
Yana shiga b’angaren su kai tsaye ya wuce bedroom d’insa bai bi ta kan Kausar ba, washe gari tunda safe Kausar ta tashi ta gyara gidan tsaf ta kunna turaren wuta dan Kausar tana da shegiyar tsafta, ta fad’a bathroom tayi wanka ta shirya cikin riga da wando na k’ananan kaya dan kwata-kwata Kausar bata san manyan kaya, a parlor ya iske ta kwance bacci ya fara d’aukar ta, tsayawa yayi cak yana kallanta take yaji wani abu ya tsarga masa tun daga tafin k’afarsa har zuwa kwakwalwar sa.
Tsayawa yayi kallan tsantsar kyau da halittar Ubangiji, a fili ya furta Masha Allah, dan ba k’aramin burge shi tayi ba musamman k’amshin jikinta dake bugun hancinsa, jikin Kausar ne ya bata ana kallanta, a hankali ta bud’e lulu eyes masu girma da shegen kyau ta zuba masa aiko karaf suka had’a ido, ai k’ara birkicewa Fahad yayi, da sauri ta mik’e tsaye tace ” ina gwana tana kakkare jikinta dan babu abinda ba’a gani fuska ya d’auke had’i da b’ata ransa yace ” lafiya, sunana Fahad hope kin san nine mijinki, nasan ko sunane kin sani, murmushi tayi dayasa dimples d’inta lotsawa tace ” eh, suman tsaye Fahad yayi, ya kasa kuma furta ko da kalma d’aya ce, a hankali Kausar ta juya ta nufi bedroom d’inta tana tafiya duk ilahirin jikinta na motsawa yana rawa, Fahad bai san sanda ya zauna ba sai tsintar kansa yayi a zaune take mazantakarsa ta motsa idanun sa sukayi jajir.
Yana cikin wannan halin Hajiya Lailah ta shiga dan kwata-kwata bata iya rintsawa ba saboda tunanin Kausar, yana ganin ta shigo yayi saurin rufe idansa dan baya san yayi magana, kuma yasan matuk’ar ta kanshi a haka zata gane halin dayake ciki, ganin yana bacci yasata shiga bedroom d’in Kausar kai tsaye, tsaye ta iske ta a gaban mudubi dan itama ba k’aramin burge ta Fahad yayi ba, ai kad’an ya rage Hajiya Lailah ta fad’i saboda ganin Kausar haka, take ta had’iyi yawo kut, ta cikin mudubi Kausar ta hango Hajiya Lailah aiko da sauri ta fara kokawar d’aukar hijab, da sauri Hajiya Lailah ta k’arasa inda take tace ” karki kinji dota (daughter) karki sake ki d’auke ni a matsayin suruka ki d’auke a matsayi k’awarki aminiyarki kuma Ummanki duk a yanayin da kike dan kin ganni karki sake guduwa.
“Dan dake da Sheemah duk d’aya na d’auke ku, zo muje muyi breakfast ta fad’a tana rik’o hannun ta ganin Momy janye da hannun Kausar zata fita da ita a haka kuma compos d’in gidan cike yake da ma’aita maza, gashi ya tabbatar da Haidar na gidan ya kuma waye Haidar, da sauri yace ” Momy ina zuwa haka?
Murmushi gami da cewa breakfast mana ta fad’a tana k’ok’arin fita, ganin idan yayi magana Momy zata zargi wani abu yasa shi yin shiru, ” Momy ni ba’a gaiyatata break d’in murmushi tayi had’i da rik’o hannunsa tace ” ni na isa, mik’ewa yayi bayan Kausar dan ya kare ta, haka nan kawai ya tsinci kanshi da kishinta, suna shiga parlor suka iske Sheemah da Haidar zaune akan dinning table, ai suna yin arba da Kausar duk suka mik’e tsaye saboda tsananin rud’ewa Haidar ya nufo su gadan-gadan yace ” Mom ina kika samu mana wannan fine baby d’in? take daga Hajiya Lailah har Fahad suka had’e rai saboda kishi cikin fad’a Hajiya Lailah tace ” matar Fahad ce kuma wallahi bakai ba ita, murmushi yayi yace ” wow big bro gaskiya sa’a zaka huta a gunnan fa, ya fad’a kallan Kausar yana cije gami da lasar leb’ensa, wani irin zafi Fahad da Hajiya Lailah sukaji a zuciyoyin su, mik’a mata hannu Haida yayi yace ” sister in law how are you? da sauri Fahad ya kalli Kausar, Murmushi tayi gami da d’an sirunawa tace ” ina kwana? Ajiyar zuciya Fahad da Hajiya Lailah suka sauke, Sheemah ta k’araso wajen ta rungume Kausar tace ” Masha Allah matar big bro you are highly welcome, ta fad’a tana janta dinning d’in.
Tun da suka fara cin abincin har suka gama idan Sheemah da Haidar na kan Kausar, duk ta takura ta kasa sakewa dan haka tana gamawa ta mik’e tayi musu sallama ta nufi b’angaren ta, da wani irin mayen kallo Haidar da Sheemah suka ji bayanta dashi, Fahad ya lura da kallan da Haidar yayi mata dan haka take yaji zuciyar sa nayi masa zafi da sauri ya mik’e yabi bayanta, a bedroom ya iske ta kwance tana ta juyi dakyar ya iya control kansa sannan yayi mata magana” Kausar daga yau karki sake fita ko nan da k’ofar parlor matuk’ar babu hijab a jikinki, cikin sanyin jiki ta amsa masa, itama abin ya bata tsoro.
Murmushi Sheemah tayi a ranta tace ” nama har gida dama akwai irin wannan matan na tsaya ina bin muna mata ga cikakkun mata, murmushi ta kuma had’i da cewa “nima zan huta a gunan zan wallahi tallahi matuk’ar muna raye a doran k’asa sai na kwanta da yarinyar nan.
Haidar na shiga d’akinsa ya fad’a kan bed had’i da runtse ido yana tuno kyau da dirin Kausar take yaji wani ya tsalga masa, a hankali ya juya daga kwancen yace “irin macen dake so, irin macen dake mafarkin mallaka yau gata har gida ta zo min, gaskiya Kausar ta had’u zanji dad’i da ita dan wallahi kota wanne hali sai nayi amfani da ita (sex)……..
MOMYN ZARAH
[28/01, 06:48] Hassan Atk: GADAR ZARE!!!
(IT’S ABOUT DESTINY,HYPOCRITES, BETRAYALS, LIARS)
~NA~
HAUWA A USMAN
JIDDARH
????KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍????
Facebook: Hauwa A Usman Jiddarh
Gmail: Jiddarh012@gmail.com
Wattpad: HauwaAUsmanjiddarh
GARGAD’I
MATAN AURE KAWAI, BAN YARDA 'YAN MATA KO UNDER AGES, SU KARANTA BA
~DEDICATED TO~
AISHA A BAGUDO
BEST FRIEND FOREVER & EVERZAINAB ABDULWAHAB SHAGUMBA
~(UMMU AMAN)~
41
Cikin rawar baki ta nuna Kausar da hannunta tace ” wannan ce matar Fahad d’in? cikin mamaki Hajiya Lailah tace ” eh ko kin santa ne? murmushin yak’e Hajiya Rabi tayi had’i basarwa tace ” kai masha Allah yarinya mai kyau, ita dai Kausar sai nannok’ewa takeyi tana b’oye jikinta, a hankali Hajiya Rabi ta tako gaban ta cikin murmushi ta rik’o hannunta tace ” nima Momyn Fahad ce ki saki jikinki da ni kinji ko, kai kawai Kausar ta iya gyad’a mata alamar eh.
Da sallama a bakinsa ya shigo ganin Momy da aminiyarta yasa shi rusuwa har k’asa ya gaida su, cikin fara’a Hajiya Rabi ta amsa had’i da cewa ” oh ango kasha k’amshi gashi anyi biki Momynka bata nan ko? Kansa ya shafa yana murmushi batare daya ce komai ba, ganin haka yasa Hajiya Rabi taja hannun Hajiya Lailah suka fita dole badan ranta yaso ba, a hankali ya d’aga kansa ya kalli Kausar dake tsaye tana ta b’oye-b’oyen jiki, d’an murmushi yayi sannan ya mik’e yace ” ki shiga ciki yara zasu shigo da kayan abinci, kamar jira take ta juya ta fara takawa a hankali yayinda duk ilahirin jikinta motsawa yake musamman hips & boom boom d’inta take Fahad yaji wani abu ya tsarga masa a hankali ya lumshe idonsa had’i da furta “ya salam.
Duk wani kayan masarufi na girki an kawo mata part d’inta tun daga kan shinkafa, taliya, macaroni, couscous, indomie, kwai, cahamus, kifi, nama, kaji, kanta, kayan ciki, bushashshan kifi, da kayan vegetables, fruits duk an kawo saboda ya yanke kansa bazata sake shiga part d’in su Momy ba sai dai idan zata shiga gaida iyayensa shima tare zasu je su dawo tare ayi komai akan idansa, bayan an gama shigo da kayan an shirya su tsaf a store ya shiga d’akinta ya iske ta, hamshin dadd’an turaren wutar ya shak’a, a hankali ya mayar da kallansa kanta yace ” ga kayan abinci nan kawo kije ki duba duk abinda babu sai ki rubuta min, har kayan miya da kayan tie an kawo daga yau zaki fara girki a part d’inki, sannan karki kuma shiga part d’in su matsawar bana gida, na kuma gaya miki idan zaki fita ko k’ofar parlor ki saka hijab kinga dai abinda ya faru ganin idanki, a hankali tace ” to in sha Allah zan kiyaye, sanyi yaji har cikin ranshi.