GIDAN UNCLE COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

GIDAN UNCLE COMPLETE HAUSA NOVEL

Da wannan tunanin ya sanya hanunsa a saman kayan dadinta yana shafawa tare da jan fatar data rufe gurin yana jenye jikinsa a hankali har yakai kansa saitin wajen ya qura masa ido yanajin wata irin bugawar zuciya kyawun halittar gaban Umaimah ma dabance yanda yake kallon gurin kamar ya samu TV ne ya bata damar turashi qasa da sauri ta diro daga gadon kafin ya miqe tuni ta take qafarta ta shige bathroom a guje yana zuwa daidai qofar yaji ta murda key zubewa sukayi a tare kowanne yana haki dafe kanta tayi tana wani irin kuka me ciwo tana fadin.

“Ya Allah wanne irin qarni rayuwata ta riska ne? me hakan yake nufi? anya ma kuwa Uncle Hameed dinane wannan? ashe da gaske ne da ake cewa baa shaidar mutum? Uncle Hameed ne ya rabani da budurcina kuma yake qoqarin sake aikata wani zunubin dani” rintse idonta tayi tana girgiza kanta so take kawai ta bude idonta taga bacci takeyi duk abinda ya faru mafarki ne amma memakon hakan sai taji yana buga qofar da qarfi yana Kiran sunanta “Umaimah! Umaimah ki budemin babu abinda zanyi miki kada ki cutar da kanki wlh bazan sake yimiki komai ba don Allah ki bude min” yana mgn ne da wata irin sexy voice da bata taba sanin Uncle Hameed ya mallaka ba sake qanqame qofar tayi tana kuka ja tayi da baya da sauri jin yanda yake dukan qofar da qarfi tare da murda handle din durqushewa tayi ta rintse idonta tare da toshe kunnenta jikinta na karkarwa zabura tayi ta miqe jin qarar fadowar qofar cikin bathroom din zuba mata ido yayi idonsa na yawo a jikinta qasa tayi ta durqushe ta zuba gwiwowinta a qasa jikinta na tsuma tace.

“Bansan da wacce kalma zan roqeka ba Uncle Hameed amma kasani ban sababa kada rashin imaninka yasa ka zama sanadin ajalin qanwarka Umaimah rabona da abinci Uncle tun jiya da safe jiya azumi nayi koda nayi buda baki banci komai ba sai ruwan Lipton yanzun qarfe nawa Uncle ka rabani da dataja ta kuma rayuwar ma so kake ka rabani da ita?” Tana mgnr ne cikin kuka ba qaramin tausayinta yaji ya darsu a zuciyarsa ba tare da takaicin abinda yayi mata.

Dagota yayi ya hadata da qirjinsa ya rungume ta suka sauke ajiyar zuciya a tare ya dagota cikin rawar murya yace “o…k shish.. shikenan bazanyi miki komai ba amma kiyimin alqawarin bazaki fadawa kowa ba sannan bazaki rinqa guduna ba” daga masa kai tayi da sauri ya qara rungume ta yana lasar wuyanta yace “yawwa yar qanwata Allah yayi miki albarka” janta yayi zuwa inda komin wankan yake ya murda ruwan zafi saida ya kusa rabi sannan ya kashe ya kunna na sanyi yasa hannunsa yaji yayi daidai ya dagata cak yasata a ciki ta zabura zata miqe yayi saurin dannata ciki yace “aa banason gardama na yau baikai zafin na jiya bama” rintse idonta tayi tana cije lebanta da haka har ta samu ruwan yayi sanyi ya fita ita kuma ta miqe daqyar tayi wanka ta daura towel ta fito.

Shigowa yayi dauke da kayanta ya miqa mata tasa itadai duk a tsorace take dashi bathroom din ya shiga hakanne ya bata damar ficewa daga dakin tana tafe tana dafa bango harta shiga ta mayar da qofar ta kulle tabar mukullin a jiki ta fada saman katifar ta saki sabon kuka ta jima tana kuka takaici da haushin kanta yana damunta ji takeyi ita da kanta ta tsani kanta daidai lkcn wayarta tayi Ring daqyar takai hannunta ta dauki wayar sunan yayarta Jameelah ta gani akan sensor din ta ajiye wayar saboda a yanayin da take ciki bazata iya daga wayarta ba zata iya fahimtar wani abu sakeji tayi wayar tana qara ta kuma daukowa yanzu qawarta ce Mas’udah take kiranta da sauri ta daga ta kara a kunnenta sallama Mas’udah tayi mata kafin tace “wai wacce duniyar kika shiga jiyane naketa kiranki bakya dagawa Allah yar nayi zuciya kuma nace bai kamata ba gara naji halin da kike ciki” kukan da take hadiyewa ne ya sake qwace mata Mas’udah tace “ya salam meyake faruwa haka Umaimah?”

Kukanta ta rinqa qoqarin tsayarwa tace “jiya na shiga wata duniya me cike da kwazzazabai da ramukan azaba da nadama bansan haka duniyar takeba kuma bansan zata riskeni a daidai wannan lkcn ba Mas’udah banyi tunanin koda zan shigeta zan shigeta da wanda yakaini ita jiya ba nashiga ukuna Mas’udah ya zanyi da rayuwata a wannan duniya me wahalar rayuwa kibani shawara wlh kaina ya kulle wayyoh Allah zuciyata kamar zata tarwatse haka nakeji…”

Da sauri Mas’udah ta dakatar da ita da cewa “kinata bani a qudundune Umaimah kina dagan hankali ki fadamin meye ya faru dake don Allah” cikin wani irin wahalellan kuka tace “Mas’udah fyade yayimin jiya nashiga ukuna Mas’udah ya zanyi don Allah” “what Umaimah? me kike cemin haka fyade fah kikace garin yaya?” tashi ta yunqura tayi zaune tace “banyi niyar fadawa kowa ba nayi nufin barin abin a matsayin sirrina kamar yanda ya umarceni amma kinada matsayin da bazan iya boye miki ba Sa’ud Uncle Hameed shine yayimin fyade jiya….” nan ta kwashe komai ta fada mata amma ga mamakinta memakon taji hankalin Sa’ud ya tashi sai taji ta tuntsire da dariya saida tayi me isarta sannan tace.

“Dama nasan dole watarana cikin biyu daya zai faru Umaimah Uncle dinki yamayi qoqari daya bari kika kawo yanzu da budurcinki wlh ya burgeni sosai da yayi wannan namijin qoqarin da mazan waje suka kasayi shawara daya dazan baki itace ki nemi maganin dazai wanke miki mahaifarki kisha kafin labari yasha bambam don abune mawuyaci yanda kika tara ruwannan bakiyi ciki ba” gaban Umaimah ba qaramar faduwa yayi ba tace “ciki Sa’ud yanzu sai nayi ciki daga yi daya? Aa bazanyi ciki ba shima bazaiyi gangancin da zaimin ciki ba” murmushi Sa’ud tayi tace “ki yarda dani Umaimah a qallah na baki shekara biyu a haihuwa kuma nafiki shiga mutane sannan nasan maza tun kafin Uncle ya dandana miki jiya nasan dadi da zumar dake jikin namiji wlh namiji irin Uncle Hameed dabanne akwaisu da kayan aiki kuma sun san lagon mace suna da Suger sosai kada kiyi sakacin da zaki rasashi ki bashi jiki ki bashi kaya sosai nasan zaki moreshi sosai koda yake shima bazai qyaleki ba kedin type dinsa ce…”

Dakatar da Sa’ud tayi da cewa “ya isheni haka Sa’ud waike wacce irin mace ce ne mene dadi a wannan azabar ina dadin yake banda wahala tun jiya amma har yanzu gurin mugun ciwo yakeyi min boobs dina kamar zasu cire haka nakeji amma kicemin dadi meye dadin?” tunda ta fara mgnr Sa’ud take dariya saida taji tayi shiru sannan tace “ke banza ce ai dama bazakiji dadin yanzu ba ki bari ya qara sau daya zuwa biyu idan kika fasa gardin da kanki zaki nemeshi bari dai nazo gdan naku dama ina Durber hotel da guy na” tana ajiye wayar taji hayaniyar yaran suna buga dakinta suna kiran “Aunty Umah mun dawo bude Uncle yace bakida lfy” daqyar ta tashi ta bude masu qofa suka taho da gudu zasu fada jikinta yayi saurin janye su yace “kayy ku bari Aunty batada lfy kada ku qarasa laifin daba naku ba” yana mgnr yana kallonta yanayi mata wani murmushin gefen baki.

Bata iya jure kallon shiba ta juya ta shiga cikin dakin ta zauna a gefen katifar Nihal ta shigo ta zauna kusa da ita tace “Aunty yau bakiyi mana breakfast ba sai Uncle ne yayi mana da muka tambayeshi yace bakida lfy meye ya sameki?” Tambayar da yarinyar tayi matane yasata dagowa ta dubeshi yana sauke Maliha a saman katifar yace “Nihal banason surutu fah kin sani ina ruwanki da abinda yake damunta maza kuzo na cire muku kayanku kuci abinci ku tafi islamiyyah” tsalle Maliha tayi cikin qwarancinta tace “tare zamu tafi da Aunty ko Uncle?”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button