GADAR ZARENOVELS

GADAR ZARE COMPLETE

GADAR ZARE COMPLETE HAUSA NOVEL

Da sauri ya bita ya danne ya shiga sarrafa ta, dama gata tsirara dan haka ya samu yadda yake so, a haukace ya had’e bakin su ya shiga tsotsa yayinda hannuwansa suke kan nononta yana wasa da nipple’s d’inta, harshensa ya tura mata cikin bakinta shi kuma yana tsotsar nata, a hankali ya mayar da bakin sa kan nipple’s d’inta yana tsotsar kan nonon yana d’an cizawa yadda bazata ji zafi ba, d’ayan hannun kuma yana kan d’ayan nonon yana zagawa had’i dayi mata tafiyar tsotsa yana murzawa, sosai Zaid ya gama fita daga nutsuwarsa, bakajin komai a d’akin sai nishin su, yayinda itama Lubnah take masifar jin dad’in abinda yake yi mata, ta shiga k’ara turo masa nononta had’i da bank’aro masa su, ta shiga fitar da nishin dad’i.

Cikin nutuwa yaci gaba da wasa da nononta, a hankali ya zare bakin sa daga kan nipple’s d’insa ya mayar dashi wuyanta ya shiga tsotsar wuyan zuwa bayanta ya gangaro zuwa cibiyarta da cinyoyinta har zuwa tafin k’afarta, sai da ya gama tsotsar duk wata gama ta jikinta sannan ya mayar da bakin sa nipple’s d’inta ya shiga zagayasu da harshensa game da tsotsarsu, a hankali yasa hannu a k’asanta ya shiga karkad’a mata yatsansa a HQ had’i dayi mata wasa, sosai Zaid yake fingering d’inta yana yi mata wasa da yatsansa a k’asanta had’i da tsotsar nononta, a gaggauce Zaid ya cire wandon sa ya rage daga shi shi sai riga a hankali ya danne ta ya wara k’afafuwanta ya shiga goga mata jijiyarsa a k’asanta ba tare da yayi k’ok’arin sgigarta ba, a hankali yake goga mata kan kaciyarsa a k’asanta yayinda yaci gaba da tsotsar nononta, a hankali ya fara k’ok’arin shigarta.

Lubnah dake can duniyar sama saboda dad’i taji salon ya fara canja launi, taji kamar maciji, aiko da sauri ta bud’e idonta dake rufe ta fara k’ok’arin mik’ewa, aiko Zaid yace bai san zance ba yasa k’irjinsa ya danneta ya sakar mata nauyinsa sosai, jin babu damar guduwa yasa ta sakin mahaukacin kuka tana rok’onsa had’i da bashi hak’uri amma ina bai ma san tanayi ba, a hankali wayarsa dake yashe a gefe ta shiga rori, daga bakin k’ofa kuma yaji ana buga k’ofar d’akin had’i da kiran sunansa, cak ya tsaya da abinda yake da niyyar yi, a hankali ya d’aga ta ya koma gefe ya kwanta yana sauke ajiyar zuciya.

Yana sakin ta ta hantsila baya taja bargo ta rufe jikinsa, jin har lokacin ana buga k’ofar ne yasa shi sakin tsaki had’i mik’ewa a zafafe, yana bud’e k’ofar yaga Teemah a tsaye daga ita sai rigar bacci, ta langwab’ar da kai tace ” my dear yunwa nake ji, tsaki yayi mata had’i da rufo k’ofar d’akin ya nufi dinning, sunko ci sa’a dan Lubnah ta dafa soyayyen dankali da miyar kwai, sai shayi da bread, har suka gama ci Lubnah bata fito ba, bayan sun koma sama ne ya kalli Teemah yace ” daga yau kowacce ranar girkinta ta rink’a dafa abincin daza’a ci gaba d’aya, fad’a had’i da fita.

BAYAN SATI 2

yau ta kam Monday kuma ranar Lubnah zasu fara Exam, dan haka ta tashi da wuri ta gama shirinta tsaf, ta zauna a falo tana jiran fitowar su, shiru basu fito ba har 8:30am gashi 9:00am zasu shiga, ganin haka yasa ta mik’e ta nufi part d’insa, a hankali ta fara nocking, cikin muryar bacci ya bata izinin shigowa, kanta a k’asa ta shiga bakinta d’auke da sallama, ganinta sanye da Uniform yasa shi zaro ido had’i da mik’ewa da sauri yana duba agogon d’akin a hankali yace ” am sorry Lubnah na manta ne murmushi tayi tace ” lah bakomai, tare suka sauka k’asa yasa driver ya kaita, “Allah ya bada sa’a “Amin nagode, abinku yana dinning, murmushi yayi mata kawai.

Sai 5:00pm ta dawo gida, a gajiye lik’is, a parlor ta same zaune yana karatun jarida a d’aya daga cikin kujerun parlor ta zaune tana gaida shi, a hankali ya amsa mata tace ” sorry yau duk bama nan mun barka da yunwa ko? gashi Aunty ma bata nan balle ta dama maka, jaridar hannunsa ya sauke yana kallonta cike da mamaki yace “wacce Auntyn? “Teemah mana ta fad’a, cikin rashin Fahimta yace ” kamar ya? “Ko ta dawo ne d’azu na ganta a Central Hotel, “what yace da k’arfi har saida Lubnah ta tsorata, “anya Teemah kika gani kuwa? “Haba Yaya nasan ta fa sosai, bai k’ara cewa komai ba ya mik’e ya nufi part d’inta a kwance ya iske ta kamar yadda ya saba ranshi a b’ace yace ” kin fita yau ne ” bata d’ago ta kalle shi ba tace ” eh! da k’arfi yace ” what! are out of ur sense Teemah? “Kamar ya? ” zaki fita batare da izinina ba, “kayi hak’uri wallahi nima a firgice na fita k’awata ce tayi accident, shine aka duba wayanta aka ga nice last person da tayi washi shine aka kira ni da gaggawa, kuma na kira number ka not reachable “ok Central Hotel ne asibitin?

Murmushi tayi tace ” Central Hotel kuma? “Eh ance min an ganki acan ” waya fad’amaka? ” Lubnah, tsaki Teemah tayi tana dariya tace” kishiya ce zata gaya maka haka kuma yarda haba Zaid, kafa san halin mu mu mata da kissa, ta fad’a tana had’e bakin su, shi dai Zaid shiru kawai yayi amma hankalinsa bai kwanta, sakin shi tayi ” ina zuwa bari nad’an watsa ruwa zafi nake ji, da ido kawai ya bita, juyawa yayi zai fita sai wayarta ta fara rori da kamar bazai d’aga ba, sai kuma yayi wani tunani ya d’aga, yana d’agawa yaji ance “hello Hajiya kin manta ID card da ATM d’inki a Central Hotel kizo reception ki karb’a “ok Zaid yace, take zuciyarsa ta shiga bugawa da k’arfi, k’irjinsa ya shiga tafasa yana yi masa zafi, wayar ya ajiye ya fita, direct Central Hotel ya nufi ya karb’o ATM da ID card d’inta, zaune yayi a parlor zuciyarsa nayi masa soya da zafi.

Fitowa tayi sanye da riga da siket na atamfa fuskarta d’auke da murmushi, da wani kallon tsana yake binta harta k’araso ta zauna kusa dashi jajayen idanuwansa ya d’ago yana kallanta, ido d’aya ta kashe masa tace ” nayi kyau dear? bai amsa mata ba illah ATM and ID card d’inta daya mik’a mata, murmushi tayi had’i da rungume shi tace ” wow thanks dear , ina ka gano min su wallahi tun bikin mu na yarda su na rasa ina na yarda su amma dai nafi tunanin a Central Hotel ko Green park ne, ajiyar zuciya Zaid ya sauke a hankali a ransa yace ” Alhamdulillah na godewa Allah da tunani na bai zama gaskiya ba.

Washe gari da wuri Zaid ya shirya ya fita office ko karyawa bai tsaya yayi ba dan yana da meeting, tun 8:00am suka shiga meeting din amma basu suka fito ba sai wajen 11:30am shida Mukhtar ne suka jero zuwa harabar Company, a gajiya Zaid ya kalli Mukhtar yace ” kai nifa yunwa nake ji, murmushi Mukhtar yayi yace ” kai kenan ma mai mata har biyu balle ni gwauro, dariya yayi yace ” muje restaurant mu nemi abinda zamu ci ya fad’a yana bud’e motar tare suka shiga motar Zaid yaja suka tafi, “wai ni Friend ya yarinyar kuwa? “Wacce yarinyar kenan? “Matar ka mana ta wajen Ammi, murmushi yayi yace ” she so beautiful an cutie & she is…. ganin a d’aya hannun nasu (titi) tana driven yasa kin k’arasa maganar sa, cike da mamaki ya kalli Mukhtar yace ” Friend kamar Teemah ko?

Dariya Mukhtar yayi yace ” kamar ya ko? kai da kake mijinta amma ni kake tambaya Zaid bayyi magana ba ya ciro waya ya kira ta, “hello Teemah kina ina? Muryar bacci tayi mishi tace ” kamar ya ina,a ina ka barni? ina gida mana bacci ma nake kai ka tashe ni, wayar ya kashe ba tare daya ce komai ba ya karya kan motarsa yabi bayanta, a harabar Central Hotel tayi parking ta fito ta shiga ciki, a gefen motar ta yayi parking ya fito da gudu yabi bayanta, wanda ya tarar a reception ya tambaya ” please ina wata wacce ta shigo yanzu tayi wacce take sanye da doguwar riga “sorry Sir bama bada detail akan customer mu, shak’ar shi Zaid yayi cikin k’araji yace ” zaga fad’a min ko sai na kashe ka, cikin tsoro yace ” tana 3rt floor room 130B, da sauri ya sake shi ya nufi lefter ya ganin zata b’ata masa lokaci yasa shi taka benen uku-uku, yana hawa ya fara dube-duben inda zai hango ta yana lek’a k’asa ya hango ta a reception aiko da gudu ya sauka ya koma reception yana zuwa yaga ta fita da gudu ya bita harabar hotel din.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button