GIDAN UNCLE COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

GIDAN UNCLE COMPLETE HAUSA NOVEL

Daga masa kai tayi cikin qarfin halin da batasan tana dashi ba tace “bazan barka ba Abu Shurafah saidai idan kaine ka barn….” Rufe mata baki yayi yace “Astangafurullah sabo kikeyi ki daina wlh ni Abdulhameed Adam Hameed Shuwa bazan taba barin matata abar qaunata Umaimah Ahmad Hameed Shuwa ba kuma bazan taba juya mata baya Ina cikin hayyacina ba Allah kada ka nunamin wannan ranar Allah kada ka nunamin ranar da zan zalinci marainiyarka Allah ka kasheni kafin lkcn….”

Itama rufe masa baki tayi tace “wayyoh bloody ka daina farin haka banaso ungo sha nono banason ganinka cikin damuwa kaji” kallon cikin idonta yayi yace “are you sure?” Daga masa kai tayi tare da tashi ta koma samansa ta sanya masa nononta a bakinsa ya kama da sauri yana sakin ajiyar zuciya ya fara tsotsa da salonsa me sanyashi shidewa tace “ahhhh Abu Shurafah…” Daya hanunsa yasa ya kama dayan yanajan nipples din a hankali ita kuma tana shafa sumarsa tare da sauke masa kyawawan kiss a goshinsa da har yanzu ciwon da taji masa be gama warkewa ba tana yawo da daya hanun a cikinsa tana sakin nishi me dadi duk ya rikice mata kamar ba yanzu ya sauka ba ya mirginata qasa ya haye samanta ya juya mata saitin sandar girmansa a bakinta yasa mata tana tsotsa da murza twins dinsa shikuma ya kafa kansa a gabanta yana tsotsewa jikinsa na rawa yana tura harshensa yana tsotse ruwan dadi zaqi da gardin ruwan gindinta ba qaramin rikitashi yakeyi ba.

Bayajin komai wajan tsotsar gaban Umaimah koda kuwa yau ta gama haila saboda kullum cikin qamshi yake irin nasu na shuwa yafi awa daya yana tsotse ruwan gabanta kafin daga bisani ya dagata ya sake cafkar nononta ya matsa sosai saida yaga ya fara fitar da madara sannan ya sanya bakinsa da sauri ya farashan ruwan nononta kamar wani Shurafah yana lumshe ido tare da shafa dayan saida yaji madarar ta fara zuwa kadan² sannan ya sakeshi ya matsa dayan shima ya kawo ruwan sannan ya kuma kamawa yanasha tare da hayewa samanta ya saita ya fara shigarta yana cinta yana tsotsar nononta wannan rana anyi kwanan soyayya koda asuba tayi ma kasa dagata yayi saidai canza salo da yayi yasata tayi masa goho yaci gaba da gashi har saida ya samu nutsuwa sosai sannan suka kwanta suka rungume juna yana hawaye yana sanya mata albarka saida suka huta sosai ya dagota suka shiga sukayi wanka sukayi sallah ta koma ta kwanta shikuma ya nufi kitchen ya fara hada musu abinda zasuci ya gama ya koma dakin ya sameta a kwance inda ya barta ya haura gadon ya yaye mata bargon yakai hanu zai tasheta kawai sai yaji zazzabi a jikinta salati ya saki yace “meye kuma ya kawo zazzabin bloody naga a hankali nayi miki”

Kama hanunsa tayi ta miqe zaune ta dubi agogo cikin qarfin halinta tace “kwana biyu kenan da nake fama da zazzabin kawai daurewa nakeyi qarfe nawa ne daurin auran naka ne” tsuke fuska yayi yace mata “ba wannan ne a gabana ba so nake naji meye yake damunki” ajiyar zuciya tayi ta lumshe idonta yayi murmushi ya dauki wayarsa ya kira Dr Saleem yace “gamunan zuwa da Hearty zaka dubamin ita Ina zargin kamar nayi ajiya fah” bai jira abinda zaice ba ya kashe wayar ya dauki hijjab dinta yasa mata suka fito daqyar tasha tea saboda tashin zuciyar da takeji yana riqe da hanun Shurafah da take koyon tafiya suna fita sukaci karo da Aunty Zarah da Sa’ud da Sarah sukayi tsalle suka rungume juna su ukun Aunty Zarah kam wani mugun kallo take watsawa Hameed saboda tafi kowa sanin halin ballagazancin matar dazai auro tace.

“Aa ango ya naganka a gida unguwa tanacan ta dauki harami zaa daura auran Salamatu da Sallau sallamamme asararre” sosa kansa yayi ya dauke wata siririyar qwalla a idonsa yace “wlh ni nama manta saida bloody ta tunamin kuma sai naji jikinta da zafi shine zamuje a dubamin ita” sakin Sa’ud da Sarah tayi tace “kuyi hqr Ina zuwa yanzu aunty ku shiga ganinan” juyawa tayi tabi bayansa ya bude mata motar ta shiga shima ya shiga yaja suka fita a bakin get taga motar qawarta ta makaranta Saudat Alfah takuwa riqeshi tana dariya tace “Abu Shurafah kaga Saudat Alfah ma da nake bakalbr jiya itama tazo” kallonta yayi da rinannun idanunsa ya kawar dakai yace “yanzu saboda zanyi aurene ake taruwa haka a gdana Umaimah wadannan duk nasan zugamin ke zasuyi don Allah kada ki biye musu duk abinda zasu fada miki qaryace nine kawai zan fada miki gsky” jikinta ne yayi sanyi ta dago ta dubeshi tace “wai da gaske yau zaa daura maka aure da Salma Abu Shurafah?”

UMMUH HAIRAN CE…✍????
[1/28, 8:44 AM] UMMUH HAIRAN CE…✍????: G.U

Dagowa yayi da sauri ya kalleta hawayen da yake qoqarin hadiyewa suka zubo masa yace “nima jin abin nake kamar tatsunniyar tsoffi bloody waini Hameed Adam Hameed Shuwa zaa sake daurawa aure da wata watanma wai Salma Umaimah wannan abin da ciwo Allah Kaine ka halliceni ka halicci Salma Allah indai da nufin cutar dani da matata jinina takeson shigowa gdana Allah kayimin maganinta Allah kafimu sanin abinda ke boye game da wannan masifaffen auren Allah ka kawomin dauki Allah idan na tuna da yau zaa dauramin aure da wannan baiwa taka Allah zuciyata zafi takeyi bloody ciwon zuciyata neman tashi yakeyi”

Cikin kuka da baqin kishi da tausayin kanta ta daure daqyar bisa taimakon addu’ar da takeyi a zuciyarta tace “kayi hqr” iyakar kalmar data iya furta masa kenan yayi parking a asibitin ya kashe motar ya ruqo hanunta qamqam a cikin nasa jikinsa na wata irin rawa yace “a… akwai matsala Umaimah dauki wayata ki bude ki kiramin Dr Saleem Umaimah yi sauri zuciyata zata tarwats….”

Yana fadin haka yana qara qanqameta qirjinsa yana bugawa da qarfi, cikin Kaduwa da tashin hankali ta lalubo number Dr Saleem din ta kirashi bugu daya ya daga ta kara a kunnenta yace “hello ango mijin amarya amma Umaimah nake nufi…” Da sauri ta katseshi da cewa “na shiga ukuna Dr bloody mutuwa zaiyi zuciyarsa ke masa ciwo…” a firgice yace “what? Umaimah kuna Ina?” Cikin kuka tace “muna cikin asibitinku ya kawoni a dubani kuma shima yace zuciyarsa tarwatsewa zatayi jikinsa sai rawa yakeyi” da sauri ya kashe wayar ya fito kafin yazo tuni Hameed ya gama fita daga hayyacinsa amma duk da haka tana maqale a jikinsa yaqi sakinta sai kuka takeyi tana jijjigashi tana danna masa masa qirjinsa saboda tasani tun tana qarama idan ciwonsa ya tashi haka takeyi masa.

Qarasowar Dr ne yasata ta zare jikinta daga nasa daqyar daidai lkcn kuma wayarsa ta shiga ring batabi takan wayar ba sai taimakawa Dr Saleem data shigayi suka fitar dashi aka dorashi a kujerar tura marasa lfy suka nufi heart attack word da gudu takebin masu turashi din saboda suma gudun sukeyi suna shiga suka nufi emergency din word din suka kwantar dashi suka fara bashi taimakon gaggawa daqyar Dr Saleem ya lallabata sukaje itama ya dubata ya tabbatar mata tana da shigar cikin sati biyu da kwana biyu tayi farin ciki amma damuwar da take ciki ta danne farin cikin ta fitowa tayi ta zauna a reception tayi tagumi daidai lkcn Daddy ya shigo asibitin lkcn 11:30am yayi parking ya shiga word din da sauri hango Umaiman ne yasashi nufarta da sauri yace “mamana meye ya kawo tashin ciwon nan wlh ina kwance a gda Alh Jamilu ya kirani yake fadamin an taru gurin daurin aure shida zai karbi abinsa baizo ba so shine naketa kiran wayarsa najita a kashe na fito na nufo gdan naku don nasani yanda yake dumin wannan qaddararren auren lfy bazata hanashi fitowa ba Ina zuwa Zarah take sanar dani kun tafi asibiti so shine na Kira Dr yake fadamin ke ya raqo a dubaki saboda yana zargin kinada shigar ciki kuma sai ciwonsa ya tashi meye yayi dalilin hakan?”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button