Our website is made possible by displaying online advertisements to our visitors. Please consider supporting us by whitelisting our website.
Labaran Kannywood

Allah Sarki Kalli Wasu daga Cikin Yayan Marigayi Rabilu Musa ibro daya Mutu ya bari. 

Allah Sarki Kalli Wasu daga Cikin Yayan Marigayi Rabilu Musa ibro daya Mutu ya bari.  Wannan Sune Jerin yayan marigayi rabilu musa ibro daya mutu ya bari

Kamar dai yadda aka sani Marigayin ya rasu ne a shekarar 2014 bayan daya sha fama da rashin lafia.

Rabilu Musa ibro ya kasance babban jigo a harkar Finafinan barkwanci a lokacin Rayuwar sa, Muna masa Addu’a Allah Yaji kanshi da rahama idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani.

Kalli Cikakken vedion Yayan nasa anan.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button