GOJE

 • GOJE 37 and 38

  Ad _____ 37&38Da yake ta sheda fuskarsa suna shiga ta ganeshi, cike da farin ciki take masa barka da zuwa, ta nuna masa gurin zama da fadin.” Ashe tare kake da yaran naka sannu da zuwa ga guri zo zauna.”…

  Read More »
 • GOJE 39 and 40

  Ad _____ LAST FREE PEGE39&40A takaice dai basu bar masarautar ba sai da duk suka gaisa da duk wanda ya kamata, sun tafi da mamakin mutumci da dattakon mutanan, hakika kaf famliy din yarinyar nagartattun mutane ne masu hankali da…

  Read More »
 • GOJE 35 and 36

  Ad _____ FREE PEGE33&34Police barrack nan ne mafi akasarin ma’aikatan tsaro suke zaune da iyalansu, a nan gidan Asp yake, haka zalika ma anan ne mai girma Governor ya mallakawa UMARU gida tazarar su da Asp din babu yawa gida…

  Read More »
 • Ad

  _____

 • GOJE 33 and 34

  Ad _____ FREE PEGE33&34Police barrack nan ne mafi akasarin ma’aikatan tsaro suke zaune da iyalansu, a nan gidan Asp yake, haka zalika ma anan ne mai girma Governor ya mallakawa UMARU gida tazarar su da Asp din babu yawa gida…

  Read More »
 • GOJE 31 and 32

  Ad _____ 31&32Jiki a mace! ta nemi kujera ta zauna tana laluben number k’aninta wanda suka shirya ‘kula k’ulalliyar dashi. Yana d’aga wayar tayi kasa da muryata da fadin.” Sadiq na san dai yanzu ka samu labarin abinda ke faruwa…

  Read More »
 • GOJE 29 and 30

  Ad _____ FREE PEGE 29&30Kusan a tare suka d’auke idonsu daga barin kallonta, Asp din yayi magana amma shi uffan bece ba har ta gama harare-harare! ta fita daga ofis din. Ya d’an ja k’aramin tsaki da fadin.” Yarinya nan…

  Read More »
 • Ad

  _____

 • GOJE 25 and 26

  Ad _____ FREE PEGE25&26“Kada ku yarda ku bari ya kubce daga hannunku, mugu! ne macuci! ya jima yana ta’addanci a k’asa! kuyi masa hukunci mai tsauri! domun da bakinsa yake fadin cewa yafi karfin hukuma! yau tsayin kwana shida kenan…

  Read More »
 • GOJE 23 and 24

  Ad _____ FREE PEGE 23&24Biyu da rabi na sulusin dare!Cikin firgitaccan yanayi ta tashi zaune tana kiran sunan Allah! hakan ya janyo farkawarsa dama can bashi da nauyin bacci, zaune ya tashi kafin ya rike hannunta dake wani irin rawa,…

  Read More »
 • GOJE 21 and 22

  Ad _____ FREE PEGE 21&22Hakika baka sanin amfanin mutum a rayuwarka sai ranar da wata musiba ta sameka, ya taimakawa rayuwarta, ita kuma ta daukeshi a matsayin abokin gabarta! tayi masa mummunar fahinta duk da irin taimakon da yake akanta,…

  Read More »
 • Ad

  _____

 • GOJE 19 and 20

  Ad _____ FREE PEGE 19&20Cikin tsantsar tashin hankali! da gigita suka gurfana a gabansa kafin su sheda masa abinda yake faruwa…………..”Ya wani mike a fusace! tare da mi’ka tafkaken hannunsa wanda yatsun ke cike da zabban zinare da azirfa! wani…

  Read More »
 • GOJE 17 and 18

  Ad _____ FREE PEGE17&18UBAN DABA!Ya gagara! yayi shura! a harkar ta’addanci! ya addabi ‘kasa da jama’ar dake cikinta, ran mutum abun banza ne a gurinsa, da yawa jami’an tsaro suka shiga sassaninsa, basa fitowa da rai! idan anyi sa’a wasu…

  Read More »
 • GOJE 15 and 16

  Ad _____ FREE PEGE 15&16Sosai ta kwanta jinya sakamakon artabun da sukayi ita dashi, jikinta yayi mugun tsami! ta shar’be! a guri guda da kyar take iya motsa hannu saboda tsabar sanyi da jikinta yayi, al’amarin bai tashi tsananta ba…

  Read More »
 • Ad

  _____

 • GOJE 13 and 14

  Ad _____ FREE PEGE 13&14Sosai yayi namijin kokarin tunkarar inda take kafin ya karasa ya cire duk wani kawazucin dake cikin zuciyarsa yana isa ya bude mata wuta sosai yana mata fada tare da nuna mata illar abinda ta aikata.…

  Read More »
 • GOJE 11 and 12

  Ad _____ FREE PEGE 11&12Tun bayan tafiyarsa farauta, Uwale ta samu ‘kafar yawo, wanda idan yana gari ko nan da can baya bari taje a cewarsa ta tsufa abinda yafi cancanta a gareta ta zauna a gida ta huta, tunda…

  Read More »
 • GOJE 9 and 10

  Ad _____ FREE PEGE Ina mika sa’kon ta’aziyya ta ga al’ummar musulman duniya baki daya, Na babban rashin da mukayi, hakika ba zuri’ar Malam kadai ne sukayi rashi ba duk duniya ne, muna rokon Allah ya jikin Malam Ahamad B.u.k…

  Read More »
 • GOJE 7 and 8

  Ad _____ FREE PEGE 7&8Banyi tsammanin rubuta wannan littafin a kusa ba, asali ma nayi wa kaina alkawari cewa na daina sakin littafi sai na kammala, amma cikin ikon Allah ya nufe ni da fara rubuta wannan littafin ba tare…

  Read More »
Back to top button