
Cak Hajiya Lailah ta tsaya tana kallon Ummi dabama tasan ta shigo ba balle tasan tanayi, Ummi na d’ago kai sukayi ido hud’u da Hajiya Lailah ta cikin madubi, wani uban tsalle ta daka ta fad’a kan gado had’i da jan bed sheet ta rufe jikinta, kasa magana Hajiya Lailah tayi, cikin kasala ta fito ta zauna a parlor, da sauri Ummi ta gama shiryawa ta fito itama, gaban Hajiya Lailah taje ta durk’usa cikin girmamawa tace ” Hajiya me kika buk’ata?
Takai wajen 5 minutes sannan ta bud’e baki dakyar tace ” breakfast, da sauri Ummi ta mik’e ta nufi kitchen, duk inda tayi idon Hajiya Lailah na kanta bata ko k’iftawa daga d’aya hankalinta yana kan duk inda taga Ummi ta gilma, haka dai gaba d’aya yinin ranar Hajiya Lailah tayi shi sukuku, ta rasa abinda yake yi mata dad’i, idan ta k’urawa Ummi ido batako son ta d’auke idanta daga kanta.
Da daddare wani irin mugun fitinannan ciwon mara ya addabi Hajiya Lailah ya hana ta sakat ta kasa koda zama, in banda murd’awa babu abinda marar ta keyi mata, ga wani uban zafi da k’asanta keyi mata had’i dayi mata zillo kamar zai fad’o, duk da sanyin AC dake d’akin amma gumi duk ya gama jik’a mata jikinta, dukta rikice ta rasa inda zata saka kanta dan dama wani lokacin idan sha’awarta ta tashi haka takeyi mata kamar zata mutu, kwanciya tayi a k’asan capet tana ta murk’ususu, tanaji azaba mai rad’ad’i kamar zata mutu, take maganganun Hajiya Rabi suka shiga dawo mata.
A hankali ta furta ” kai ina kozan mutu bazan iya lesbian ba, Allah ya tsare ni da wannan tab’ewa, wannan ai wulak’antacciyar rayuwa ce, take kuma ta tuno yadda taga Ummi zindir ya shiga dawo mata a kwakwalwarta ta shiga tuno k’irar yarinyar, kanta ta fara girgizawa tana cewa “no no no Allah ya kiyaye na aikata lesbian, sai kuma ta fashi da wani irin rikitaccen kuka mai cin rai da k’ona zuciya, ” Allah yasa tsakani na dakai Sambo duk abinda na aikata ko nayi kaine sila kai ka sani yin hakan, Allah ya isa bazan tab’a yafe maka ba, ka cuce ni, wani irin mugun murd’awa mararta ta kuma ai da sauri ta saki wani mahaukacin kuka had’i da mik’ewa ta dafe mararta da duka hannayenta biyu.
Bata san sanda ta nufi d’akin Ummi ba, a hankali cikin sand’a ta fara tafiya gudun kar d’aya daga kicin ‘ya’yanta su ganta, koda ta zo bakin k’ofar d’akin takai wajen 20 minutes tana tsaye tana zancen zuci had’i dayin saka’a da warwara ganin hakan bazai kai ta bane yasa ta runtse idonta gam had’i da tura k’ofar d’akin Ummi ta shiga……
Gashi nan ba dan halin ku ba, saboda ina jin kunyar masu bina PC suna rok’o na had’i daban hak’uri akan naci gaba
Na hak’ura sosai sannan kuma nayi alfahari da ku da soyayyar da kuke nuna min na hak’ura ne saboda Allah tunda ni ba kowa bace da za’ayi ta had’a ni da Allah ana bani hak’uri na k’i hak’ura, hadith ne ingantacce akan idan anyi maka Kay nuna saboda kai ba jaki bane haka idan an baka hak’uri ka hak’ura saboda kai ba kare bane
MOMYN ZARAH
[22/01, 16:44] +234 803 948 8935: GADAR ZARE!!!
(IT’S ABOUT DESTINY,HYPOCRITES, BETRAYALS, LIARS)
~NA~
HAUWA A USMAN
JIDDARH
????KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍????
Facebook: Hauwa A Usman Jiddarh
Gmail: Jiddarh012@gmail.com
Wattpad: HauwaAUsmanjiddarh
GARGAD’I
MATAN AURE KAWAI, BAN YARDA 'YAN MATA KO UNDER AGES, SU KARANTA BA
~DEDICATED TO~
AISHA A BAGUDO
BEST FRIEND FOREVER & EVERZAINAB ABDULWAHAB SHAGUMBA
~(UMMU AMAN)~
35
Kwance ta iska Ummi daga ina sai yaloluwar rigar bacci iya cinya, hankalinta kwance tana ta sharar baccinta, cikin had’uwar gaba had’i da tsoro ta k’arasa bakin gadon ta zauna tana k’arewa Ummi kallo, takai wajen 10 minutes a zaune ta kasa yin komai, cikin k’arfin hali ta mik’e hannunta jikin Ummi ta fara shafo ta, cikin bacci Ummi taji ana tab’a aiko ta farka a firgice had’i da sakin gigitaccen ihu da sauri Hajiya Lailah tasa hannunta ta rufe mata baki gam, a kunnenta ta rad’a mata ” Ummi ni ce Hajiya Lailah, ajiyar zuciya Ummin ta sauke da k’arfi had’i da kallon Hajiya Lailah tace ” Hajiya kina buk’atar wani abu ne?
Murmushi Hajiya Lailah ta sakar mata had’i da cewa ” eh Ummi, cikin alamun tsoro Ummi tace ” Hajiya me kike so? cikin sakin fuska Hajiya Lailah tace tsoro nake ji a d’aki na shine nake son kizo muje ki taya ni kwana acan, cikin rashin fahimta Ummi tace ” ni kuma Hajiya, ina Sheema? rai Hajiya ta d’an b’ata had’i da mik’ewa tsaye tace ” taso mu tafi, yadda Hajiya Lailah ta b’ata ranta ne yasa Ummi bata yi mata musu ba ta mik’e tabi bayanta, suna shiga d’akin Hajiya Lailah ta dannawa k’ofar key, cikin tsoro Ummi ke kallan Hajiya Lailah dan gaba d’aya Ummi a tsorace take da ita.
Cikin kissa irin tasu ta manyan mata Hajiya Lailah ta cire rigar baccin jikinta tayi tsirara ta kwanta akan gado had’i da kallan Ummi dake tsaye sororo tana kallan ikon Allah tace ” zo nan Ummi, ba musu ta nufe ta, oil Hajiya Lailah ta mik’awa tace ” karb’i ki shafa min a jiki na ko’ina da ina, a firgice Ummi ta d’ago kai ta kalli Hajiya Lailah da alamar tambaya, Hajiya Lailah tace “kamar yadda kika ji nace ko’ina to ina nufin ko’ina, kuma sannan kema kema ki cire kayan jikinki kaf kiyi zindir kamar yadda nayi dan ba’a kwana dani da kaya a jiki.
Sororo Ummi tayi a tsaye hannunta rik’e da oil d’in Hajiya Lailah ta bata ta shafa mata ta kasa koda kwakkwaran motsi saboda tsabar mamaki cikin rashin fahimta Ummi ta kalli Hajiya Lailah tace ” kamar ya ban gane ba? “kamar yadda kika ji na gaya miki to haka zakiyi cewar Hajiya Lailah, shiru Ummi, wata mahaukaciyar tsawa Hajiya Lailah ta dakawa had’i cewa ” dalla cire kayanki kizo nace, cikin firgici Ummi ta cire kayanta tsaf ta nufi Hajiya Lailah ta fara shafa mata oil d’in a d’an tsorace, Hajiya Lailah ganin bazata samu biyan buk’atarta yadda take so bane yasa ta mik’ewa a hankali ta nufi durowarta ta bud’e ta d’auko bandir d’in ‘yan dubu-budu ta mik’awa Ummi, k’in k’arb’a Ummi tayi, murmushi Hajiya Lailah ta kuma yi mata had’i da cewa ” karb’e mana, da sauri Ummi ta karb’a Hajiya Lailah ta zauna daf da ita had’i da dafa kafad’arta tace.
” Ummi wannan na baki kyauta ne, ai da sauri Ummi ta zaro ido waje tace ” ni Hajiya? Murmushi Hajiya Lailah tayi tace ” eh, kuma wannan ba komai ne matuk’ar zakiyi min biyayya ki kuma rik’e min sirri na, zanyi miki komai kike buk’ata zan kuma baki duk abinda kike so zan baki kud’i fiye da wanda na baki yanzu, ai Ummi rud’ewa tayi jin abinda Hajiya Lailah tace ” cikin matsanancin farin ciki da murna Ummi tace ” aiko Hajiya zanyi biyayya zanyi miki duk abinda kike so matuk’ar zaki rink’a bani irin wad’annan mak’udan kud’in,zanyi miki biyayya zan kasance mai bin umarnin ki a ko’ina ne, kuma in sha Allah bazaki tab’a samu na da fitar da sirrinki ko tuna miki asiri ba.
Murmushin jin dad’i Hajiya Lailah tayi had’i da rungumo Ummi jikinta suka fara gudanar da masha’arsu, sosai Hajiya Lailah ta samu biyan buk’atarta da Ummi, tare suka kwana sai asuba Ummi ta koma d’akinta, bayan gari ya waye Hajiya Lailah take sanarwa Ummi bazata k’ara aikatau ba zata saka a kawo sabuwar ‘yar aiki, take Ummi ta canja fuska saboda kishi tace ” ni dai Hajiya Allah ki bari zan rink’a aiki na inma kuma dole sai an kawo ‘yar aikin to akawo tsohuwa, murmushi Hajiya Lailah tayi had’i da rungumo Ummi jikinta dan ta fahince kishi Ummi take yi, tace ” no karki damu sweetie duk yadda kike so haka za’ayi k’are shigewa jikin Hajiya Lailah Ummi tayi, nan ma sai da suka kuma biyawa juna buk’ata sannan Hajiya tacewa Ummi ta shirya zasu je unguwa, sannan ta fita ta nufi d’akin ta tayi wanka ta shirya ta fito parlor, a falo ta iske Ummi harta shirya, suka jera tare suka nufi parking space, da sauri driver ya taso, Hajiya Lailah ta d’aga masa hannu ta dakatar dashi, Ummi a gaban mota yayinda Hajiya Lailah ke driving suka nufi gidan Hajiya Rabi.