GWAURO COMPLETE HAUSA NOVEL

GWAURO COMPLETE HAUSA NOVEL

              *005*

Kamar yanda na faɗa bazan daɗe ina free page ba ,a ko yaushe na kyauta zai iya ƙarewa….masu biya suna ta biya so purchase urs via 7782217014, Mohammad hassana, fcmb shaidar biya ta nan 09065990265
Matakan biyan Regular 500# ne en vip kuma 1000# ,special 2000#

Marhaba Hospital????
A réception ɗin asibitin Nasreen ta zauna cikin ɗaya daga cikin kujerun masu jiran likitan ,kasantuwar tayi booking online tun kafin tazo ya sata zama sosai har saida layi yazo kanta
“Nasreen Imam” ɗaya daga cikin ma’aikatan wajen ta kira sunan Nasreen dake yawo akan screen ɗin desk top ɗin gabanta ,take taji gwuiwoyinta sunyi sanyi daƙyar taja ƙafarta ta kai kanta gaban matar ,nuna mata ƙofar tayi alamar ta shiga

Ɗan risina mata kai tayi alamar godiya sannan ta murɗa handle ɗin ƙofar ta shiga bakinta da sallama ƙirjinta na dukan tara tara

Kulle ƙofar tayi ta maida bayanta ta jingina da jikin ƙofar ta kasa ƙarasawa , Ɗago daƙwa_daƙwan Idanuwarta wata ƴar dattijuwar mace tayi tana ƙarewa Nasreen kallo ,zubin farko taji sonta da tausayinta ya tsirgan mata ,ɗan lumshe idonta tayi a hankali sannan ta janye mouse ɗin da take operating system dashi gefe ta lanƙwashe hannuwanta duk biyu ta saka a ƙasan gemunta “Taqabbaliy ya aint” (ki ƙara so) ta mata magana cike da kulawa

Zuwa tayi da sassarfa ta ja kujeran client ɗin ta zauna ta soma gaisheta “Good… afternoon…ohh good morning ma!” Murmushi matar tayi ganin yanda duk ta daburce ,cikin sanyin ta ta miƙa mata hannu don suyi musabiha( handshake) a hankali ta miƙa mata hannunta suka gaisa

“Me ke tafe dake?”

“Doctorr….” (Histeria follow as she’s about to explain) shiru tayi ta ƙyaleta tana ɗan juyawa kaɗan kaɗan a kan kujerar ta

Wasu zafafan hawayene suka fara tuttuɗowa a idon Nasreen so take ta yanke hawayen ta samu tayi magana amma ta kasa ,saima wani abu dake ƙoƙarin tokare mata numfashi

“Cry load karki damu I’m a mother…a hands… a shoulder to cry…karki damu kinada masauki mai kyau anan Inaso kiyi kukan dukda kika tara na shekaru ,tareda kina da kyakyawar fatan daga yau baza ki sake kukan ba kinji oya kiyi kukan ki ….(Ta ɗan ja fasali tana kallon folder gabanta tana son ganin sunan client ɗin nata )” wani zazzafan ajiyar zuciya tayi sannan kawai ta saki murmushi ,lallai magana mai daɗi itama sadaƙa ce ,don in bazata manta ba tunda ta rabu da mijinta ba wanda ya taɓa faɗa mata magana mai sanyi

“Thank you ma!” Ta faɗi tana goge ƙwallar idonta da bayan hannunta .

Murmushi tayi ta warwari tissue dake rataye a wani ɗan ƙarfe dake daga gefen tafkeken table ɗin ta miƙa mata ,amsa tayi tana godiya ta shiga goge fuskar . Tsam ta miƙe taje gaban water dispenser ta tsiyayo mata ruwa mai sanyi ta ɗan tura mata gabanta bata Musa ba ta ɗauka ta kafa kai tana sipping a hankali

Kallon agogon hannunta Doctorn tayi sannan ta daddana telephone din gabanta ta kanga a kunne ta kira sakatariyarta dake bakin ƙofa

“A sallami mutane na sai gobe I’ve important deal now ” a hankali ta ajiye wayar landline din ta fuskanci Nasreen

“Ina sauraronki Nasreen Imam”

“Doctor mijina….”
“Me ya samu mijin naki?”
Ina son mijina amma shi amma shi….” Kasa ƙarasawa tayi saboda kukan da keson takura mata . Nodding mata kai tayi alamun uhum uhum ta cigaba

“Ya sakeni!” Ko alamun girgiza babu a fuskar likitan sai ce mata tayi “why ?”

“Ya daina sona”

“To meyasa kike kuka tunda kun rabu ?”

“Ina sonsa nace maki shikuma baya sona ya sake Ni,ga gidan mu sun tsaneni ƙanwata ta rainani abbana kyarata yikeyi ,ummana bata damu dani ba duk sanadiyyar auran nan gashi a ƙarshe shikuma yamun halin maza ya sake Ni”

“Me yasa ya sakeki I mean me kike masa na rashin kyautatawa ,bani labarin zamanku a takaicen taƙaice”

“Mutum baya kiran kansa perfect ,Amma doctor zance ina kamantawa ,mijina mugune ,mijina manemin matane…ga duka fici kaɗan zai zaneni…. baya cin abincina baya nemana a shimfida,amma karuwai zai siya maganin maza duk tsadansu yasha don yafaranta ma karuwa rai kar ta rainasa ,amma Ni sai mufi wata shida bai kwanta dani ba,in kuma kinga zai nemeni to cikin dare ne In yina gida sunyi dirty chat(chatting din batsa) da ƴan iskan ƴan matansa sun motsa masa sha’awarsa ,sai sannan ne zaizo ina barci zai watsamun ruwa mai tsananin sanyi a haka zan farka a furgice kuma a wannan furgicin zai nemeni…Doctor jima’i yakeyi dani irin na dabbobi ba ƴan aike(romance) saidai ya turbutsa mun halittarsa bai damu da kasancewata a bushe ko wet( Ina da ni’ima) ba ,shidai his satisfaction !,in ya kusanceni bazai minti biyu a kaina ba zai release ya rabu dani,bai damu da na gamsu ko ban gamsu ba… Ban taɓa ƙosawa ba ,ban fasa da masa biyayya ba ban taɓa zaginsa ba ko rage wani abu daga salon tarairaya da nakeyi garesa ba ,kazalika ban taɓa gayawa kowa ba saboda nasan shi Bature ne mu kuma larabawa ne to ba’a son aurena dashi ,amma dukda hakan sai da ya sakeni….????”

“Is alright here, plz accept my sorry ok? … Now me kikeso ? Ina nufin wani shawara kike so in baki?”

“Inaso in shirya da iyayena ,ƙanwata ta daina mun rashin kunya ,iyayena su so mijina ,ya dawo dani gidansa ya daina abinda yikeyi mu zauna lafiya…..”

Wani Gwauron numfashi Doctor ta ajiye ,kafin ta hure iska mai ɗimi ta bakinta ta ɗan ɗauki ruwa ta ƙwalƙwala ,ta maida murfin goran ta rufe tana kallon fuskar Nasreeen looking so panic

“Kinzo da complicated case Nasreen, Amma inshaalh komai zai daidaita ” ciro complementary card dinta tayi daga Aljihun table dinta kana ta miƙa mata

“Wannan Number na ne ,ki kirani a duk sanda kike bukata kinji zan baki shawara mai kyau” ta sake dakatawa ta dauki wani ƙaramin abu mai kama da presentation memo ,ta shiga rubutu a jikin sa “wannan kuma consultation Bill ne kije ki biya a payment center ” karɓa tayi a hankali tana godiya ta kalli kudin

Kudine in an ƙiyasta a kuɗin Nigeria 250,000#

“Ok nagode ma! zan biya yanzu” jinjina mata kai tayi “karki damu nace maki komai zai zama normal karki sake kuka kinji” jinjina mata kai tayi ta dauki handbag ɗinta

Waving good bye ta mata ,fuskarta falll murmushi tace “Ma’assalama” (bye bye)

0um Aphnan

[10/8, 7:34 PM] baby na: ????GWAURO…????

              *006...*

Kamar yanda na faɗa bazan daɗe ina free page ba ,a ko yaushe na kyauta zai iya ƙarewa….masu biya suna ta biya purchase via 7782217014, Mohammad hassana, fcmb shaidar biya ta nan 09065990265

Daga wannan ranar ya cigaba da kiran wayar Hadiza kullum ba fashi ,itakuma kullum sai ta ɗauka tai ta masa hauka ya daina kiran wrong number ne ,sam bata basa damar da zai mata bayanin wa yake nema ba.

Yau anyi Albashi yaran Hajiya kowa yazo yayi ma Hajiya cefane da suka saba duk karshen wata ,kayan abincine, kayan tea da kayan lambu ,suna fita Hajiya ta maida kaya ta cusa a wata tsohuwar firinjin ta da tasa aka maka mai abin saka kwaɗo da makulli

Tana gama ɗure kayan fruit ɗin ta da su madaran ta kulle da makulli taje tayi kwanciyarta ,ta saka ɗan makullin a ƙasan pillown ta

Hadiza ƙuƙum tayi takaici ya dameta ana haka saiga Halim ,Wanda ya kasamce age mate din Hadizan ne shima kuma jikan Hajiya ne ,ta ɓangaren babansa

A rana yaga Hadiza tana ta ƙunƙunai “Hadiza lafiya kike anan ko kunyi fada da hajiyan ne?”

“Halim zo kaji don Allah kullum Hajiya batashan ruwan rijiya sai na leda nikuma tai ta hadani da birgiman kwaɗi inje in kami da typhoid fever Batada asara ,gashi girkin gidan nan ba dadi ,abinci loka guda amma magi star guda uku ,in kace bazaiji ba ace ka ƙara da gishiri ,manja ko mangyada a diga maka dirit a tukunya in kayi magana ace ai man mai kyaune akwai nasooo…saboda tasan in an dafa ba ci take ba saidai Ni da Almajirai fisabilillahi ya za’ayi ranar da nayi aure mijina ya iya cin girkina ba cewa zaiyi ban iya girki ba? Duk tabi ta koya mun girkin Mayu saboda mugunta!……

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10Next page

Leave a Reply

Back to top button