GOJE

GOJE 17 and 18

Kafin ta ankara, ya fuzge! hannunsa, ya fice! ta leqa kanta tana hango artabun da suke a tsakaninsu, su biyar ne shi d’aya, amma cikin ikon Allah ya samu nasara a kan mutum biyu ukun kuma suka gudu!.

Ya k’wace wukaken dake jikinsu, da sauran kayan ta addanci, kana ya d’aure musu hannuwa, gaba ya tisa su har inda suka yada zango shida jama’arsa.

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button