
Sannunku da kokari wannan Sannun Na wadanda na bama Amanatace suka Rikemin Hannu bibbiyu Nagode kwarai naga GMB2 Nata gantali Agari ba shi chan gidan bashi chan gidan Da inda ya kamata da inda ma bai kamata ba Duk yana shiga Dole na gode muku Allah ya Saka muku da alheri in kun sakamin da naku Alherin in kuma akasinsa ne Allah mai ji ne kuma mai gani ne kuma shi ya Hanemu da zalunci kuma yana Kwatar ma wanda aka Zalunta Hakkinsa..Nagode kwarai..!
Shakira
3/30/22, 16:27 – Ummi Tandama😇: GMB2🅿ï¸?29
Wannan Littafin na kudi ne don Allah kada ki karanta in har kinsan baki biya ba N300 ne kachal kan wannan acct din 0552179550 Gtb ku sani ku kara Sani Mace mai aji mallakan komai nata nakeyi bata jiran abun Sata 09069067488
Duk da wannan Garan da Imran ke kwasa bai hana In Inteeear tayi mai laifi ya Fitttike ya Dakuna Fuska ya Hade rai kamar bai Taba Dariya ba,yayi mata Fada ita kuma ga Shagwaba bata san Fada Daya Fara zata faramai kuka shi kuma bayason kukanta in yayi mata Tsawa sai ta shige Daki Tana Kuka Wuni zatayi batamai mgana Tana Fushi Dashi,bai hana kuma Dare nayi ya Lallaba wajenta yayi ta aikin Lallashin daya kware sosai akai ita kuma Inteesar ga son jiki ga kuma Karban Lallashi ballatana Lallashi irin Lallashi Mazaje irin Imran bata Sanin ma Ta bada kai Bori ya hau sai komai ya kamallah sai ta dawo Tana Tura baki Tana mai kukan Shagwaba shi kuma yana Biyemata.
Rayuwarsu suke Cike da so da kauna mai Hade da Sadaukarwa Kallo Daya Zakayi musu ka Fahimci Ma”aurata ne da suka Auri juna bisa yardan Zukatansu Zama ne sukayi na Yanci da Yadda suka Tsarama kansu Imran nada kyawawan Hallayar da sai da Suke Zaune waje Daya Inteesar take kara saninsa Yana da Hankali Da Sanin ya kamata yana da Sanyin Hali wanda ba kowa ke sanin haka ba sai Wanda ya Zauna dashi ya Rabu Dashi Sosai ammh ahaka sai arikamai kallo mai Wani hali mara kyau da Muguwar Zuciya wanda in ka Fahimcesa zasu Zauna Lafiya har ku Rabu wani abu bai Taba Hadaku ba.
Abu Dayane baya so Raini Inteesar tasan Halin kayanta Tsab Shiyasa take Kokarin Kiyayemai na wani Lokacin Yasan Lagonta kamar yadda itama Tasan nashi sai zaman nasu ya bada wani Sha”awa da Burgewa.
In yana Gida Tare suke Salla ya ja musu Jam”i Tana binsa abaya in kuma baya gida Sai tayi nata ita kadai shi kuma sai yayi a masallaci in kuma ya Dawo suna Manne da juna Tana Zubamai Shagwaba yana Biyemata Saboda yasan Daga Karshe shi ke da Riba.
Duk kuma wannan Soyayyar da suke kwasa Imran bai taba cema Inteesar yana sonta ba,Gashi Tana son taji kalmar Daga bakinsa Duk da a Duka ayyukansa sun Riga sun gama Nuna Itace Mahadin Rayuwarsa,ko bai Furta mata ba Tana gani a aikace Irin yadda yake nuna mata Salo Salo na Soyayya wanda take ta mamaki a ina ya sansu..?ko daman ya sani ne..?batasan wani Karatun baka saninsa sai Lokaci Daya in Lokacin abun yayi baka sanin sadda kake yin wasu abubuwan ballatana in suka Kebance yadda yake Zubamata Sambatu Kamar zai zauce kalmar itace Rayuwarsa kam Tagama Haddaceta wannan sai dai bata kama mganar Sanin baya Cikin Natsuwarsa ne lokacin kuma shi Imran yana Daga Cikin Mutanen da basa iya Boye jin Dadinsu sai fa ta Rika Toshemai Baki da nata take samun Rufe bakinsa.
Ita kanta ai Shiga wata Duniyar take Ogan nata ai Karshe ne ya iya Tafiyar da mace ta manta da komai nata sai shi kawai take gani ya iya Sarrafa Mace iya Sarrafawan da Zata Fita Daga Cikin Hayyacinta Shiyasa ahankali Wani Shakuwa da Soyayya mai Zafi Datake kara shiga Tsakaninsu basu sani ba…!
Basa jin Duriyar kowa sai dai a waya,kamar an san suna cin Armaci Shiyasa aka kyalesu su samu Natsuwa Tsakaninta da Munari sai dai Tana Waya in sun yi mgana ko kuma in sun Hadu a Chart in kuma Imran na Gida Batama da Lokacin Waya gabadaya Lokacin nashi ne ko aiki yake A laptop suna Manne da juna Tana Zubamai Shagwaba yana Biyemata Agantale yana aiki in Shagwaban nata ya Rinjayi aiki sai a Bige da Neman Lada.
Yau ma din haka ta kasance Bayan sunyi Sallar Isha”i suka dawo falo suka yada Zango shi yana Faman aiki a laptop dinsa yaana zaune saman Kujera mai Zaman Mutum Daya Dagashi sai Boxers Ko Riga bai dashi,Inteesar na kwance Dare Dare kan Jikinsa,tana wasa da gashin Kirjinsa Tana Sanye da karamin Mini Sikat da Karamar riga mai kama da Half Vest,Jan gashin take yi yadda sai yaji Zafi in ya Dago ya Harareta sai ta Kwashe Da Dariyan Shakiyanci kallonta kawai yake yi so yake yagama aikin da yake yi wannan Dariyan nata zai koma kuka in ta Shiga Hannunsaa
Inteesar Taba chan ja chan,Taja Hancinsa ta Mele bakinsa ta Gwalemai ido ya Dago ya kalleta Da Iduwansa da suka sauya Launi da yanayin Datasashi aciki yace”Bana ce ki bari ba..?
Meyasa kin cika Rigima ne Maryama..?
Tura baki Tayi kafin tace”,Daga ina wasa Da Mijina..!
Imran ya Murmusa yana Fadin”Yaron Wasa ne ko Teddy..?
Inteesar na Danne Dariyanta Tace”Teddy ne..!
Ahankali yadda bazai ji ba,Ashe ya jita Cikin Kallon Sha”awa ya kalleta kafin yace”Uh.m..Teddy ko..?
Da Sauri Inteesar ta Sunne kai kan Kirjinsa Tana Dariya bai kara Tankamata ba illah gyara mata Kwanciya da yayi sosai a jikinsa Lokaci Daya yana Mikewa Tsaye da ita jikinsa,Inteesar ta Zaro ido ganin ya Tsallake aikin Dake gabansa ya Nufi Cikin Daki da ita Tana Zare ido Tace”Ya Imu ka gama aikin ne..?
Imran yace”Ban gama ba..wannan aikin yasha gabansa…!
Inteesar bata samu Zarafin mgana ba ya saka Kafa ya Tura Kofar Bedroom din sa ya shiga bai Dirreta ko”ina ba sai kan Tsakiyar gadonsu,Inteesar ta Shagwabe Fuska Tana Fadin”Me zamu yi anan..!
Imran na Danne Dariyanss yace”Wasa da Teeddy mana..!
Inteesar ta Zaro ido Tana Fadin”Teddy..?
Cikin alamun Sangarta Domin a kallon Dayake mata TuniTa gane karatun,kafin ma ta kara mgana ya Rufe bakinta da nashi Intesar bata isa ta Kauda kai ga Imran ba Itama Cikin Zumudi ta Tarbesa Lokaci Daya ta Tallafesa Tana kara Taimakamai Wajen Samun Natsuwa Cikin so da kauna da Muradi mai girma Shudewar Mintina Talatin kafin su Samu Natsuwa suna Manne Cikin Bargo Dukkansu ba kaya ajikinsu Inteesar ta yunkura Tana Fadin”Ya Imu mu je muyi wanka..!
Tafada Tana shafa Sumar kansa Daya Kara Taruwa ita tace kada ya aske Sumar tana yimai kyau kuma Tana jin Dadin wasa da ita.
Yana jinta bai ce komai ba Tana Cikin Jikisa ne ya Tusa kansa Tsakanin Wuyanta kamar mai Barci nan kuwa yana ta Sauke Numfashi ne Inteesar bata Isarsa bai Koshi ba Kari yake so..!
Jin sa yayi Dif yasa ta Motsa Tana Lekansa Ta kara Fadin”Ya Imran..!
Tafada Cikin Shagwaba dan Motsawa yayi kafin yace”Uhmmmm…!
Baki ta Tura Tana Fadin”Ka tashi muyi wanka kaifa kake min Fadan ba kyau Zama da Najasa..!
Ta karishe Fada tana Mintsininsa a Gefen Cikinsa D’an Kaucewa yayi Yana Rikota sosai Cikin Jikinsa yana Sauke Tagwayen Numfashi Tunda taji haka tasan Kwanan Zencen sai ta Fara Kokarin Zillewa Ta Mike Zaune shima ya Mike ya Rumgumeta ta baya yana Fadin”Uhm…Uhm…I need More Mah..!
Inteesar ta Kallesa Tana Fadin”Nidai A”a ka kyaleni..!
Imran ya Shagwabe mata Fuska yana Fadin”Ta ya zan kyaleki..?kin Taba jin inda Masoyi ya kyale masoyiyarsa..?kedin ce kin cika Dadi Dadin baya isata Anty Inteesarr…!
Yafada Har yana wani Juya mata Ido Dariya tayi kafin tace”Ni yaushe na Zama Masoyiyarka..?kuma wato Tunda Zakamin wayau Kai ne yau kake cemin Anty..!
Karan Hancinta yaja yana Fadin”To ke din in ba Masoyiyata ba macece ke..?
Duk Duniya ban da kamarki Kece Matata kuma Sirrina in ban miki Wayau ba..Wazai miki..?
Yafada yana mata Dariya Shagala Tayi da kallonsa Kafin tace”Ya Imran kana SONA..!?
abazata yaji mganarta sai kawai ya Tsaya yana kallonta Idonsa take kallo Kafin tacigaba da Fadin”Ban taba jin kace kana sona ba..!
Imran ya Lumshe ido kafin Yace”Nima ai baki Taba cewa Kina Sona ba..!
Inteesar tace”Ai ba sai na Fada ba Tun afarkon Fara mganarmu Na Fara Sonka..!
Imran yace”Nima ai ba sai na Fada ba..Na Fara sonki ne Tun Ranar dana Fara ganinki ban sani ba Inteesar..Sonki yayi min kamun da ni kaina bansani ba..Sagir ya Dade yana Fadamin ina sonki naki yarda da Hakan sai dai abu Daya na sani na Tsani naga wani Namiji Tare Dake bana so kowa ya Rabeki sai ni..Bana son kukanki ballatana Fushinki Rashin ganinnki Azaba ne a wajena Inteesar kin bani Wahala sosai kafin ki Zama mallakina..!
Ya Karishe Fada idonta na Cikin nashi Inteesar da gabadaya kalamansa ya Sanyayamata rai ta kasa mgana sai Binsa take da kallon Kauna kafin tace”meyasa baka Taba Fadamin ba..!
Imran yace”Kauyanci ne na Tsaya Ina I Love u..Kawai ayyuka na akanki Zai sa Ki Fahimci haka kuma ni kinsan ban wani san ya kamata ba abubuwa masu Muhimmamci Ina ganinsu a Shirme sam ban kawo Tunanin ya kamata na Sanar dake ba..!
Inteesar ta Fada Kirjinsa ta Rumgumesa kamkam Cikin Farinciki Tana Fadin”Nima Ina Matukar Sonka Ya Imu..Nima na Fara sonka Tun Farkon Haduwarmu banfara yarda ina sonka ba sai da ka kwaceni hannun yan iskan nan masu Kwacen Waya Nima ka bani Wahala..!
Take Fada tana Dukan Kirjinsa Riketa yayi yana Dariya yace”Naji An buga wasan daidai duka min bama juna Wahala..Ni dai yanzu ki bari na kara..?
Ido ta waro Tana Fadin”Ka kara me..?
Cikin Karya wuya ya shafo Kirjinta da suke kallonsa yace”Allah sau Daya zan kara..!
Inteesar tayi mai wani kallo Kafin tace”Kai fa sai kace sau Daya kana min Wayau in na yarda Allah wajen sau Uku kake karawa kayi ta yi..!
Tafada Tana Tura baki Rumgumota yayi yana Fadin”Yanzu Daya zan kara My Sweeeet Intteee..Na kara..!?
Yafada yana kallonta Kai ta Dagamai kafin yace”Kayi alkawarin D’aya..?
Kai ya daga kafin yace”Kai Intee meya kawo mganar alkawari..?
Tana Dariya tace”Ai nasan sai ka Zarce ne..!
Shima Dariyan yake yana Fadin”Ai nasan Matata mai adalci ne in na kara ma Zata yafemin..!
Da wannan Dadin bakin Imran ya Samu suka kara Komawa Ruwa Sai da ta Hada da kuka da magiya kana ya Sauraramata sukaje sukayi wanka Tare achan ma Tiolet din Tabara kawai sukayi tayi Kafin su Fito tare suka Shafa ma juna Mai suka ka kuma koma suka Kwanta suna Nane da juna Adaran dai bai kara ba ammh da Asuba bayan sun gama Sallar asuba sai da Imran ya kara kafi Siga Dadi.
Haka Rayuwarsu ta Cigaba da Tafiya Imran shi haka Salon nashi Soyayyar take mai Zafi ce sosai,bai iya Fadinta abaki sai dai a aikace Inteesar Tana ganin Abu Salo Salo A aikace ta Zama yar gata Wajen Imran ta kuma kara yardan ma kanta Shi din na Dabam kamar yadda yake na Dabam acikin Ranta..
Inteesar Ta ji Dadin Hutun Makarantar da suka samu Saboda yadda suka samu Ishashen Lokacin da suka Murje amarcinsu Imran bai so ma suka koma ba Hutun Wajen Wata Daya da kwanaki kana suka koma makaranta,Kudin Rigistration din su Ita da munari duka shi ya Biya musu na Shiga Aji Biyu,ba yadda ya iya ne kamar yace abar karatun Tunda da suka koma Lectures sosai sukeyi sai Yammah suke dawowa shi yake zuwa Watarana ya Daukosu ita da Munari ya Fara kai Munari gida kafin su wuce Wani Lokacin kuma kusan atare suke Dawowa Gabadaya dan kiban datayi na amarci Duk ta fara ramewa Ga gajiyan makaranta in ta dawo ga Girki da Laluran Miji Imran ba Daga kafa ya Saukar da gajiyan Dare ya Saukar da ta asuba to yata iya yasan Lagonta ko Ta Hanasa sai ya Lallabata ya ji Dadinsa ba ruwansa.