
Hajiya Rabi na bedroom ita da wata ‘yar shilar yarinya da aka kawalinta ya kawo mata suna tsakiyar duniyar sama ta rink’a jiyo muryar Hajiya Lailah sama-sama d’an tsawa tayi da abinda take yi ta saurara sosai taji, daga parlor ta ji muryar Hajiya Lailah na kwala mata kira, guntun tsaki taja had’i da mik’ewa ta kalle yarinyar tace ” ki d’an jira ni ina zuwa, a parlor ta iske Hajiya Lailah zaune kusa da Ummi yayinda keta faman lillik’e mata a jiki.
Da wani irin kallo Hajiya Lailah tabi Hajiya Rabi dan daga ganin ta basai ka tambaya ba zaka fahimci a yanayin da take ciki, Hajiya Lailah tayi d’an mugun murmushi na gefen baki tace ” ke kuma ke da wa na ganki haka duk a birkice, ko Alhaji ya dawo ne yana gida? take Hajiya Rabi ta kama ‘yan kame-kame tana d’an sosa kanta ta k’ak’aro murmushin k’arfin hali tace ” a’a wallahi ko d’aya, kema ai kin san yanzu bazaki same shi a gida ba koda yana gari, murmushi Hajiya Lailah ta kuma sannan tace ” to ke waye a gidan? ko kum……. bata k’arasa ba ganin wata k’aramar yarinya kyakykyawar gaske ta fito daga ita sai wani guntun towel a jikinta.
Baki Hajiya Lailah ta saki tana kallan inda yarinyar take, a take kuma taji yawunta ya tsinke da yarinyar, ranta yayi masifar biyawa, inda Hajiya Lailah take kallo nan Hajiya Rabi tabi da kallo dan taga abinda ya d’auke mata hankali haka ta shagala da kallansa, ganin yarinyar ne yasa ta runtse idonta gam had’i da cewa ” oh my God! meyasa kika fito ba cewa nayi ki jira ni a bedroom ina zuwa ba? yanzu da wasu ne ma da kin tuna min asiri kin zubar min da mutunci, yanayin kallon da Hajiya Lailah keyiwa yarinyar ne yasa kishi ya kama Ummi take taji zuciyarta kamar zata buga, duk irin yanayin da Hajiya Lailah ta shiga baisa Hajiya Rabi gano cewar ta fad’a sha’awar yarinyar k’arara a idanta ba, a hankali Hajiya Rabi ta k’arasa inda Hajiya Lailah ke zaune ta zauna a kusa da had’i da cewa ” wallahi Aminiya ta ba abinda kike zargi bane, kwata-kwata hankalin Hajiya Lailah baya jikinta yana gun yarinyar.
Murmushi Hajiya Lailah tayi had’i mik’ewa ta nufi inda yarinyar take tana cewa ” karki damu k’awata daman abinda ya kawo ni wajenki ma kenan, ni da ke yunzu duk jirgi d’aya ne ya kwaso mu, kwaryar sama ce data k’asa, tana maganar amma idonta nakan yarinyar cikin rashin fahimta Hajiya Rabi tace ” kamar ya bangane ba? a hankali Hajiya Lailah ta rungume yarinyar tana sauke ajiyar zuciya a fili, hannun yarinyar ta rik’o ta fara tafiya ita, ba musu yarinyar ke binta har ta zaunar da ita akan kujera ita ta zauna gefenta, Hajiya Rabi kuwa baki ta saki tana ganin ikon Allah ganin yadda lokaci d’aya idon Hajiya Lailah ya canja launi daga fari zuwa ja, cikin kishi Ummi ta mik’e tana zunb’urar baki tace ” my life zo mu tafi.
“What my life? Hajiya Rabi ta fad’a a firgice, fuskar Hajiya Lailah d’auke da murmushi ta jiyo tace ” I’m so sorry sweetie I cant control my feelings, ido Hajiya Rabi ta k’ara zarowa waje had’i da mik’e ta nufi wajen aminiyar tata tace” please explain it 2 me mana k’awata kin barni cikin rashin fahimta, kin sani a duhu, baki Hajiya Lailah takai wuyan yarinyar tana magana ” please mana k’awata ki bari na d’an samu nutsuwa, cikin rashin fahimta tace ” dan Allah k’awata kiyi min bayani kozan samu nutsuwa, tsaki Hajiya Lailah had’i da cewa ” zauna jarababbiya kawai, wannan ai dole Alhaji ya rink’a guduwa dan idan ya shiga hannunki sai buzunsa, kamar wata doluwa Hajiya Rabi ta zauna a gefen ta, nan Hajiya Lailah ta bada labarin duk abinda ya faru tsakaninta da Ummi tun daga farko har k’arshe, ai tun kafin ta k’arasa Hajiya Rabi ta buga wani uba tsalle ya saki ihu had’i da rungumo Hajiya Lailah jikinta.
Cikin matsanciyar murna da farin ciki tace ” weldon k’awata kema yanzu kin shigo layi, da kin tsaya kin cutar kanki a banza ki b’atawa kanki lokaci, shi yana can yana hulewarsa da sa’anin ‘ya’yanki, hankali Hajiya Lailah ta kalli yarinyar tana yiwa Hajiya Rabi magana ” to yanzu yaza’ayi dan gaske yawu na tsinke da wannan ‘yar shilar, dariya Hajiya Rabi tace ” shegiya ba’a samun ba, d’auke ta ku shiga bedroom dan nima rai na ya biya da wannan kayan ta fad’a tana kallan Ummi da kamar zata fashe saboda tsabar bak’in kishi, murmushi Hajiya Lailah tayi dan gano abinda yake damun Ummi tace ” badamuwa na baki aran ta, s ki k’ara mata haske akan harkar dan na lura tana matsanancin kishi.
Ta fad’a tana mik’ewa had’i da rik’o hannun yarinyar suka nufi bedroom, a hankali Hajiya Rabi ta mik’e ta nufi inda Ummi ke zauna ta rik’o hannunta tana murmushi tace ” muje ko? ba musu Ummi ta mik’e had’i da rungume Hajiya Rabi suka nufi Bedroom d’in da su Hajiya Lailah suka shiga, Hajiya ta gama yiwa yarinyar zindir itama taji shigowar su Hajiya Rabi da sauri ta yayi abu zata rufe jikinta tace ” haba Hajiya Rabi ya haka zaki shigo d’aki bayan kin muna ciki, kaya Hajiya Rabi ta fara cirewa batare data bata amsa ba, sai da tayi tsirara sannan ta nufi Ummi itama hau cire mata kaya sai ta gama cirewa Ummi kaya sannan ta jiyo ta kalli Hajiya Lailah tace ” ashe ke k’aramar ‘yar bariki ce, au na manta ashe fa farin shiga ce ke, dole sai na d’ora miki karatu had’i da koya miki salon harkar dan haka gaba d’ayan mu zamuyi Lez anan kuwa ya biya buk’atarsa kowa ma’ana 4 in 4.
Tana gama maganar ta nufi kan bed d’in da Ummi, murmushi Hajiya Lailah tayi sannan ta nufi kan bed d’in itama da yarinyar, tun daga wannan rana Hajiya Lailah ta zama cikkekkiyar ‘yar mad’igo ma’ana lesbian, duk inda take idonta yana kana mace, ita bata neman maza kamar Hajiya Rabi, mata kawai tasa a gabanta, tuni Hajiya Lailah tayi mugun suna a harkar lesbian dan duk wata ‘yar lez tasan da zaman Hajiya Lailah, yanzu zan iya cewa Hajiya Lailah tafi Hajiya Rabi nesa ba kusa ba, ta zama cikekkiyar ‘yar duniya wacce duniyar ‘yan iska ta san da zamanta, ba’a iya nan Hajiya Lailah ta tsaya ba, har k’asashen k’etare tana iya haurawa tabi mace kai akan Lez babu abinda Hajiya Lailah bazata iyayi ba, matuk’ar ta kyallara ido ta gano macen da take so to ba zaman lafiya dan tana iyayin komai dan ta samu biyan buk’atarta, su Hajiya suna da wani boka mai zaman kansa wanda yake yi musu aikin asiri da sihiri akan mata ko maza, da zarar Hajiya Lailah ta gano mace ta neme ta tak’i yarda zatakaiwa bokan su ita, shi kuma da yake Allah ya ara masa dama sai kaga dayayi aiki yake ci, yarinyar da kanta zata kawo kanta a haukace.
Kai Hajiya Lailah har su Nijar, Ghana take haurawa akan neman asirin mata, shiyasa dataga mace tana so ko ba Lez sai ta yi amfani da ita dan tsafi take yi musu, su Hajiya Lailah da Hajiya Rabi babban click ne dasu na manyan mata masu ji kansu wajen kud’i da hutu wad’anda mazajen su sukayi watse dasu da buk’atansu suka saka harkar siyasa ko kasuwanci a gabansu, click d’insu yayi suna sosai a duniyar iskanci wajen neman mata (lesbian da neman matasan samari) kuma ‘ya’yan talawa suke nema masu kwad’ayi da matacciyar zuciya suyi ta sakar musu mak’udan kud’ad’e suna d’aukar su yawan k’asashen duniya suna kashe musu mahaukatan kud’i.
Wannan kenan, Allah kasa mu dace duniya lahira ka rabamu da matacciyar zuciya, ka tsare mu da fad’awa halaka