GURBIN IDONOVELS

GURBIN IDO CHAPTER 4

Tsaf kwanyarsa fa birkice,ta yaya zaizo da maganar maimunatu inna ta umarceshi da auren gaje?,gaje dai da ya sani?,ya akayi suka zama ‘yan gida daya ita da maimunatun?,babu kama ta siffa ko dabi’a ko qanqani a tsakaninsu,wanne aibu ne ma wai da innar ke magana a kai da har zai zama hujjar raba sabuwar tarayyar da yanzu aka fara kiwonta tsakaninsa da maimunatu?.

FREE PAGES ZASU KARE NE ZUWA GOBE IN SHA ALLAH,ZAKI IYA BIYAN KUDINKI TA WADAN NAN HANYOYIN

Hafsat umar kabir
2270637070
Zenith bank

Saiki tura shaidar biya ta nan
07040727902

Idan katin mtn ne kuma zaki tura ta nan tare sa shaidar biya

09134848107

Thanks for choosing zafafa biyar

Previous page 1 2 3

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button