan ji yayi kamar tana taya shi, a hankali ya mirginata ta zama a k’asa har a lokacin bakin su na manne dana juna, a hankali ya d’ora hannunsa akan nononta ai sauri Zaid ya k’ara gigicewa, yaci gaba da tsotsar bakin ta yayinda hannunsa ke kan nononta yana faman aikin murza su.

A hankali ya zaro nononta daga cikin rigar wanda dama ba bra, aiko yana yin arba dasu ya rud’e sosai, bakin sa ya mayar kan nonon ya shiga tsotsar su a hankali yana murza nipple’s d’inta a hankali sosai Zaid ya fice fit daga hayyacinsa, ya fara gurnani yayinda rawar da jikinsa keyi ta k’aro, a gigice ya cire mata riga ya yar gefe yafi gaba da abinda yake yi, bakinsa ya mayar cikin nata yaci gaba da tsotsa, yayinda da duka hannuwansa ke kan nipple’s d’inta yana murza su, itako Lubnah tuni tsoro da fargaba sukayi mata dirar bargo, sai faman zubar hawaye take, ganin yana neman wuce gona da iri ne yasata fasa masa kuka.

Cak Zaid ya tsaida abinda yake yi, a hankali ya sake ta ya koma gefe ya runtse idonsa yana mayar da numfashi, tana ganin ya sake ta ko takan rigarta bata bi ba tayi bedroom da gudu tana zuwa ta fad’a kan bed tayi rub da ciki tana shashsheka, yakai 20 minutes a haka yana mayar da numfashi kafin ya mik’e ya nufi dinning table, food flask din ya bud’e tuwon Semovita da miyar kuka wacce tasha naman rago da bushashshen kifi ya gane gefe kuma ga man shanu da had’add’an kunun aya, wani sanyin dad’i Zaid yaji dan ba k’aramin so yake yiwa tuwo ba, sosai yaci ya k’oshi ya mik’e yayi part d’insa, kan bed ya fad’a yana tuno abinda ya faru tsakanin shi Lubnah, had’i da tuno lallausar skin d’inta da kyakykyawar surar jikinta da haka bacci yayi gaba dashi, itama a nata b’angaren haka ce ta kasance dan kusan kwana tayi tana juyi tana tuno abinda ya wakana a tsakaninta da Zaid.

Washe gari da safe Zaid bayan yayi wanka ya shirya ya nufi part d’in Lubnah dan yin breakfast, yadda dai ya saba tarar da gidan cikin tsafta da k’anshi yauma haka ce ta kasance, ganin bai ganta a falo bane yasa shi nufar bedroom d’inta, tsaye ya ganta a gaban mirror tana shafa mai da alamun daga wanka ta fito daga ita sai wani d’an gutun towel wanda ko mazaunanta bai gama rufewa ba, a bakin gadon ya zauna yana k’arewa d’akin kallo, towel d’in Lubnah ta saki ya fad’i k’asa tayi tsirara taci gaba da shafa manta, tab!!! mutuwar zaune Zaid yayi, take duk wata gaba ta jikinsa ta motsa yadda kasan an juna masa electric, kamar magnet ya mik’e ya nufeta, tana d’ago kanta ta cikin mirror suka had’a ido, idanta duka ta zaro, aiko gudu ta nufi kan bed ta fad’a ta fara kiciniyar rufe jikinta, amma ina kafin ta samu nasarar yin haka harya cimmata.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button