SULTAAN 6

???? *S U L T A A N*Mss Flower????
*FITATTU HUƊU????*
_RESEMBLANCE OR SIMILARITIES OF STORY/LIFESTYLE SHOULD BE CONSIDERED AS TOTAL COINCIDENCE_
KIN YI SUBSCRIPTION KO KINA JIRA A SIYA A KAWO MIKI, TAFIYAR TA DABAN CE, SALON MAI SANYA NISHADI A ZUCIYA NE, KI JI TSORON ALLAH KI BIYA NI HAƘƘINA, BAN YI NIYYAR YIN SA A KYAUTA BA, IN KIN YI DAIDAI KIN SANI!
*06*
Tafiya ce suke a jirgin tamkar wanda ba zasu yada zango a duniya ba, kwana da kwanaki ana abu ɗaya, sai in guzuri ya ƙare ne sai su tsaya a ɗan ƙaramin gari su yi siyayyar abinci su koma.
*ZEENA POV*
A hankali cikin sanɗa ta fito daga ɗakinsu tana leƙe-leƙen tsakar gidan, ganin babu kowa sai ta fice da gudunta ta yi waje, kamar yanda zuciyarta ta ba ta haka ɗinne, jingine ta tadda Nuri jikin bishiyar, da gudunta ta ƙarasa inda yake ya ɗauketa ya ɗaga sama ya shiga juyi da ita suna ƙyalƙyala dariya sannan ya sauketa yana cewa “kusan sati ban ganki ba, har rama na yi”
Ta turo baki tare da cewa “ni ma na yi kewarka Nuri, mu bar nan kafin wani ya ganmu a sa na koma” ta ce tana jan hannunsa. Direct ƴar bukkar da suka tanada don baje kolin soyayyarsu suka nufa. Suna shiga ya janyota ta faɗa kan ƙirjinsa yana aika mata wani irin kallo cike da begenta, ɗan jan hancinsa ta yi tana cewa “Nuri wannan kallon fa”
Ya ja doguwar ajiyar zuciya ya ce “ina ji a jikina ba za su taɓa bani aurenki ba, Ni talaka ne sun saka ran tunda kina da kyau sai dai ki wari mai arziki, kaicon zuciyata da ta faɗa soyayyar wadda ta fi ƙarfinta” hawaye suka sauka a idonsa, da sauri ta ɗora hannunta ta rufe masa baki ta shiga juya kai hawaye na fita a idonta ta ce “kar ka ce haka, zuciyata taka ce Nuri, da daɗi da ba daɗi ba zan taɓa guje maka ba”
Miƙewa ya yi ransa a ɓace ya ce “har yaushe zan dinga bin iyayenki ina roƙonsu aurenki suna wulaƙantani, ki bani haɗin kai mu kusanci juna in kin samu ciki dole su bani ke amma kin ƙi, ji nake kamar yaudarata kike don ba kya tausayina ko kaɗan, Ni ma fa ba dutse ba ne, ina da sha’awa, ina son kasancewa da ke ko ta ƙarfi ne, tsananin sonki ne yake taushe duk wani yunƙurin da gangar jikina ke yi”, da hanzari ta haɗe bakinsu waje guda ta shiga ba shi wani crazy kiss, sosai suka dulmiya a duniyar romance kafin ta janye jikinta ganin yana neman wuce wuri tana maida numfashi, riƙota ya yi ya ce “ki bar ni mu yi Zeena”
“A’a! Na yi wa Amma alƙawari, zan musu magana na kuma nuna musu in ba za su bari mu yi aure ba zan kashe kaina, za su amince, ka yi haƙuri”. Ya ja wani dogon tsaki cike da takaici, sai kuma ya saki wani ɗan murmushi ya ce “shi ke nan!”
Hannu ya miƙa ya ɗauko wata gorar duma ya kafa kai, ya sauke sannan ya miƙa mata ya ce “ki sha”, amsa ta yi ta shiga kwankwaɗa yana ta mata dariya, sai da ta shanye tasss sannan ta ajiye.
Kwanciya ta yi a jikinsa yana mata hira, a hankali ta ji kanta ya fara juyawa, cikin wata iriyar kasala ta ce “Nuri, me ka saka mun a abin sha?”
Cikin yanayin kasala shima ya ce “idan kin samu ciki dole za su bar mu tare”
Girgiza kai ta shiga yi hawaye na zuba a idonta, da ƙyar take iya magana amma ta ce “kar ka aikata” tana jin rashin kuzari a kowani ɓangare na jikinta, gyara mata kwanciya ya yi kan tabarmar kabar sannan ya shiga warware tufar da ta ɗaura. Rintse idonta ta yi tana jin saukar bakinsa saman ƙirjinta, yayin da hannunsa ya shiga wasa a ƙofar sirrinta, tuno alƙawarin da ta yi wa Amma ta yi, haɗe da yadda Amma ke bincike tare da duban wajen a duk lokacin da ta so, tsoro ya kamata, bakinta mai mutu ba hakan ya sa ta kurma wani uban ihu. Da hanzari ya rufe bakinta tare da janyo ƙyalle ya ɗaure bakinta, ya ɗan rufa mata ƙyalle ɗaya a ƙirjinta sannan ya ɗauketa ciɗak ya fita da ita a wajen don akwai tsirarun bukkoki, ka da ta tona masa asiri haƙarsa bai cimma ruwa ba, wajen ruwa ya nufa da ita sannan ya samu wani waje da bishiyu suka yi wa ƙawanya ya shimfiɗa ƴar tabarma ya kwantar da ita sannan ya shiga zare kayan jikinsa, jikinsa sai faman kyarma yake musamman da ya yi tozali da abubuwan ɗaukar hankali da ke jikinta, a hankali ya shiga sarrafata yana tsotse duk wani loko da saƙo na jikinta, hawaye kawai take fitarwa tana girgiza masa kai amma bai saurareta ba ya ɗora sandar girmansa tsakankanin cinyoyinta, ruwan da ke ɗiga daga jikinta na sauka kan mararta garin ya ɗauki wani baƙin duhu, yayin da ruwa ya shiga naɗa igiyoyi yana wani irin zillo, bishiyu suka shiga kaɗawa da mugun ƙarfi, guguwa ta dinga tashi kamar za ta haɗe mutum, samaniya ta dinga wani irin rugugi, tsawa ta shiga sauka, ruwa ya ɓalle da wani irin ƙarfi da muguwar iska. Nuri a tsorace ya ɗagata duk da wutar sha’awar da ke cin sa, jikinsa sai faman makyarkyata yake don tsoro don bai taɓa ji ko ganin irin wannan al’amari ba tsawon rayuwarsa, rana ta koma baƙin dare, yana nan tsaye wata guguwa da ta haɗo ta haɗe da shi ta shiga wulwula shi kafin ta maka sa jikin wani ƙaton icce, take a nan ya faɗi matacce. Zeena da tun ɗigar ruwansa ta sume iska ta figa ta kaita bakin ruwan ta ajiye.
*SULTAAN POV*
Iskar da ke ta kaɗa jirgin nasu ne ya sanya suka fara ƙoƙarin samun wata gaɓar ta ruwa su tsaya, gobe sun ɗora tunda yanayin garin ya yi wani irin baƙi ga ruwan da ke ta ƙoƙarin haɗiye su, da ƙyar suka kai wata gaɓar suka tsaya sannan kowa ya firfito, wani ɗan kogo suka samu suka fake sannan suka hura wuta, wani daga cikin matafiyan ya dirke musu wani tulu mai ɗan girma na madarar gero ya ce kowa ya sha, Sultaan da ke faman jin wani irin raɗaɗi a zuciyarsa ya kamfato tare da shanyewa, ya sha mai mugun yawa don har ya ji yanayinsa ya fara canzawa alamar ya bugu sannan ya daina, a hankali ya miƙe tare da fita dan yin fitsari, sai da ya yi nesa da kogon sannan ya yi, ya nufi ruwan don yin tsarki, wani irin shauƙi ya ji na saukar masa damuwarsa duk ta gushe, ga wata iriyar fitinanniyar sha’awa da ke saukar masa dalilin sanyin da garin ya yi, don rugugi da tsawar duk sun lafa, sai wani irin yayyafi a hankali da sanyi mai ratsa jiki ake yi. Kamar wasa yana juyowa idanunsa suka sauka kan wata kyakkyawar farar halitta da ke kwance saman tabarma babu komai jikinta sai wani koren ƙyalle da ya rufe gabanta, wani irin haske ne da ita kamar wata, cikin tangaɗi ya ƙarasa inda take, idanunsa suka sauka kan boobs ɗinta da ke ɗauke da jajayen nipples sun turo, wani irin sheƙi da walwali fatar jikinta ke yi kamar madara, sai mamular jajayen leɓenta take tana sakin murmushi alamun baccin da take yana mata daɗi, cikin fitar hayyaci jikinsa ya ɗauki rawa a karo na farko a rayuwarsa kan mace, a hankali ya rage tsayinsa ya shiga shafa fatarta mai mugun laushi da santsi, cikin maye ya fidda sandar girmansa ya afka jikinta, wani irin ƙara ta saki jikinta ya ɗauki kyarma, ta riƙe kwalar rigarsa da mugun ƙarfi wanda hakan ya yi sanadiyyar ficewar sarƙar da ke wuyansa, ta ɗan buɗe ido ta yi masa kallo ɗaya sannan ta maida ta rufe ta riƙe sarƙar da ta fizgo daga wuyansa gam, tana jin azabar da ta ke ratsata. Sultaan ya jima yana bajakolinsa sannan ya miƙe ya maida wandonsa, kallonta yake ko da ya miƙe amma sam ya kasa gane kamannin fuskarta don wani hadari-hadari idanunsa ke nuna mai, cikin tangaɗi ya kama hanyar bakin ruwa, bai ko ƙarasa ba ya zube a ƙasa…