Education

Gwamnatin Sokoto Zata Dauki Ma’aikata

Ana sanar da masu kwalin degree ko NCE a wadannan fannonin karatun na

English
Mathematics
Physics
Chemistry
Biology
Computer/ICT
Agric science
Business
P H E
Integrated science
Technical education

Duk Wanda yasan yana da kwalin karatu a wannan bangaren to yaje ya hada CV na takardun sa ya Kai shi zuwa
Ma’aikatar lamurran malamai (Teachers service board) take jihar sokoto block 5,shehu kangiwa Secretariat sokoto daga ranar 21/11/2022 zuwa ranar 25/11/2022

Wannan wata dama ce da gwamnatin jihar sokoto ta fitar domin Samarwa Yan jihar aikin yi

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button