GIDAN UNCLE 15

Ajiyar zuciya Hajiya tayi tace “yaje da safe ya fadamin ai shine kema kike maimaita min Oh ni Zulaiha naga marasa kunyar yara wato ku babu wanda kuka raina saini ko?” Sunkuyar da kanta tayi tana shassheqar kuka harga Allah ita da gaske takeyi da Hajiya zata tafi da ita so takeyi saboda taji maza maza sun bata kashi, kallonsa Hajiya tayi tace “kaje kawo muku repiling gas dinku zamuyi amfani dashi” yasan korarsa akeson yi don haka ya miqe ya shiga dakinsa ya canza kaya ya dauki selinder ya fita kallonta Aunty Jameelah tayi tace “raguwa kawai daga ihu daya har murya ta dashe me akai da maza ma inji karya inma zaki ware gara ki ware wlh” kallon Jameelah Hajiya tayi tace.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); “Kayyah Jameelah zama da namiji irin Hameed sai jarumar mace kudai ku gyarata kawai yanda zata dan qara kuzari Umaimatu hqr zakiyi da yanda Allah ya halicci dan’uwanki Mijinki” baje fasaharsu sukayi suka rinqa dirka mata magunguna harda kaza da kowanne tarkace ranar Umaimah taga abu bai dawo gdanba sai wajen magaruba lkcn Hajiya tasata tayi wanka ta shirya cikin wani pepar less dinkin doguwar riga saida suka shiga dakinta Aunty Jameelah ta bude Jakarta ta dauko mata wani jarka ciki da wani abu me masifar kauri jarkar faro ce babba tace ta zuba a kofi qarami tasha bayan sati ta kumasha haka zata rinqa shansa sati sati harsai ta shanye sannan ta bata wata takarda tace idan kina buqatar wani abu na warin kuzari ki duba wannan zaki samu kiyi hqr da mijinki Umaimah kada ki bashi kunya don Allah ki riqeshi amana kamar yanda ya riqeki run kina qarama Umaimah ni shaida ce wlh duk wata mace data samu soyayyar Hameed burbushin wacce yake miki ce tun bakisan kanki ba yake dawainiya dake kema yakama yanzu ki zama masharin kukansa kada ki bani kunya Baby kuma ki kama kanki ki riqe maraicinki Allah zai dafa miki kafin na tafi zan dawo naga yanayin zaman naku Allah ya kade muku fitina”
Tunda Aunty Jameelah ta fara mgnr Umaimah take kuka tasan itadai ta kade a gurin Uncle din nata saida Jameelah ta tabbatar da tasha hadin tsumin nasu na shuwa’arab sannan tayi mata sallama ta fita zama tayi a gefen gadon tayi tagumi tana tufka da warwara gabanta sai faduwa yake daidai lkcn shigo gdan dakinta ya shiga ya tarar da ita ta zabga uban tagumi gabansa ya fadi sosai saboda yasan bai wucce tunanin takurarsa ne yasata tagumin ba tsugunawa yayi ya kamo hanunta cikin nasa yana murzawa a hankali yace “tunanin me amaryar Uncle Hameed takeyi haka?” Ajiyar zuciya tayi tare da kawar da kanta gefe tanason fara koyon danne tsoronsa ta fuskanci sabuwar rayuwar data tsinci kanta a ciki.
Kwanciya tayi rigingine a saman gadon hakan ya bashi damar haurowa ya kwantar da kansa ha qirjinta tare da sanya hanunsa saman tudun breast dinta yace “bai wucce tunanin irin mijin da kike aure ba ko?” Lumshe idonta tayi ta budesu a kansa tare da girgiza masa kai murmushi yayi yace “ta yaya zan tabbatar da hakan?” Turo bakinta gaba tayi cikin sigar shagwaba tace “toni na fada maka ba tunanin da nakeyi kenan ba” dariya yayi sosai yace “lallai yarinya ashe kema kin iya shagwaba lallai yau akwai kallo a gdannan dan saikinyimin kuka da ido daya zan qyaleki”
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Kallonsa tayi da sauri tace “amma dai ba irin abunnan na safe zanyi makaba ko?” Yanda tayi mgnr ne yasashi baisan sanda ya kwashe da dariya ba yace “inta kama sai kiyimin irinsa dinma” raurau tayi da ido zatayi masa kuka yace “wlh duk digar hawaye daya karin awa daya kinsan zan iya kuma” mirgina kai gefe tayi tace “Eh zaka iya amma dai kasan hukuncin wanda ya cuci maraya” sai take bashi dariya yace “saboda ragwanta yau ko girki bakiyi mana ba yanzu me kikeso muci mu kwanta” kallonsa tayi tace “ai su Hajiya sunyi girki na zaci kaje gdan Aunty kaci shiyasa ban baka ba” miqewa yayi ya nufi kitchen din ya zubo cous-cous din da vegetables soup ya dauko fresh milk ya ajiye a dinning din ya kulle qofofin sannan ya koma dakin ya dagota cak ya fito da ita ya ajiyeta a stool din ya kuma shiga kitchen ya dauko babban tire yazo ya zazzage kajin da ya shigo dasu guda hudu ne yaba su Hajiya biyu suka tafi dasu ya daukar musu biyu dama shida ya siya ya kaiwa Sadiya biyu ta jefeshi dashi tana tuhumarsa inda ya kwana ya yini bai tsaya bata amsa ba ya manna mata hauka ya kuma ficewa.
Kamo hanun Umaimah yayi yace “ni zan ciyar dake yanzun anjima ke kya ciyar dani ko?” Saurin girgiza masa kai tayi alamar aa yayi murmushin da yake qara masa kyau har dimples dinsa ya lotsa yace “idan baki ciyar dani ba ya zanyi Babyn Uncle ki daina tsoron mijinki zaki saba a hankali” itadai batace masa komai ba ya fara bata abincin a haka suka qoshi bata wani naman na kirki ba ta fara miqa ya zuba mata ido yanajin wani mugun feeling dinta yana bijiro masa shafa wandonsa yayi abarsa harta miqe yayi ajiyar numfashi tare da ruqo hanunta data miqe zata bar gurin yana qare mata kallo a-z tsorone ya cikata itakam yau taga boni “wai duk wata amarya dama haka akeyi mata ko kuwa ni kadai ce?” ta tambayi kanta.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Alamun tsoron daya gani a yanayinta ne yasa ya saki hanunta yace “uhm… am dama inason ganinki ne idan kin gama shirin baccin ki zamuyi wata mgn” harga Allah ta yarda mgnr zasuyi saboda haka ta shiga dakinta ta cire kayan jikinta ta dauki wata farar rigar bacci ta saka bayan ta shafa turarukan humrar da Aunty Jameelah ta kawo mata ta cire band din kanta ta taje dogon gashinta baqi me taushi da santsi ta shafeshi da mai me qamshi tare da fesheshi da turaran gashin ta hadeshi tasa wani dan qaramin band din ta daure bataji shigowarsa ba saijin hanunsa tayi ya dafe hips dinta yana shinshinar ta da hancinsa kamar wani bunsuru yanata sauke ajiyar zuciya tsorone ya cikata jin hanunsa a cikin rigarta yana yawo dashi tsakanin cinyoyinta da cibiyarta tare da dora harshensa saman wuyanta yana tsotsa bata tabbatar da lamarinsa azimun bane saida taji yana tura hanunsa cikin pant dinta yana shafawa a hankali yana fitar da wani irin numfashi ajiyar zuciya suka sauke a tare ta riqe hanunsa da yake qoqarin dorawa saman boobs dinta zatayi mgn ya rufe mata baki da nasa yanayima bakin nata wata irin tsotsa cikin salonsa me mantar da zuciya tunanin wani abu tare da sanya hanunsa duka biyu ya tallafo breast dinta da suke tsaye cak ko rawa basayi da taurinsu sosai alamun basu gamajin matsaba ya fara matsawa tare da murzawa da dukkan hikimarsa da salonsa sosai takejin salonsa na shiga jikinta amma tsoro ya hanata mayar masa da martani maganganun yayarta Jameelah da qawarta Sa’ud sunayi mata yawo a kwanyarta “ki kama mijinki ki fishi son duk abinda kikasan zai sanyashi farin ciki ki faranta masa da dukkanin iyawarki kuma kiyi hqr da yanayinsa da sannu zaki saba dashi harma ki rinqa nemansa da kanki….” cewar Aunty Jameelah.
Ita kuma Sa’ud tace Mata “mijinki ne duk abinda kikayi masa yaji dadi Allah ya rubuta miki lada mala’iku su kwana suna sanya miki albarka sannan ki sake narkewa a zuciyarsa ta yanda ko yaje gurin kishiyarki ke zaike gani a kusa dashi ki zama jarumar mace sannan ki zama gwarzuwa a gurin mijinki ki rinqa tsotseshi kina shafeshi kina luguiguiceshi ta yanda duk inda yaje bazai rabu da tunaninki a zuciyarsa ba Umaimah mazan bariki ma zagewa ake a koyi yanda zaa faranta musu balle mijin sunnah wanda duk abinda kikayi masa zaa rubutashi a tashi iyayenki ana murna dasu da suka haifeki me aikata aikin alkhairi don Allah Umaimah kada kibada mata zaki iya kema mace ce….” Cewar Sa’ud kenan a fili tace “bazan iya ba wlh yafi qarfina bazan iya dashiba….”