
Washe gari da wuri Kausar ta tashi ta barshi yana bacci dan daren jiya kwata-kwata bai runtsa ba, yadda yaga rana haka yaga dare, bayan ta gama aikace-aikacen ta, ta kunna turaren wuta, ta fad’a bathroom ta shek’a wankanta, ta fito ta shirya tsaf ta zunbula hijab ta nufi part d’in su Hajiya Lailah da sauri Hajiya Lailah da Sheema suka nufo ta ganin suna niyyar rungume ta yata durk’uwa har k’asa da sauri tace” ina kwana Momy? dan yanzu ita abin nasu ya daina bata mamaki ya koma bata tsoro, murmushi Hajiya Lailah tayi had’i da rik’o ta ta mik’ar da ita tsaye cikin dabara Sheemah ta zaunar akan sofa, Ummi na gefe na kallan yadda uwa da ‘ya ke rawar jiki akan surukarsu a fili tace ” abin kunya.
Yauma da tsakar dare Kausar na kwance tayi d’ai-d’ai akan bed daga gani kasan tana jin dad’in baccinta a hankali aka shafata tun daga sama har k’asa take taji wani irin dad’i ya mamaye mata duk ilahirin jikinta ta k’ara bajewa, a hankali taji an fara tsotsar breast d’inta ana shafa mata d’ayan, kamar a mafarki taji ana cire mata pant, a hankali ta d’an bud’e idanuwanta dan ita duk a zatonta mafarki take, a hankali ta lumshe idanuwanta, taci gaba da sauke ajiyar zuciya, jin ana tura mata wani a k’asanta yasata saurin bud’e idanta shiru tayi dan tana so ta tabbatar a zahiri ne ko a mafarki, jin ana ci gaba da shafata yasa tsoro ya shegeta lokaci d’aya take ta firgice ta fita daga hayyacinta.
Da k’arfi ta saki wawan ihuu gami da kwalawa Fahad kira a gigice, rik’e hannun wanda yake shafata tayi da k’arfi taci gaba ihuu tana kiran Fahad, ganin Kausar na niyyar tona shi yasa ya ta kifa mata mari gami da hankad’a ta, ta fita da gudu, yana fita Fahad ya shigo a gigice, a haukace ta nufi dai-dai lokacin daya kunnah bedroom light ganin shatin mari a fuskarta ga kuma kumburin da fuskar tayi ne yasa shi nufarta da sauri, da sauri ta ja baya a gigice tace ” wallahi ana shigowa d’akina idan waccan karen kace tsorata nayi to yanzu, a matuk’ar firgice take maganar duk ta gigece ta fita daga hankalinta cikin tace ” wallahi Allah da gaske nake yi maka, tsayawa yayi kawai yana kallan yanayinta, a hankali ya jawota jikinsa ya matse ta gam, ya shiga lallashinta.
Hajiya Rabi an shiga matsanancin hali akan Kausar, ganin bata da wata mafita ne yasa kiran boka Jimrau, yana d’agawa ya tuntsure da gigitacciyar dariya had’i da cewa “manyan mata masu duniya, ba’a jinku ko ganin ku sai idan kuna da matsala ko buk’ata, murmushi tayi tace ” ba haka bane kasan wannan karon Alhaji ya matsa sai da ya tafi dani shiyasa kaji ni shiru, ” gaskiya kam amma ai baki manta da abar k’aunarki Kausar ba ko? Murmushi dan idan da sabo sun sabo da hatsabibancin boka Jimrau, yaci gaba da cewa ” babu abinda zan iya yi miki a halin yanzu sai idan kin dawo Nigeria kin had’u da Aminiyar ki Hajiya Lailah sai musan abinyi mu nemi mafita, “yanzu babu wani taimakon da zaka iyayi min? “Ke dai ki bari sai kin dawo kawai, sanin boka Jimrau baya musu yasata hak’ura dole ba dan taso hakan ba.
Wajen 11:00pm na dare Kausar na zaune a d’akinta tsoro ya hana ta yin bacci sai juyi take ita kad’ai akan bed gashi ita bata san kwana d’akin Fahad dan takura take yi sosai, gaba d’aya sai ta jita a takure bata iya sakewa, babu yadda bayyi ba akan ta koma kwanan d’akinsa amma fir tak’i, ganin sha biyu saura ya sata mik’ewaa ta kashe light d’in d’akin taja bargo ta rufa, sama-sama bacci ya fara fisgarta, tun kafin baccinta yayi nisa taji an shigo d’akin, take jikinta yasoma kerrrrma tsoro ya dirarmata take k’irjinta ya harba da k’arfi ya shiga ukan uku-uku, a sauri ta yunk’ura cikin zafin nama ta fita daga d’akin da gudu aka bi bayan ta a parlor taji an fizgo had’i da rufe mata bakinta, da k’arfi ta shiga kiciniyar kwace kanta, garin ta kwace kanta bata sani ba ta fad’a kan center table, take kanta ya fashi jini ya shiga zuba bata tsaya bin ta ciwon data ji ba ta mik’e da sauri tabi takan glass d’in daya fashe k’afarta duk ta yanke sai jini ke zuba.
Da hanzari ta k’arasa k’ofar d’akin Fahad, a haukace ta shiga dukan k’ofar tana kuka tana kiran kiran sunan Fahad, a gigice kamar zararriya, duk ta rud’e, ta gama fita daga hayyacinta, a hargitse Fahad ya bud’e k’ofar a haukace ta nufe shi tana ihun kuka ta shiga sambatun da ita kanta bata san me take cewa ba.
Cikin rawar baki” wallahi Allah yauma an kuma shigowa, ka duba ka gani ganin baiko motsa ba yasata fara dukan k’irjinsa a haukace tana ihu gashin kanta duk ya bashe, jikinta sai rawa yake yana kerrma, ganin bata cikin hayyacinta yasa shi rik’o hannuwanta ya rik’e cikin nashi yace ” shhhhhhhhh, ya matse ta da jikinta, ita ko sai k’ok’arin kwace kanta take tana ihuuu, sai lokacin ya kula da jinin dake zuba daga goshinta da sauri yace ” Subhanallahi Kausar kinji ciwo, ya fad’a yana yawo ta zuwa parlor, turjewa tayi tace ” bazan koma parlor ba yana can wallahi bai tafi ba, ganin zata b’ata masa lokaci yasa ya d’auke cak, yayi parlor da ita, yana isa parlor ya tsaya cak ganin k’ofar parlor a bud’e, a hankali ya soma bin ko’ina da kallo yaga centre table a fashe, gashi duk an hargitsa ko’ina alamar anyi kokowa, tabbas yasan yau an shigo, sai yau ya tabbatar da ana shigowa part d’in su, a fili yace ” to waye? me aka zo nema, ne aka zo d’auka? meyasa ba’a shiga bedroom d’insa sai na Kausar tabbas yasan akwai wani abu.
A hankali ya zaunar da ita a jikinsa ya rungume ta, yana shafa kanta had’i da buga mata bayanta, a hankali ta fara sauke ajiyar zuciya tare da ita ya mik’e a jikinsa ya nufi kitchen ya bata ruwan sanyi tasha, sannan ya wuce bedroom ya shirya ya shirya ta suka nufi hospital , ba su dawo ba sai wajen 10:30am aka sallame su, suna dawowa ya dannawa k’ofar part d’in su key, ya wuce da ita bedroom ya zaunar ya koma kitchen ya had’o mata breakfast ya dawo ya bata, sai da taci ta k’oshi sannan ya bada magungunanta ya kai ta bathroom tayi wanka, ya saka mata kaya mara nauyi ya kwantar da ita had’i daja mata blanket.
MOMYN ZARAH
[26/01, 02:37] Hassan Atk: GADAR ZARE!!!
(IT’S ABOUT DESTINY,HYPOCRITES, BETRAYALS, LIARS)
~NA~
HAUWA A USMAN
JIDDARH
????KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍????
Facebook: Hauwa A Usman Jiddarh
Gmail: Jiddarh012@gmail.com
Wattpad: HauwaAUsmanjiddarh
GARGAD’I
MATAN AURE KAWAI, BAN YARDA 'YAN MATA KO UNDER AGES, SU KARANTA BA
~DEDICATED TO~
AISHA A BAGUDO
BEST FRIEND FOREVER & EVERZAINAB ABDULWAHAB SHAGUMBA
~(UMMU AMAN)~
38
Murmushi Hajiya Lailah tayi cike da kissa ta shafo gefen fuskar shi tace ” FAHAD ne yake son yin aure dan har munje gidan su yarinyar, baka ga yarinyar ba kyakykyawa gata da hankali da tarbiyyar, da sauri Sanata Sambo yace ” what da gaske kikeyi koda wasa kike yi, murmushi ta kuma yi tayi wani farrrr da ido tace ” wallahi da gaske nake maka sunanan yarinyar Kausar, cike da murna ya mik’e tsaye da ita a hannunsa yana zagaye d’akin yana cewa ” Alhamdulillah nima na kusa samun jika ya fad’a yana k’ok’arin had’e bakin su.
Cikin dabara ta zame jikinta daga nashi dan yanzu Hajiya Lailah ta gama zama rik’akk’iyar ‘yar lesbian kwata-kwata bata sha’awar d’a namiji idan tana k’aunar mutuwarta to tana k’aunar Sanata Sambo ya tab’a ta, dan shi kansa har mamakin yadda ta canja gaba d’aya yake dan yasan Hajiya Lailah da shegiyar jarabar tsiya da naci akan sex amma yanzu kwata-kwata bama tasan ya tab’a ta da farko-farko ya d’auka zuciya tayi dashi shiyasa shima ya shareta bai wani bi ta kanta ba, amma yanzu al’amarinta ya fara bashi mamaki gami da tsoro, amma shi a ransa hakan ba k’aramin dad’i yayi masa ba, dan zai samu damar wolewarsa da matan banzan sa yadda ransa yake so, shi hakan ya fiye masa shima ya huta da shegen macinta da jarabarta, bayan ta zame jikinta ta kallo shi ido cikin ido tana sakar mishi murmushi tace ” Alhaji bacci nake ji ta fad’a tana k’ok’arin kwanciya murmushi yace ” ni kuma bana ji dan so nake ma muyi wasa, da k’arfi gabanta ya fad’a dan bata so ko tafin hannunta namiji ya rik’e ji takeyi kamar wuta saboda tsananin zafi.