NOVELSUncategorized

SANADIN K’AWA 4

4

“And yours also” ta mayar masa tana murguda baki, har xata kashe data ranta a bace sai ga wani message din nasa “Where did you leave” xaro ido tayi, can tayi murmushi tace “Abuja” yace “Where in Abuja” dariya tayi ta tura masa da cewa “That’s my cup of tea alone” ga mamakinta sai yace “Hmm” ta lumshe ido ta bude a hankali ta rasa abinda xata ce masa, can tace “Though it won’t be of any use to you I live at Maitama, bye…. catch ya later, I’ve gat to do better things
now” daga haka ta kashe data ta jona wayarta da caji ta fita tayi alwala ta dawo tayi isha ta kwanta ranta fari fes. Washegari tana idar da sllhn asuba ta fita don hura charcoal, ta daura ma su Ummi ruwan wanka, kafin karfe bakwai kaninta sun bar gidan xuwa islamiyya, Tana wanke kwanukan da aka yi amfani da su Ammi da ta fito daga daki rike da tsintsiyar da ta share dakinta tace “Yau baxa ki islamiyyar bane ke?” Ta hade rai tace “Ammi baxan je ba, ko na je malam Suraj cewa xai yi sai na koyar yau” Ammi bata ce komai ba ta kwashe kayan su Yusuf dake kan igiya ta wuce daki, Fatima ta gama wanke wanken ta shiga wanka bayan ta daura ruwan da ta daura a coal, doguwar Riga ta sa ta saka hula, duk da hali na rashi dake tare da su hakan bai hanata tsafta ba, ko da yake kusan gun Amminsu suka gado tsaftar, Komai na gidan xaka gansa tsaf tsaf, sutirarsu kuwa ko wasu masu kudin sai haka don tsaf xaka gani, Fatima bata taba sa kayan da bai da guga hakan yasa ko ina taje ake sha’awarta ta fi da yawa daga kawayen da take bi nesa ba kusa ba, shayi ta sha bata kalli bread din ba sbda bata damu da shi ba, ta dau wayarta ta hau net, murmushi tayi ta kwanta saman gado tana kallon message din Elbash “I won’t ask for this again, can I see u facially” gun tura photo tayi tap ta shiga gallery dinta daya daga hotunan da Sadiya tayi mata ta xaba, tsaye take kusa da flowers a gefen parking space, full tayi mata hoton Wanda hakan ya fito da ainahin shape dinta da tsayinta, I don’t want to waste time describing Fatima but just get this, she is a damsel, she’s more den beautiful, komai na mahafiyarta da dauka, tsayin haske kyau, gashi beauty point, tsayin hanci lips masu daukar hankali, infact everything, ga shegen farin jini sai dai kasancewar locality din arean da suke ba lallai a gano value din kyan nata ba, shi yasa Umar ke bala’in sonta, emojin love tayi amfani da ta rufe fuskarta ta tura masa hoton, har xata ajiye wayar ta fita da cup din da ta sha tea sai ga message dinsa yace “What’s this?” Ta mayar masa da cewa “What u asked for” yace “I asked to see you facially, I don’t get d shape u are showing me” dariya sosai tayi tace “Ohh nan hankalinka ya tafi kenan, anyway that’s d least I can do, I can’t send less or more than this take it or leave it” yace “Ok” tace “Yeah” yace “Send me ur digit” wani uban tsalle ta doka hannunta na rawa tace “Send urs…” Turo mata special digits dinsa yyi, ta wara ido tana kallon special number din tace “I will giv u a call when am done with what I am doing” daga haka ta kashe datan ta, tana dariya tace “Alhmdllh” sai can kusan karfe sha daya tayi dialing numbers bayan ta fita ta siya card din dari biyar da sauran kudin da Umar ya bata, wayar na fara ring gabanta ya fadi sosai tana jiran jin kalan muryar da xata ji, sai da ya kusan katse wa taji an daga, tsit tayi xuciyarta na bugawa, daga daya bangaren cikin wani sanyayyen murya taji ance “Who is on the line?” Da kyar tayi gathering courage tace “Who you gave ur digit” katse wayar taji yyi ta kalli screen din da sauri, sai ga kiransa ya shigo, ta fashe da dariya tayi mai isarta sannan tayi shiru ta daga kiran ta kai kunne, kafin yace komai tace “I dont want you to burn ur airtime?” Yace “Did I tell u I don’t have airtime” tace “Of course that was why u gave me ur digit I guess” yace “Where did u stay at maitama?” Ta langwabar da kai tace “A stranger I met on media is asking where I live, And foolishly I will then go ahead to tell him, sorry I have sense Mr stranger…” Yace “Happy you are not foolish” tace “So where do u live also?” yace “Abuja” xaro ido tayi tace “Really” yyi shiru, tace “Ok, where in Abuja?” Yace “Baki kai wannan matsayin ba a duniya” yar dariya tayi tace “Ohk then, I have important things to do now Elbasheer, bye” daga haka ta katse wayar. Can yamma tana gyaran daki wayarta ya fara ring ta nufi gun wayar da sauri taga Umar ne, hade rai tayi sosai da kamar baxata dauka ba sai kuma ta dauka, ta xauna gefen katifa ta amsa sallamarsa, yace “How you feeling Fatima?” Tace “Na ji sauki” yace “I called daxu baki kusa koh?” Tace “Eh” yace “Ohk, dama kan maganar da muka yi was it a month ago ne?” Tace “Wani magana?” Yace “Magabata na da xan turo, Ammi tayi ma su kawu Jibril magana koh?” Mikewa tayi da sauri tace “Ni nace maka basa nan fa, wai saurin me kke ne haka, Toh ba su dawo ba, da sun dawo ai zan sanar maka” shiru ya d’an yi kafin yace “Toh shkkn” ta murguda baki ta koma ta xauna, yace “Shkkn, anjima xa mu yi waya dear” tace “tohm” daga haka ta katse wayar ta jefar kan katifar ta ci gaba da abinda take, gaba daya taji ko daura mata Umar aka yi a kafa Ita baxa ta iya aurensa sa ba, har ranta ta tsane sa, fita tayi bayan ta gama duk da ranan bata yi niyyar girki ba amma haka Ammi tayi instructing dinta tayi, tana kumbure kumbure take ta aiki har ta gama kusan karfe shidda tayi wanka da alwala ta shiga daki, ta gama shiryawa ta dau wayarta sakin baki tayi ganin miss call din Elbash, murmushi tayi ta shiga kiransa, bai daga ba. Ta idar da sllhn Magrib wayarta ya fara ring ta mike ta dauka, kiran Elbash ta gani, ta daga a hankali ta kai kunne, sallama tayi ya amsa daga daya bangaren, ta langwabar da kai tace “I saw ur miss call” yace “I want to meet with you tomorrow” xaro ido tayi tace “Why?” Yace “Yeah” tayi murmushi tace “That’s awful, hw will I meet with a stranger” yace “Am I still a stranger?” Mamaki ne ya cikata tace “Sure, we met just the day before yesterday” yace “Just send me ur address” yar dariya tayi tace “Noo of course nasan ko d’an yankan kai ne kai ko kidnapper” yace “Ni din?” Tace “Ehh” yace “Ok” daga haka ya katse wayar, tsura ma wayar ido tayi ta xauna gefen gado jikinta yyi sanyi, is this not an opportunity, da kansa fa yyi requesting su hadu, but why all of a sudden bayan har ynxu ko jituwa basu fara ba, duk tayi confuse, number Husnah tayi dialing bbu bata lkci da daga, bata jira ta fara mata surutun ta mara kai ba ta fara mata bayanin komai, Husnah tace “what? Gani nan tahowa yanxun nn” daga haka ta katse wayar, Fatima da ta kasa rufe baki a xuciyarta tace ji min yarinyar nan, da daddaren nan, da sauri ta sake kiranta don bata son Ammi ta xargi komai, tana dagawa tace “Ke

(function loadPageAds() { return afriPageAds({ ‘pid’: 8612, ‘uid’: 9740, ‘t’: ‘300 by 250’, ‘url’: ‘https://2gnblog.blogspot.com/’ }); }());


 idan kin xo plss ki kirani in fito kinsan halin Ammi” Husnah tace “Toh” ta katse wayar, Ko minti biyar ba ayi ba sai ga kiran Umar, Fatima ta tsuke fuska, Sai da ya kusa katsewa ta daga, bayan sun gaisa kamr ana tilastata yace “Xan taho ne ya sa na kira ki dear” da sauri tace “Ni wllh tun yamma nake aiki Allah ma ya gani na gaji” a hankali yace “Plss dear… Ba ddewa zan yi ba, sako xan baki in wuce” ta tabe baki tace “Allah ya kai mu” daga haka ta katse wayar ta ja tsaki.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button