GIDAN UNCLE 17
*PAGE SEVENTEEN*
Cafko hanun Umaimah yayi da sauri yayi baya da ita sukar da Sadiya takai mata da wuqar tabi iska ya miqe a
zafafe yayi kan Sadiyan tanaja da baya tana cewa “kada ka tabani Hameed zan kasheka na kashe banza wlh na tsaneka Hameed na tsaneka dama dalilin da yasa kadaina kwana a gda kenan zaman dadiro kazo kukeyi da wannan yar iskar yariny….” bata rufe bakinta ba ya sauke mata wata muhangurba a bakinta nandanan jini ya balle mata a bakin ya figi hanunta ya watsata waje yace “badan Ina duba arzikin abu daya ba da tuni kin dade a gdanku” juyawa yayi ya koma ya datse qofar ya murda mata key, tana durqushe a inda ya barta tanata rawar jiki ya sanya hanunsa ya dagota tayi saurin fadawa jikinsa ta qanqameshi ta saki kuka tace “zata gasheni Uncle don Allah kaje ka fitar da ita daga gdannan nikam na shiga ukuna”
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Janta yayi ya shigar da ita dakinsa ya kullo qofar ya zaunar da ita a gefen gadon ya dauki wayarsa ya kira security din gdan yace su fitar da Sadiya daga gdan haka kuwa akayi zuwa sukayi suka sata a gaba Saida ta shiga motarta ta fita daga gdan sannan suka qyaleta wani cikinsu har yana barazanar fasa Mata kai da bindigarsa, jin shiru bugun qofar yayi sauqine yasashi kwanciya ya janyota jikinsa yana bubbuga bayanta alamun rarrashi yace “kiyi hqr Babyn Uncle babu me tabamin ke indai ina numfashi a duniyar nan” da wannan kalaman ya rinqa lallabata ta ware ta saki jikinta suka fara tsotse tsotsensu da lashe lashensu duk da tsoron dake zuciyarta batayi masa musu ba saboda ta tsorata da lamarinsa karo biyu kenan da take jamasa ciwonsa yana tashi bazataso tayi na uku ba tsotsar breast dinta yakeyi kamar wanda yake zuqo ruwa itama zagewa tayi ta cire tsoron ta rinqa biye masa yafi awa daya yana romancing nata kafin ya cire komai na jikinsa itama ya cire mata suka lula duniyar sama abinda yake bata tsoro dashi idan yana sex da dukkannin qarfinsa yake cinta saida ya samu gamsuwa sosai sannan ya qyaleta sukayi baccinsu sai biyu suka tashi sukayi wanka suka shirya suka shiga kitchen tare suna tsaka da girkin sukaji ana taba bell din gdan shine ya fito a tunaninsa Sadiya ce amma sai yaga Sa’ud ce.
Murmushi yayi mata suka gaisa tace “kawai sai lbr naji a gurin Yaya Yusuf wai kun tare a gdanku abun babu gayyata Uncle” dariya yayi yace “sunnah muka raya dagani sai matata muka taho muka tare a gdanmu” yana fadin haka ya koma kitchen din ya rungumota ta baya yace “kinada baquwa a parlour” dafe qirji tayi da sauri tace “ni kuma? Wace Uncle?” Yarfe hanu yayi yace “nima ban saniba idan kinje kya gani” raurau tayi da ido zatayi kuka yayi saurin rungume ta tare da dagata cak ya nufi parlourn da ita Sa’ud dake zaune ta zuba musu ido dacewa da burgewarsu abar sha’awa ga kowa direta yayi kusa da Sa’ud din yace “gatanan idan kuma itama tsoronta kikeji saa sanya security su fitar da ita itana” murmushi tayi tare da bashi wani kyakkyawan kiss a lips dinsa ya fuzgo numfashi daqyar ya sunkuya qasanta ya dora hanunsa a saman breast dinta ya matsa a hankali cikin muryar rada yace“inason wannan kayan dadin Babyn Uncle bana gajiya da shansu da tsotsarsu zaki rinqa bani kullum?”
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Yayi mgnr da sigar tambaya murmushi tayi ta zamo daga kujerar tasa hanunta ta belle bottle din rigarta ta fito da nononta daya ta dauki hanunsa ta dora akai tare da sanya masa dayan a bakinsa ya kuwa kama ya fara sha yana shafa dayan da sauri Sa’ud tayi baya jikinta na rawa tace “na boni ni Masa’udah yau na kawo kaina” da sauri ya saketa yana shafa kansa ya miqe da sauri ya shige dakinsa.
A kunyace Umaimah ta juya ta kalli Sa’ud tace “wlh na manta dake kiyi hqr” ajiyar zuciya tayi tace “wayyohh Umaimah kin riqa wlh wannan qauna haka ai saku sani wanka nikam yau naga abinda ya girmi kakata” sauraron Sa’ud din take amma hankalinta nakan mijinta tsoron halin dazai iya shiga takeyi saboda tasan ba wuya bane a wajensa kamar yasan tunaninsa takeyi saiga saqonsa ya shigo.
_“kin tayarmin da hankali kin qyaleni Baby cikina har ya fara ciwo…..”_
Gabanta ne ya fadi da sauri ta miqe idonta ya cicciko da qwallah tace “Sa’ud don Allah yimin hqr ina zuwa yana kirana” bata jira abinda zatace ba ta nufi dakinsa da sauri ta bude qofar ta shiga yana tsaye a tsakiyar dakin yanata safa da marwa yanajin shigowarta ya nufeta da sauri tare da zare wandon jikinsa ya dora hanunta saman jarumarsa tare da sanya kansa a kafadarta yace.
“Just ones Babyn Uncle kadan zanyi na fita nabar muku gdan kinji” yana fadin haka ya dagata ya azata bisa gadon ya fara cire mata kayan jikinta gabanta ba qaraminn faduwa yakeba amma bata isa ta nuna ba yanzu sai azo ana neman likita.
Bai wani bata lkc wajan wasan ba ya budata yasa bakinsa yana karkada harshensa a cikin gabanta Saida yaga gindinta ya cika da ruwa sannan ya soma tura mata jarumarsa ya saki wani nishin dadi yaci gaba da zaneta da bulaliyarsa saiya bude baki zaiyi ihu saiya tuna da Sa’ud a parlourn amma duk yanda yakeson daurewar da zaiyi release saida yayi ihun tayi saurin rufe masa baki ya kwanto a jikinta yana ajiyar zuciya tare dasa mata albarka wanka ya shiga itama ta bisa sukayi suka fito wata doguwar rigar ta tasa tadan gyara fuskarta ta juya zata fita ya ruqo hanunta yace b“ki kawomin abinci yunwa nakeji” fita tayi ta dubi Sa’ud tayi kwance ta juya bayanta kamar me bacci kitchen din ta shiga ta hado masa abincin ta fito ta koma dakin takai masa ta miqe zata sake fita yace “baki gamaba sai kin ciyar dani tukunna batason musu dashi saboda haka ta zauna ta hada masa sannan ta miqe ta gudu parlourn ta hado musu abinci suma ta ajiye a dinning ta matsa kusada Sa’ud ta daka mata duka a bayanta ta miqe zumbur dariya tayi tace na dawo tun dazu naga kina bacci murmushi tayi tana qare mata kallo tace.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
“Ba bacci nakeba kunya kuka bani keda mijinki Umaimah ni nunamin inda zan shiga in buya kafin ya fito” dariya tayi tare da cewa “aikuwa saidai idan ya fito ki nitse babu inda zaki” daidai lkcn ya fito daga dakinsa yana gyara zaman hularsa yace “yawwa madam nina fita” kallonsa tayi tace “don Allah Uncle ka tahomin dasu Nihal” yana tafiya yace “ban miki alqawari ba” binsa tayi da kallo har ya fice hawayene suka zubo mata tayHawsaurin sharewa kallonta Sa’ud takeyi da mamaki ta fara hada musu abinci sunaci suna hira saida suka gama Sa’ud ta dubeta tace “idan akayi aure mace qiba takeyi tayi kyau amma ke naga cikin kwanakin da bamu haduba kin rame meye yake damunki Umaimah”
Hawayene suka zubo mata tayi qasa da kanta tana sauke ajiyar zuciya tace “karki wani damu da damuwata Sa’ud ba wacce zaki iya yimin maganinta bace” dubanta Sa’ud ta sakeyi da sauri tace “wacce damuwa ce haka Umaimah don Allah kada ki boyemin komai pls don Allah” kukanta ta qarawa sauti tace “ Wlh Sa’ud da nasan haka Uncle Hameed yake da bazan yarda da aurennan ba” nan ta zayyane mata komai tafa hannuwa Sa’ud tayi tace “tabdi kin shiga daka kin kulle kanki shikam abinsa yayi yawa dole matarsa ta rinqa gudunsa lallai aiki ya sameki wlh saiki dage kizama irinsa tunda kinsani idan kowacce macen duniya ta gujeshi kekam bakya gujeshi ba dan’uwanki ne yayanki ne kuma masoyin ki ne sannan ko badon wannan ba Umaimah ana barin halak kodon kunya iyayensa dashi kansa sun riqeki amana wannan lalura ce da ubangiji ya jarrabeshi da ita Umaimah kiyi hqr ki riqeshi ki rungumeshi ki share masa hawayensa don Allah kada kibawa Mijinki kunya Umaimah kinji”
Rungume Sa’ud tayi tana kuka tace “bakisan tashin hankalin ba Sa’ud Uncle baya gajiya da sex ko kadan kuma rana daya idan ya buqata aka hanashi sai yakama wani irin abu kamar me farfajiya yana neman mutuwa wlh jiya banzaci zaikai lbr ba wannan dalilin nefa yasa babu arziqi su Hajiya suka hadoshi dani muka taho wlh ranar mutuwane kawai banyi ba kuma jiyama haka akayi Saida na kira likitansa ya fadamin yanda zanyi kina gani dai a gabanki yanzu haka zan rayu a haka zan qare rayuwata Sa’ud” bubbuga bayanta tarinqayi tana bata hqr tare da kalamai masu kwantar da hankali tana qara nuna mata muhimmancinsa a rayuwarta har tana ce mata ko yanzu kuka rabu Umaimah yayi miki illar da bazaki iya zama da kowanne namiji ba sai irinsa kuma idan bakisani ba ki sani wlh babu namijin da yafi irin Mijinki dadin zama da hqr duk abinda zakiyi masa zai jure kuma zaiyi hqr da halinki indai zaki biya masa buqata sannan zai rinqa qoqarin faranta miki saboda kada ki gajiya dashi nidai ina qara roqonki da ki rufawa dan’uwanki asiri ku zauna da dadi da wuya ki jure don Allah Umaimah”
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Daqyar Sa’ud ta shawo kanta akan Hajiyan su zataje qasar Niger zatayi Mata bayanin halin da take ciki akwai wani magani da tataba siyowa maqociyar su da itama Allah ya hadata da harijin miji insha Allahu komai zaizo qarshe,
Sai shida sukayi sallama ta hada Sa’ud da tarkacen turaruka irin wanda aunty Jameelah ta kawo mata sannan ta bata 5k din da Uncle ya bata ta bata sukayi sallama ta tafi ita kuma ta koma ta gyara parlourn ta kunna turaren wuta ta sake gyara masa dakinsa ta gyara nata ta shiga kitchen ta dora musu jallop din taliya da kifi danye ta hada musu lemon kwakwa da citta sannan tayi musu farfesun naman rago ta koma tayi wanka ta dauki magungunan da Sa’ud ta kawo mata ta bubbukawa cikinta ta shirya cikin qananan kaya wando three quarter da riga iyakar cibiyarta ta daure gashinta yana lilo a bayanta, tayi kyau matuqa tayi sallah sannan ta dawo parlourn ta zauna ta kunna kayan kallon tana kallon wani film din India ya bude qofar ya shigo tare da sallamarsa amsa masa tayi tare da binsa da kallo kamar yanda yake kallonta.
Murmushi yayi ya matso gabanta ya tsugunna yace “masha Allah precious kinyi kyau sosai kamar wata black American” ruqo hanunta yayi ya miqar da ita ya hadata da jikinsa yana shaqar qamshinta cikin sanyin muryarsa yace “an fara kiran sallah muje muyi sallah kizo kiji wani labari” riqeta yayi har dakinsa sukayi alwala sukayi sallah bayan sun idar da sallar ya ruqo hanunta yace “kina sha’awar cigaba da karatu Babyn Uncle?” Daga masa kai tayi da sauri yayi murmushi ya kamota ya hadata da jikinsa yace “yanzu naje gda Daddy yake fadamin jarabawar ku ta fito kuma tayi kyau sosai saboda haka idan kinada raayin karatu zai biya miki Jamb shine nace masa ya bari kawai zan tambayeki idan kina raayi zamuyi komai da kanmu amma nafi sha’awar ki karanci bangaren lfy amma ke me kika gani?”
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Murmushi tayi ta dago kanta ta zuba masa ido kawai sai taji zuciyarta ta karye cikin rawar murya tace “duk abinda ka zabamin Uncle shi nakeso” yaji dadin furucinta saboda haka yayi kissing lips dinta yace “na gde My heart Allah yayi miki albarka” haka sukaci gaba da hirarsu yanata bata labarai masu dadi tana dariya har lkcn bacci yayi suka kwanta.
Haka kwanaki sukayita shudewa qauna sosai Hameed yake bajewa qanwar tasa itama ta zage dantse ta cire ragwanta ta rungumeshi da hanu bibbiyu sosai take amfani da shawarar yayarta Jameelah da qawarta Sa’ud kuma tanajin dadin hakan har yanzu batayi wayewar da zata nemeshi da kanta ba kamar yanda Sa’ud take nuna mata koyaushe amma idan ya nemeta batayi masa gardama sau tari saidai idan taji wuyar ta wucce tunanin ta ta saka masa kuka hakan yakesa dole ya qyaleta saboda shi kansa yasan ba qaramin qoqari takeyi ba na dauke buqatarsa, ranar daya gama kwanakinsa bakwai a gdanta tun safe take hada masa kayansa dadi takeji har ranta zai tafi ya barta itama ta huta ya lura da yanayinta wanda ba qaramin sanyaya jikinsa yayiba.
*UMMUH HAIRAN CE…✍????*