GIDAN UNCLE COMPLETE HAUSA NOVEL

Zazzare ido ta hauyi tana neman toilet hango wata qofa ne yasata juyawa zata shiga yakai hanu ya ruqota fizgewa tayi ta nufi qofar da gudu ta budeta tun daga tsaye ta fara kwara amai babu komai a cikinta sai ruwa saboda bata iyacin komai sai ruwan Lipton da sauri ya shigo toilet din ya ruqota yana danna mata qirjinta cikin tashin hankali yanata zuba mata sannu ruwa ya bata ta kuskure bakinta ya ruqo hanunta suka fito ya cire mata hijjab din yana qara yi mata sannu kwantar da ita yayi sannan ya komai ya wanke gurin ya gyara ya fito ya zauna kusa da ita ya ruqo hanunta yana matsawa a hankali yace “kinyi period wannan watan?” Dago idonta tayi daya fara lumshewa alamun bacci tana kallonsa da mamakin tambayarsa ganin tana neman raina masa hankali ne yasashi qara tamke fuska yace “tambayarki nakeyi fah” a kasalance tace “sati guda kenan da wuccewar lkcn period dina nama fadawa Aunty…” da sauri ya kalleta hakan yasata hadiye mgnr yace “kikace mata me?” Cikin qosawa da mgnr tace “cemata nayi inason ta tambayarmin kai zani asibiti a dubani” sake kafeta yayi da lulu eyes dinsa yace “ke bazaki iya tambayata ba” shiru tayi masa saboda ta lura mgn kawai yakeson ja da ita sakin fuskarsa yayi kamar bai taba daure fuskaba ya matsa kusa da ita tare da kwanciya ya janyota jikinsa ya dora hanunsa a saman cikinta yace “ina taya kaina murnar samun qaruwar da nayi a jikin qanwata Babyn Uncle cikine dake…..”
UMMUH HAIRAN CE…✍????
????RILLIANT WRITERS ASSOCIATION ????
( Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)
GIDAN UNCLE
( Love and romantic story)
SHORT AND TRUE LIFE STORY
MALLAKAR
????????
FAUZIYYA TASI’U UMAR
®FAUZAH
Wattpad???????? realfauzah
www.fauzahtasiu41@gmail.com
PAGE NINE
Wata zabura tayi ta miqe zaune daga jikinsa tanaja da baya har takai qarshen gadon ta dora hanunta akanta ta saki wani ihun tashin hankali da sauri shima ya miqe tare da ruqota ta fusge jikinta tana kallonsa kamar wata zararriya kafin ya ankara ta damqi wuyansa a haukace cikin wani irin qarfi da bata taba sanin tanada shiba ta saki wani marayan kuka tace “na shiga ukuna ni Umaimah ciki Uncle cikinka a jikina garin Yaya hakan ta faru ya akayi na samu ciki Uncle garin yaya cikin ya shiga wlh bazan yarda ba bazai yuwu ba Uncle bazan taba amincewa ba cikin shege a jikina ni Umaimah yanzu irin sakayyar da zanyima iyayena kenan nashiga ukuna Uncle ka cuceni ka cutar da rayuwata kamarni ace wai inada cikin shege a jikina Ina wlh saina zubar dashi bazai taba yuwuwa ba…” haka taketa surutai kamar wata zararriya ta riqe masa qwalar riga qamqam.
Daqyar ya samu ya banbare hanunta daga wuyansa ya fara qoqarin janyota jikinsa ta kuma janyewa tare da fashewa da kuka tace “wai kai wanne irin azzalumi ne ka cuceni ka rabani da mutuncina sannan harda guzurin ciki ya kakeso nayi Uncle wanne irin zagi kakeso duniya tayimin…”kamota yayi ya hadata da jikinsa sosai cikin tsananin kaduwa da yanda ta haukace masa yace “kiyi hqr Babyn Uncle wannan cikin shine matakin nasarar mu ta kasancewa tare saboda haka kada ki zubar min dashi ki taimakeni ki barshi muci gana da rainonsa wlh tallahi Baby dana ba shege bane halattacen dane kamar kowanne nasha fada miki niba mazinaci bane kedin matata ce ki bani lkc kadan zanyi miki bayanin komai kuma zan tabbatar miki da komai” duk yanda yaso lallashinta taqi lallasuwa ganin batada niyyar daina kukanne yasashi komawa ya kwanta yace “duk sanda kika gama batawa kanki lkcn kizo ki bani haqqina da kika danne min tsayin kwanaki”
Kallonsa tayi a tsorace ta maqalqale jikinta tana sake rushewa da kuka blanket yaja ya rufe jikinsa tare da kashe light din dake dakin ya lalubo ya janyota da qarfi ya mannata da jikinsa yana sakin wata sansanyar ajiyar zuciya ya sanya hanunsa ya dafe kanta tare da dora bakinsa a nata yana lasar lips dinta haqoranta har rawa suke saboda tashin hankali da tsoro hanunsa daya yasa yana shafa cikinta yana wani lumshe ido kafin daga baya ya gangara qasan mararta yana shafawa a hankali yana tsotse lips din nata kamar zai tsinkesu har yanzu kuka takeyi masa tana ta tureshi tana wani irin kakarin amai saboda bata qaunar turaren jikinsa tayar mata da zuciya yakeyi sosai jin yanda take yunqurin amanne yasashi janyewa daga jikin nata ta miqe da gudu ta shiga bathroom din ta fara kakarin aman amma babu komai a cikinta yaqi zuwa sai azabar tashin zuciya miqewa tayi ta kuskure bakinta tare da daukan sabon brush din da yake gurin ta bare ta wanke bakinta ta juyo zata fito a qofar toilet din ta ganshi tsaye dagashi sai boxes yacire duk wata sutura dake jikinsa gabanta ya fadi sosai ganin ya ruqo hanunta yana qoqarin hadata da jikinsa kawar dakai tayi cikin galabaitacciyar murya tace.
“Don Allah ka qyaleni banason turaren nan na jikinka tayarmin da zuciya yakeyi” murmushi yayi me sauti yace “oh turare nane matsalar?” kawar da kanta tayi ya cafkota yana shafa cikinta yace “sorry yarona daga yau bazan qara sawa ba tunda bakaso amma yau daya ayimin uzuri rashin sani ne”yana fadin haka ya dagata cak ya dorata a gadon ya fara qoqarin zare mata rigar jikinta ta riqe ta hanunta tasa sabon kuka me taba zuciya tace “ka taimakeni ka rabu dani Uncle banaso wlh banaso Uncle Hameed pl…” kallon da yake matane yasata hadiye mgnr ya balle bottle din gaban rigar ya cire mata ita ya kama twince dinta ya fara wasa dasu tare da qura musu ido yanda suke wani sheqi.
Cafka yayi ya fara wasa dasu cikin wani irin yanayi da yake nuna tsananin feeling dinsa duk yanda take masa kuka da magiya yaqi sakinta saboda bazai iya qyaleta a matuqar matse yake hakanan ya biya buqatarsa da ita yanajin wani mugun farin ciki dadin Babyn Uncle dabanne a cikin mata duk yanda ya debo sha’awar sa da ya kusanceta zaiji ya gamsu rungumeta yayi yana bubbuga bayanta cikin sigar lallashi yana busa mata iska a kunnenta baccine ya dauketa ya janye jikinsa a hankali saboda tsoron kada ta tashi ya shiga toilet yayi wanka ya dawo yayi sallar isha ya fita restaurant din cikin hotel din ya nemo musu abinci ya dawo yaci saboda yunwa yakeji sosai yau feeling din da yakeji bai bashi damar iyacin abinci ba sai yanzu a dole yakecin abincin saboda tsarinsa bayacin abincin waje idan ba dole ba.
Bata farka ba sai sha biyu na dare ta bude idonta jinta qamqam a jikinshi ne yasata janye jikinta ta miqe ta nufi bathroom din tayi wanka ta fito a zaune tayi sallar isha saboda jirin da takeji yana kallonta harta gama ya bude idonsa ya kafeta da idonsa ganin yanda ta hade kai da gwiwa tana shassheqa kuka miqewa yayi ya sauko kusa da ita ya kamo hanunta ta dago kanta yayi murmushi yace “duk kukannan akan cikina dake jikinki ne to don Allah kiyi hqr nayi laifi amma inason baby na ki kulamin dashi” wani mugun kallo ta rinqa watsa masa bai kulata ba ya dauki abincin ya rinqa bata a baki da farko qinci tayi saboda tasan ba zama zaiyi ba amma ys dage saida ya bata ta rinqacin sakwarar daqyar saida yaga ta fara qoqarin mai sannan ya qyaleta ta miqe da sauri ta nufi bathroom din duk abinda taci saida ta dawo dashi hankalinsa ya tashi sosai da ganin yanda ta galabaita tana gama aman ya daukota ya dawo da ita ya rufe mata jiki da bargo ya saboda rawar sanyin da zazzabin daje jikinta yasata wayarsa ya dauka ya kira likitansa ya sanar dashi inda yake da abinda ke faruwa cikin saa kuwa a asibitin Abdullahi Wase din yake dutyn dare saboda haka yace gashinan zuwa.