FITAR RANA 6

No. 6
Budan baki yy Zai ƙarayin magana mahaifyarsa tayi saurin tsareshi ta hanyar yin magana wa bilti a hanzarce.”tace Bilti ki kula da ita sosai, bilti tace toh. Hannunshi taja ta juyashi ixuwa hanyar waje tana mece mishi “lets go outside”,bai mata musu ba yafara binta ixuwa hanyar waje tana biye dashi a baya baya ta sako sa agaba kamar dan ƙaramin yaronta.
Basu tsaya akoina ba sai cikin babban falon su da bakajin ƙarar komi saina Ac wajen ya dau sanyi yay wani axaban dadi waje ta nema a kan babban kujera snn tazauna ta naɗe hannayenta biyu akan kirjinta tana kallonsa calmy ayayin da shima ya matso kusa da ita ya zuba akasa kamar wani munafuki ya rusuna kai daf da wajen data zauna ya nitsu, fuskan sa da dan yanayin damuwa da kuma shgawaba cikin sanyayayyr sauti yace..”Whats wrong Iyami?..naga kinata fushi fushi..numfashi taja snn tabishi da kallo a sigar fada da harara. Snn ta kira sunansa tace,.”taheer”
Kallanta yayi adan shashance ..tace
“waime haka zakake ta ihu akan yarinya ƙarama?juyowa yy zai kalleta yaga ta wani hade rai ta dage tana masa masifar” “‘U are being too hard on d girl for cryng out loud..i mean… yaushe ma taxo gidan nan da zakana tsorata ta haka…tej lpyarka kuwa?
Wani Rau yy da idanunshi snn ya juyo mata da fuskarshi daya shagwabe shi da kyau
Shidai Inyana gaban mahaifyarsa musmmn ma intanai masa fada ko tayi fushi dashi,to shikuma alkcin ne zaka ga sangarta da kuma shagwabansa dan sam baiya daukar kansa babban yaro agabanta.
Sosai yake narke mata “yace..mammy she cries alot,tunda tazo godan nan kuka takeyi duk tabi ta ishi mutane,toh shikenan baza a ce mata tayi ma mutane shiru ba!!
Tana kan kallonshi tace..”thats not an excuse for u to scare her.
Kaifa Tsorata ta kakeyi.
Xaune ya mike ya harde hannun sa a malalace tare da murtuke fuskansa yy shiru baice mata komi ba,kau da kanta tayi can dai tadan sassauto da muryanta kasa ƙasa danta lallabeshi, cikin jan numfashi tafara magana in normal tone yadda take tsammanin zai fahimce ta..
Tace,”my Son inka cigaba da mata haka she wont eva accepts us as her new family,nd remember ure on a marriage allience with her,kaifa mijinta ne?ynzu haka mu ahaline.the girl she is now one of us.nan gaba ma kai kadanka zakana kulawa da ita ba tare da saka idanunmu ba.
..u have to be careful how u go abt it now!kasan yarinyace, she might even run away in aka matsa mata..kaga kuma anono bazata taɓa yafe mana ba in hakan ya faru.
Shiru yy yana jinta bai amsa ba tacigaba,
“The doc also told me she is asthmatic kasan da haka?da kyar ya gyada kansa nan ta shiga gaya masa duk abunda likita yace mata snn ta karashe da lallabarsa tana cewa saifa munbita a hankli zamu saba da ita sosai.
Anono ta fadamin yarinyar batada matsala
Tanada ladabi da biyayya
Just Give her a chance.
wani shiru yay kamar badashi takeyi ba,nzarin wani abu kawai yake tukawa aranshi,sai can daya kammala naxarce naxrcensa snn ya daga kafadunshi sama ya juyo ya kalleta gameda sauƙe ajyar zcya, yace”mamy naji, Its okay..amma…
“saikuma yy shiruuuu yana kallan cikin idanunta baice komi ba.
zaiyi magana ne kamar bazaiyi ba bakinsa me kawai yake motsi,she didnt understand his glances at all,kawai dai ido ta zubamai,Aransa he wanted suggesting dat asaka wasime a makaranta but abun na masa nauyi abakinsa kawai saiya fasa maganan mai gaba daya daga nan baikuma cewa uffan ba ya tashi zai bar wajen
Da sauri mahaifyarshi dake karantarsa Tace,
“Hey!!…juyowa yay a miskilance dan karta fahimci yanayinsa ya xuba hannayen sa dika acikin aljihun wandonsa yana mai seta maikon dake ciki ruwan idanunsa akanta acikin wata siga mafi birgewa,kasa cewa komi tay ta zuba masa nata narkakun idanun masu sanyi tana karantar yanayinshin sosai kuwa,
he dont seems soo bothered but tasan biyayya kawai taheer yake musu akan aurensa da wasime amma bawai abu bane wanda yake so acikin ranshi,wannan yakasnce halayyrsa ne tun yana dan ƙaramin yaro,he has special attachement with his parent,musamman ma matarsa. shi koda sama da kasa zata hadu iyayensa sune kawai agabansa kuma yana matukar darajasu.
tsintar kanshi kawai yy yana sauke wata sihirtaccen ajiyar xucya seeing her lost in his tots,yasan tabbas tunaninshi kawai takeyi aranta he was like when is she eva gonna stop..
ahnkli ta sauƙe ajiyan zcya “son pls Try nd understand her nd get along with her okay?!!..
cikin muryan lallami sosai ta rokeshi tana mai karya wuyartan fisknta da yanayin tausayawa irinna uwa mai tsananin ƙaunar danta,yarfa hannun sa yy “mamy Get along with her kuma?..ya bata rai dagangan ya bata baya..”no mumy i can’t karna miki ƙarya
…nd ure not going to force me on her are you?..tsaye ta miƙe tanamai dafa kafadunshi soflty,a hankli cikin tausashiyar murya tace”no son, NEVER!!janye jikinshi yy
Yana kallonta with his unserious face yanayi yana murmushi
“toh ki san yanda zakiyi ta dena damuna da wann tsinannen kukan mana iye mamy, im finding it hard to tolerate that im serious,kinsan nide bazan lallasheta ba.
Dariya ta fashe dashi snn ta kwanto kadan ajikinshi tace”..how is dat going to be psble self
Sallama akayi suna tsaka da tattauna hakan, mahaifinsa alhaj qasimu ne ya shigo da ledar kamfanin kuza a hannunsa,suna haɗe idanu da mahaifinsan yay sauri ya dauƙe nasa idanun snn ya haura sama cikin sauri dan baison wani dogon magana dashi yanzu
…Alhj elqaseem ya karaso cikin falon
Da mamaki ayanayinsa yanabin inda yabin da ido
Yace”Oyiza whats going on?Meyene ya faru?
tun kafin ta amsa yace,ai Dama can saida nafada miki yaron nan bason auren nan yake ba kikace sam yanaso tunda ya amsa da bakinsa zaiyi..
Kiduba kigani Gudu na fa yakeyi
..hannun mijinta ta riƙo tana murmushi mai taushi da fadi
Tace” ohhhhh Allah na..Darling kaikuma abinda ke cikin xucyarka kenan?auren taher fa umarnin mahaifiyarka ce, karinka fadin alheri akai mana..
zaibudi baki ta tsaresa cikin hanzari tana smilling tace toh ba hakan bane wani musu daban fa mukeyi.Yace “Toh naji amma meyafaru nagansa kmr yana fushi?waya bata masa rai?!!Hannunshin data riƙe ta saki tanamai dafe kanta agajiye “wai shifa kuka ne kawai baiyaso,kuma ita bazata dena ba..duk munyi iya bakin kkrinmu..yanzu gashi duk ya firgitata da tsawa yanxu hakama saida bilti takaita asibiti daga can muke
Ya subhanallah,”…yaa mata wani abu ko?Alhj ya tambya cikin son ya sani fuskansa a dame.
Kai tsaye tace eh tsawa ya daka mata yarinyar ta suma.But doc told me its bcos she is asthmatic tanada matsalar fitar numfashi,Wai tsawar da ya daka mata ne yasa numfashinta ya dauƙe
Yanzu haka cemishi nakeyi kawai ya sassauta mata sannn ya kula kar yarinyar ta kasa zama damu bayan ita amanace agare mu kuma surkuwarmu ce fa
Dan dariya tayi
Alhjn shima yana dariya yace Yes of couse!! ure right amma yaji ki da kyau ko?
Ajiyar zcy ta sauƙe “Eh to amma….yace kawai kyale maganan ni zanji dashi muje kawai inga yanayin jikin yarinyar…
daga nan suka
Dunguma. sama sukayi suka samu har bilti ta rarrasheta ta samu ta zauna ƙusa da ita a rakube tayi shiru sai hawayen dake sauƙa akan kuncinta ahankli suna zubowa
Tanajin motsin ɓude kofar ta tashi tsaye da dan banzan sauri tay baya zata gudu Ta boye abayan bilti,a nitse bilti ta riƙo ta ta zaunar da ita agefenta,tana cewa dawonan ina kuma zakije…
sallama su alhj sukayi yanata kallon yadda ta zauna a takure kanta na jikin bilti,duk tsorone fall cike acikin zcyrta,zama matarsa tayi kusa da ita daf tana mata murmushi mai sanyi,kanta ta shafa ahankli “mama na karkiji tsoronmu kinji?My little Ozoza,shafa kyakkwan fuskarta tayi..with sincere adoration tace ‘ure a beautiful girl did u knw dat?darling kaganta fa..chokolate goddess
..kyawawa aibasa kuka ,toh me kike so inje a siyo miki..zaki sha alawa mai dadin tsiyan nan ko?wani sabuwar kuka mai sanyi wasimé ta sakar mata tare da girgiza kanta sideways cikin sanyin yanayi da alaman batason komi