GADAR ZARENOVELS

GADAR ZARE COMPLETE

GADAR ZARE COMPLETE HAUSA NOVEL

MOMYN ZARAH
[26/01, 02:37] Hassan Atk: GADAR ZARE!!!

(IT’S ABOUT DESTINY,HYPOCRITES, BETRAYALS, LIARS)

       ~NA~

HAUWA A USMAN
JIDDARH

????KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍????

Facebook: Hauwa A Usman Jiddarh

Gmail: Jiddarh012@gmail.com

Wattpad: HauwaAUsmanjiddarh

GARGAD’I

MATAN AURE KAWAI, BAN YARDA 'YAN MATA KO UNDER AGES, SU KARANTA BA

~DEDICATED TO~
AISHA A BAGUDO

BEST FRIEND FOREVER & EVER
ZAINAB ABDULWAHAB SHAGUMBA
~(UMMU AMAN)~

39

Kausar na zaune a parlor Sheeemah ta shigo fuskarta d’auke da fara’a ta zauna kusa da ita sosai jikinsu ke gogar na juna, a hankali Kausar ta d’an matsa baya had’i dayi mata murmushi tace ” ina yini? “lafiya lau amaryar mu, ya kwanan bak’unci “Alhamdulillah Kausar tace, “Yaya yana nan ne? Sheemah ta tambaye ta, ” a’a ya fita, cikin dabara Sheemah ta d’ora hannunta akan cinyar Kausar tace ” ok dama zuwa nayi na tayaki hira, d’an murmushin yak’e Kausar tayi kawai ba tare data ce kome ba.

A hankali Sheemah ta d’an fara matsawa Kausar cinyarta had’i da janta da hira, sosai abin ya bawa Kausar mamaki, a hankali Kausar ta mik’e gami da kallan Sheemah tace ” bari nayi wanka, murmushi Sheemah tayi sannan tace ” wanka zakiyi shine kuma bako gayyata? dammmm gaban Kausar yayi muguwar fad’uwa, amma sai ta dake tace ” gayya kamar ya? ganin yanayin Kausar yasa Sheemah waskewa tace ” jeki wankan nima yunwa nake ji ta fad’a tana mik’ewa, ko kallanta Kausar bata k’arayi ba ta shige bedroom d’inta ta fad’a kan bed.

Wajen 5:00pm Hajiya Lailah ta shigo part d’in su Kausar kai tsaye ta danna kanta bedroom d’in a gaban dressing mirror ta iske Kausar daga ita sai guntun towel tana shiryawa tana ganin Hajiya Lailah ta mik’e da sauri cikin alamun jin kunya, kuwa Hajiya Lailah kuwa ita kad’ai tasan yanayin data tsinci kanta aciki, cikin k’ank’anin lokaci ta firgice ta fita daga hayyacinta, batare data sani ba ta nufi inda Kausar ke tsaya cikin rashin sanin abinda take yi tajawo Kausar jikinta ta rungume gam tana sauke nannauyar ajiyar zuciya, ita dai Kausar tayi sororo cike da tsananin mamaki, a hankali Hajiya Lailah ta mik’a hannu ta d’auko lotion d’in da Kausar ke shafawa ta shiga shafa mata a jikinta, jin laushi gami da tsantsin fatar Kausar ya sake zauta Hajiya Lailah take ta shiga sambatu ” I love you Kausar, I really love you so much with all my heart, take tsoro, fargaba gami da firgici suka dirarwa Kausar in banda rawa babu abinda jikinta keyi.

Ta cikin mirror ta hango Fahad tsaye ya hard’e hannuwansa a k’irjinsa shima ita yake kallo da alama ma bai sai abinda yakeyi ma dan idonunsa sun kad’a sunyi ja sosai, shi bai ma kula da Hajiya Lailah dake tsogunne a gaban Kausar ba, a hankali Hajiya Lailah ta mik’e tsaye tana k’ok’arin rungume Kausar tana cewa ” I really love you so much my baby, karaf ta had’a ido da Fahad, iya tashin hankali, tsoro da fargaba Hajiya Lailah ta shige shi, amma ta dage ta nufe shi tana mai cewa ” I love you my baby tana k’arasawa inda yake ta rungumo shi jikinta, hakan da tayi ne yasa Fahad bai fahimci cewar da Kausar take ba, a hankali ta zame jikinta daga nashi tace ” I love you son, and I can’t life without her, she is my heart, my life and she is apple of my eyes ta fad’a tana jefawa Kausar wani irin gigitaccan kallo, shi Fahad tsaye kawai yana kallan Momyn sa had’i da sakar mata murmushi, kwata-kwata bai fahimci abinda Hajiya Lailah ke nufi ba, dan ko a gigin mutuwa akace masa mahaifiyar sa zata nemi matar sa bazai tab’a yarda ba kowa zai gaya masa a duniya.

Ganin irin kallan da Fahad keyiwa Kausar da kuma yanayinsa dan ko yaro ya kalli Fahad sai ya fahimci yana cikin yanayina buk’atuwa, tasan matuk’ar ta barshi ya kad’aici da Kausar komai yana iya faruwa, dan haka ta rik’o hannunsa tana cewa ” son muje kayi lunch, ” no Mum bana buk’ata yanzu wanka nake son yi, ci gaba tayi da jansa har suka zo parlor tana k’ok’arin fita dashi ya zame hannunsa yace ” Momy dawowa ta kenan daga office ina so nayi wanka na d’an huta.

Fuska ta b’ata sosai ta kallashi sannan tace ” ka tuna da alk’awarin daka d’aukar min a ranar auren ku, kallanta yayi shima cike da mamaki yace ” Momy dat is impossible, dan gaskiya is possible komai yana iya faruwa, kuma naga ai mata ta ce zan iya yin duk abinda naga dama da ita, wani irin kallo ta watsa masa yaci gaba ” Momy ai hannu d’aga masa had’i dayi masa mahaukaciyar tsawa da duk gidan sai da ya amsa, da gudu Kausar ta fita still daga ita sai towel d’in, Hajiya Lailah ta tako har gaban Fahad daf dashi ta yadda suna jiyo numfashin juna ta kalle shi ido cikin ido gami da nuna masa d’an yatsa tace ” eh Fahad, Kausar matar ka ce, sannan kana iyayin duk yadda kaso da ita, amma dole ne ka k’aurace mata, wallahi tallahi dole ka bi umarnina matuk’ar kana neman zaman lafiya, Fahad idan ka sake ka kusanci Kausar ban yafe maka ba, da sauri cike da mamaki ya d’ago yace ” what mom, she is my wife, ” eh kamar yadda kaji haka nake nufi, sakarai kai, ta fad’a tana barin part d’in.

Daga Fahad har Kausar suka bi bayan ta da kallo, a hankali Fahad ya mayar da kallonsa kan Kausar dake tsaye daga ita sai d’an, wani yawun wahala ya had’iya, sannan ya zaune akan sofa had’i da lumshe idanunsa.

Can cikin sulasalin dare (tsakar dare) Kausar na kwance kamar a mafarki taji tana shafata can kuma taji ana tsotsar mata nono gami da shafa mata duk ilahirin jikinta da sauri cikin tsoro ta mik’e tana niyyar fasa ihu, da k’arfi taji an rufe mata bakinta sannan an mayar da ita kan gadon an danne ta sosai aka sakar mata karfi, ta kasa koda kwakkwaran motsi ne, cikin zafin nama aka fisge mata ‘yar yaloluwar rigar baccin dake jikinta ya rage daga ita sai pant dama gata ba gwanar saka bra ba, da karfi taji an yaga pant d’in jikinta gashi an rufe mata baki ba damar yin ihu, ji tayi wani irin mahaucin k’arfi yazo mata, da k’arfi ta zame hannun da aka rufe mata bakinta gami da fasa ihuuuuuuuuu tana kiran Fahad! Fahad!! Fahad!!!, tana kwala k’ara, cikin bacci Fahad ya jiyo ihunta, a sauri ya mik’e daga shi sai gajeran wando (boxer)

A firgice ya shigo d’akin, makunnin wuta ya laluba ya kunna, da sauri ta mik’e ta rungushi had’i da sakar mishi gigitaccan kuka, shima hannu yasa ya matse ta da jikinta sosai, a hankali ya zauna da a bakin gado yana shafa mata kanta sai ya bari hankalinta ya kwanta sannan ya tambaye ta abinda ya faru, cikin kuka da tashin hankali ya fad’a masa abinda ya faru, murmushi yayi yace” tsorata kikayi amma babu wanda zai shigo saboda k’ofar parlor a rufe take, tsayawa tayi cak da kukan ta kalle shi ta kalli kanta sannan ta mayar da kallanta zuwa kan gadon, a hankali ta kalle shi tace” to idan tsorata nayi waye ya ya motsa bed, sannan waye ya yayaga min pant da sleeping dress d’ina?

Shima kallan gadon yayi kawai sannan ya kalli pant da sleeping dress d’inta dake yashe a gefe, sakinta yayi yaje ya d’aga rigar bacci da pant d’in ya ganzu a yage, a hankali ya juya ya nufi parlor aiko da gudu tabi bayansa, handle d’in k’ofar ya kama ya jita a rufe gam, murmushi yayi yace ” Kausar kin tsorata ne kawai, ganin duk bayanin dazatayi masa bazai fahimta ba yasa yin shiru, hannunta ya rik’o ya nufi d’akinsa da ita, kallanta yayi yace ” ki hau gado ki kwanta, ganin shima ya kwanta a kan gadon yasa ta tsayawa batare dataje ta kwanta ba, ganin ya kashe light yasata nufar gadon da gudu ta shige jikinta sosai ita tama manta ba kaya a jikinta, k’arfi hali kawai Zaid yayi.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button